Sashe 65
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Laylerh kuwa koda ta shiga cikin toilet d’in da sauri ta maida k’ofar ta rufe, tare da sauk’e ajiyar zuciya, anutse ta zare rigar dake jikinta, k’arasawa jikin bathtub tayi, tare da had’awa kanta ruwan wanka me d’an d’umi, shigarta kuwa cikin bathtub dinne yasata lumshe idanu, musamman da taji d’umin ruwan na ratsata, anutse kuwa tayi wankanta, koda ta gama wankan d’aya daga cikin bathrobe d’in dake cikin toilet d’in tasaka tare da d’auro alwala, k’arasawa jikin k’ofar bathroom d’in tayi ta tsaya, hakanan takejin kunyan fita ahakan, duk da cewar ma rigar wankan ya sauk’o har kan guiwowinta, sanin kuma da tayi cewa bata da yanda zatayi ne yasa dole ta bud’e k’ofar bathroom d’in tafito.
Saidai kuma rashin ganin Najeeb d’in da tayi acikin d’akin yasata sauk’e wani ajiyar zuciya, da sauri ta k’arasa gaban mirror, k’aramin towel ta d’auka ta goge jikinta dashi, cikin hanzari kuwa batare da ta tsaya shafa Mai ba, ta nufi wajen drawer.
Bud’e drawer‘n tayi cikin yanayin sauri batare da ta tsaya dubawa ba kuwa ta zaro wata doguwar rigar spectrum mai kalan lightpink, tare da wani lightpink bra, and skintight, cikin sauri sauri tasaka kayan domin bataso Najeeb ya shigo d’akin yasamu tana saka kaya.
Sosae kuwa rigar me hawa hawa ta zauna ajikinta tare dayiwa fatarta kyau, wani hijab ta saka tare da shumfud’a sallaya ta tada sallah duk dama ta makara sosae.
Koda ta idar da sallan kuwa bata tashi akan sallayan ba, Azkhar ta soma karantawa, tana gama karatun azkhar dinnata kuwa Najeeb na shigowa cikin d’akin.
Sanye yake da shigan jumper da wandon na wata tsadaddiyar shadda skyblue colour, sosae kuwa shigar tayi masa kyau, musamman yanda ya kafa hula me kalan sky akansa, K’amshin turarensa daya cika mata hancine yasata d’anyi k’asa da kanta.
Ahankali cikin takun nutsuwa ya k’araso inda take, tare dasa hannayensa ya d’agota tsaye, sakeyin k’asa da idanunta tayi, dan hakanan tasamu kanta dak’in son kallonsa.
Shikuwa Najeeb gane hakan da yayine yasashi d’ago hab’arta cikin kulawa yace. “G/M madam, hope kintashi lapia.�
Wani irin nauyinsa da taji ne yasata jinjina masa kae alaman “Lapia.�
Cire hannunsa akan kafad’unta yayi, fuskarsa d’auke da murmushi yace. “Kishirya Abbou Jaheed yak’iramu yin breakfast.�
Again kai ta jinjina masa alaman “To.� “Inajiranki a falo.� Ya fad’a yana me sakinta tare da juyawa yafita daga cikin d’akin.
Itakuwa Laylerh hakanan taji wani irin sanyi ya ratsa zuciyarta, saboda tasan koba komae zataga Yah M.Jay d’inta, da d’an sauri ta k’arasa gaban mirror, body lotion me k’amshi ta shafa ajikinta tare da murza powder akan fuskarta, sama sama tashafa lipstick akan lips d’inta, dama ita bagwanar kwalliya bace shiyasa bayan kwalli da mascara ba abun da tasake sawa akan fuskarta, sai turare me dad’in k’amshi da tafesa.
Bud’e drawer tayi ta zaro wani baby vail pink ta yane kae zuwa wuyanta dashi, sosae kuwa hakan ya k’arawa shigar nata kyau, wani pink flat shoe tasaka ak’afanta, saboda yanda ta matsu taga Mr.Soldier ne yasa takasa koda duba kanta amadubi, anutse ta murd’a handle d’in k’ofar ta fice.
Najeeb kuwa dake zaune afalon k’amshin turarenta da yajine yasashi d’ago kansa ya kae dubansa ga k’ofar bedroom d’in, ganin kuma irin kyaun da Laylerh’n tayi ne yasashi lumshe idanunsa,tare da bud’esu alokaci guda.
“Masha Allah!�
Ya fad’a yana me k’are mata kallo from head to toe, saboda sosae yaga tayi masa kyau.
Harta k’araso kusa dashi kuwa bai d’auke idanunsa daga gareta ba.
Laylerh kuwa ganin irin kallon da yake matane yasa ta sunkuyar da kanta k’asa, had’e da kama y’an yatsun hannunta tashiga murzawa.
Najeeb kuwa badon ya k’oshi da kallonta ba, haka dolensa ya mik’e tsaye, cikin muryarsa da ta koma chan k’asan mak’oshi yace. “Muje, amma kinyi kyau sosai.�
Sarai taji abunda yace, amma tayi muk’us kaman batajisa ba.
Haka suka fito daga cikin falon yana gaba tana biye dashi abaya.
Koda suka fito compound d’in gidan, kaitsaye part d’in su Abbou Jaheed suka nufa.
Saura kuma baefi taku kad’an su k’arasa part d’inba wayar Najeeb ta soma k’ara alaman shigowan k’ira.
Screen d’in wayartasa ya duba, ganin da yayi k’iran me amfanine yasashi juyowa ya kalli Laylerh’n dake bayyana.
“Ummina ne kiyi gaba inazuwa.�
Baijira me zatace ba ya d’auki wayar tare da matsawa can gefe.
Laylerh kuwa bata damu ba kaetsaye ta murd’a handle d’in k’ofar babban falon ta shiga bakinta dauke da sallama.
Jin sallaman Laylerhn ne yasa Momy dake zaune a dining area ta d’ago kae ta kalleta.
Laylerh kuwa ganin Momy zaune a dining d’inne yasata k’arasowa wajen, cikin girmamawa tace. “Momy good morning.�
“Morning, yanaganki ke d’aya, Ina Najeeb d’in?� Momy ta tambaya tana me lek’a bayan Laylerh’n.
“Yana amsa waya awaje.�
Tabawa Momyn amsa asanyaye.
Wani irin murmushi me d’auke da ma’anoni daban daban ne ya bayyana akan fuskar Momy.
“Dama ta farko.� Ta fad’a acikin zuciyarta, abayyane kuwa kallon Laylerh’n tayi cikin salon isar da manufarta tace. “Dama ke nake jira tun d’azu amshi wannan ki kaiwa Captain.� Wani d’an madaidaicin flask Momyn ta miko mata.
Jin an anbaci captain ne kuma yasa zuciyar Laylerh sakeyin sanyi, anutse ta karb’i flask d’in batare da tunanin komae ba kuwa ta nufi dakin Maleek d’in.
Da kallo Momy ta bita, tare da sakin wani killer smile, cikin zuciyarta tace. “Da irin wannan salon duk zan wargaza tunaninku.�
Shigewar Laylerh sashin Maleek d’in kuwa yayi daidai da shigowar Najeeb cikin falon.
Ganinsa yasa Momy sakin murmushi dan tasan tarkonta ya Kama.
Ganin Momyn ne yasa Najeeb K’arasowa dining area d’in, cikin yanayin girmamawa ya gaisheta fuska asake kuwa ta amsa masa.
D’aya daga cikin Kujerun dake dining table d’in yaja ya zauna, rashin ganin Laylerh’n kuma da yayi ne, yasashi d’an soma kalle kallen inda zae hangota.
Gane hakan da Momy tayine yasata sakin murmushi cikin kulawa tace. “Amaryarka kake nema ko?.� Jin abunda Momyn tace ne yasashi d’an sunkuyar da kansa k’asa alaman kunya.
Again murmushin mugunta d’auke akan fuskar Momy tace “Karka damu tanashigowa ta wuce sashin Maleek, da’alama kwana tayi tana mafarkinsa, amma nasan yanzu zata dawo.�
Jin abunda Momyn ta fad’a ne yasashi saurin d’ago kansa ya kalleta.
*(ðŸ™ðŸ»Nagode matuka da add’u’oinku Allah Yasaka da alkhairi, insha Allah yanzu nadawo zan daura daga inda na tsaya, kuyi hakuri kuma yanzu yanayin typing din ya sanja saboda nadaena amfani da touchpal)*
*13/Jan/2021*
1/19/21, 8:29 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*(Wayyoni😔 saida nayi typing ya goge, I am so sad wallahi😠jinake kamar ma naciji kaina🥺)*
*Chapter 37*
Gaba d’aya jin kalaman Momyn yayi wani iri, saboda kwatakwata bai tsammaci jin hakan ba.
“Meye Laylerh tajeyi wajen Maleek?.�
Tambayar da yayiwa kansa kenan wacce kuma bashi da amsarta, idanunsa yadan lumshe tare da jingina bayansa da jikin kujeran da yake kai.
Momy dake kallonsa kuwa ganin irin yanayin da yashiga ne yasata sakin Murmushi, cikin son nuna abun da ta had’ad’in ba wani babba bane tace.
“Baikamata ka damu akan wannan ba, I think ma kashiryawa irin hakan:�
Jin abun da Momyn ta fad’ane yasashi k’ak’alo murmushi ya daura akan fuskarsa, saboda sam bayaso Momyn tafahimci cewa yaji babu dad’i a zuciyarsa.
Kansa ya sunkuyar k'asa tare da d'an lumshe idanunsa.