Sashe 125
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Labb’an bakinsa dake rawa ya d’an soma matsawa, saidai sam harshensa bai basa daman fad’an wata kalma ba, Allah Ne kad’ai yasan abun dake Cikin zuciyarsa ayanzun, yau rauninsa ya bayyana sosai, zuciyarsa ta karye, karyewa irin wanda bata tab’a yi ba, da wani bakin da wasu kalmomin zai godewa Allah? kowani kalma dake bakinsa jinta yake tayi kad’an.
Yau ya zama wani na daban, yanajin kansa amatsayin wani ba Maleek da rayuwarsa ke cike da tarin k’addarori ba, yanajin kansa amatsayin raunataccen bawa mai raunin zuciya da gabb’ai.
Sunan Allah Ya k’ira adaidai lokacin da wani irin kuka, mai tsananin tab’a zuciya ya k’wace masa, kukan dake bayyana asalin abun dake cikin zuciyarsa.
Tabbas yayi rauni sosai, ya kuma kai wani mataki wanda bazai iya gujewa wannan kukan ba, ayau babu maganan miskilanci, hali, ko kuma rashin yawan magana da jarumta, sam bayajin way’annan ajikinsa, musamman ayanzu daya san yana a gaban Ubangiji’n daya fi, kowa sanin sirrin zuciyarsa, Ubangijin daya ke d’aura masa k’addara ya kuma yaye masa, Ubangijin daya basa numfashi da lafiyar halitta dana ji da gani.
Shin dame zai godewa Ubangiji’n daya basa Laylerh ayau?
Ya rayu da matsanancin sonta, sonta ya zame masa abinci da kuma ruwan shansa.
Ya rasata adaidai lokacin da yake buk’atar ta, again gashi kuma yau ya sake samunta a lokacin da yafi da tsananin buk’atar ta.
Sunayen Allah ya soma k’ira acikin zuciyarsa, yana meyi masa godiya game da ni’imar da yayi masa ayau, yana godiyar acikin zuciyarsa ne kuma saboda, kukan dake ci gaba da taso mai, wanda hakan yasa harshensa kasa iya sarrafa maganganu.
Almost 20minute yana ahaka still kuma har yanzu idanunsa basu daina zubar da hawaye ba, saidai kuma zuwa yanzu bugun zuciyarsa ta soma tsagaitawa, tare da rage gudun da takeyi.
Ahankali ya d’ago daga sujjadar da yakeyi d’in, tare da zama ya tank’washe k’afafunsa, saboda har yanzu sanyi sosai yakeji.
Takure jikinsa waje d’aya, tare da juyar da kansa ya tsaida idanunsa akan hoton Ayshnoor d’insa, Ayshnoor d’in da ayanzu ta zamo mata agareshi.
Jajayen idanunsa da ke d’auke da danshin hawaye ya lumshe, tare da d’an ware hannayensa ahankali, Ita d’in kawai yanzu yakeson ji acikin jikinsa, yana so ya ganta, kallo d’aya kawai, kallon da zaiyi mata amatsayin matarsa.
Idanunsa ya d’an sake rumtsewa, saboda tunawa da yayi cewar, ayanzu Laylerh’n ta shigo rayuwarsa alokacin da yake d’auke da larura, larurar da bazai tab’a iya bata y’ay’an da zatayi alfahari dasu ba.
Kansa ya d’an soma girgizawa ahankali, tare kuma da had’e labb’an bakinsa waje d’aya ya taunesu.
Daidai lokacin kuwa aka fara knocking k’ofar d’akin.
Hannayensa yasa da sauri ya goge hawayen dake kan fuskarsa, duk da cewar kuma idanunsa sunyi jajur, dole duk wanda ya kalleshi zai san cewa yayi kuka.
Ahankali duk da karkarwan da jikinsa keyi, haka ya mik’e tsaye tare da k’arasawa ya bud’e k’ofar.
Kallonsa Fou’ad dake tsaye yayi from head to toe, ganin kuma yanda kayan jikinsa ke jik’e da ruwa ne ya sashi d’an zaro idanunsa, cikin yanayin mamaki yace.
“M.Jay what’s wrong with you? idanunka sunyi ja, then kayi kuka ga kuma kayanka ajik’e why?�
Kansa kawai ya girgizawa Fou’ad d’in alaman babu.
Murmushi kawai Fou’ad din yayi tare da kamo hannunsa, cikin kulawa yace.
“Mu tafi, domin anjima nan za’a kawo maka amaryarka, saboda haka baidace ka zauna anan d’in ba, wai koma baka ga ansawa ko ina dake cikin nand’in sabon furnitures bane?�
Kansa ya jinjina alaman baigani ba, duk da cewar kuwa ya gani d’in.
Murmushi Fou’ad yayi, saboda dama yasan mai hali baya tab’a fasa halinsa.
Batare kuma daya sake cewa komae ba ya kamo hannun Maleek d’in suka fice daga cikin dakin.
Duk da kuwa yasan cewa Bawae nan part d’inne za’a kawo Laylerh’n ba, kawai dai yayiwa Maleek d’in hakanne, saboda ya samu subar gidan.
Kamar kuwa yanda suka shigo ta kofar baya, haka yanzun ma suka fita.
Kaitsaye gidan Maleek d’in dake wuse suka nufa.
*(Sorry wallahi bani da enough charge kuyi manage amma ba’anan naso tsayawa ba)*
*9:7 pm*
3/29/21, 11:25 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Chapter 74*
Kaitsaye gidan Maleek d’in dake Wuse suka nufa.
Koda suka isa gidan kayan dake jikinsa ya sanja, tare da neman k’wayoyin da zasu sauk’ak’a masa wajen rage masa ciwon kan da yakeji, domin barin da yayi ruwa ya dakesa sosai ya haifar masa da ciwon kai.
Yanashan maganin kuwa wani irin bacci mai tsananin dad’i ya d’aukesa.
Acan b’angaren su Oum Ayush kuwa, kayan lefen Laylerh’n da sukayi order ne, suka iso, wanda hakan yasa suka baje kayan anan cikin babban falon gidan, kowa sai Masha Allah yake fad’i, domin ba kad’anba aka narka mak’udan kud’ad’e wajen had’a kayan lefe’n akwatuna 26 kowannensu kuma cikinsa cike yake da kaya, Yayinda aka Ware akwatuna 2 musamman, aka zuba wasu had’addun Dubai and Turkish abayas masu tsananin kyau da tsada.
Bayan kuma kowa ya gama kallon kayan lefen ne, Oum Ayush d’in ta k’arasa zuwa d’akinta, wanda anan cikinsa Laylerh’n ta kwana, Koda ta k’arasa cikin d’akin nata kuwa, akwance ta tarar da Laylerh’n, ganin kuma da tayi cewar, Laylerh’n batajin dad’in jikinta sosai ne yasa, da kanta yau d’in ta taimaka mata tayi wanka da wani irin ruwa mai fitinannen k’amshi, bayan ta fito awankanne kuma Oum Ayush d’in ta turara mata jiki da turaruka masu k’amshin gaske, wanda hatta ita kanta Laylerh’n idan k’amshin turaren ya daki hancinta sai taji idanunta na lumshewa.
Still ga kuma wani irin fitinannen feeling da ke taso mata, duk da cewar har yanzu bata daina jin ciwo a marar nata ba, saidai pain relievers d’in da take sha, sosai suke kashe mata zafin ciwon, amma daga zangar aikinsu ya k’are tofa ciwon marar nata zai dawo.
Zaune take akan wani d’an madaidaicin abu me kaman kujera, inda take sanye da wani d’an k’aramin towel ajikinta, daga gefe guda kuwa d’aya daga cikin mata masu gudanar da gyaran jikin nanne, ke shafe mata duk jikinta da wani sassanyan turare mai dad’in k’amshi.
Bayan matar ta gama shafa mata turarenne kuma tayi mata parking dogon gashinta da yasha saloon.
Wata doguwar rigar atamfar Chiganvy wanda akayiwa had’add’en d’inkin boubou gown matar ta ajiyewa Laylerh’n, batare kuma da tace komai ba ta juya ta fice daga cikin d’akin.
Ganin hakanne kuma yasa ahankali ta zame towel d’in dake jikinta, kasancewar kuma already dama ta shirya cikin jikinta ne, yasa anutse ta d’auki rigar boubou gown d’in ta saka ajikinta.
Kasancewar kuma atamfar nada kalan red ne yasa ta bayyana tsananin hasken da skin d’in Laylerh’n ya k’ara.
Yayinda kuma d’inkin ya zauna mata ajikinta cib cib.
Still kuma D’an kunnayen gold d’in da aka ajiye mata bisa saman mirror ta d’auka ta sanya a kunnenta, ganin da tayi kuma cewar lokacin sallan azahar yayi ne, yasa ta d’aukan hijab ta zura ajikinta, kasancewar kuma dama tana da alwala ajikinta ne yasa ta tada sallah.
Tun kan ta idar da sallah’n nata kuwa takejin mararta na d’an juyawa, wanda ko tantama batayi tasan ciwon marar nata ne ke kokarin dawowa, wannan dalilin yasa koda ta idar da sallah’n, komawa saman gado tayi ta kwanta.
Abu kamar wasa kuwa sai gashi ciwon yanata cinta.
Tana ahaka kuwa Theemah da Aleeya suka shigo cikin d’akin, ganinta da sukayi akwance ne kuma yasa suka shiga tsokanarta wai ciwon dad’ine ke damunta.
Ita dai ido kawai ta lumshe domin ita kad’ai tasan me takeji, ahaka har wani bacci ya d’auketa.
Ba’itane tatashi daga baccin ba kuwa sai 4, still kuma har zuwa yanzun bataji wani sauyi daga ciwon marar nata ba, hakanne kuwa yasa duk gaba d’aya jikinta yayi sanyi.
Sallah’n la’asar tayi bayan kuma ta Idar da sallah’nne, Aunty Zee da Oum Ayush suka shigo cikin d’akin, abayansu kuwa k’wararriyar mai yin meckup ce da Oum Ayush ta kashe mak’udan kud’ad’e wajen d’aukota, musamman Dan tayiwa Laylerh’n meckup.
Duk da cewar kuwa bata wani jin dad’i sosai, haka ta sakeyin wani sabon wanka, again turaruka masu k’amshi aka sake shafa mata ajikinta, tare kuma da zaunar da ita awani waje na musamman, cikin k’warewa kuwa meyin meckup d’in ta shiga zana mata akan fuskarta.
duk yanda takejin ciwo amararta kuwa haka ta daure, domin ita d’inma ayau taji cewar tana buk’atar meckup d’in.
Almost 1hour and 15 minutes aka kwashe ana meckup d’in, daya k’ara bayyana asalin kyau, da kuma had’uwarta, domin hatta ita kanta meckup artist d’in zata iya rantsuwa cewa, bata tab’a yiwa wata meckup d’in daya zauna akan fuskarta ba, Kamar Laylerh’n, saboda kyau ne dama ya had’u da ado.
Ita kanta Laylerh da taga fuskarta acikin mirror saida ta tsaya k’urawa kanta ido, domin tasani tunda take bata tab’ayin kyau irin na yau d’in ba.
Wani had’add’en blue d’in yadi mai kaman material, wanda akayiwa wani irin fitinannen outfit daga favoritefashion bintaberry ta saka ajikinta, d’inkin riga da sket ne amma ba wai irin normal sket d’innan bane, domin saboda tsawon sket d’innata har bayansa najan k’asa, Yayinda kuma aka k’awata jikin yadin da wani had’add’en ado mai colourn grey, daga ta saman rigar nata kuwa, wani had’add’en net akan samata, wanda ya bayyana gaba d’aya surar k’irjinta, kana kuma ya sake k’arawa shigar nata kyau, musamman da kayan suka zauna mata cib ajikinta, har kuma sukayi nasarar bayyana asalin kyau da kuma tsarin halittarta.
Aunty Zee da Oum Ayush kuwa kansu bakinsu saida ya kasa rufuwa musamman da suka ga irin kyawun da Laylerh’n tayi.
Oum Ayush d’inne ta kamo hannunta ta zaunar da ita, tare da bud’e wani d’an madaidaicin box, wanda aka k’awata jikinsa da ado.
Wani tsadadden sark’a da d’an kunnen gold mai adon grey colour ta ciro, tare da d’aurawa Laylerh’n sark’an awuyanta, d’an kunnen kuwa akunnenta ta saka mata shi.
Take kuwa walwali da kyaun sarkan suka k’arasa bayyana kyawun Laylerh’n.
Meckup artist d’innan ne tayi mata wani d’aurin d’an kwalin turban da ya sake fidda kyawun kwalliyar nata.