Sashe 17
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ya M.Jay." Najeeb da ya zuba mata mayun idanunsa, ya maimaita sunan da take faÉ—i acikin zuciyarsa. Hakanan baisan me yasa ba yakejin wani iri idan ta Æ™ira sunan M.J É—in. Ahankali ya taso daga inda yake tare da É—an matsowa kusa da ita, anan kan hannun kujeran da take kwance ya zauna, cikin wani irin yanayin dake fusgarsa akanta yace. Â
"Oh sorry Laylerh, please stop crying."Â Â
YafaÉ—i maganar tare da É—aura hannunsa akan nata hannun, wanda hakan da yayi kuwa ba Æ™aramin tayar masa da tsikar jikinsa yayi ba, taushi da kuma laushin hannunta ne suka soma ratsa shi, hakan ya sashi É—an lumshe idanunsa.      Â
Cikin shagwaÉ“ar da ita kanta batasan ta iya taba tace.Â
"Da zafi sosai."  Idanunsa ya kuma zuba mata, ahankali ya jawota jikinsa, tare da sanya tafin hannunsa ya rufe idanunta.   Â
Akaron farko kenan na rayuwarta da ta fara shiga jikin wani namiji wanda yake ba muharraminta ba, kuma har yayi hugging É—inta haka, hakanan taji komai na duniyar ya daina yi mata daÉ—i, tunanin M.Jay É—inta ne ya soma dawowa cikin brain É—inta, asanyaye ta saki kuka, cikin shagwaÉ“a ta soma motsa laɓɓan bakinta, magana takeson yi amma takasa, wani abune acikin zuciyarta da takeson bayyana shi, amma harshenta yayi nauyi, dole haka ta rumtse idanunta.  Â
Ganin haka ne yasa Dr. Ishaq soka mata alluran dake hannunsa.  Idanunta ta zazzaro tare da fasa ihu, take ta soma yunÆ™urin guduwa, riÆ™eta Najeeb yayi Æ™am dan yasan idan yabarta alluran zai iya karyewa ajikinta.Â
Haka tanaji tana gani akayi mata alluran guda biyu, babu yanda ta iya. Ana gamawa kuwa ta fashe da kuka, ahankali ta zame jikinta daga na Najeeb ɗin ta kwanta aƙasan carpet, tsakani da Allah ta ke kukanta, wanda ita kanta batasan kukan meye takeyi ba, dan har acikin zuciyarta ba wai kukan alluran takeyi ba.
      Â
Ganin haka yasa Abbu yin murmushi, kasancewar yasan tun ada can ma Laylerh nada shagwaÉ“a sosai da kuma yawan koke koke musamman idan bata da lafiya.     Â
Magunguna Dr.Ishaq ya rubuta wanda za'a sayo abata.Â
Kallon Abbu yayi cikin son kwantar masa da hankali yace.
"Bawata matsala bace babba, insha Allah zata warke, wannan injection ɗin su zasu kashe mata pain ɗin, kuma za su sata bacci, idan ta tashi kuma insha Allah zata jita normal, sometimes dama ana samun irin haka,amma no problem zataji sauƙi Insha Allah."
Cikin gamsuwa Abbu yace "Alhamdulillah." Hannu ya bawa Dr. Ishaq din sukayi musabaha, sannan ya amshi takardan   maganin da za a sayowa Laylerh'n.
    Â
Najeeb wanda gaba É—aya ya zama very weak saboda riÆ™on da ya yiwa Laylerh'n, shiya karÉ“i takardan maganin daga wajen Abbu, inda yace zaije ya sayo.      Â
Ganin haka yasa Abbu yace wa Momy ta kai Laylerh É—aki, dan har tafara bacci anan kan carpet É—in. Â
Babu yanda Momy ta iya dole haka takai Laylerh'n ɗaki, domin koda wasa batason nuna tsanar Laylerh agaban idanun Abbu, kasancewar ta jima da gane cewa Abbu na matuƙar son Laylerh'n sosai.
Kusan atare Najeeb da Dr. Ishaq suka fita daga cikin falon, inda Dr.Ishaq ya wuce office É—insa, shi kuma Najeeb kaitsaye ya nufi pharmacy dan siyawa Laylerh magani.
Duk da cewa tuƙi yake amma kwata kwata tunani da hankalinsa basa tare dashi, ba abun dake yawo acikin tunani da kuma brain ɗinsa, sai haɗuwar jikinsa da na Laylerh, idanunsa ya lumshe domin moment ɗin ya masifar ratsa shi, lallai yana da buri akan Laylerh wanda dole kuma saiya cikashi.
Æangaren Maleek kuwa, koda ya Æ™arasa bedroom É—insa, kaitsaye toilet ya wuce, har yanzu zuciyarsa zafi take masa, rigar dake jikinsa ya cire, tare da Æ™arasawa gaban shower ya sakarwa kansa ruwa, kasancewar hakanne kaÉ—ai zaisa shi yaji zuciyarsa tayi sanyi.
Hannunsa yakai inda ya shafi tattoo ɗin dake kwance agefen cikinsa, wanda aka rubuta AYSHNOOR da manya baƙi tare kuma da juya harufan, ta yanda bakowane zai fahimci abun da aka rubuta awajen ba.
Lumshe idanunsa yayi, ahankali yakejin wani irin sanyi na shiga jikinsa, duk yanda zuciyarsa takai ga tafasa sai yaji ta soma yin sanyi. Kansa ya kifa ajikin bango, yayinda ya zamana ruwan shower'n na dukan naked skin É—in bayansa.
Laɓɓan bakinsa dake ɗauke da danshin ruwa yaɗan motsa, asanyaye cikin wani irin yanayin da ke bayyana zallan abun dake cikin zuciyarsa yace.
"I can't live without you!".
*Please comment and vote.*
18/ November/2020
*fatymasardauna*
1/19/21, 8:10 PM - Ummi Tandama: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
*LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
Phatymasardauna
*Wattpad*
@fatymasardauna
#future
*Chapter 9*
Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da fesar da sassanyar iska ta bakinsa, jin yanda sanyin ruwan shower ɗin ke ratsa duk jikinsa ne ya sashi kashe shower'n, tare da jawo wani fari ƙal ɗin towel ya ɗaura akan waist ɗinsa, ƙarasawa gaban sink ɗin dake cikin toilet ɗin yayi tare da ɗauro alwala, hannunsa ya ɗaura akansa, cikin nutsuwa ya soma ɗan kaɗe gashinsa dake ajiƙe da ruwa, hannunsa yakai jikin wani hangers wanda anan jikin hangers ɗin yake rataye duk towels ɗinsa, ɗaya daga cikin towels ɗin ya ciro tare da soma goge jiƙaƙƙen gashin kansa, koda ya gama goge kannasa kuwa, nan cikin wani durstbin ya jefa towel ɗin, sannan kaitsaye ya fice daga cikin bathroom ɗin.
Koda ya fito kuwa nan kan wata chair dake aje agaban mirror ɗinsa ya zauna, yayinda gaba ɗaya jikinsa ke ɗauke da danshin ruwa, yayinda gargasan jikinsa suka kwanta lub, daga gefe guda kuwa farar fatarsa har wani shining take, wani ɗan ƙaramin towel dake aje akan dressing mirror ɗin nasa ya ɗauka, wanda dashi yayi amfani wajen goge naked skin ɗinsa, wani lallausan body lotion ya shafa, haɗe kuma da shafa wani body spray me daɗin ƙamshi ajikinsa, wanda gaba ɗaya ƙamshin spray ɗin ya cika ɗakin.
Cikin nutsuwa ya miƙe tsaye tare da ƙarasawa gaban sif glass ɗinsa, wanda ke cike da kayan sawansa, wani simple 3 quater jeans ya ciro tare da sawa ajikinsa.
Haka Batare daya saka riga ba ya ƙarasa gaban bedside drawer ɗinsa, ɗan jan murfin drawer'n yayi tare da ciro wani ɗan ƙaramin box me kaman akwati.
Ƙarasawa gaban wata lallausar kujeran dake gefen gadon yayi ya zauna.
Ahankali ya kai hannunsa kan cikinsa daidai inda ya ɗaure da bandage, cikin nutsuwa ya soma warware bandage ɗin dake nannaɗe akan ciwon dake gefen cikin sa, ahankali yake ɗan cije jajayen laɓɓansa, tare da ɗan rumtse idanunsa, wanda da dukkan alama ciwon dake wajen na ɗan yi masa zafi.
Koda ya gama cire bandage É—in maida kansa yayi ya ajiye, tare da jingina bayansa da jikin kujera, ahankali yake É—an sakin numfashi.
Still lumshe idanunsa yayi yana mejin yanda ciwon nasa keyi masa zafi, duk da cewa kuwa yanzu kusan 3 weeks kenan dajin ciwon nasa, kasancewar sunje wani aiki ne cikin rashin sa'a bullet ya samesa agefen cikinsa.
Akasalance ya buɗe ɗan ƙaramin farin box ɗin da ya ajiye agabansa, inda ya ɗauko wani sabon bandage da kuma wani magani.
Sanin zafin maganin ya sashi rumtse idanunsa, ahankali yaɗan soma shafa maganin wani irin zafi da raɗaɗi ne suka shiga ratsa ƙwaƙwalwarsa, cije lips ɗinsa yayi, cikin ƙarfin hali haka ya naɗa sabon bandage akan ciwon, duk da kuwa cewar yanajin zugi da zafi ajikinsa amma dole haka ya daure.
Bayan ya gama kintsa kansa ne ya tashi tsaye, inda kaitsaye ya nufi saman makeken gadonsa, light off É—in wutan É—akin yayi, sannan ahankali ya haye saman gadon, É—an lumshe idanunsa yayi akaro na barkatai, tare da sakin bayyananniyar ajiyar zuciya, har yanzu yanajin ransa ba daÉ—i, ga kuma zuciyarsa da ke acunkushe, sam kuma baisan meyasa yakejin hakan ba.
Tuno da mood ɗinta na ɗazu, da kuma sautin kukanta da yayi ne ya sashi sake maida idanunsa ya rufe, hannunsa ya ɗaura adaidai saitin zuciyarsa yana me sauraran, yanda zuciyar tasa ke bugawa, wani abu da ya tuna ne ya sanyashi ɗan cije lips ɗinsa, tare da sakin murmushi har saida laɓɓan bakinsa suka ɗan motsa, wayarsa dake yashe akan gadon ya ɗauka tare da kunnata, hoton wata kyakykyawar yarinya ne ya bayyana akan screen ɗin wayar, wanda duka dukanta bazata wuce 9 years ba, yayinda yarinyar ke sanye da riga da wando, fuskarta ɗauke yake da murmushi, wanda hakan ya ƙara ƙawata kyawun fuskarta. Idanunsa ya zubawa hoton dake mamaye akan screen ɗin wayar, ahankali yakejin wani irin shauƙi na ratsa duk illahirin jikinsa, matso da fuskar wayar tasa yayi, ahankali yaɗaura bakinsa akan screen ɗin wayar. Cikin wata irin sassanyar murya me ɗauke da daddaɗan amo yace.
"My Baby Boo!!."
manna wayar tasa yayi akan faffaɗan ƙirjinsa, tare da lumshe kyawawan idanunsa, yayi imani cewa wannan yarinyar itace bugun zuciyarsa, haka kuma ƙaddaransa natafiya ne dai dai da rayuwarta.
Najeeb..
Da tunani kala kala acikin ransa, ya ƙaraso gaban babban pharmacy ɗin, cikin ɗan hanzari ya shiga ciki, magungunan da Dr. Ishaq ya rubuta wa Laylerh'n ya sayo, koda ya fito daga pharmacy'n kaitsaye wani supermarket ya wuce, kayan ciye ciye ya sayawa Laylerh'n dangin su choculate da dai sauransu.
Daga supermarket din kuwa gida ya nufa.
Koda ya shigo compound É—in gidan, yana gama daidaita parking É—in motarsa ya fito tare da nufar hanyar da zata sadashi da falon gidan kaitsaye.
Yana ƙarasawa falon kuwa ya tarar da su Abbu Jaheed da kuma mahaifinsa suna hira.
Ganin Najeeb É—inne yasa Abbu sakin murmushi cikin kulawa yace. "Najeeb kadawo."
Kai Najeeb din ya jinjina tare da ƙarasowa cikin falon.
Wrist watch É—in dake É—aure a tsintsiyar hannunsa ya kalla, cikin yanayin nuna damuwarsa ga Laylerh'n yace.
"Eh nadawo Abbu, ga magungunan, dan ya kamata ace tatashi tasha, saboda shima zai taimaka mata ƙwarai wajen rage raɗaɗin ciwon."
Kai Abbu Ya jinjina cikin gamsuwa yace.
"Ƙwarai hakan zai taimaka, amma yanzu nasan ana tashinta da kuka zata tashi."