Sashe 111
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abdoul kuwa jiki asanyaye ya koma can gefe ya zauna, domin dama yasan halin Ogan nasu watarana idan ya juye babu mai iya gane gaba da bayansa.
After 2hours..
Abbou Jaheed, da kuma Abbou Khareem sai Oum Ayush ne ke zaune acikin babban falon, daya kasance mallakin Abbou Jaheed d’in, Inda ya kasance kuma kowannen su da abunda yake sak’awa acikin rai da zuciyarsa.
Daga gefen Oum Ayush kuwa Aunty Zee ce, (k’anwar Oum Ayush) ke zaune, wanda da zuwanta gidan kuwa yanzu bai wuce 20 minute ba.
Inda sukayi zama na musamman suna masu tattauna sabin matsalolin da suka fuskantosu batare kuma da sun shiryawa hakan ba.
Ahankali Abbou Jaheed ya d’ago kansa wanda kallo d’aya zakayi masa kafahimci cewar yana cikin matsananciyar damuwa, da kuma zallan fargaba.
Kallon Oum Ayush wanda tayi tagumi yayi, asanyaye cikin kuma muryarsa da ke matuk’ar bayyana damuwarsa sosae yace.
“Ayush kije ki k’iramin Laylerh, domin nasan zuwa yanzu tatashi daga baccin da kikace tanayi, sa’annan idan kin k’irata d’in kuma kibiya ta part d’insu ki had’a mata duk wani kayanta, da kuma abunda zata buk’ata, Saboda na yarda na amince da shawararku, tabi Zainab can gidanta idan yaso bayan ta kammala iddanta saita dawo, nayi hakanne kuma badon komae ba saidan bazan iya jurewa ganinta acikin halin da take ciki ba, kasancewarta kuma marainiya banason k’uncin rayuwa yayi mata yawa.�
*(Not ending Gaskia yau banacikin mood😒 mai dad’i so bazaku samu long typing ba.)*
*6:52pm*
*8/March/2021*
3/11/21, 9:28 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*Not editing*
*Chapter 65*
Mik’ewa Oum Ayush tayi domin zuwa k’iran Laylerh’n kamar yanda Abbou Jaheed ya buk’ata, acikin zuciyarta kuwa tana mejin dad’in yarda da shawararsu da Abbou Jaheed d’in yayi, domin kuwa ko ba komai tafiyan Laylerh’n gidan Aunty Zee zai d’an rage mata kad’aici da kewa, kasancewar akwae y’ar k’anin Mijin Aunty Zee d’in Aliya agidan kuma bata wuce sa’ar Laylerh’n ba.
Ahankali ta tank’washe kyawawan k’afafunta dake aje bisa kan sallayan da take zaune akae, maida gajiyayyun idanunta tayi ta lumshe, tare kuma da fesar da wani sassanyar numfashi, Tabbas sallah’n da tayi yanzu da kuma addu’o’in da tayi sune suka sanyaya mata zuciya, duk da cewar kuwa bata wani jima da tashi abaccin daya d’auke ta ba, yanzu tashinta kenan tayi wanka tare kuma da gabatar da sallan la’asar wanda lokacin da akayisa tana bacci.
Jingina bayanta tayi da bango, tare kuma da ware idanunta ahankali ta sauk’esu akan kyawawan y’an yatsunta, akan k’aramar yatsar hannunta na dama wanda ke d’auke da had’add’en gold ring ta sauk’e ganinta, hakanan taji wani irin abu mai sanyi na yawo acikin zuciyarta, lokaci d’aya kuma taji duk wani k’warin guiwar dake jikinta ya somayin k’asa, yayinda tunani kala kala suka soma bijirowa cikin k’wak’walwarta, Hak’ik’a ta yarda cewa ita mai matsanancin raunine akansa, saidai batasan meyasa ba akowani lokaci idan tunaninsa ya motsawa mind d’inta sai taji kamar tayi kuka, haka kuma zata ke jin kanta amatsayin wata na daban wacce tarasa duk wani abunda takeso.
Still sake lumshe idanunta wanda suka ciko da k’walla tayi, daidai lokacin kuwa aka turo k’ofar d’akin aka shigo.
Duk da kuwa cewar taji alaman wani ya shigo cikin d’akin amma hakan baisa ta ta bud’e idanunta ba, saboda tasan cewa tana bud’esu tofa hawayen dake cikinsu ne zasu sauk’a akan fuskarta, ita kuwa ayanzu sam bata son wani yaga gazawarta.
Ahankali Oum Ayush ta maida k’ofar ta rufe, hango kuma Laylerh’n da tayi akan sallayane yasa duk taji jikinta yayi sanyi, saboda kallo d’aya kawae zaka mata kafa himci cewa tana d’auke da damuwa mai tarin yawa acikin zuciyarta.
D’an girgiza kae Oum Ayush d’in tayi, cike kuma da tausayin Laylerh’n ta k’arasa shigowa cikin d’akin.
“Laylerh!!�
Oum Ayush ta k’ira sunanta da wata irin sassanyar murya.
Jin muryar Oum Ayush acikin kunnuwanta ne kuma yasa tasoma kokarin shanye hawayen dake idanunta, saidai Ina duk yanda tasoyin hakan ta kasa, kasancewar hawayen dake cikin idanun nata sunzo wani gab’a da shanye su abune me wahala, musamman ma idan za’ayi duba da abunda ke cikin zuciyarta.
“Laylerh!!� Oum Ayush ta sake kiran sunanta akaro na biyu, bayan ta k’araso gab da inda ta ke zaune.
Hannunta tasa ahankali ta dafa kafad’an Laylerh’n, kana anutse tace.
“Yauwa kin tashi daga baccin ko? dama babu kyau bacci bayan la’asar naso na tasheki amma kuma tuna irin yanayin da kike ciki yasa na k’yaleki, kinyi sallah ne?�
Ahankali ta d’an jinjina kanta alaman “Eh.� Saidai kuma har yanzu bata bud’e idanunta ba.
D’an Jim Oum Ayush tayi tare da zuba mata idanu, saboda hakanan azuciyarta taji ta k’ara tausayin Laylerh’n, musamman ma yanzu da ta tab’a ta, dan ta d’anji d’umin zazzab’i kad’an ajikinta.
Uwa uba kuma shirun da taga tayi, lallaine tasan abun yana damunta azuciya, domin kasancewar babu soyayya atsakaninta da Najeeb, shine zaesa ta kasajin wani iri adangane da rabuwa dashi ba.
D’an rank’wafowa Oum Ayush d’in tayi tare da kamo hannayen Laylerh’n duka biyu, cikin yanayin kulawa irin wacce Uwa zata bawa duk y’ay’anta idan ta gansu acikin damuwa tace.
“Kiyi hak’uri ko Laylerh, Tabbas dukkan tsanani yana tare da sauk’i, watarana kuma Insha Allah komae zae wuce kaman bai faru ba, tashi kije Abbou Jaheed na jiranki afalon sa�
Ta kai k’arshen maganan nata tana me tada Laylerh’n tsaye.
Wanda kuma sai asannanne ta bud’e lumsassun idanunta, wanda suka taho da wasu irin siraran hawaye.
Ganin kuma hawaye akan fuskarta ne yasa Oum Ayush girgiza mata kai, alaman kada tayi kuka, had’e dasa hannunta ahankali ta share mata hawayen da suka zubo mata.
Again Murmushi tayi mata tare da cewa.
“Kiyi sauri su Abbou Jaheed suna jiranki.�
Still kanta kawae ta jinjina, batare kuma da ta motsa labb’an bakinta ba, ta juya asanyaye ta fice daga cikin d’akin.
Oum Ayush kuwa da kallo ta bita har ta fice, wani irin sanyi taji jikinta yayi, musamman da tafahimci cewa ayanzu Laylerh’n tana da buk’atar wanda zae bata ingantacciyar kulawa, wanda zai hanata kuka, ya kuma iya jure shagwab’anta, Tabbas wani take buk’ata mai zuciya irin nata, wanda tunani da komansa yakasance yana da alak’a da tata zuciyar, wanda zai fahimci hak’ik’anin damuwarta koda kuwa bata furta masa da bakinta ba.
Ajiyar zuciya mai k’arfi ta sauk’e tare kuma dajan wani dogon numfashi, Tabbas komae abayyane yake, amma saidai kusancin Laylerh’n ga abunda zuciyarta keso ayanzu babu abunda zae haifar sai wata sabuwar matsala, Sam bakuma zata so hakan ya faru akaro na biyu ba.
Wannan dalilin yasa tayi saurin kawar da duk wani tunanin dake cikin ranta, direct itama ta juya ta fice daga cikin d’akin, koda ta fito compound d’in gidan kuwa kaitsaye part d’in su Laylerh’n ta nufa, musamman dan had’a mata abubuwan da tasan zata buk’ata.
Acan b’angaren Laylerh kuwa tun fitowarta daga sashin Oum Ayush d’in falon Abbou Jaheed ta nufa.
Koda ta k’arasa ahankali ta tura k’ofar falon ta shiga, bakinta d’auke da sassanyar sallamar, da sai mutum yayi dagaske zai iya jiyo amonta.
Amma kuma kasancewar mutanen dake cikin falon kowannensu acikin alhini yake, hakan yasa sukaji sallaman nata rad’au acikin kunnuwansu.
Abbou Jaheed ne ya d’ago da kansa ya kalleta adaidai lokacin da ta gama k’arasa shigowa cikin falon, tare da neman waje ta zauna acan gefe.
“AYSHA taso kizo nan!�
Ya fad’i hakan cikin matsanancin tausayinta da yakeji na dukan k’irjinsa.
Ai kuwa babu musu ahankali ta mik’e tsaye, cikin yanayin sanyin da tasamu kanta ta k’araso inda Abbou Jaheed d’in ke zaune, yayinda acikin ranta take me mamakin yanda yau Abbou Jaheed d’in ya k’ira realname d’inta.
Adaidai kusa da k’afafunsa ta zauna, wanda sai alokacinne kuma ta lura da Aunty Zee dake zaune acan gefe, yanayin fuskarta ne tad’an sanja daga damuwa zuwa murmushi, gaishe da Aunty Zee d’in tayi, da kuma Abbou Khareem dake zaune.
Dukansu cike da kulawa suka amsa mata, yayinda Aunty zee kuwa muryarta ta kasa b’oye tausayin Laylerh’n da takeji.
“Abbou gani.�
Tafad’a tana me gyara tank’washewar da tayiwa k’afafunta.
Abbou Jaheed kuwa da zuciyarsa ta gama yin rauni, kamo hannayenta yayi ya rik’e, akaron farko kenan da yaji kuma yaga yanayin fuskarta ya juye masa izuwa na mahaifanta, take kuma lokacin daya d’auketa amatsayin amana ya shiga dawo masa, lokacin da tarasa Uwa mahaifiya agareta, rik’onta ya dawo wajensu, still k’addara ta sake rabata da Mahaifinta, hakan yasa ta zama bata da kowa sai su, meyasa alokacin baiyi abunda ya dace ba? Meyasa ya d’auki alk’awarin da nauyinsa ya zo ya zame musu damuwa gaba d’ayansu? Hak’ik’a arana irin ta yau yanajin kamar baiyiwa amanarsa rik’o mai kyau ba, gaba d’aya rayuwar Laylerh’n da tayi abayane ya shiga dawowa cikin kansa, ci da sha, dama duk wani farincikinta yana samuwa ne daga wajen mutum d’aya, wanda yakasance alokacin shine mutum na farko daya fi kowa kusanci da ita, shine wanda yasan abunda ke fili da kuma wanda ke b’oye acikin zuciyarta.
Tabbas idan akwai k’addara to shima akwai wani hakk’i daya tauye, wanda ya tabbata da ace iyayen Laylerh’n suna raye, to da yau sai sunfi kowa jin ciwo da kuma k’uncin abunda ya faru, tayaya zai iya warware wannan al’amarin?
Tambayar da yayiwa kansa kenan wacce kuma bashi da amsarta.
Lokaci guda kuwa idanunsa suka cicciko da k’walla, saboda raunin da yake cikine kuma yasa hawayen dake cikin idanun nasa suka soma k’ok’arin gangarowa zuwa kan fuskarsa.
Laylerh da tun rik’e hannunta da yayi take kallonsa, ganin hawaye a idanunsa ne yasa, taji gaba d’aya hankalinta ya tashi, hannunsa daya rik’e nata dashi ta kama gam, cikin nuna tsananin kulawa da kuma damuwa ta k’ira sunansa, bakinta ta bud’e daniyar yin magana, amma sai hakan ya gagareta saboda wani irin abu da taji ya soki kirjinta.
Idanunta ta rumtse da k’arfi saboda Allah Yasani cewar bazata iya jurewa ganin hawayen Abbou Jaheed d’inta ba.
Asanyaye ta sake matsowa kusa dashi tare da d’aura kanta akan guiwowinsa.