Sashe 143
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda sukaje gidan kuwa Laylerh’n keta zubawa su Abbou Jaheed shagwab’a, Domin gaba d’aya yanzu ta zama shagwab’abb’iya ta k’arshe, saboda Maleek ya riga daya gama shagwab’ata, Domin shi irin nasa salon rainon kenan, ahar kullum akan abu biyu ya daurata, daga sex sai shagwab’a, shiyasa ayanzu always take cikin shagwab’a.
Kayayyakin ciye ciye kala kala Oum Ayush ta had’awa Laylerh’n, ciki kuwa harda wanda Momy ta kawo tace abawa Laylerh’n.
Daga gidan su Oum Ayush d’in kuma, kaitsaye Laylerh’n gidansu Teemah ta nufa, wanda ayanzu Teemah da Aleeya dukansu suna da ciki, ita dinma Teemah kayan ciye ciye ta bawa bestien nata, tare da tabbatar mata cewar suma soon zasu taho London d’in.
Daga gidan Teemah’n kuwa direct gidan Aleeya ta nufa, saboda yau d’in ita take driving da kanta.
Bata wani jima sosai a gidan Aleeyan ba kuma ta tafi.
Inda kaitsaye ta nufi gida.
K’arfe uku da wasu mintuna na cika kuwa suka fara shirye shiryen su, kafun 4 kuma tuni sun isa airport inda suka samu rakiyar su Abbou Jaheed, da kuma Abbou Khareem sai Oum Ayush.
Koda zasu shiga jirgi saida Laylerh’n tayi kuka, Domin tasan ba kad’anba zatayi missing Oum Ayush da kuma su Abbou Jaheed d’in, tanaji tana gani kuma haka Maleek ya rik’e hannunta, Yayinda d’ayan hannun nata ke d’auke da cat d’insa, haka suka shiga cikin jirgin.
4:00pm
Daidai kuma jirginnasu ya d’aga zuwa sararin samaniya, sai alokacin kuma su Oum Ayush suka bar cikin airport din tare kuma da yiwa su Laylerh’n fatan sauk’a lafiya.
Acan cikin jirgin kuwa Laylerhn kwanciya tayi lub ajikin Maleek, tare da lumshe Idanunta, sannu ahankali take shak’an daddad’an k’amshin dake fita ajikinsa, wanda akullum yake Samar mata nutsuwa.
Suna ahakanne kuma jirginsu ya sauk’a acikin garin London.
Kasancewar kuma abokan aikin Maleek din da kecan already sunsan da zuwansa ne shiyasa suna fitowa daga cikin jirgi suka samu an turo driver yazo d’aukarsu.
Daga airport din kuwa direct masauk’insu suka nufa, sosai kuwa had’uwar masauk’innasu ya matuk’ar burge Laylerh, Domin kuwa irin wajennan ne da kai tsaye ake k’iransu da aljannar duniya, saboda tsabar kyau da had’uwar wajen kuwa, gaba d’aya glass ne shumfud’e ak’asan wajen, idan kana tafiya kuwa har sanja launin kala glass din keyi.
Kaitsaye babban side dinsu suka nufa, koda suka shiga itakam Laylerh kasa rufe bakinta tayi saboda matsanancin kyau da side din kedashi.
Bayan sun shiga bedroom dinsu ne kuma suka soma rage kayan jikinsu, kasancewar agajiye suke dukansu ne kuma yasa Maleek d’in da kansa yayiwa Laylerh’n wanka, tare da shiryata cikin wasu riga da wandon pencil crazy jeans, tare kuma da d’aura mata wata sweater mai gashin kuliya akan shigar tata,
Bayan kuma shima ya shirya kansa ne, ya kama hannunta suka fice daga Cikin d’akin.
Direct k’asan wajen suka sauk’a, inda suka tarar da wani k’aton cafe, yana rik’e da hannunta suka shiga cikin cafe d’in, bayan sun zauna ne kuma yayi musu order’n coffee da abinci irin wanda yasan Laylerh’n zata iyaci.
Atak’aice dai kusan acikin cafe din suka k’arasa darensu.
Bayan sun kammala duk abunda zasuyine kuma ya kama hannunta suka dawo gida, saboda ya fahimci yanda Layerh’n kejin bacci sosai ne kuma yasa shi kwantar da ita batare daya buk’aci komai daga gareta ba kuma ahaka sukayi bacci.
Washegari kuwa tunda sukayi breakfast ya sake saka Laylerh’n ta shirya, the same irin shigan da tayi jiyan kuma tayi yau.
Still yau dinma hannunsu na cikin na juna suka sauk’o k’asan, saboda yanayin hasken fatarsu ne kuma yasa gaba d’aya suka saje acikin turawan.
Direct parking space ya nufa, inda ya ciro mota k’irar Mercedes wanda musamman abokanan aikinsa suka tanadar masa.
Cikin motar suka shiga shida Laylerh’n kaitsaye OXPORD University suka nufa, wanda acanne
Kuma ya samawa Laylerh’n gurbin ci gaba da karatu.
Bayan sun shiga cikin school d’inne kuma yayi duk wani abunda ya dace, bai kuma bar cikin school dinba harsai da ya tabbatar da cewa Laylerh’n ta shiga aji ta zauna.
Yau kuma kimanin sati guda kenan da zuwansu London din, a kuma cikin satin koda yaushe Laylerh sai taje university dinsu, Yayinda shi kuma Maleek din keyin aikinsa acikin camb dinsu dake nan London din.
Ba laifi kuma tana gane salon karatun nata sosai.
Yanzun ma zaune take akan wani Roma sofa, Yayinda ta nannad’e k’afafunta tare da maida hankalinta ga book d’in dake hannunta.
Ahankali Maleek d’in daya share sama da 15mn atsaye yana kallonta ya sauk’e wata irin sassanyar ajiyar zuciya, tare da d’an lumshe idanunsa da suka cika da ruwan hawaye, kana kuma suke bayyana tsananin raunin da ke kwance acikin zuciyarsa.
Takowa ya Shigayi ahankali tare da k’arasowa inda Laylerh’n ke zaune.
Zama yayi ak’asa tare da mik’e k’afafunsa, ahankali kuma cikin muryarsa da tayi sanyi sosai ya k’ira sunan Ayshnoor d’innasa.
Laylerhn dake zaune kuwa jin amo da kuma sautin fitar muryarsa ne, ya sata d’ago kai ahankali ta kalleshi tare da sakar masa wani irin sassanyar murmushi.
Shid’inma
Murmushi yayi mata, tare kuma da k’ura mata idanunsa, wani irin abu yakeji na musamman akanta, Yayinda abayan kowani minute tausayinta ke dukan zuciyarsa, abunda yake tambayar kansa kuma akullum shine.
“Haka zasu k’are gaba d’aya dayuwarsu?.�
Laylerh kuwa ganin wani irin kallon da yakeyi mata ne, yasa duk taji jikinta yayi sanyi, take kuma itama taji hawaye sun cika Idanunta, saboda abune dake yawo ajikinta akullum, matuk’ar Boo d’in nata yana cikin damuwa, lallai takanji yanayin ajikinta.
Littafin dake hannunta ta ajiye tare da sauk’owa k’asa ta zauna akan k’afafunsa.
Tafukan hannayenta tasa tad’an tallafo, hab’arsa tare da d’an shagwab’e masa fuskarsa.
“Boo!!�
Tak’ira sunansa asanyaye, tare kuma da sake matsowa kusa dashi.
Shikuwa asanyaye ya janye idanunsa daga kanta, tare dasa hannunsa acikin aljihun wandonsa ya ciro wani dan madaidaicin box.
Murfin box din ya bud’e tare da ciro waya yar gold chain dake cikin box d’in wanda agabanta, aka rubuta *L&M* da manyan bak’i, Yayinda kuma aka k’awata kan haruffan da wasu had’add’un sky blue din stones.
Gold chain d’in ya mak’ala mata awuyanta, tare dasa hannunsa ahankali ya shafa gefen fuskarta cikin kuma muryar dake bayyana raunaninsa sosai yace.
“Akullum inajin wani iri a zuciyata Ayshnoor , duk da nasan cewar kowani abu daya sameka arayuwa daga Ubangiji ne, amma nakanji ajikina k’addarata tayi tsauri, bansan Meyasa nake yawan jin faduwar gaba akan hakan ba, akowacce rana Rayuwarki nake dubawa Ayshnoor, har acikin zuciyata banason ace saboda son jurewa k’addarata Kin rasa madafa, nasani Ayshnoor nasani kowa aduniya yanason ganin jininsa, tambayar da nakeyiwa kaina akullum, shin ahaka zamu k’are rayuwarmu Ayshnoor? Banason nayi butulci ga Allah Amma kuma inajin rauni sosai azuciyata, taba heart d’ina kiji Ayshnoor kullum yana beating da fargaba inajin wani abu na daban, Domin hakan tamkar cutar da rayuwarki ne.....�
Ya k’are maganar tasa yana me d’aura hannunta adaidai saitin heart d’insa, Yayinda kuma hawayen dake cikin idanunsa suka bayyana kansu.
Wasu irin hawaye masu zafi ne suka gangaro daga cikin idanunta zuwa kan kyakkyawar fuskarta.
Araunace take kallon Yah M.Jay d’innata, wanda sonsa yake dad’a k’aruwa acikin zuciyarsa akowani second.
“Babu wata mummunan k’addara da zata tabbata arayuwa Yah M.Jay, akullum akuma koda yaushe banajin komai, saboda ni kaine GARKUWA ta, Tabbas babu wata damuwa da zata dameni matuk’ar akullum kana tare dani, kaine duk wani k’arfin guiwata, da soyayyarka kad’ai zan iya rayuwa mai dad’i, akullum akuma koda yaushe kaid’in kawai nakeso Yah Maleek, saboda haka ina da k’arfin guiwar da zan iya jurewa kowacce irin k’addararka, bazan tab’a damuwa akan hakan ba, Domin kowani bawa da irin k’addarar da Allah ke tsara masa, baizama lallai ace dan ya hanaka shine baya sonka ba..�
Hannunsa ta kama ta rik’e acikin nata hannun, cikin kuma muryar kukan dake son k’wace mata tace.
“Akwai millions din mutane acikin wannan duniyar da suke d’auke da k’addara irin taka, akwai kuma millions din da girman k’addarar su ta wuce taka, har akullum abunda Allah ya zab’a mana shine mafi kyau da alkhairi agaremu, saboda haka zan zauna dakai aduk yanda kake, zan rayu dakai rayuwa tahar abada, kaine akomai na, jininka ne yake gudana acikin jikina, har abada bazan tab’a barinka ba, Domin matuk’ar babu kai rayuwata bazata tab’a cika ba, alk’awari ne da bazai tab’a warwarewa ba, saboda haka sunan LaylerhMaleek ma bazai tab’a sanjawa ba, Domin akowanni bugun zuciyata Yah M.Jay ne, shid’inne ako yaushe, yanzu dama k’arshen rayuwata, zan kuma rayu da Yah M.jay na, batare da tunanin samun haihuwa ba, zan rayu dashi dakowani irin tabon k’addara, Domin kauna ta gaskiya babu ruwanta, da munin k’addara ko tabon da mutum yake d’auke dashi, zama dakai akowani irin yanayi shine fata da kuma burin rayuwata!!!�
Takai k’arshen maganan nata adaidai lokacin da wasu hawaye masu zafi suka zubo daga cikin idanunsa.
Hannayensa dake rawa yasa ya tallafo hab’arta tare da had’e foreheads dinsu waje d’aya.
Tabbas Sosai kalaman Laylerh’n suka daki zuciyarsa, tare dasa shi jin kansa tamkar wani yaro k’aramin dake zaune agaban mahaifiyarsa.
Lallai Tabbas Laylerh’n itace ta zame masa kowa, har abada kuma yayi imani babu wata mace da zata zo bayan ita.
Labb’an Bakinsa dake d’an rawa ya bud’e ahankali, cikin wata sabuwar amon muryarsa dake shaking yace.
“I can’t live without you Ayshnoor! Har abada rayuwata bazata tab’a cika ba idan babu ke, Tabbas zan rayu dake rayuwa ta har abada, Domin samunki yafiyemin komai, k’warai na yarda cewa ba kowani buri ne yake zama kammalalle ba, ba kuma komai da kakeso kake samu ba arayuwa, lallai tilas saika rasa wani abun kafun wani abun yake zuwa, abu mafi muhimmanci kuma shine samun k’arfin guiwa, da kuma nutsuwar zuciya.�
D’an tsagaitawa da maganganun nasa yayi, saboda yanda muryarsa ke rawa.
Ahankali cikin kuma yanayin dake bayyana amincewa da k’addararsa d’ari bisa d’ari yace.
*â€INASONKi Ayshnoor har abada kuma zamu rayu tare!!â€? *
Idanunta tad’an lumshe tare da sake matse hannunta dake cikin nasa, murya araunace tace.
*â€INASONKA Yah Maleek kuma har abada zamu rayu tare, zamu kasance da juna acikin kowacce irin k’addara mai kyau ko akasintaâ€?*
Tana gama fad’in hakan kuma ta d’aura bakinta akan nasa, tare da shigewa cikin jikinsa tayi hugging nasa sosai.