Sashe 38
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kasancewar ranan yau takasance ranan weekend, hakan yasa Laylerh koda ta tashi tayi sallan asuba wani sabon bacci ta sake komawa, ba ita ta farka ba kuwa sai kusan 9 am, tun tashinta taji gaba ɗaya gidan nasu ya cika da hayaniyar mutane, kaitsaye toilet ta wuce tayi wanka, koda ta fito mai kawai ta shafa ajikinta sai normal tpowder da taɗan murza akan fuskarta, wata doguwar rigan abaya me kyau tasaka ajikinta, tare da yane kanta da ɗan kwalin kayan, kasancewar tun tashinta takejin cikinta na kukan yunwa ne yasa ta zura takalmin flat shoe aƙafanta, kaitsaye ta nufi falo duk da kuwa kasancewar yau din tun tashinta takejin faɗuwar gaba haɗe kuma da tsinkewar zuciya na ziyartarta, sanin cewa bata da makama sai addu'a ne, yasa ta shiga karanro addu'a haɗi da ambaton sunan Allah azuciyarta, tunkaro falon da tayine yasa tasoma jiyo ɗan surutan mutane wanda kuma da dukkan alamu Momy ce da ƙawayenta, ƙarasowanta cikin falonne yasa idanunta suka sauƙa akan wasu haɗaɗɗun akwatunan da suka cike tsakiyan falon, wanda aƙalla yawansu zasu kai goma sha huɗu, akwatuna ne different colours masu kyau da kuma burgewa, hakanne yasa ma ta zubawa akwatunan ido.
"Gaskiya Hajiya Suwaeba kayan aure sunyi kyau Laylerh tayi goshi, saura kuma afara yi mata gyaran amarya, tun da dai biki ya matso kusa."
Ɗaya daga cikin ƙawayen Momy tafaɗa, tana me ɗaga wani tsadadden lace ɗin dake hannunta, wanda yake ɗaya ne daga cikin kayan auren.
Maganganun da ƙawar Momyn ke faɗa ne yasa zuciyar Laylerh tayi wani irin bugawa.
(note edit)
1/19/21, 8:13 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting by*
fatymasardauna
*(This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please don't read it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz bank. Whatsapp number 07017879464. )*
*Chapter 20*
Da idanunta da suka cika da ƙwalla take kallon kayan lefen, lokaci ɗaya taji bugun zuciyarta ya tsananta, yayinda duk wani kuzarin da ya rage mata yayi ƙaura, tabbas tasan da cewar Abbou Jaheed zaiyi mata aure kana kuma abun yana damunta, amma kwata kwata aranta bataji ta gamsu da hakan ba sae yanzu, haka kuma tsoron hakan bai ɗarsu acikin rae da zuciyarta ba sae yanzu da taga kayan lefen da suke amatsayin nata, tabbas ganin kayan lefen ya sake karyar mata da zuciya, domin hakan alamace dake nuna cewa aurenta da Najeeb ba makawa sae anyisa. Idanunta da suka ciko da ƙwalla ta lumshe, tare kuma da sauƙe kanta ƙasa, jitayi komae ya fita daga ranta, yayinda lokaci ɗaya taji yunwan da takeji dinma ya tafi, zallan yanayin damuwa ne ya bayyana ƙarara akan fuskar ta, cikin sanyin jikin daya ziyarceta lokaci ɗaya ta juya cikin hanzari ta nufi ɗakinta, kwata kwata batama yarda kowa yaganta ba. Ahankali ta maida ƙofar ta rufe tare da sulalewa ta zauna a bakin ƙofar, idanunta dake cike fal da ƙwalla ta lumshe, wanda hakanne kuma ya bawa hawayen dake cikin idanun nata daman gangarowa bisa kan kuncinta, akaro na barkatae kenan da takejin zuciyarta na karyewa, Rauni da kuma matsanancin damuwa su suka maye duk wani gurbin nutsuwarta, haka takejin wani sabon shauƙi haɗi da zallar begensa na game zuciyarta, haƙiƙa wannan shine karona farko da takeji ajikinta cewa lallai aure zai rabata dashi, za kuma tayi nesa dashi, zata daina ganinsa, zata daena ganin kyawawan idanunsa, kyawawan lips ɗinsa, dama yanayin tsarin tafiyarsa, kwarjini da kuma zallar ƙamshinsa dake narkar mata da zuciya.
wanda kuma tayi imani cewa masifaffen kewarsa zai iya daƙushe duk wani farincikin rayuwarta, tabbas rashin M.Jay ɗin wata babbar nakasa ce dake ƙoƙarin kutso kae cikin rayuwarta.
Ahankali ta buɗe idanunta dake alumshe, wanda sanadin hakanne kuwa yasa wasu sabin hawaye suka silalo daga cikin idanun nata, so take tayi kuka sosai, so take ta faɗi sirri da kuma gaskiar abun dake ɓoye acikin rai da zuciyarta, tabbas ayau akuma yanzu ta gamsarwa kanta cewar lallai abun da takeji dangane dashi So ne, irin kuma soyayyar nan mai matuƙar ƙuna dakuma azabtar da zuciya, lokaci ɗaya taji gaba ɗaya hankali da nutsuwarta sun tafi izuwa garesa, yayinda idanunta kuma suka cika da so haɗi da tsumayin ganinsa.
Jin yanda hawaye ke sauƙa akan ƙuncinta ne yasa asanyaye tayi ƙasa da idanunta, hakanne kuma ya bata damar sauƙe ganinta akan ƴar yatsarta dake sanye da zoben da Najeeb ɗin ya saka mata adaren jiya, ɗauke kai daga kallon zoben tayi, saboda akaron farko kenan da taji wani abu dangane da zoben ya daki zuciyarta, batajin zata iya barin zoben ahannunta, hakan yasa ahankali ta zareshi daga cikin ƴatsarta, wata irin sassanyar ajiyar zuciya ta sauƙe, tare da ɗan kwantar da kanta ajikin bango, haƙiƙa so take tasamu nutsuwa daga abun dake sukar zuciyarta, so take ta sashi acikin idanunta domin sosai ta riga da ta kwaɗaitu dason ganinsa, wanda har hakan yasa takejin kaman tayi tsuntsuwa zuwa ɗakinsa, dan tayi imani cewa ganinsa ne kaɗai zai iya sama mata nutsuwa.
Maleek.
Ahankali yake buɗe sleeping eyes dinsa da sukayi masa nauyi kana kuma suka ƙanƙance, dishi dishin da yake gani acikin su ne ya sashi maida idanun nasa ya rufe, domin haka yake ganin kamar ginin ɗakin zai faɗo masa, kasancewar har zuwa yanzu mayen cocaine ɗin bai sakeshi ba, dan haka yakejin gaba ɗaya jikinsa yayi weak, ga kuma wani irin fitinannen kasala haɗi da ciwon kai da suka dirar masa lokaci ɗaya.
Hannu yasa ya É—an dafe kansa dake yi masa ciwo kaman zai rabe biyu.
still idanunsa dake amarairaice ya buɗe tare da sauƙe ganinsa akan babban agogon bangon dake rataye aɗakin.
9:30 am daidai agogon dake saƙale ya nuna masa, ɗan cije laɓɓansa yayi saboda sam baiso cocaine din ya wahalar dashi har haka ba.
Ahankali ya ɗan motsa jikinsa tare da soma ƙoƙarin ɗaga kansa da yakejin yayi masa nauyi sosai, wanda kuma yasan hakan bai rasa na saba da overdose na cocaine din da yayi, ɗan jingina bayansa da jikin gadon yayi tare da sakin ajiyar zuciya, har yanzu ganin duniyar yake tana ɗan jujjuya masa, wanda ko sallan asuba ma da ƙyar ya iya tashi yayi, tun da yayi sallan kuwa ya koma bacci me kama da zallar maye bai tashi ba kuma sai yanzu.
Lumshe fitinannun idanunsa yayi, domin kuwa har zuwa yanzu itace acikin tunani da kuma zuciyarsa, baisan meyasa ba lokuta da dama haka yakejin kamar ana hura masa wuta acikin zuciyarsa, wanda har hakan yasa shi fara tunanin cewa abun da yakeji din naneman fin ƙarfin tunaninsa, yanayin yanda zuciyarsa ke harbawa, haka dukkan gaɓɓan jikinsa ke azabtuwa da sauyayyar ƙaddaran dake neman kutso kai cikin rayuwarsa, laɓɓansa yaɗan cija da ƙarfi, domin har yanzu yakasa mantawa da moment ɗin da ya gansu aciki ita da Najeeb din, kunan da yakeji azuciyarsa ne ya sashi ware idanunsa da sukayi ja, tare dasa hannu ya dafe daidai saitin ƙirjinsa dake yi masa ƙuna. Haƙiƙa
"Ƙaddara" itace abu mafi girma da suka taso suka samu kansu suna rayuwa acikinta, tun daga kan yarinta kuwa har zuwa girmansu, tabbas kowani bawa tare da ƙaddaransa yake tafiya me kyau ko akasinta, saidai ako yaushe wasu zuciyoyin sukan zama masu rauni wajen gaza ɗaukar ƙaddaransu, abune da yake abayyane cewar wata ƙaddaran takanzo da sauyaye kala kala, wani lokaci takan zo da farinciki, wani lokaci kuwa ta kanzo da saɓanin haka, tabbas yayarda cewa acikin ƙaddaransa aka sako masa Laylerh, wanda tazama itace damuwa da kuma dukkan rauninsa, tabbas yau ce rana ta farko da yaji cewar da yana da dama da kuma iko, to da ya sauya ƙaddaransa daga mummuna izuwa kyakkyawa, ya kuma goge sunan Laylerh dake rubuce acikin ƙirjinsa.
Sake rumtse idanunsa yayi ƙam sakamakon yanda yaji zuciyarsa na bugawa akai akai.
Sanin da yayi cewa yawan tunani bazai amfanesa da komai bane yasa, ahankali ya zuro da fararen ƙafafunsa ƙasa, tare da soma yunƙurin miƙewa tsaye, jin da yayi ƙafafun nasa na neman gaza ɗaukarsa ne ya sashi dafe bango, tare da sanya hannayensa ya murza sexy eyes dinsa da har yanzu suke ganin komai dishi dishi.
Cije red lips ɗinsa yayi kana cikin dauriya ya tsaya akan ƙafafunsa da suke ɗanyi masa zafi, ƙoƙarin shanye duk wani abu da yakeji yayi, kaitsaye ya wuce toilet, saboda so yake yaɗan watsa ruwa ajikinsa.
Koda ya ƙarasa cikin bathroom ɗin da kansa ya haɗawa kansa ruwan wanka acikin babban jakuzzie.
Kayan dake jikinsa ya cire haÉ—e da shiga cikin jakuzzie'n ya kwanta, akasalance ya É—anyi rolling eyes É—insa tare da sakin sassanyar ajiyar zuciya.
Wata irin nutsuwa ya samu saboda yanda daddaɗan ɗumin ruwan dake cikin jakuzzie'n ke ratsa shi, gefe guda kuma wani irin daddaɗan ƙamshi ne ke tashi acikin ruwan, domin kuwa sosai ya cika turaren wanka acikin ruwan, sake gyara kwanciyarsa yayi, tare da ɗan ware idanunsa wanda gaba ɗaya yanayinsu ya sauya daga normal zuwa sexy emotion,