Sashe 73
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
9:30 am daidai k’aran alarm d’in dake gefen had’add’en gadon ya karad’e cikin d’akin, bugawan alarm din kuwa yayi daidai da shigowar k’iran wayan dake aje gefen alarm clock d’in.
K’aran daya karad’e kunnuwansanne yasa ahankali ya soma bud’e kyawawan idanunsa masu kalan maye wanda ke cike da bacci.
Cikin yanayin k’osawa da k’aran yakai hannunsa ya kashe alarm d’in, akasalance ya jawo wayartasa dake ta faman tsuwa, k’ok’arin kasheta gaba d’aya yasoma yi saidai kuma ganin sunan Abbou Jaheed da yayi rubuce akan screen din wayar ne yasashi fasa kashe wayar, swiping na wajen picking call d’in yayi tare da kara wayar akan kunnensa.
Abbou Jaheed kuwa jin Maleek d’in ya d’aga wayar batare da yatsaya yaji ta bakinsa ba yace.
“Mekake jira da har zuwa yanzu baka fito ba?.�
Jin tambayan da Abbou Jaheed d’in yayi masa ne yasashi d’an rumtse idanunsa, cikin muryarsa da ke d’auke da yanayin bacci yace.
“Bantashi abacci ba.�
“Badamuwata bane hakan, nabaka nan da 30 minute kazo kasameni afalona, dannayi alk’awari ba kuma zan zama mai sab’a alk’awari ba.� Cewar Abbou Jaheed ransa amatuk’ar b’ace, wanda jin yanayin yanda muryar Maleek d’in ya sanja, yasashi yin Tunanin ko wani abun mayen Maleek d’in ya sake sha, kashe wayartasa yayi tare da maida ita cikin aljihu, ya zauna zaman jiran zuwan Maleek d’in.
Jin Abbou Jaheed ya kasha k’iranne yasashi zare wayar akunnensa, Allah Yasani maganar auren da Abbou’n yace zaiyi masa ya matuk’ar d’aga masa hankali, wanda har yake fatan ace mafarki yake bawai gaske bane.
Ahankali ya yaye blanket d’in dake jikinsa tare da tashi zaune ya zuro da k’afafunsa k’asa daga kan gadon.
Hannayensa yasa ya d’an murza idanunsa, kana kuma cikin yanayin kasalan da yakejin kansa aciki ya mik’e tsaye.
Kamar kullum kuma kamar koda yaushe hotonta yasaba kallo Aduk sanda ya tashi daga bacci, to yanzun ma hakanne takasance, domin saida ya sauk’e idanunsa akan d’an k’aramin hotonta dake aje bisa bedside d’insa.
Idanunsa ya d’an lumshe tare da sauk’e sassanyar ajiyar zuciya, tabbas ya aminta cewa kallon kyakkyawar cute face d’inta yana sama masa nutsuwa, saidai kuma akoda yaushe idan ya tuna cewar ayanzu matsayin mata take ga waninsa sai yaji gaba d’aya komae na duniyar ya daena yi masa dad’i.
Cikin son kawar da duk wani tunani daga cikin zuciyarsa kaitsaye ya nufi toilet, yana shiga kuwa ya sakarwa kansa ruwa, wanka yayi tare da d’auro towel akan waist d’insa ya fito.
Sanin halin Abbou Jaheed ne yasashi goge jikinsa cikin hanzari ya shags mai ajikinsa, k’arasawa gaban drawer’nsa yayi tare da ciro kayan da zai saka.
Wani riga da wandon jeans masu d’an kauri yasanya ajikinsa, kasancewar ana d’an yanayin sanyi, sosae kuwa kayan suka amshi murd’add’iyar surar jikinsa, yayinda suka k’ara bayyana kyawunsa, kasancewar kuma kayannasa nada kalan dark blue ne yasashi saka wasu dark blue d’in takalma masu yanayi da sneakers shoe, dark blue d’in hulan facing cap ya saka akansa, tare da d’aura agogon Gucci ahannunsa.
Sassanyan perfumed d’insa ya fesa, tare da d’aukan wayarsa yasa acikin aljihunsa, duk da cewar kuwa bayajin dadi acikin ransa, amma dole haka ya daure tare da kokarin samawa kansa nutsuwa.
Yayinda acikin zuciyarsa kuwa yake mamakin cewar wae kamanshi Maleek za’ayiwa auren dole.
Wani murmushi ne ya bayyana akan fuskarsa daidai lokacin da yake ficewa daga cikin dakin nasa, badan komae yayi murmushinba kuwa face ji da yayi ajikinsa cewar auren da Abbou Jaheed d’in keson d’aura masa bazae tab’a yiwuwa ba.
Locking k’ofar d’akinnasa yayi, tare dasa kansa direct b’angaren Abbou Jaheed ya wuce.
Yana zuwa kuwa ya samu Abbou Jaheed tsaye yana jiransa.
Ganinsa yasa Abbou Jaheed soma k’are masa kallo kamar zaice wani abu kuma saiya fasa, cikin had’e fuska yace.
“Muje.�
Haka suka fito daga sashin Abbou Jaheed d’in Maleek na biye dashi abaya.
Kaitsaye wajen da motar Abbou Jaheed d’in ke fake k’iran tundra suka nufa, gidan baya suka shiga dukansu, take kuwa driver’n Abbou Jaheed d’in yaja motar suka bar cikin gidan.
*(Am sorry Nagajine Wllhy😰)*
1/25/21, 9:16 AM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*Note edit*
*Chapter 42*
Sassanyar iskan dake hura jikinta ne yasa ta soma bud’e idanunta ahankali, samun kanta da tayi kuma cikin sabon yanayi ne yasa ahankali tasa hannunta ta shafa saman mararta da takejin na d’anyi mata ciwo kad’an, wanda kuma tun asuba da ta tashi yin sallah takejin hakan, saidai kuma yanda taji abun ya tsananta mata yanzunne yasa ta d’an rumtse idanunta tare da cizon labb’anta.
D’an yunk’urawa tayi ta tashi zaune, tare da juyawa ta kalli gefenta.
Rashin ganin Najeeb kwance awajenne yasata d’an soma k’arewa d’akin kallo, tare da kasa kunnuwanta ko zataji k’aran ruwa acikin toilet.
Saidai kuma jin shiru babu alaman motsi wani bayan ita da take cikin d’akinne yasa ahankali ta zuro da k’afafunta k’asa daga kan gadon, tare da mik’ewa tsaye, anutse take taka k’afafunta harta k’arasa bakin kofar toilet d’in dake cikin d’akin, ahankali ta tura k’ofar toile d’in ciki tare dasa kai ta shige, kayan dake jikinta ta rage, cikin kuma yanayin sanyin da ta samu kanta aciki ta k’arasa gaban babban bathtub d’in wankan dake cikin toilet d’in.
Kasancewar kuma Ana sanyi sosae ne yasa ta surka ruwan dake cikin bathtub d’in dana zafi, ganin hasken ranan da tayi ta cikin windown toilet d’inne yasa ta gane cewar safiya tayi sosae, kasancewar tun da tayi sallan asuba ta koma bacci, bata sake tashi ba kuma sae yanzu.
Duk da kuwa cewar tanajin marar nata naci gaba da murd’awa, amma haka ta daure tayi wankan nata cikin nutsuwa, tana fitowa daga cikin bathtub d’in wankan kuwa taji wani irin abu me d’umi na fitowa daga jikinta, wanda ko tantama batayi cewar period d’inta ne yazo.
Wanda kuma akoda yaushe idan taga period d’inta saitaji duk ba dad’i, saboda ba kad’anba yake takurata musamman ma menstrual pain d’in da takeyi wanda yake matuk’ar wahalar da’ita amma wani abun mamaki hakanan yau ganin period d’in yasa ta d’anji wani sanyi acikin zuciyarta.
Bathrobe tasa ajikinta, sanin kuma bakowa adakinne yasa kaitsaye ta bud’e k’ofar bathroom d’in ta fice, direct wajen da hand bag d’inta ke ajiye ta nufa, zuge zip d’in handbag din tayi, cikin sa’a kuwa taga d’an jakan pad d’inta aciki, d’aukan pad d’innata tayi tare da komawa toilet ta kimtsa kanta, still harta sake fitowa daga toilet d’in kuwa Najeeb bai shigo cikin d’akinba.
Hakan kuwa bak’aramin dad’i ya mata ba, domin matuk’ar yana cikin d’akin bazata tab’a sakewa ba.
Agaban dressing mirror ta zauna, tare da bud’e body lotion d’inta me dad’in k’amshi ta shafa ajikinta, duk da cewar kuwa bata wani damuwa da kwalliya sosae ba, amma hakanan taji yau tanaso ta d’anyi light meckup akan fuskarta, cikin mintuna kad’an kuwa ta kammala kwalliyan da yayiwa fuskarta kyau sosae.
Yanayin kuma yanda weather’n garin yake ne, yasa ta saka wani dogon wandon jeans da kuma baby top me d’an kauri wanda ya lafe ajikinta, ya kuma bayyana shafaffen surar cikinta.
Kana ta d’aura wata denim jacket me kalan bak’i akan shigar nata, duk da cewar jacket d’in bashi da girma sosae, amma kuma zai hana mata Jin sanyi sosae.
Kasancewar kuma ita d’aya ne ad’akin yasa bata wani damu da saita sanya d’ankwali ba, komawa kan gado tayi ta kwanta, tare da jan blanket ta rufe jikinta, saboda har yanzu tanajin mararta na d’an murd’awa hakan, wannan dalilin yasa ko breakfast bata nema ba tana kwanciya kuwa wani sabon bacci ya d’auketa.