Sashe 101
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
B’angaren Alhaji Farouk kuwa zuciyarsa cike da tarin tunani kala kala haka ya nufo gidansa, bakinsa d’auke da al’amari mai girma wanda baisan taya iyalannasa zasu fahimci maganar ba.
Wanda yasan dolene ma acikin biyu za’a yi d’aya ko fahimta ko kuma rashinsa, haka amincewa ko kuma akasinsa.
K’warae yasan cewa rashin haihuwa abune me girman gaske, kuma dama ana aurene dan a hayayyafa, asamu abunda za’a yi alfahari dashi anan gaba.
Shin tayaya matarsa BUZUWA da kuma MUNNIRA zasu d’auki wannan zancen? Idan son da y’arsa Munnira keyiwa Maleek tana da yawa hakan yasa ta amince, shin mahaifiyarta zata amince?
Munnira ita kad’aice y’a agaresu bayan ita babu wata, dole ne kuma zasu so ganin jika daga gareta, domin idan ba awajenta d’inba basa saran ganin jika daga wajen kowa, aurenta da Maleek kuwa yana nufin cewa har abada kenan bazasu tab’a samun jika ta wajenta ba.
“Anya kuwa koda amincewarta aura mata Maleek bazai zamo cutarwa agareta ba??�
Yayiwa kansa tambayar, kana abayyane yace abune me matuk’ar wahala.
Daidai lokacin kuwa ya shigo cikin falon matarsa wato Buzuwa dan sanar da ita dukkan halin da ake ciki.
*24/February/2021*
*7:52 pm*
2/26/21, 8:07 AM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*Not editing*
*Chapter 58*
Gaba d’ayansu zaune suke acikin falon daga Buzuwa har Munnira wacce ke zaune akan sofa tana ta shirye shiryen event d’in da zasu yi yau ita da k’awayenta na Bride To Be.
Ganin yanda Alhaji Farouk d’in ya shigo cikin falon duk gaba d’aya jikinsa asanyaye ne yasa Buzuwa k’ura masa ido cikin yanayin mamaki kuma tace.
“Alhaji lafiya kuwa naganka duk jikinka asanyaye, meke faruwa?.�
Sauk’akk’ar ajiyar zuciya ya sauk’e tare da neman waje anan kusa da ita ya zauna.
Kallon Munnira dake ta faman izurin gabanta yayi, kana cikin sanyi ya k’ira sunanta wanda hakanne kuma yasa bisa dole ta tsaida abunda takeyi d’in tare da d’agowa ta kalli mahaifinnata.
Buzuwa kuwa idanu ta zuba masa cike da mamakin ganin sabon yanayinsa domin kuwa tasan kafun fitansa ya sanar da ita cewar gidan Alhaji Jaheed zaije, fuskarsa kuma dauke da fari’a ya fita sab’anin yanzu da damuwa ta maye gurbin fari’ar.
“Wai meke faruwane Alhaji kodae wani abune na daban ya samu Maleek d’in?.�
Tayi masa duka tambayoyin ta hanyar cigaba da tsura masa ido.
Asanyaye cikin kuma taraddadin yanda zasu d’auki abun ya d’an jinjina masu kai, kana cikin nutsuwa yace.
“Tabbas wata matsala ta kunno kai wacce bamusan tayayane zamu maganceta ba, ban kuma san wani ba hagon fahimta zakuyi wa maganar ba.�
Shiru yayi tare da kallonsu duka biyu, wanda kuma sud’inma kallonsa sukeyi basa ko k’yafta ido.
Shi kuwa gyara zama yayi kana asanyaye yace.
“Asanadiyar hatsarin motar da Maleek ya samu likita ya tabbatar da cewar bazae tab’a iya haihuwa ba, bi ma’ana k’waya k’wayan haihuwarsa sun samu matsala, duk macen da zata zauna dashi saidai ta zauna da hak’uri amma bazae tab’a haihuwa ba!!�
Darammm dammm haka zuciyoyi da k’irjin Buzuwa da kuma Munnira suka buga, saboda tsananin mamaki da kuma al’ajin jin maganan daya fito daga bakin Alhaji Farouk d’in.
Amatuk’ar razane Buzuwa ta zazzaro idanunta waje, kana cikin yanayin tashin hankali tace.
“Subahanallah, Innalillahi Wa’inna Ilaihirraju’un, Maleek bazai tab’a haihuwa ba? Ya samu matsala amararsa? Ya ilahi yanzu ya zamuyi kenan wannan wani irin sabon tashin hankaline da ba’a samasa rana ya tunkaro mu.�
Ta k’are maganar tana me sharce gumin dake tsatstsafo mata.
Munnira kuwa gaba d’aya cikin wani irin shock ta samu kanta, lokaci d’aya kuma taji har wani ciwon kai da jiri na neman kwasheta, domin kuwa sosae maganan Abban nata ya bata tsoro, idan dagaske Maleek ya samu matsala ita meye makomarta kenan?
Tayiwa kanta tambayar da bata da amsarta.
Alhaji Farouk kuwa matartasa ya kalla kana cikin sanyin murya yace.
“Lallai tabbas Maleek ya had’u da k’addara, ayanzu kuwa zab’i ya rage garemu, nidai kam idan asonane bazan hanashi auren Munnira ba, duk da kuwa ita kad’aice y’a d’aya tilo da Allah Yabamu, dole za musu muga jika ta wajenta, amma kuma to ya zamuyi k’addara ta riga fata, saidai kawai mujira Allah yayi ikonsa.�
Kallo mai d’auke da ma’anoni Buzuwa ta watsawa mijinnata, lallai kuwa Tabbas sunga samu sunkuma ga rashi nan take, hakika ita macece maison dukiya da kuma jin dad’in rayuwa, kasancewar kuma munnira itace y’a d’aya tilo da Allah Yabata wannan yasa ta d’iga duk wani burinta akan Munniran, tana matuk’ar son y’artata ta auri mai dukiya, wannan dalili yasa koda Alhaji Farouk d’in ya kawo maganar Maleek sanin irin tarin dukiyar da Alhaji Jaheed da kuma shi kanshi Maleek d’in ke dashi yasa tayi saurin amincewa, Tabbas tasan cewa ayanzu idan Munnira ta auri Captain M.Jay d’in bak’aramin dukiya da arziki zasu tara ba, kasancewarsa wanda bazai tab’a haihuwa ba hakan zaisa ya sakewa Munniran kud’i, saidai kuma amma bazata tab’a iya jurewa tanaji tanagani y’arta lafiyarta k’alau amma ace bazata haihu ba, Tabbas tana da burin ganin jinin Munniran.
“Lallai wannan shine tsaka me wuya, ga arziki b’aro b’aro ga kuma tawaya.�
Tafad’i hakan cikin yin k’asa da murya tare kuma dasa hannu ta dafe kanta da lokaci guda ya d’au charge.
Alhaji Farouk kuwa Munnira wanda idanunta suka ciko da k’walla ya kalla, cikin tausasa murya yace.
“Duk da inason aurenki da d’an Aminina Maleek, amma hakan bazai tab’a sawa na tauyeki ba, lallai dole kina da zab’i, shin kinaga zaki iya rayuwar aure da Maleek duk da wannan lalurar da ta sameshi? zaki iya zama dashi batare da haihuwa ba har abada?.�
Shiru gaba d’aya falon ya d’auka duk da kuwa taji tambayar da Abban nata yayi mata.
Kanta ta sunkuyar k’asa tare da lumshe idanunta tana me tuno tsananin had’uwa da kyawun Maleek d’in, wanda ayanzu ke tayi mata gizo acikin idanunta.
K’warae shid’in Miji ne na nunawa sa’a, sannan kuma atattare dashi akwae abubuwan burgewa, ya had’u tako ta ina, yayinda kuma komai nasa ya kasance anutse, tayaya wata mace da ta samu dama zata bari cikakken gwarzon Namiji kamarsa ya sub’uce mata? Tabbas rasashi asarace babba, domin tayi imani auren Namiji kamarsa ba k’aramin d’aga mata darajarta zaiyi ba, aurensa sa’ane kuma samun hakan sai mace mai sa’a, Ina batajin zata barsa waidan kawae saboda baya haihuwa, itakam wallahi tana kwad’ayin zama dashi ahaka, Kodan fitinannen kyaun dayake dashi kuwa, duk da kuwa cewar zata so ace ta haifa masa kyawawan yara masu kama dashi.
D’ago kanta tayi kana cikin sauri tace.
“K’warai nikam na amincewa aurensa ahaka Abba, zan zauna dashi.�
Idanu Buzuwa ta zazzaro cike da mamaki had’i da tsoron abunda y’arta ta ta fad’a, hatta Alhaji Farouk d’in kuwa idanu ya zubawa y’ar tasa, sakamakon jin abunda ta fad’a.
Buzuwa kuwa kai ta d’an soma girgizawa, domin kuwa ta riga da ta gama yanke hukunci, duk da cewar tasan zasuyi asara sosae amma kuma gwara wannan asarar da wata asarar, fuskarta babu alaman wasa tace.
“Lallai yau Munnira nasake tabbatarwa da kaina cewar baki da hankali, ke shashasha ce, kina tunanin cewar wae kyau da kud’i sunfi haihuwane? hmmm to idan ma haukane yasa kika amincewa auren Maleek ahaka to ki dawo hayyacinki ki jini, bazaki tab’a aurensa ba, matuk’ar yana tare da wannan lalurar, maganar kud’i da kyau kuwa duniyarnan da fad’i take, domin kuwa bashi kad’ai bane kyakkyawa, akwai kyawawa da yawa ciki da wajen k’asarnan, saboda haka Allah yasa shid’inma ba mijinki bane, duk da cewar kuwa yanzu aurennan saura kwana uku amma hakan bashi zaisa afasa soke shiba, naji nayarda zan fuskanci jama’ar dana gayyata na fad’a musu cewa an fasa auren, yaje Allah Ya had’asa da mai aurensa amma bawai keba.�
Tsaida maganar nata tayi tare da juyowa ta kalli Alhaji Farouk cikin nuna babu sauyi akan maganarta tace.
“Batare da wani dogon nazari ba kak’irasu kasanar dasu cewa anfasa maganar auren, har abada babu aure tsakanin Y’armu munnira da kuma d’ansu wanda baya haihuwa.�
Idanu Alhaji Farouk ya d’an zazzaro waje cikin yanayin damuwa kuma asanyaye yace.
“Kada kiyi haka dan Allah ko kinmanta cewa Alhaji Jaheed Gwani abokinane, tayaya zan k’i basa auren y’ata akan wannan dalilin, koba komai kuma Maleek matsayin d’a yake awajena, kuma ya kamata mu tausaya masa kodan lalurar da ta samesa.�
Saurin girgiza kanta tayi kana cikin kafiya tace.
“Wallahi awannan zancen babu wani batun tausayawa, shin atunaninka yau idan da ace Munnira ce ta samu wannan matsalan Maleek d’in zai iya yarda ya aureta ne? musamman yasan cewa yana tashen kyau da dukiya mai zaiyyi da macen da bata haihuwa? to haka muma y’armu bazata auri Namijin da baya haihuwa ba, dama can ahalinsu bayawane dashi ba, basu da wani dangi shiyasa sukeso muma su yankemu ya zama bamuyi gaba ba, nidai na gama magana kakira danka sanar dasu ma ehe.�
Tana gama fad’in haka ta mik’e tsaye tare da kamo hannun Munnira ta wuce da ita d’akinta.
Alhaji Farouk kuwa haka ya zauna shiru acikin falon shi kad’ai, zuciyarsa cike da nauyin yanda zai fuskanci mutum mai kamala da mutumci kamar Abbou Jaheed yace, suyi hakuri da alk’awarin auren da yayiwa d’ansu, yanzu bazai iya basu yarsa ba, lallai abun da matuk’ar kunya sosae, amma kuma to ya zaiyi? Allah ma yasani yana matuk’ar bin maganan matarsa, duk abunda ta fad’a koba mai kyau bane babu yanda ya iya bisa dole haka zaibi.
Jikinsa duk amace haka ya mik’e ya nufi bedroom d’insa.
Acan cikin d’akin Buzuwa kuwa munnira ta kalla, wanda duk tayi jugum zuciyarta cike da alhinin matsalar da ta samu Maleke d’in, Allah yasani itakam tana jin wani feelings d’insa, duk da cewar ayanzu tasan ta rasasa kenan amma zata so ace koda sau d’ayane ta rab’i jikinsa, bi ma’ana tasamu shiga jikinsa ta yadda zata mallaka masa kanta koda kuwa babu aure atsakaninsu, domin kuwa tun da ta sakashi acikin idanunta kullum da feelings d’insa take kwana take tashi, jarababben sha’awarsa takeji, saboda tasan cewa maza irinsa sam basu da wasa, duk macen da ta shiga hannunsu to ba makawa sai sun zautar da ita da salonsu.