Sashe 109
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
D’an numfasawa Oum Ayush tayi, cike kuma da tausayin Laylerh’n tace.
“Komai muk’addarine daga Allah Laylerh, sannan kuma komae tsararrene saboda haka babu wanda ya isa sanjawa ko juya abunda yake rubutacce acikin littafin k’addara, ba ki kuma yiwa Najeeb komae ba Laylerh, ya sakeki ne kuma Bawae don baya sonki ko kaunarki ba, kawai k’addara da kuma lokacine yazo da hakan, saboda haka kiyi godiya ga Allah da kuma fatan ya sanja miki k’addararki izuwa ba madubin rayuwarki, bak’in ciki ya koma farinciki, fargaba, k’unci, damuwa, da kuma duk wani tsoro ya gushe, kisa aranki cewar hakan shine mafi alkhairi domin Allah baya zab’awa d’an Adam zab’i mafi muni, saidai idan shi d’an Adam d’in ya kasance mai sab’one, Tabbas amatsayinki na yarinya k’arama nasan zakaji ciwo da kuma k’unci acikin zuciyarki, amma duk da haka sawa kanki damuwa ba shine ba, da k’arfafawa kanki guiwa ne kad’ae zaki samu salama da kuma hanyar b’ullewa, kamar kuma yanda na fad’a miki tun farko ki d’auka cewa komae muk’addarine daga Allah, kuma shima aure rai ne dashi, da zaran lokacin mutuwarsa yazo to babu wanda ya isa ya hana.�
Kanta tad’an soma girgizawa ahankali kuma cikin wani irin kuka dake so da neman k’wace mata tace.
“Bansan meyasa k’addara take wasa da rayuwarmu ba Oum Ayush, duk da cewar kuma bani da yawan cin shekarun da zan iya fuskantar wasu manya manyan k’alubalen amma still k’addara bata jin tausayin tahowa gareni akoda yaushe, duk da cewar bani da confidence d’in da zanke kare kaina aduk yanda tazomin, bansan ya akeji ko me akeji idan akayi saki ba, koda wasa ban kuma tab’a kawowa araina cewar hakan zae faru dani watarana ba.�
Idanunnata dake arumtse, wanda kuma har yanzu suke tsiyayar da hawaye ta bud’e tare da juyowa ta kamo hannun Oum Ayush ya zamana suna fuskantar juna.
Kanta ta d’an sunkuyar k’asa kana araunace tace.
“Kalmar Saki itace wacce take tabbatar da cewa aurena da Yah Najeeb ya k’are, itace kuma take nuna cewar bazan sake rayuwa da shi amatsayin miji ba har abada, meyasa Yah Najeeb zai aikata haka? bayan kuma yasan da cewar aduk lokacin da akayi saki sai al’arshin Ubangiji ya girgiza.�
D’an tsagaitawa da maganan nata tayi tare da sake lumshe idanunta, sanadiyar hakan kuwa yasa wasu irin hawaye masu tsananin zafi suka sauk’a akan kyakkyawar fuskarta.
Saidai kuma awannan karon d’in baga itaba harta Oum Ayush ta kasa danne hawayenta, saboda sosae takejin tausayin Laylerh’n.
Ahankali tasa hannu na dama ta d’ago hab’ar Laylerh’n, cikin kulawa, da kuma tsananin tausayawa tasa d’ayan hannunta ta sharewa Laylerh’n hawayen dake kwance afuskarta.
Kana murya atausashe tace.
“Ko kad’an kada kiga laifin Najeeb Laylerh, domin kuwa yayi babban abunda ya dace, zuciyarsa cike take da alkahiri, sannan kuma shima bai aikata hakan ason ranshi ba, Tabbas yana da dalili.�
Jin abunda Oum Ayush d’in ta fad’a cewar Najeeb d’in yana da daliline yasa ta d’ago kai ta kalleta, ahankali ta bud’e bakinta da niyar yin magana amma kuma sai taji wani irin kuka mai sauti ya k’wace mata, wanda kuma ta kasa iya control d’insa, bisa dole ta fad’a jikin Oum Ayush, cikin yanayin sanyi ta shiga rera wani kuka mai d’auke da ma’ana biyu, wanda kuma sam duk iya ganiyar mutum bai isa tantance ma’ana da kuma manufar kukannata ba, domin kuwa hatta ita kanta da take kukan batasan dalili da kuma hak’ik’aninsa ba.
Domin kuwa ba kukane dake fitowa daga sassanyar zuciyarta ba, kukane kawae dake fita daga cikin Idanunta abayyane, yayinda kuma bad’ininsa ya kasance sanyi da kuma wani irin yanayi na daban.
Ahankali Oum Ayush ta sa hannunta ta shiga shafa bayan Laylerh’n, cikin yanayin rarrashi kuma tace.
“Kukan ya isa haka Laylerh please ki daina shi ko so kikeyine kanki yayi ta ciwo, tashi kije d’akina ki kwanta zansa atattaro miki duk wasu suturun sawa dama abubuwan buk’atarki dake wancan sashin, saboda yanzu maganar zama acikinsa ya k’are, haka Allah Ya tsara bazakuyi doguwar rayuwa da juna ba.�
Ahankali ta janye jikinta daga na Oum Ayush d’in, kana cikin yanayin sanyi ta mik’e tsaye.
Har yanzun dae ta kasa tsaida hawayen dake zuba daga cikin idanunta, hakanan takejin abun kamar al’amara, wae yau kuma yanzu haka babu auren Najeeb akanta, ayanzu ta zama ba matar aure ba, sab’anin awannin baya da suka shud’e da take amatsayin matar Najeeb.
Asanyaye take taka k’afafunta wanda takejin sunyi mata sanyi sosae.
“Laylerh.�
Oum Ayush tak’ira sunanta cikin tausasawa.
Wanda kuma sanadin hakanne yasa ta tsaya cak daga tafiyan da takeyi tare da juyowa ta kalli Oum d’in.
Oum Ayush kuwa nannauyar ajiyar zuciya ta sauk’e tare da d’an kafe Laylerh’n da idanu, azahirin gaskiya nauyin tambayar da zatayiwa Laylerh’n takeji, saidai kuma amma ya zama dole tayi mata tambayar, musamman ayanzu da zuciyarta ta raya mata wani abu.
Mik’ewa tsaye tayi tare da soma takowa anutse harta k’araso inda Laylerh’n ke tsaye, wanda zuwa yanzu ta sunkuyar da kanta k’asa.
Hannayen Laylerh’n ta kamo tare da d’an cigaba da tsura mata ido, Allah Yasani har acikin zuciyarta jin Laylerh’n take kamar y’ar da ta Haifa acikinta, tana matuk’ar so da tausayin yarinyar, musamman duba da cewar tun tana k’arama ta taso da maraicin rashin uwa da uba, duk da kuwa Abbou Jaheed ya tsaya mata amatsayin uba, amma ko yaya dai ba kaman iyayen da suka haifeta ba.
D’an numfasawa tayi tare kuma da sanyaya murya ta yanda tasan Laylerh’n zata fahimceta, a hikimance tace.
“Kada kimin k’arya Laylerh, inason ki fad’amin gaskiya, shin wani abu na auratayya ya tab’a shiga tsakaninki da Najeeb aduk zamanku koda sau d’aya ne?�
Awani irin bazata Laylerh taji tambayar da Oum Ayush d’in tayi mata, wanda har saida hakan yasa taji zuciyarta tayi wani irin tsalle, domin ita sai alokacinne ma tatuna da cewar akwae wani abu wae shi hakk’in Najeeb dake kanta.
Take taji zuciyarta ta karye, yayinda kuma wani irin tausayinsa ya kamata, domin tabbas tasan ya buk’aceta amma ta juya masa baya.
“Laylerh tambayarki fa nayi kibani amsa.�
Muryar Oum Ayush ya katseta daga tunanin da takeyi.
Ahankali kuma cikin tarin fargaba ta girgizawa Oum Ayush d’in kanta alaman. “A’a.�
Idanu Oum Ayush ta d’an zaro waje cike da mamaki, domin koda wasa bata tab’a tunanin hakan zai faru ba, lokaci d’aya kuma taji duk jikinta yayi sanyi, harta idanunta sai gashi sun ciko da k’walla.
Asanyaye tace.
“Shikenan jeki kwanta.�
Kamar kuwa dama jira take cikin sauri ta juya ta shige d’akin Oum Ayush d’in, domin dama har ta kawo bakin k’ofar jin maganan Oum d’inne ya tsaida ita.
Itakuwa Oum Ayush bayan Laylerh’n tabi da idanu, zuciyarta cike da tarin sak’e sak’e maban banta, lallai ta sake yardarwa kanta cewa. “Da akwae abunda Allah Ya tsara, wanda babu mai sani ko iya ganewa saishi kad’ai.�
Dawowa cikin falon tayi ta zauna tare da soma, al’ajabin rashin kasantuwar wani abu atsakanin Laylerh’n da Najeeb.
Wani tunani daya zo cikin brain d’inta ne kuma yasa sakin wani d’an murmushi, duk da kasancewar tana cikin bad situation, saidai kuma babu inda murmushin nata yaje, domin tasan abunda zuciya da kuma tunaninta ke shirin bata, abune da faruwarsa zaiyi matuk’ar wahala, domin kuwa ba Lallai bane, tunani da kuma hasashensu ita da Najeeb ya zama ya wanzu acikin sauk’iba, musamman tunawa da tayi cewar watarana abunda kake so da hasashe bashine yake tabbata ba.
Koda yaushe kasa rai da kuma tsammanin cewa wani abu sab’anin tunaninka yana iya afkuwa.
*M.JAY*
Wayartasa k’irar iphone12promax ya zubawa idanu baya ko k’yaftawa, yayinda kuma k’wak’walwarsa ke tayi masa yawo da maganan da Abbou Jaheed d’in ya fad’a.
Cikin rashin fahimta da kuma gane inda maganganun Abbou Jaheed d’in suka nufa yasa hannu ahankali yad’an bugi kansa dake juyawa.
Daidai lokacin kuwa wani k’iran Abbou Jaheed d’in ya sake shigowa cikin wayar.
Akasalance ya mik’a hannunsa ya d’au wayartasa da tuntuni ta fad’i ak’asa, lumshe sexy eyes d’insa yayi adaidai lokacin dayayi picking call d’in.
Daga can cikin wayartasa kuwa muryar Abbou Jaheed ne ke tashi, inda cikin bada umarni yace.
“Maleek kaje kayi abunda nasaka yanzun nan.�
Batare kuma daya jira abunda Maleek d’in zaice ba ya kashe wayar.
Maleek kuwa jin da yayi Abbou Jaheed d’in ya kashe wayarsa ne yasashi bud’e idanunsa da suka d’ayi ja.
Har yanzu shikam kwata kwata bai fahimci komae na daga cikin kalaman da sukeyi masa yawo acikin kansa ba.
“Yaje yacewa Oum Ayush kada ta bawa Laylerh takardar sakin da Najeeb ya bata, why way’annan maganganun duk na menene? Najeeb yayi divorced d’in Laylerh ne?�
Yayiwa kansa tambayar cikin rarrabewar tunani, saidai kuma tambayar da yayiwa kansa na k’arshe ita ta zaburashi da sauri ya mik’e tsaye, tare dasa hannu ya dafe daidai saitin zuciyarsa, da lokaci d’aya yaji ta soma bugawa, wani irin abu mai kama da fargaba ne yaji ya shiga dukan k’irjinsa, take kuma yaji wani abu mai kama da zufa na fitowa ta kowanni k’ofar gashi dake jikinsa.
Red soft lips d’insa ya d’an cije tare da k’arasowa gaban bed d’insa, ya zura wasu bedroom slippers dake zube agaban gadon, cikin yanayin sauri ya nufi hanyar fita daga d’akin ko wayartasa bai tsaya d’auka ba.
Direct sashin Oum Ayush ya nufa, koda ya k’arasa bakin k’ofar da zata sadashi da babban falon dake cikin sashin nata, knocking door d’in ya somayi.
Bai kuma wuce 2knocking yayi ba, yaji muryar Oum Ayush na bada izinin shigowa.
Ahankali ya murd’a handle d’in k’ofar ya shiga bakinsa d’auke da sallamar da shi kad’ae yasan yayi ta, saboda labb’ansa ne kawae suka motsa.
Ganinsa da Oum Ayush tayi ne yasa ta saurin daidaita nutsuwarta, tare da kafesa da idanu.
Shid’inma kallonta yakeyi, ahaka har ya k’araso tsakiyar falon, k’warai so yake ya fahimci wani abu daga yanayin fuskarta shiyasa ma ya k’ura mata mayun idanunsa.
Gane hakanne kuma yasa Oum Ayush d’in sake controlling kanta, cikin son b’atar da tunaninsa tace.
“Lafiyanka k’alau kuwa kaketa kallona, haka baka ko k’yafta idanu?�
Sam bai tanka mata ba, saima gyara tsayuwarsa da yayi, duk da cewar yanajin zuciyarsa na bugawa amma haka ya daure, saboda baisan menene sababin bugawar zuciyar tasa ba.
Cikin halin ko inkulawarsa daya sabayin magana yace.