Sashe 61
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ahankali ta shiga takawa zuwa inda yake, yayinda takejin zuciyarta nayi mata wani iri, domin kuwa duk da cewar bata wani cikin nutsuwarta sosae, abun da Maleek ɗin yayi mata, yasa duk taji jikinta yayi sanyi, yayinda kuma gaba ɗaya rauni ya lulluɓe ta, domin zuwanta garesa da farko yasa taji cewar ta samu mafaka, saidai kuma turetan da yayi daga jikinnasa, ya ɓata Duk wani tunaninta, yayinda ya haifarmata da karyewar zuciya.
Hakanne kuma ya ƙara sa mata tausayin kanta sosae.
Isowarta kusa da Najeeb ɗinne yasa ta lumshe idanunta, dake cike da ruwan hawaye, yayinda ƙiris take jira da za taga Maleek ɗin to da ta fashe masa da kuka, ta yanda zai fahimci abun dake cikin zuciarta.
Sannan duk da cewar har yanzu tanajin tsoro da kuma fargaba acikin rai da zuciarta, saedae ba tajin cewa ayanxu akwae wani wanda zai rarrasheta sama da Najeeb din, domin shi kaÉ—ai ne yake tare da ita ayanzu.
Ganin ta iso kusa dashi ne, yasa ahankali ta tsaya da tafiyan da takeyi ɗin, saboda batajin zata iya shiga jikinsa kai tsaye, kamar yanda ya buƙata.
Najeeb kuwa murmushi ya kuma sakewa akaro na barkatai, saboda sam baidamu da rashin shigowa jikin nasa da Laylerh'n batayi ba, domin dama yasan cewa ba lallaine tazo gareshi ba.
Ahankali yaɗan matso kusa da ita, haɗe da miƙa mata hannunsa, cikin muryarsa da tayi sanyi sosae yace. "Trust to me Laylerh bazan cutar dake ba, i promise you, idan bakyaso na taɓaki, bazan sake taɓa ki ba, am sorry nasaki kuka." yakare maganar yana me haɗe hannayensa alaman ban haƙuri.
Jin abun daya faɗane yasa ta buɗe idanunta dake alumshe, ahankali ta sauƙe ganinta akan fuskarsa, murmushin da ta gani, kwance akan fuskar nasa ne kuma yasa duk taji zuciyarta ta karye, take duk saitaji tausayinsa ya kamata, musamman yanayin yanda taga fuskarsa awadace da murmushi, yayi kaman baidamu da abun daya faru ɗin ba, wanda kuma tasan dole ne zaiji ba daɗi acikin ransa.
Haƙiƙa dayawan lukuta takan tambayan kanta, dangane da soyayyar da Najeeb ɗin keyi mata, saboda tun bata fahimtar kalan soyayyar tasa, harta fara fahimta, wanda kuma saudayawa takanji ajikinta cewa badon soyayyar Maleek da ya cika zuciyarta ba, tabbas da ta amincewa rayuwa da Najeeb, saboda ko kaɗan bashi da makusa, daga kan tsarin halittarsa har zuwa kyawun fuskarsa, komae nasa me kyaune daidai da tsarin da Allah Yayi masa.
Tabbas tausayinsa yayi tasiri acikin zuciarta, hakanne kuma yasa taji cewa ayanzu'n bazata iya ƙin amsa tayinsa ba.
Asanyaye ta ɗaura hannunta akan tafin hannunsa da yake miƙo mata.
Sauƙan taushi da kuma lallausar fatar hannunta acikin nasane ya sashi lumshe idanunsa, tare da riƙe hannun nata ƙam.
Murmushi ya ɗanyi, tare da juyawa yana me riƙe da hannunta, suka nufi hanyar fita daga cikin falon.
Ganin kuma yanda gaba É—aya jikinta ke asanyaye ne yasa shi tafiya ahankali, saboda har yanzu hannunta na cikin nashi.
Kaitsaye part ɗin da aka ware musu na musamman suka nufa, isarsu ƙofar dazai sadasu da falon nasu ne yasa shi sake mata hannu, tare da buɗe musu ƙofar falon suka shiga, maida ƙofar yayi ya rufe haɗe da murza mata key.
Lura kuma da rofe ƙofar da yayinne kuwa yasa ƙirjin Laylerh soma wani irin bugawa, aɗan tsorace ta ɗago kai ta kalleshi.
Shiɗinma kallonta yayi, saidai kuma gane ta tsorata ne yasashi ɗan girgiza mata kai, tare da kamo hannunta, batare daya ce da ita ƙalaba, ya nufi hanyar bedroom ɗin dake cikin falon, yayinda ahankali yake ɗan murza hannunta dake cikin nasa.
Acan ɓangaren Maleek kuwa tun barinsa falon, ransa amatuƙar ɓace ya fito compound ɗin gidan, saboda tsabar ƙunan da zuciyarsa keyi masa ne, yasa ko iya ganin gabansa da kyau bayayi, kaitsaye wajen da yake parking cars ɗinsa ya nufa.
Kasancewar kuma lokacin dare yayi ne yasa kosu Abdoul babu awajen duk suntafi sun kwanta.
Hannunsa yasa acikin aljihun wandonsa ya laluɓo key ɗin wata baƙar mota benz, batare da tunanin komae ba ya buɗe murfin motar ya shiga, cikin sauri yayi mata key, haɗe dayin reverse ya fito daga cikin parking space din, ƙarasowansa bakin makeken gate ɗin gidan dake akulle ne, yasa shi soma danna wani irin mahaukacin horn, wanda yasa gateman ɗin dake onduty wanda tuni ya fara bacci, ya taso ahanzarce, ɗan leƙowa gateman ɗin yayi, ganin Oga Maleek ne da kansa, yasa ahanzarce megadin ya wangale masa gate ɗin, kamar kuwa wanda zai tashi sama haka ya cilla hancin motar tasa waje.
Gudu sosae yake shararawa akan titi, yayinda yakejin kansa nayi masa wani irin sarawa, zuciyarsa kuwa tamkar wanda aka kunna wuta acikinta haka yakeji.
Komae bayayi masa daɗi, hoton surar ƙirjin Laylerh'n ne ya faɗo cikin idanunsa, sanadin hakan kuwa yasa saura kaɗan steering motar ta ƙwace masa, saboda yanda yaji wani irin abu ya ratsa har cikin tafin ƙafarsa.
Tabbas akowacce rana idan ya tuna da yanda ya iske wani banzan bature na shirin yiwa Laylerh nasa fyaɗe yakanji kaman kansa zai tarwatse, yayinda baƙinciki da ɓacin rai ke cika masa zuciya, tabbas har yanzu baya iya manta wannan banzan moment ɗin, idanunsa kan yawan yi masa imagine lokacin da Laylerh'n ke kuka tana ƙiran sunansa, sautin kukanta da har yau yakasa gogewa daga cikin kunnuwansa, kamar yanda tunanin abun ya kasa fita daga cikin mind ɗinsa, tuno wa da yanda idanunsa suka haska masa, lokacin da baturen ke ƙoƙarin yagawa Laylerh'n rigar jikinta da yayi ne yasa shi, kaiwa steering motar tasa wani irin bugu, wanda hakan yajawo har saeda motar tasa ta karkace daga hanya, ganin hakane kuma ya sashi taka wani irin birki, haɗe da kashe motar ma baki ɗaya.
Hannayensa duka biyu yasanya ya dafe kansa dake ciwo, kana cikin wata irin muryarsa dake fidda gurɓataccen amo asanyaye yace.
"Why Lyalerh? Why zaki bari wani nadaban ya taɓa jikinki? sure da ace irin haka bai taɓa faruwa dake ba, da shikenan Najeeb zaiyi duk abun da yakeso dake, sannan da ya samu chance ɗin da any how zaiyita yunƙurin taɓaki, hakan kuma damace agaresa da zai lalataki dason sanin Namiji."
Shiru yayi tare da rumtse Idanunsa da ƙarfi, still cikin ƙunan da zuciyarsa keyi yace.
"Bazae taɓa yiwuwa ba, naji na amince akaron farko na zama loser, saboda rashin sa'a na kinyi nesa dani, Nayarda cewa Najeeb shine Mijinki, amma hakan bawae yana nufin cewar, shine mamallakin jiki da kuma virgin ɗinki ba, tabbas bazan taɓa bari haka takasance ba, sam bazan taɓa bari wani Namiji na daban ya shiga jikinki har yasan testing ɗinki ba, domin haƙiƙa zan iya jure komae amma banda hakan, bazan juri hakan ba Ayshnoor bazan iya jurewa ba sam......"
Yafaɗa cikin ƙaraji, tare kuma da da katawa da maganan nasa da yakeyi da kansa shi kaɗai, ahankali yazaro wayarsa dake cikin aljihun wandonsa.
madannin kunna wayar ya danna, take kuwa screen ɗin wayar ya kawo haske, bawani ɓata lokaci ya shiga gurin saka password ɗin wayar, tare da rubuta haruffan L.A.Y.L.E.R.H, yana gama rubutawa kuwa wayartasa ta buɗe.
Direct image ɗinsa ya shiga, hoton farko da idanunsa suka fara sauƙa akansa kuwa bana kowa bane face, hoton Laylerh'n daya ɗauka batare da saninta ba.
Wanda take zaune akan dining table taÉ—an É—aga kanta kaÉ—an, inda ya kuma É—auki hoton ne daidai lokacin da ake ta shirye shiryen bikin nata.
Idanu ya zubawa hoton tare dakai hannunsa daidai saitin ɗan ƙaramin bakinta.
Akankali ya shiga yawo da Æ´ar yatsarsa adaidai saitin bakin nata, cikin muryarsa wacce ta zama slowly lokaci É—aya yace.
"Am sorry Ayshnoor, am really sorry, .
I don't mean to hurt you, is just that i can't control my self, so am very sorry Mah Noor...."
YafaÉ—a yana me shafa fuskarta dake mamaye akan screen É—in wayar, saboda haka yakejin tamkar Laylerh'nce akusa dashi.
Ahankali ya ɗaura wayartasa akan ƙirjinsa, tare da sa hannunsa ɗaya ya tada motar tasa dake fake agefen titi, cikin yanayin sanyin daya samu kansa aciki, ya cilla motar tasa kan titi, zuciyarsa cike da saƙe saƙe kala kala haka yake tuƙa motar, yayinda kuma tafiya kawaw yake batare dayasan inda zaije ba.
Æangaren Laylerh kuwa duk yanda Æ™irjinta ke bugawa, da kuma yanayin yanda bugun zuciarta ke tafiya da sauri sauri, haka ta daure, duk da kasancewar tanajin tsoro, saidai kuma taÉ—anji sauÆ™i ba kaman mood É—in da tasamu kanta É—azu aciki ba.
Shigowarsu cikin bedroom É—inne kuma yasa ta rumtse idanunta.
Najeeb kuwa dake riƙe da ita, jin yanda hannunta dake cikin nasa ke rawa ne yasashi tsayawa tare da juyowa ya kalleta, yanayinta kaɗai ya kalla kafahimci cewa amatuƙar tsorace take, hakan kuwa yasa ahankali yaɗan saussauta riƙon da yayiwa hannun nata, anutse yakai hannunsa ɗaya ya shafi gefen fuskarta, cikin yin ƙasa da murya yace.
"Again har yanzu, duk da na miki promise tsorona kikeji?."
Shiru tayi tare da kasa amsa masa tambayar nasa, domin aganinta babu amfanin mayar masa da amsan abun daya riga ya sani, saboda tsoron nasa abune dake bayyane akan fuskarta, wannan kuwa yasa, koda zata faɗi wani abu, to baiwuce ƙarya zatayi masa ba, ahaƙiƙanin gaskia kuma sam ayanzu batason yi masa ƙarya shiyasa kawae tayi shiru.
Ganin da yayi tayi shiru ne yasa shi jan hannunta suka ƙarasa bakin gadon dake cikin ɗakin, da kansa yasa hannayensa ya riƙe shoulder'nta, tare dayi mata nuni da hannunsa alaman cewa ta kwanta.
Gane abun da yake nufi ne kuma yasa ahankali ta É—ago É—araÉ—aran idanunta tare dayi masa wani irin kallo me É—auke da ma'anoni daban daban.
Sarae yasan abun da take rayawa azuciyarta, hakan yasa ya jinjina mata kai.
Asanyaye ta zare hannunta dake cikin nasa, cikin yanayin sanyi ta haye saman gadon, anan baki baki ta kwanta, kamar dae yanda tayi É—azu.