Sashe 44
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ɗaya daga cikin kujerun dining ɗin taja ta zauna, kasancewar kujeran nata na facing ɗinsa ne yasa batare da ta ɗago kai ta kalleshi ba, cikin tura baki tace "Ina kwana."
Murmushin daya bayyana haƙwaransa yayi batare kuma daya amsa mata ba ya ci gaba da zuba mata idanu, dan yau ɗin sosae tayi masa kyau.
Jin bai amsata bane yasa ta murguɗa baki, cikin zuciyarta tace.  "Dama ni banaso ka amsa mayen kallo kawae."
Yanayin yanda tayi maganan tana mamul mamul da bakinta ne yasashi karantar abun da take faÉ—i.
Wani irin dariya ne ya kamasa amma sanin cewa su Abbou Jaheed na wajen yasa shi shanye dariyar tasa, laɓɓan bakinsa yaɗan ciza cikin zuciyarsa yace. "Daga yau kwana huɗu ne kawae ya rage na mallakeki, saboda haka ki tabbatar daga wannan lokacin bazaki tsira ahannuna ba, dan sai na cinye wannan bakin tsiwan naki." Ya ƙare zancen zucin nasa yana me sakin wani shu'umin murmushi.
Laylerh kuwa plate ɗin abincin da Oum Ayush ta ajiye agabanta wanda yake ɗauke da chips and ketchup da kuma soyayyen ƙwai ta kalla, ahankali ta fito da tongue dinta tare da ɗan lashe lips ɗinta, sosai abincin ya shiga ranta, dan tanason chips saboda yana ɗaya daga cikin favorite foods ɗinta.
Spoon ta É—auka tare da soma cin abincin cikin nutsuwa.
Gaba É—aya dining table din ya É—auki shiru yayinda kowa ke cin abincinsa anutse.
Ɗan lumshe idanunta tayi haɗe da sauƙe ajiyar zuciya, kwata kwata bataji dadin rashin ganinsa a dining table ɗin ba, saboda sosai zuciyarta ta azalzaleta da son ganinsa.
"Miss you so much.!" ta faÉ—a acikin zuciyarta tare da sakin wani gauron numfashi.
Tabbas idanunta cike suke dason ganinsa, saboda har yanzu mood ɗin jiya na mata yawo acikin jiki da jininta, wanda kuma tayi imani cewa har abada bazata taɓa iya manta moment ɗinba, domin shine moment na farko daya tsaya acikin mind ɗinta.
Tuna yanda take wasa da yatsarta akan zanen butterflay ɗin dake bayansa ne yasata sakin murmushi, cikin matsanancin shauƙin daya ɗebeta tace. "he is beautyful." yanayin yanda ta motsa laɓɓan bakinta ne yasa sautin maganar nata fitowa batare da ta shiryawa hakan ba, jin sautin muryar na ta ya bayyana ne yasa cikin sauri ta sanya hannu ta toshe bakinta, tare da ɗago kanta da sauri tasoma rarraba idanu, dan dan bata fatan ace wani yaji abun da ta faɗa.
Idanunsu ne suka sarƙe acikin na juna, kasancewar tuntuni ita yake kallo.
Yanayin kallon da yakeyi mata me ɗauke da alamar tambaya ne yasata yi ƙasa da kanta, tare da sa teeth ɗinta ta ciji beautyful lips dinta.
Ganin ta sunkuyar da kanta ƙasa ne yasashi gane cewar lallai akwae abun da zuciyarta ke saƙa mata na daban.
"he is beautyful."
ya maimaita kalmar dayaji ta faÉ—a.
"Wa kenan?."Â yayiwa kansa tambayar da bashi da amsarta.
Tabbas yasan cewa so da kuma burin aurenta azuciyarsa suke, saidai baisan meyasa ako da yaushe yake ƙara jinta acikin jikinsa ba, haƙiƙa yanaji ajikinsa cewa kamar idanunsa na ƙoƙarin rufewa, ta yanda zasu kasa gane masa abun dake kwance acikin zuciyar ta, saboda lokuta da dama idan yaso nazartar zuciyarta fargaba da kuma tsoro ne ke lulluɓeshi, dan ko da da second ɗaya ne baya so ya fahimci cewa akwae wani azuciyar Laylerh'n, saboda ya riga daya kai maƙura ta yanda bayaji ajikinsa cewar zai iya sadaukar da ita ga wani.
Wani irin gauron numfashi yaja tare da aje spoon din dake hannunsa, ahankali ya soma ƙoƙarin miƙewa tsaye.
Ganin Najeeb É—in ya tashi tsaye ne yasa Abbou Jaheed É—ago kai ya dubesa cikin kulawa yace. "Najeeb ya akayi?."Â
Murmushin dole ya Æ™aÆ™alo ya É—aura akan fuskarsa, tare da É—an soma shafa sumar kansa, cikin yanayin girmamawa yace.Â
"Naƙoshi Abbou kuma banaso na makara dan akwae wani project da zanje na duba."
Cike da gamsuwa Abbou Jaheed ya jinjina kai tare dayi masa fatan nasara da kuma dawowa lapia.
Da "Ameen" ya amsa sannan kaitsaye ya fice daga cikin falon.
Laylerh dake binsa da kallo ƙasa ƙasa  ganin ya fita ne yasata sauƙe ajiyar zuciya, dan dama ta ƙosa ya tafi din, saboda irin yanayin kallon da yake mata takurata yake.
Cikin nutsuwa ta kammala cin abincin nata, tare da É—aukan tissue ta goge bakinta.
Ƙoƙarin miƙewa tsaye ta soma yi, saidai ƙiran sunanta da Abbou Jaheed yayi yasata dakatawa tare da ɗago kai ta kalleshi, cikin sanyin muryarta tace. "Na'am Abbou."
Abbou Jaheed dake zaune yana cin abinci batare daya ɗago kai ya kalleta ba yace.  "Yaushe ne zaku fara exam?."
Jin tambayar nasa ne yasa ta sauƙe ajiar zuciya, dan batayi tunanin cewa hakan zai tambayeta ba. "Monday!." ta basa amsa tana me wasa da yatsun hannunta.
Kai Abbou Jaheed ɗin ya jinjina cikin kulawa yace. "Yayi kyau, amma kinsan yanzu babu maganar zuwanki makaranta ko."
Jin maganartasa tayi mata zuwan bazata ne yasa ta É—an zaro idanunta waje, cikin yanayin mamaki haÉ—i da É—aure kae tace.
"Abbou Exam fa zamu fara..."
Katseta daga maganan nata Abbou Jaheed yayi tare da cewa.
"Nasan exam zaku fara saboda haka already nasamu principal na makarantar taku munyi magana dashi, so rashin zuwanki bazai zamo wata matsala ba insha Allah, saboda nayi masa maganar cewa inaso kiÉ—au hutu na 2month ya kuma amince."
Idanunta ne suka ciko da hawaye, yayinda taji gaba ɗaya zuciyarta ta karye, koda wasa bata taɓa kawo aranta cewa wae saboda auren nata Abbou Jaheed zai hanata zuwa makaranta ba, shikenan yanzu duk karatun da tayiwa exam ɗin ya tashi abanza?
Jin hawaye na ƙoƙarin sauƙa akan fuskarta ne yasa tayi saurin juyawa tabar dining table ɗin.
Da kallo Oum Ayush ta bita
sakamakon ganin yanda gaba ɗaya mood dinta ya sanja, ahankali ta miƙe tsaye tare da rufawa Laylerh'n baya.
Tana shiga cikin É—akin nata ta saki kuka me sauti, tare da faÉ—awa saman gado ta shiga rera kuka, gaba É—aya bataji daÉ—in hukuncin da Abbou Jaheed din ya yanke mata ba.
Ahankali Oum Ayush taturo ƙofar ɗakin ta shigo,ganin Laylerh'n na kukane yasata tsayawa ajikin ƙofar ta zuba mata ido.
Laylerh dake kuka jin an buɗe ƙofar ɗakin nata ne yasata ɗago kanta da sauri, wanda hakan yasa ta sauƙe idanunta akan Oum Ayush ɗin.
ganin Oum Ayush ɗin nata ne yasata sauƙowa daga kan gadon cikin sauri taje ta faɗa jikinta tare da rungumeta ƙaƙam, ta sake sakin sabon kuka.
Ajiyar zuciya Oum Ayush ta sauƙe, yayinda ahankali ta shiga shafa bayan Laylerh'n.
Kanta ta ɗan soma girgizawa, cikin yanayin sheshsheƙan kuka tace. "Shikenan yanzu Oum Ayush bazan sake zuwa makaranta ba?"
Kai Oum Ayush É—in ta girgiza tare da kamo kafaÉ—unta ta É—agota hakan yasa suka zama suna fuskantar juna, murmushi Oum Ayush É—in tayi kana cikin kulawa tace.Â
"Waya faɗa miki cewa bazaki sake zuwa makaranta ba, zakije makaranta mana Laylerh, bakiji me Abbou Jaheed ya faɗa ba, hutu kawai ya ne mamiki na wata biyu, bayan kuma lokacin ya cika zaki cigaba da zuwa makarantarki kamar yanda kika saba, ki share hawayenki kinji, saboda na tabbata Abbou Jaheed bazai taɓa yi miki abun da zai cutar da rayuwarki ba, duk da cewar bansan me kikeji akan aurenki da Najeeb ba, amma nayi imani cewa Abbou Jaheed bazai miki mummunan zaɓi ba, sannan kuma inaso kisa aranki cewar kamar yanda kowani bawa yake tafiya da ƙaddaransa, haka kema kike tafiya da taki ƙaddaran, ki kuma sa aranki cewa Auren ki da Najeeb shima wata ƙaddara ce ta daban, sannan kuma inaso kisani ba ko da yaushe ne kuka ke maganin damuwa ba, wani lokaci jajircewa da kuma addu'a sune abu mafi tabbas wajen kawar da duk wata damuwa, kisa hakan aranki kinji!."
Ta kai ƙarshen maganar nata cikin lallami, haɗi da yiwa Laylerh'n nuni akan yanda zata fuskanci rayuwa.
Duk da cewar ƙwaƙwalwa da kuma tunaninta basu gama fahimtar abun da kalaman Oum Ayush ɗin ke nufi ba, saidai taji a zuciyarta ta samu gamsuwa, wanda hakan yasa ahankali ta sa hannu ta goge hawayen dake kwance akan fuskarta..
Ganin ta goge hawayen nata ne yasa Oum Ayush sakin murmushi cikin kulawa tace. "Yauwa ko kefa, kidaina yawan sa damuwa aranki kinji." Kai ta jinjina tare da sake shigewa jikin Oum Ayush ɗin ta rungumeta, tabbas tanayiwa Oum Ayush ɗin kallon uwa kuma mahaifiya, wanda hakan yake sawa taji cewar har yanzu tana da garkuwa, kana kuma mahaifiya me sharewa ƴarta hawaye ako da yaushe.
Hannunta Oum Ayush É—in ta kama cikin kulawa tace.