Sashe 39
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ɗan ɗago hannunsa yayi, wanda hakan ya bashi daman sauƙe idanunsa akan kyakkyawan zoben dake sanye a yatsar hannunsa.
Harrufa biyu dake jikin zoben ya ƙurawa ido, aransa yanajin abubuwa da yawa na yawo ajikinsa dangane da harafin *A* wanda takasance kamar itace ado ga zoben.
Shiru yayi yana sauƙe ajiyar zuciya akai kai, tamkar wanda zuciyarsa tayi nisa cikin tunani, haƙiƙa babu wani second ko minute da zai shuɗe batare da tunaninta acikin rai da zuciyarsa ba, baisan dame zai kwatanta abun da ƴakeji adangane da ita ba, akullum akuma ko da yaushe matsanancin shauƙinta ne ke matsawa gangar jikinsa, wanda sanadin hakan yasa ya zamo mutum me matsanancin feeling, lallai baya tunanin cewa zai iya jurewa baƙon yanayin dake shirin kutsowa cikin rayuwarsa, wanda yasan jure hakan abu ne me matuƙar wahala.
Tamkar dole ya zame masa É—aukar shawarar da zuciyarsa ta bashi,, duk da kuwa cewar yasan yin hakan zai iya zama tamkar cutarwa ne ga rayuwa da ma duk wani farincikin sa, saidai bayaso ya cigaba da zama mutum me kasa É—aukan rauni da damuwarsa ako yaushe.
Tabbas bashida wata makama da ya wuce masa yarda da shawaran da zuciyarsa ta basa, domin yayi imani cewa hakanne kaɗai zai kare zuciyarsa daga ƙoƙarin bugawa, lallai ya yarda cewa, acikin dukkan rayuwa akwai ƙalubale, kana kuma hanya ɗaya ce ako da yaushe shine Nasara ko ko Faɗuwa.
Yariga da ya gamsu da abun da zuciyarsa ta shirya mai, hakanne ya sashi nutsar da zuciyarsa waje É—aya ahanzarce kuma yayi wanka.
Koda ya fito daga bathroom ɗin kuwa wani farin towel ne ɗaure akan waist ɗinsa, yayinda gaba ɗaya gargasan jikinsa suka kwanta lub akan fatarsa, cikin nutsuwa ya ƙarasa gaban dressing mirror domin ba laifi wankan da yayi, yasa yaji ɗan ƙarfi ajikinsa.
Ɗan ƙaramin towel ya ɗauka ya shiga goge jikinsa, bayan ya gama ne kuma ya shafa haɗaɗɗen body lotion me daɗin ƙamshi ajikinsa, kasancewar al'adarsa ne son ƙamshi, hakan yasa shi feshe gaba ɗaya jikinsa da fitinannen body spray me ƙamshin gaske.
Take kuwa gaba ɗaya ɗakin nasa ya gauraye da sassanyan ƙamshin turaren, wani comb ya ɗauka anutse ya shiga taje cikakken suman kansa da ya sake kwanciya lub saboda gyaran da yake yawan samu akai akai, hannu yasa ya ɗan shafi lallausan baƙin sajen dake kwance akan beauty face ɗinsa, wanda kuma ita take ƙarawa fuskarsa kyau, gefe guda kuwa jajayen laɓɓansa da akullum suke ƙara turuwa ne ke ta faman sheƙi, wanda hakan ke ƙara bayyana hasken fuskarsa.
Anutse ya ƙarasa gaban makeken drawer'nsa, inda ya buɗe murfin side ɗin da yake ajiye kayan gym ɗinsa. Wani navy blue track suit mai kyau da tsada ya ciro tare sa sanya kayan ajikinsa, wanda ƙafan wandon track suit din nasa ya kasance kaman pencil.
Sosai kayan suka amshi jikinsa, suka kuma ƙara bayyana haske da kyaun fuskarsa.
Kaitsaye wajen shoesrug ɗinsa dake cike da takalma kala kala ya nufa, wani haɗaɗɗen white sneakers shoe ya ciro haɗe da sanyawa aƙafansa.
Anutse ya ƙarasa inda ya ajiye wayarsa ƙirar iPhone 12 pro max, koda ya duba screen na wayar 2 missed calls ya gani, wanda kuma da number'n Fou'ad ne akayi masa missed call ɗin, sanin da yayi cewar ba lallai ƙiran ya zama serious issue ba ne, yasa batare da ya bi ƙiran ba ya tura wayar cikin aljihun wandonsa, sannan kaitsaye ya fice daga cikin ɗakin.
Direct babban falon gidan nasu ya nufa, koda yaƙarasa cikin falon kuwa Momy da Aunty Aina'u ya samu azaune, yayinda Aunty Aina'u keta jujjuya tsala tsalan atamfofin dake cikin kayan lefen Laylerh'n dake zube agabansu.
Duk da cewar idanunsa sun sauƙa akan akwatunan dake tsakiyan falon, saidai baiko kalli inda suɗin suke ba kaitsaye ya nufi dining table.
hakanne kuwa yasa dukansu suka bisa da kallo.
ÆŠaya daga cikin kujerun dake dining table É—in yaja ya zauna.
Tare da jawo ƙaton flask ɗin dake aje kan babban table ɗin, batare kuma da ya tsaya sauraran komae ba ya haɗawa kansa tea.
Ahankali yake sipping tea É—in cike da nutsuwa, tun da ya zauna awajen kuwa bai É—ago kansa ba, saidai time to time yakan dafe daidai saitin zuciyarsa.
Sama da 15 minute ya ɗauka zaune awajen, kafun daga bisani ya miƙe kaitsaye ya fice daga cikin falon.
Ganin fitansa ne yasa Momy da ta bisa da idanu, ta saki wani irin shu'umin murmushi abayyane tace.
"Lokaci nazuwa Maleek, lokacin da zakayi dana sani marar iyaka, lokacin da zaka samu kanka da ɓata rayuwar Laylerh, lokacin da gabaki ɗayanku zakuyi kuka marar iyaka."
Cikin takunsa me ɗauke da isa da kuma zallar ƙasaita ya ƙaraso zuwa compound ɗin gidan.
Abdoul dake zaune yana bawa sniffer dog abinci, ganin ogan nasa ya fito ne yasa shi miƙewa tsaye da sauri, cikin girmamawa yace. "Good morning sir"
Kai ya jinjinawa Abdoul ɗin saboda a yanayin da yake ciki bayajin zai iya motsa laɓɓan bakinsa, har ya kae ga amsa gaisuwar Abdoul ɗin.
Abdoul kuwa ganin yanayin fuskar ogan nasa babu alaman wasa ne ya sashi daidaita nutsuwarsa, tare da rufawa Captain din baya.
Ƙarasawa jikin mota sukayi, inda cikin hanzari Abdoul ya buɗe masa murfin motar wanda take ƙiran benz 2019, shiga cikin motar yayi ya zauna tare da ɗan lumshe idanunsa, cikin silently voice ɗinsa yace.
"Kabawa cutie abinci?."
Kai Abdoul din ya jinjina cikin nuna masa respect yace. "Eh ranka shi daÉ—e na bata."
Maida idanunsa yayi ya lumshe, wanda kuma hakan alamace dake nuna cewar ya gamsu da abun da Abdoul din yafaÉ—a.
Ahanzarce Abdoul ya shiga cikin motar tare dayi mata key, wanda already dama maigadi ya wangale musu gate din gidan, hakanne kuwa yasa cikin sauƙi Abdoul ya cilla motar kan shumfuɗaɗɗen titin dake malale daga ƙofar gidan har zuwa babban gate ɗin da zai fitar dakae daga unguwar tasu.
Suna fita daga gidan kuwa motar Najeeb na shigowa.
*(Kuyi haƙuri rashin caji ne ya ɓoyeni, yanzu ma sauri sauri haka na muku typing... ..... Insha Allah Next chapter zaku sha biki💃 Laylerh dae tame rabo ce, daga aurenta kuma wasan zai fara.)*
*Sunday.*
*9:00 pm*
1/19/21, 8:13 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*writting by*
fatymasardauna
*(This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please don't read it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz bank. Whatsapp number 07017879464. )*
      *Chapter Tweenty one*
Najeeb da shigowarsa cikin gidan kenan, ganin ficewar motar Maleek ɗinne ya sashi bin motar da kallo, aransa yana jin wani irin abu me kama da tsananin kishi na mamaye zuciyarsa, tabbas kusan kullum sae zuciyarsa ta saƙa masa abubuwa da yawa adangane da Maleek ɗin, baisan kuma meyasa ba akoda yaushe yakanji nutsuwar zuciyarsa na gushewa matuƙar ya tuna da Maleek din, kana ako da yaushe akwae wani abu dayake hangowa kwance acikin idanu da kuma fuskar Maleek ɗin, wanda kuma har zuwa yanzu ya kasa fahimtar gaskiyar abun da zuciyarsa ke raya masa.
Sanin cewa duk wani tunani da zaiyi ayanzu ba lallai ya zamo mai tasiri ba ne, ya sashi share duk wani abu dake cikin rai da zuciyarsa.
Ƙarasa shigewa cikin gidan yayi, yayinda yake murza kan streering motar tasa cikin nutsuwa, sanin da yayi cewar idan ya shiga cikin gidan bazae wani jima sosae bane, yasashi yin parking É—in motar anan tsakiyar compound É—in gidan.Â
Cikin nutsuwa ya gama daedaeta parking din, tare da buɗe murfin motar ya fito, sanye yake cikin wasu ƙananan kayan da suka matuƙar amsar jikinsa, kana kuma suka ƙara bayyana kyawu da ƙwarjininsa, daga gefe guda kuwa gashin kansa ne keta sheƙi, saboda yanayin yanda yasha gyara da mayuka iri iri, duk dama shi ba mae yawan barin tarin suma akansa ba ne, saboda gashin dake kansa ko rabin nakan M.Jay baiyi ba, still kyakkyawar sajen dake kwance akan fuskarsa ne ke shining, yayinda kuma sajen ya kwanta lub akan ƙuncinsa, kana kuma akan kyakkyawar fuskartasa yana ɗauke da ƴan madaidaitan lips masu kalan light pink.
Cikin nutsuwa yake tafiya yayinda sassanyan ƙamshin turaren oud ke tashi ajikinsa.
Kaitsaye ya nufi ƙofar da zata sadasa da babban parlourn gidan.
Koda ya isa bakin ƙofar ahankali ya ɗaura hannunsa akan handle din tare da ɗan tura ƙofar ciki, kasancewar ƙofar ba arufe take da key ba ne, yasa take ta buɗe, cikin nutsuwa ya kutsa kansa cikin falon, yayinda bakinsa ke ɗauke da sallama.
ƙaran tv da na A/C ne kawai ke tashi acikin parlour'n, kasancewar babu kowa acikin falon, dan tuni Momy da Aunty Aina'u sun tashi daga falon sun koma ɗaki.
Gama ƙarewa falon kallo da yayine ya sashi sakin ajiyar zuciya, ahankali ya ƙarasawo tsakiyar falon, anan akan ɗaya daga cikin haɗaɗɗun kujerun dake cikin parlourn ya zauna, tare da zaro wayarsa ƙiran company'n iphone ya soma dannawa.
Larae Æ´ar matashiyar me aikinsu wanda fitowarta daga kitchine kenan, ganinsa da tayi ne yasa ta É—an rusuna, kana cikin girmamawa tace.Â
"Sannu da zuwa ranka ya daÉ—e."
Jin muryan Larae'n acikin kunnensa ne ya sashi É—ago da kansa, cikin sakin fuska yace.Â
"Yauwa sannu, naji gidan shiru ko bakowa ne?" Yayi mata tambayar yana mai sake maeda kansa ga wayarsa. Â Â
"Akwai mutane yanzu Hajiyan ma suka haura sama, aƙirawo maka ita ne?" Larai ta faɗa.
Kai ya girgiza alaman "A'a."Â
Ganin hakanne kuwa yasa Larae miÆ™ewa tsaye ta koma kitchine, É—an madaidaicin tray ta É—auko wanda yake É—auke da É—an Æ™aramin cup asamansa, da kuma bottle water me sanyi, sai kuma kwalin juice É—in exotic.  Â
Ƙarasowa gabansa tayi tare da ɗaura ɗan ƙaramin tray ɗin anan kan saman table ɗin dake gabansa.
koda ta kammala zuba masa juice ɗin acikin cup, juyawa tayi tare da soma ƙoƙarin barin falon, ganin hakane yasashi ɗanyin gyaran murya, cikin nutsuwa yace.
"Please kimin magana da Laylerh mana."
Jin Abun daya faÉ—a ne yasata jinjina kai kana kuma cikin sauri tace.Â
"To."
Juyawa tayi kaitsaye ta nufi hanyar É—akin Laylerh'n.