Sashe 144
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Lallai Tabbas zata kasance da Maleek, kasantuwa kuma ta dindindin.
Akullum akuma koda yaushe fata da burinsu d’aya ne, tamkar dai yanda zuciyoyinsu suke d’aya, har abada zasu ci gaba da kasancewa ahaka babu kuma wata k’addara da zasu bari damuwarta tayi tasiri acikin zuciyoyinsu.
Tabbas *LAYLERH MALEEK* muradi da kuma fata ne adunk’ule awaje d’aya.
Sunkuma amincewa k’addararsu, had’ari bisa d’ari saboda abu mai mahimmaci shine samun junansu, Allah Kuma ya cika musu burinsu, saboda haka daga yanzu har abada bazasu tab’a k’alubalantan Ubangiji akan k’addarorin daya sauk’ar musu ba.
*Alhamdulillah!!! Rayuwa babu yanda bata zuwarwa bawa, abunda kayi tunani ya juye ya koma izuwa wanda baka tab’a tunani ba, Tabbas samun abunda kakeso babbar nasarace, amma kuma ba komai da kanema ne kake samu ba, akullum kuma k’addara takanzo ne a yanda Allah ya tsarawa bawa, babu kuma wanda ya isa sanjata, Lallai akoda yaushe abunda Allah ya tsara shiyake faruwa. Bai kuma zama lallai komai na rayuwarka ya zamanto hundred percent ba, Kamar dai rayuwar LAYLERH da MALEEK sun mallaki juna, duk da cewar akwai tawaya acikin rayuwarsu, amma hakan bawai shi yake nuna rashin kasancewar farincikinsu ba, ko babu zuri’a zasu rayu tare saboda ahaka tsarin k’addararsu tazo musu.*
*(Insha Allah anan nakawo karshen littafin LAYLERH MALEEK Ina rok’on Allah Kuma daya bani ladan fad’akarwar dake ciki, ya kuma yafemin kurakuren dana aikata aciki, sannan masoya littafin Laylerh Maleek nagode kwarai da nuna kauna da kuma kulawarku agareni, Tabbas nasan kunyimin uzuri sosai, Allah ya saka da alkhairi, ina sake Mika godiyata agareku sosai, tare da addu’a da kuma fatan Allah yasa Muga Ramadan lafiya mukuma k’areta lafiya Allah Ubangiji ya yafe mana duk kurakurenmu ya kuma karb’i Ibadun mu, nasan wasu zasuyi tunanin ko katse labarin nayi, no ba katse labarin nayi ba, haka labarin yake ahaka yazo, unexpected ending gareshi, then duk wanda na b’atawa Dan Allah ya yafemin nima na yafewa kowa, ciki kuwa harda way’anda koda yaushe suke fitarmin da littafina waje, Inasonku dukanku Allah Ubangiji yabar k’auna, Insha Allah sai mun had’u a next book d’ina Ina ma kowa fatan alkhairi ayi ibada lafiya)*
*12/4/2021*
*9:14*
*fatymasardauna*
*Alhamdulillah #Ending*