Sashe 8
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A Æangaren Laylerh kuwa tana barin kitchine É—in kaitsaye É—akinta ta wuce, kwanciya tayi akan É—an gadonta tare da jawo wani text book ta soma karantawa, ta jima tana karatun bayan tayi sallan azahar ne bacci É“arawo ya É—auketa ko tashi daga kan sallayan da tayi sallah batayi ba, ba ita kuwa ta farka ba sai Æ™arfe 4.
Toilet ta wuce ta sake É—auro sabon alwala sannan tazo ta tada sallah, bayan ta idar da sallan la'asar É—inne ta fita zuwa falo, dan ita kwata kwata bata masan Abbun nasu ya dawo ba.    Â
Acikin falon kuwa Abbu ne da Momy zaune suna É—an taÉ“a hira,  fitowarta daga cikin É—akin kuwa, yayi daidai da kai duban Abbu Æ™ofar É—akin nata, ganin Abbu'n ne yasa ta É—an waro manyan idanunta, cikin zumuÉ—i da kuma mamakin ganinsa tace.  "Abbu." Â
Murmushi Abbu Ya sakar mata tare da buÉ—e mata hannayensa, cikin kulawa yace. "Oyoyo Mamana."  da É—an sassarfa ta Æ™araso, durÆ™usawa agabansa tayi, tana murmushi, hannayenta Abbu ya kamo, cike da kulawa yace.Â
"Ƴan matana anata girma, ya school É—in dai, hope kina karatu sosai?."    Â
Murmushin daya bayyana zallan kyawunta tayi, cikin Æ™aunar Abbu'n tace. Â
"Ina karatu sosai Abbu, next week ma insha Allah Zamu fara exam É—in second term."Â Â
Kai Abbu ya jinjina tare da cewa.  Â
"Masha Allah, Gaskiya naji daÉ—in hakan, fatan dai baki da wata matsala a school É—in naku ko?."Â Â
ÆŠan murmushi tayi tare da jinjina masa kai, alaman "Eh." sai alokacin ta É—ago da kai ta kalli Momy wadda ta tsura mata ido, sauÆ™e kanta Æ™asa tayi tare da soma wasa da Æ´an yatsun hannunta. Â
Shafa kanta Abbu yayi, tare da cewa.  "Naga result É—inki na firts time yayi kyau sosai, Allah Ya miki albarka."   da "Ameen" ta amsa, ganin irin kallon da Momy ke mata ne yasa ta miÆ™ewa tare da cewa. Â
"Abbu bari naje na haÉ—a maka apple drinks da jallop rice."Â Â
Murmushi Abbu Yayi tare da cewa. "To Æ´ar gidan Abbu." Â
Kasancewar dama matuƙar yana gari, itace meyi masa girki.
Kaitsaye kitchine ta wuce, inda ta samu Larai me aikinsu nata aikin É—aurawa da sauÆ™ewa,  matsawa can gefe tayi, cikin nutsuwa ta shiga haÉ—a abubuwan da zata buÆ™ata wajen haÉ—a apple drinks, tana kammala wa kuwa, ta É—aura masa jallop rice me rai da lafiya.    Â
haka tayita gudanar da aikinta cikin nutsuwa harta kammala, koda ta gama tuni an soma Æ™iraye Æ™irayen sallan Magriba, akan dining table ta jera duka abincin da ta girka, har dama wanda Larai ta girka, saida ta gama komai sannan ta wuce É—akinta, wanka tayi tare da É—auro alwala,  koda ta fito daga toilet wata jar doguwar riga Æ™iran turkish ta saka, wanda yake Abbu'n nata ne ya taÉ“a kawo mata tsarabar ta, sosai rigan tayi mata kyau, hijab tasanya sannan ta tada sallah. Koda ta idar da sallahn bata tashi akan sallayan ba saida tayi sallan Isha.    Â
AÉ“angaren Maleek kuwa, tun fitansa sai yanzu yake shigowa cikin gidan.   Koda ya shigo kaitsaye part É—insa ya wuce, kasancewar yana da abubuwan da zaiyi masu yawa.           Â
Hijab É—in dake jikinta ta cire, sannan ta saka wani jan hula akanta, wanda shi ya Æ™ara bayyana kyawun shigar tata, sanincewa Idan Abbu na gida, doka ne kuma Æ™a'ida gaba É—aya gidan atare suke cin abinci, hakanne yasa ta nufi falo kaitsaye, aikuwa tana zuwa ta samu Abbu da Momy akan dining, Abbu na ganinta yace. Â
"Yauwa Laylerh zo maza kiyi serving É—inmu, dama ke muke jira."Â Â
Ɗan murmushi tayi, tare da ƙarasowa, saida tayi serving ɗinsu, sannan taja kujera ta zauna.
Abbune ya zaro wayarsa daga aljihu tare da dannawa lambar MALEEK Æ™ira, wanda fitowarsa daga wanka kenan, ganin Æ™iran Abbu ne ya sashi É—agawa. Â
"Kazo dining kayi dinner." Abbu ya faÉ—a ataÆ™aice, tare da katse Æ™iran.    Â
Jin Abbu ya datse ƙiranne yasa shi cilla wayartasa kan gado, cikin nutsuwa ya cigaba da shirya kansa, wasu irin tarin tunani ne kwance aƙasan zuciyarsa.
            Â
Acan falo kuwa gaba É—aya Laylerh ta kasa sakewa taci abincin, saboda yanda Momy ke ta jifanta da wani kallo me É—auke da ma'anoni guda biyu, idan taga Abbu na kallonsu kusa, saita ta Æ™oÆ™ari wajen ganin taja Layler'n da hira.         Â
Shigowansa cikin falon ne yasa gaba É—aya ko ina na ya gauraye da daddaÉ—an Æ™amshin dake tashi ajikinsa, hakanne kuwa yasa tun kafun Æ™arasowarsa dinning area'n Æ™amshinsa yaje musu,  Â
Laylerh da takai loman farko na abinci bakinta, samun kanta tayi da kasa haɗiye abincin, saboda yanda ni'imtaccen ƙamshinsa ya ratsa hancinta.
Idanunta ta lumshe tare da jan dogon numfashi, sam bata kawo aranta cewar shi bane, hakan yasa ta É—ago kanta dan ganin daga ina Æ™amshin ke fitowa, sauÆ™e idanunta akansa ne yasa batare da ta shirya ba ta soma Æ™oÆ™atin haÉ—iye abincin dake bakinta batare da ta tauna ba, wani irin mummunan Æ™warewa tayi, wanda yasa nan take ta fara tari , Abbu ne yaÉ—an sa hannu ya bubbuga bayanta, cike da kulawa yace. "Sorry." Cup É—in ruwa ya miÆ™a mata, karÉ“a tayi hannunta na rawa takai cup É—in bakinta, koda tasha ruwan kuwa ta É—anji dama dama,   kasancewar babu yawan kujeru a dining arean ne yasa dole akujeran dake kusa da na Laylerh ya zauna, zamansa yayi daidai da sakin ajiyar zuciyarta,  Abbu ne ya dubeta tare da cewa. "Kiyi serving É—insa."  Jitayi kaman ta ruga da gudu, wani irin fitinannen tsoronsa takeji, ga kuma zamansa akusa da ita, daya sa gaba É—aya kwarjininsa ya lulluÉ“eta, hannunta na rawa haka tayi serving É—insa, komawa tayi ta zauna tare da Æ™urawa plate É—in abincin dake gabanta idanu. Â
Duk wannan abun da akeyi, koda sau É—aya ne Maleek bai É—ago kansa ya kalli kowa ba, wayarsa ce a hannunsa yana dannawa.
Har kusan sama da 4 minute.
Ahankali ya ɗago kansa tare da jawo plate ɗin abincin gabansa,  cike da nutsuwa ya soma cin abincin nasa, time to time yakan ɗan lumshe sexy eyes ɗinsa.
Laylerh kam gaba ɗaya ta kasa sake kai loman abinci bakinta, juya spoon ɗin hannunta kawai takeyi acikin abincin, ahankali bugun zuciyarta ke tsananta, hakan yasa taji maƙoshinta na ƙoƙarin bushewa, hannunta takai da niyar ɗaukan cup ɗin juice, daidai lokacin kuwa yaɗaura hannunsa dake riƙe da wayarsa akan saman table ɗin, da niyar ajiye wayan nasa, batare da Laylerh ta sani ba ta sauƙe lallausan tafin hannunta akan nasa hannun, wani irin schock sukaji atare su dukansu, ahankali ya lumshe idanunsa, Laylerh kuwa da sauri ta cire hannunta daga kan nasa, ƙirjinta na bugawa.
Ɗan buɗe rikitattun idanunsa yayi, karon farko tun zamansa awajen daya ɗago idanunsa masu ɗaukar hankali ya kalleta, da sauri ta rumtse idanunta, tare da soma motsa laɓɓan bakinta, kalmar "Haƙuri." take ƙoƙarin haɗawa amma takasa.
Yanayin yanda take yi da laɓɓanta ne ya sashi sake zuba mata narkakkun idanunsa, ahankali yakai hannunsa daidai saitin fuskarta.
 *Vote nd Comment*
  *fatymasardauna*
1/19/21, 8:10 PM - Ummi Tandama: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
    Â
   *LAYLERH MALEEK*
  *Writting by*
Phatymasardauna
          *Wattpad*
      @fatymasardauna
#Arrogant
        *Chapter 5*
Hannunsa ya kai daidai saitin fuskarta, kallon ƙwayar shinkafan dake manne agefen bakinta yayi, haka yayi kaman zai cire mata sai kuma ya fasa, tare da saurin ɗauke kansa daga gareta, lokaci ɗaya ya haɗe fuska kaman bai taɓa dariya ba arayuwarsa.
Tuno wani abu da yayi ne, ya sashi rumtse idanunsa tare da ɗan cizan jajayen lips ɗinsa, ahankali ya soma girgiza kansa, haka yakejin zuciyarsa ba daɗi, wani irin abune yaji yana yi masa yawo acikin jikinsa.
Laylerh kuwa har zuwa yanzu bata buÉ—e idanunta ba, bugun zuciyarta ne ke Æ™ara tsananta, yayinda Æ™irjinta ke  harbawa da sauri.  Â
Ahankali taÉ—an buÉ—e idanunta wanda cikinsu ya cika da ruwan hawaye, É“oyayyar ajiyar zuciya ta saki, tare da Æ™oÆ™arin shanye ruwan hawayen nata, dan batajin zata iya barinsu sukai ga sauÆ™a akan fuskarta, ɗan satan kallonsu tayi, ganin cewa dukkaninsu hankalinsu ba'a wajenta yake ba ne yasa ta É—an matsar da kujeranta gefe, wanda hakan yasa ta É—anyi nesa dashi, spoon É—in dake hannunta tasa tare da É—iban abincin ta kai bakinta, ahankali take tauna abincin, dan hakanan taji duk batajin yunwa, gefe guda kuwa zuciyarta ne ke saÆ™a mata abubuwa da yawa, azahirance kuwa so take ta É—an saci kallon gefen da yake, amma kuma kwata kwata tsoro da fargaban da takeji sun hanata.           Â
Ajiye spoon ɗin dake hannunsa yayi, tare da miƙewa tsaye, baice da kowannensu ƙala ba, ya juya kai tsaye ya nufi bedroom ɗinsa.
Da kallo Abbu ya bisa tare da girgiza kai, yasani dama har abada Maleek bazai taɓa sanjawa ba, tuntuni ya riga daya bari miskilanci da zurfin ciki sun zame masa ɗabi'a, gashi yanayin aikinsa ya ƙara sanja masa halayya, bazai taɓa faɗin damuwarsa ba komin girmanta, haka zalika koda yaushe fuskarsa babu wadataccen murmushi, then bakomai ke sashi dariya ba, koda kuwa abun yakai na dariya saidai kawai yayi murmushi.
 Ajiyar zuciya Abbu ya sauƙe tare da ci gaba dacin abincinsa, dan baisan sai yaushe ne Maleek ɗin zai sanja ba.
Tashin da yayi ne yasa Laylerh sakin ɓoyayyar ajiyar zuciya, tabbas yana da kwarjini mai tarin yawa, wanda shi yake sawa duk takejin kanta wata iri, bata da wani ƙwarin guiwa agabansa, ɗan lumshe idanunta tayi tare da haɗiye abincin dake maƙale amaƙoshinta, tashinsa shi ya sa taɗan saki jikinta, da kaɗan kaɗan ta dinga tsakuran abinci tana kaiwa bakinta.