Sashe 55
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abbou Jaheed kuwa da ke riƙe da jarida ahanunnunsa, ganin shigowar Oum Ayush da Laylerh'n ne yasashi ajiye jaridan daily trust ɗin dake hannunsa.
Ɗan gyara zamansa yayi, kana cike da kulawa ya kalli Laylerh'n wanda ta duƙar da kanta ƙasa, murmushi ne ya ɗan bayyana akan fuskarsa, wannan yasa cikin farincikin da yakejin kansa aciki yace. "Laylerh'n Abbou Jaheed matso kusa da Abbou'nki mana."
Laylerh da gaba É—aya jikinta ke asanyaye, jin abun da Abbou Jaheed É—in ya faÉ—a ne yasa ta É—an muskutowa tare da matsowa kusa dashi.
Hannu Abbou Jaheed yasa ya ɗan shafa kanta, cikin kulawa da kuma bayyana farincikinsa yace. "Alhamdulillahi Allah ya bani dama da kuma iko, yau na cika alƙawarin dana ɗauka, kana kuma na sauƙe nauyin dake rataye a wuyana, ayanzu Laylerh, babu abun da zance saidai yi miki fatan nasara agidan aurenki da kuma kyakkyawar rayuwa, sannan ahar kullum kuma ina me godewa Allah da yasa kika zamo ƴa me biyayya agareni, Allah Ya Miki albarka Laylerh, ya kuma baki ƴaƴa masu biyayya kamar yanda kika zama me biyayya agaremu."
"Ameen." Abbou Kareem da kuma Oum Ayush suka amsa, yayinda kowannensu fuskarsa ke É—auke da murmushi.
Wanda Abbou Jaheed É—inma Murmushi ne bayyane akan fuskarsa, cikin É—an sigar tsokana yace.
"To ni ma yau ɓoyemin fuskar ɗiyar tawa akeyi, baza'a bari nagani ba."
yayi maganar yana me ƙoƙarin ɗaga mayafin da ya rufe fuskar Laylerh'n.
Murmushi Oum Ayush tayi tare da cewa.
"Eh mana Alhaji, ai kasan amarya, fuskarta tsada yake dashi awajen kowa."
Murmushi Abbou Jaheed ɗin yayi, adaidai lokacin daya ɗan ɗage mayafin, wanda take fuskar Laylerh'n ta bayyana, ganin hawayen da yayi kwance akan fuskarta ne kuma, yasa take yanayin fuskarsa ta sanja, lokaci ɗaya jikinsa ya ƙarayin sanyi, domin dama ƙarfin hali kawai yake, take kuma wani sabon tausayin ta ya lulluɓesa, hakanne ko ya sashi ƙiran sunanta murya asanyaye.
Laylerh wanda ganin Abbou Jaheed ɗin yasa zuciyarta ta ƙara karyewa, kasa amsa ƙiran nasa tayi, take kuma wasu sabbin hawaye suka cika idanunta, hakan ko yasa ahankali tayi ƙasa da kanta, tare da haɗe yatsunta waje ɗaya ta ɗan soma murzawa, lokaci ɗaya kuma batare da ta ankara ba hawayen dake cikin idanunta suka shiga gangarowa kan fuskarta.
Ganin hakane yasa Abbou Jaheed sauƙe ajiyar zuciya, tare da kai hannunsa ya dafa kafaɗan ta, cikin yanayin sigar lalallashi yace.
"Kuka kuma Laylerh? please ki share hawayenki kinji, yau ranace ta Musamman agareki bai kamata ace kina ɓarnatar da hawayenki ba, domin babu wani mutumci da daraja ha ƴa mace, wanda ya wuce mata zaman gidan mijinta, kiyi farinciki domin dayawan mata suna da burin ganin irin wannan ranar, da za akaisu ɗakin mijinsu, saboda haka ki daina kuka, addu'ar mu kuma ako da yaushe shine Allah Ya baku zaman lafiya da zuriya ta gari, sannan inaso ki ɗauka cewar ba wai zallan jin daɗi ne kawae acikin rayuwar aure ba, haƙiƙa akwai ƙalubale da yawa, hakan yasa watarana zaki samu kanki cikin farinciki, watarana kuma akasin haka, saidai ina me umartarki da ako yaushe ki riƙe mijinki hannu bibbiyu, sannan kiyi masa biyayya iya iyawarki, domin ta hanyar hakanne kaɗai zaki samu aljannar da kowa ke fatan samu, tare kuma da tarin nasarorin rayuwa, ina fata kuma zaki ci gaba da zama me biyayya agaresa kamar yanda kike yanzu dama ko yaushe."
Ɗan tsagaitawa da maganan nasa yayi, kana ahankali ya riƙo hannunta, cikin ɗan muryarsa da tayi sanyi yace.
"Haƙiƙa zamuyi kewarki sosae Laylerh, saidai kuma babu yanda muka iya, domin haka rayuwa take, duk yanda aka kai ga sabo watarana dole sai anyi nesa da juna, ina miki fatan nasara agaba ɗaya rayuwarki, daga ƙarshe kuma ina me miki albishir da cewa, zaku zauna acikin gidannan keda Najeeb na ɗan wani ƙalilan ɗin lokaci, saboda bai gama kammala ginin gidan da zaku zauna ba, sannan kuma ganin da nayi cewar baki da ishashsen lafiya, yasa nayi amfani da wannan damar, ta hanyar bada umarni aka gyara muku ɗaya daga cikin extra part ɗin dake cikin gidannan, nayi hakanne kuma saboda naga rashin lafiyarki yana buƙatar kulawa sosai, bai kamata kuma ace kinyi nesa damu batare da kinji sauƙi ba, kuma kema nasan hankalinki zaifi kwanciya idan kina tare damu, saboda haka bana so na sake ganin hawaye a idanunki." Ya ƙare maganar yana me ƙoƙarin share mata hawayen dake kan fuskarta.
Wanda kuma agaba ɗaya amaganganunsa babu wanda yasa taji zuciyarta ta samu nutsuwa, saima ƙara karyewa da tayi.
Hakanne ko yasa ta kasa control ɗin hawayen dake cikin idanunta, yanayin yanda taji zuciyarta ta sake raunana sosae ne yasa, lokaci ɗaya taji wani irin kuka me ƙarfi yazo mata, da sauri tasa hannu ta toshe bakinta, saboda ko kaɗan batason Abbou Jaheed yaga gazawarta, kasancewar tasan kukan nata na yau, ya banbanta da na kowacce rana, domin kuka ne da sautinsa, zai iya fallasa asirin zuciyarta.
Hakan yasa ta soma ƙoƙarin maida kukan ta hanyar sakin shashsheƙa.
Oum Ayush da ta lura da yanayin Laylerh'n, cikin sanyin jiki ta miƙe tsaye, tare da ƙarasowa inda Laylerh'n ke zaune, ɗago ta tayi tare da miƙar da ita tsaye ta mannata ajikinta.
Kamar kuwa dama jira Laylerh'n take, domin Oum Ayush na mannata da jikinta ta fashe da kuka.
Ahankali Oum Ayush ta soma shafa bayanta, dan awannan karan bata da bakin da zata cewa Laylerh'n tayi shiru.
Abbou Jaheed dake kallonsu, jin ƙwalla ta cika masa ido ne yasashi sauƙe kansa aƙasa, hannunsa ya tura acikin aljihun rigarsa, tare da ciro wasu ɗaurin kuɗaɗe masu yawa da kuma ɗan makullin mota.
Cikin dauriya da kuma son danne zuciyarsa daga raunin da take ƙoƙarin yi, ya miƙawa Oum Ayush kuɗi da kuma key ɗin motar, cikin muryarsa da tayi sanyi sosae yace. "Sadaki da kuma makullin motar dana saya mata ne, idan kun kaita ɗakinta sai ki bata, sannan dan Allah kuyi mata duk wani abun daya dace, domin addu'ar mu ako yaushe shine, Allah Ubangiji ya basu zaman lafiya."
Da "Ameen" Abbou Kareem ya amsa, wanda shima tuni idanunsa sun ciko da ƙwallan tausayin Laylerh'n, kasancewar shi tuntuni yake ganin kamar Laylerh'n bata kae ace har sun aurar da ita ba, saidai kuma akan hakan bashi da ta cewa, domin duk abun da Ɗan uwa kuma Yayansa Abbou Jaheed ya aiwatar awajensa daidai ne.
Ahankali kuma cikin nutsuwa Oum Ayush ta kama hannun Laylerh'n suka fice daga cikin falon.
Kaitsaye sashin Oum Ayush É—in suka koma, inda suka samu Aunty Zee da kuma Teemah azaune.
Zaunar da Laylerh'n akan gado Oum Ayush tayi, tare da ƙarasawa gaban sif ɗinta fa ciro wani tsadaddiyar atamfar vlisco wanda akayiwa ɗinkin fitted gown, miƙawa Aunty Zee atamfar tayi, cikin ɗan yanayin hanzari tace. "in 20 minute ki sake shirya Laylerh, saboda ba lokaci dare na ƙarayi."
"To." Kawae Aunty Zee tace, tare da karɓan kayan, ƙarasawa wajen da Laylerh'n ke zaune tayi, anutse ta warware mayafin dake jikin Laylerh'n, miƙa mata doguwar rigar atamfar Aunty Zee tayi, babu musu kuwa ta karɓa ta saka, domin zuwa yanzu gaba ɗaya jikinta ya gamayin sanyi.
Koda tasa kayan kuwa sosai rigar ta zauna ajikinta, kasancewar kuma rigar nada faÉ—in wuya ne yasa kusan gaba É—aya rabin breast É—inta bayyana.
Ɗan taɓa jikinta Aunty Zee tayi, jin jikin nata akwai zafi sosai ne kuma yasa bata wani damu kanta wajen yi mata sabon meckup ba, tayi mata simple ɗaurin ɗan kwali, tare da ɗaukan wani sabon vail me kyaun gaske ta rufa mata ajikinta, har zuwa kan fuskarta, wasu turare masu daɗin ƙamshi ta turara Laylerh'n dasu, tare da ɗaukan body spray again ta shafa mata, take kuwa gaba ɗaya ɗakin ya gauraye da ƙamshi.
Wasu haɗaɗɗun takalma Oum Ayush ta sa mata aƙafanta, tare da kamo hannunta ta miƙar da ita tsaye.
Yanayin yanda Oum Ayush ɗin ta riƙeta ne yasa ta lafe ajikinta, anutse Oum Ayush ta soma takawa da Laylerh'n suka fice daga cikin ɗakin, yayinda Aunty Zee da kuma Teemah ke take musu baya, ahaka suka fito daga part ɗin Oum Ayush ɗin.
Kaitsaye É—aya daga cikin part É—in dake cikin gidan suka nufa.
Aunty Zee ne ta buɗe ƙofar, yayinda Oum Ayush ta cewa Laylerh'n tayi Bismillah ta shiga da ƙafar dama.
Jin abun da Oum Ayush ɗin tafaɗa ne yasa Laylerh yin bismillah tare da jefa ƙafarta na dama, acikin katafaren falon da aka matuƙar ƙawatasa, duk da cewar fuskarta arufe yake da tattausan mayafi, hakan bai hana daddaɗan ƙamshin turaren dake tashi acikin falon ratsa hancinta ba.
Kaitsaye Ouum Ayush dake riƙe da hannunta, ta nufi ɗakin daya kasance nanne bedroom ɗin Laylerh'n wanda aka zuba masa asalin royal bed me masifar kyau, wanda musamman akayi order'nsa daga Dubai.
Akan lallausan gadon da yaji bedsheet na alfarma Oum Ayush ta zaunar da ita, tare da ƙara gyara mata rufin mayafinta.
ÆŠan É—agowa Oum Ayush tayi, tare da yiwa Aunty Zee da kuma Teemah alama da idanu akan su fita daga É—akin.
Take kuwa babu musu suka fita, domin dama sun san plant É—in da suka shirya.
Ganin sun fita aɗakinne yasa Oum Ayush, dafa kafaɗan Laylerh'n wanda har yanzu fuskarta ke lulluɓe, cikin kulawa tace.
"Yau Allah Yayi munkawo ki ɗakin aurenki, ina fata kuma ba zaki manta da maganganun dana faɗa miki ba, saboda ita rayuwar aure daban take." Kanta taɗan jinjina alaman "Eh." Murmushi Oum Ayush ɗin tayi, cikin kuma son tayi mata wayo tace. "Na ajiye miki saƙo akan bedside drawer,
bari naje na duba yanayin tsarin falon, zan turo miki Teemah ta tayaki kwana."
Batare da ta saurari abun da Laylerh'n zata faÉ—a ba, ta juya ta fice daga cikin É—akin.
Samun su Teemah afalo da tayi ne yasa cikin sauri tace musu "Kuzo muje, nan bada jimawa ba Najeeb zai zo."
Miƙewa sukayi dukansu suka bi bayan Oum Ayush, yayinda suka bar Laylerh ita kaɗai acikin part ɗin, tana zaman jiran dawowansu.
*(Am sorry yau ina cikin bad mood😡 shiasa banyi typing ɗin da tsawo ba, maybe typing errors yayi yawa.)*
11:30. am
1/19/21, 8:25 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*Chapter 31*