Sashe 75
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M.Jay kuwa jin abunda ta fad’a d’inne yasashi d’an dakatawa da abunda yakeyi, cikin zuciyarsa yace.
“Wae English, har wannan tsigigiyar yarinyar tana da bakin turancin da zata iya min magana dashi.�
Idanunsa ya d’an lumshe kana kuma ya bud’e su alokaci guda, batare daya damu da d’ago kai ya kalleta ba yaci gaba da danna wayarsa.
Munnira kuwa abunnasa mamaki yasoma bata, cikin zuciyarta tace.
“Anya kuwa ba kurma bane?�
Da sauri kuma ta girgiza kanta, cikin son k’arfafawa kanta guiwa tace.
“No nasan ba kurma bane saboda Abbana bazai tab’a kawomin kurma amatsayin wanda zan aura ba.�
D’an gyaran muryarta tayi cikin son jawo hankalinsa tace.
“Sunana Munnira, kuma Ina fata zamu kasance atare kamar yanda mahaifanmu suke fata da buri? I promise you kuma bazaka tab’a samun matsala dani ba, sannan...,�
“Kindameni da surutu!!�
Ya katseta daga maganan nata ta hanyar fad’in haka cikin d’an d’aga murya.
Munnira kuwa amatuk’ar bazata maganan nasa ya shiga kunnenta hakanne kuwa yasa ta bud’e baki tana kallonsa, domin tabbas da farko batayi tunanin cewa da gaske yana jin hausa ba, domin harta fara tunanin idan tayi magana yanzu bae amsa mata ba to zatayi masa da turanci, still I dan bai amsa mata ba saita zuba masa idanu, dan ko za’a samata wuk’a awuyanta ace za’a yankata bata iya larabciba, abu d’aya kawai tasani akalmar rabaci shine ta’al da yellah suma kuma dan tana yawanji ana fad’a acikin series film na larabawa ne, shiyasa ta rik’e amma bayan haka batasan komae ba.
Tabbas jin amon sautin muryarsa da tayi yasa ta shiga shock sosae, domin kuwa sound d’in muryarsa daban yake dana mutanen da ta saba ji.
Lokaci d’aya taji wani irin matsanancin sonsa ya daki zuciyarta.
“Wallahi Inasonshi.� Tafad’a acikin zuciyarta saidai kuma batasan maganan nata ya fito fili ba.
Idanunsa ya rumtse asakamakon jin hakan daga bakinta.
“Wae har k’ananan y’an mata marassa aji irin way’annan suna da zab’i?� Ya fad’i hakan acikin zuciyarsa adaidai lokacin dayake mik’ewa tsaye, dan bayajin zai iya cigaba da zama acikin falon, saboda yanda warin parfume d’inta ke neman hautsuna masa ciki, yeah yana son k’amshi amma bakowani irin mahaukacin k’amshi ba.
Sam bayajin yarinyar ta ishesa kallo shiyasa ko juyawa baiyi ya kalleta ba, tun kallon farko kuwa da yayi mata baisake yin na biyu ba, nafarkon ma kuma yabarsa amatsayin tsautsayi ne, cikin isa da tak’ama ya fice daga cikin falon.
Haka Munnira ta bud’e baki da ido tana kallonsa harya fice.
Wani irin murmushi tayi cikin yanayin jin dad’i tace.
“Tabbas ayanzu nasan nasamu Mijin aurena, Mijin da babu wata wacce zata sameshi saini kad’ai, wow gaskiya ni Munnira me sa’ace.� Tafad’a tana me mik’ewa tsaye cike da farinciki tasoma zagaye falon.
Maleek kuwa yana fitowa daga cikin falon direct wajen da motarsu ke fake ya nufa, inda kuma anan jikin motar Abbou Jaheed da Alhaji Farouk ke tsaye.
“Bazan tab’a auren wannan yarinyar ba mace kaman 1 babu komae na burgewa ajikinta, kai ni ko akwaima bana sonta, banason kowacce mace aduniya sai Laylerh.� Abunda yake fad’a acikin zuciyarsa kenan adaidai lokacin da ya k’araso inda su Abbou Jaheed d’in suke.
Ganinsane yasa Alhaji Farouk washe baki, cikin jindad’i yace.
“Masha Allah Kaga Munniran ko, inafatan kun daidaita.�
Jin abunda Alhaji Farouk d’in ya fad’ane yasa shi sake had’e fuskarsa, tare da kawar da kansa gefe.
Sanin halin Maleek d’in kuma da Abbou Jaheed yayine yasashi yiwa Alhaji Farouk bankwana domin dama sungama duk maganan da zasuyi.
Cikin fari’a kuwa suka rabu, saidai Maleek kuwa fuskarsa atsume suka bar cikin gidan.
Buzuwa Ne ta shigo cikin falon inda ta taradda Munnira nata imagine rayuwar da zatayi da Captain Maleek.
Shigowarta cikin falonne kuma yasa Munnira rik’o hannunta cikin zumud’i tace.
“Inasonsa Sosae Ummi inasonsa.�
Murmushi Buzuwa tayi domin dama tasan dolene Munnira taso shi, to wayema zata k’isa.
Shigowar Alhaji Farouk cikin falonne yasa suka juya suka kalleshi.
Murmushi ne kwance akan fuskarsa har ya k’araso kusa da Buzuwa, jakan dake hannunsa ya mik’a mata, tare da neman waje ya zauna cikin bayyana farincikinsa afili yace.
“Sadakin Munnira ne naira million d’aya 1,000,000 yanzu Alhaji Jaheed ya bada, munkuma tsaida lokaci nanda sati 2 za’ayi biki, saboda yace bayason jinkiri, b’angaren mu ma kuma babu amfanin yin jinkirin saboda ashirye muke, inason kusan rasa Captain Maleek Jaheed Gwani amatsayin suruki baban asarane, saboda haka kada mubari murasa wannan daman.�
*(ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜Hak’ik’a Inatsananin buk’atar taimakon ku, dan Allah Ina rok’onku da babban murya kutaimakawa YAYANA da addu’o’inku wallahi yana cikin halin matsanancin ciwon k’afa shekara da shekaru dan Allah Kutaimaka mana da addu’a akan Allah Yabasa Lafiya dan Allah idan kunyi sallah kuyimin wannan alfarmar dan AllahðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ Wallahi Burina aduniya shine naga Yayana ya samu lafiya !!)*
*24January/2021*
1/28/21, 9:43 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*Note edit*
*Chapter 43*
Wani irin gud’a me k’arfi Buzuwa ta sake tare da zuge zip d’in jakan dake hannunta, take kuwa mak’udan kud’ad’en dake cikin jakan suka bayyana.
Murmushin dake nuna tsananin farincikin ta tayi, cikin bayyana jin dad’inta tace.
“Dama ni nasan cewar banyi haihuwar banza ba, gaskiya Y’ata Munnira me sa’ace.�
“Sosae kuwa, yanzu dae zama bata kama muba dolene mu fara shirye shiryen biki domin satin biyu kaman yanzu ne, kinsan lokaci yanzu saurin gudu ne dashi.�
Cewar Alhaji Farouk dake k’ok’arin mik’ewa tsaye ya wuce d’akinsa dake cikin falon.
Munnira kuwa ganin irin mak’udan kud’ad’en da aka kawo amatsayin sadakinta yasa ta fad’a jikin mahaifiyartata, cikin matsanancin farincikin da takejin kanta aciki tace.
“Ashe burina zai cika Momy? ashe zan samu irin namijin da nake mafarki da buri?.�
D’an tsagaitawa da maganan nata tayi tare da d’agowa ta kalli mahaifiyar tata, cike dason bayyana abunda ke cikin ranta tace.
“Yana da kyau sosae Momy, agaskiya ban tab’a ganin wani Namiji me kyau irinsa ba, inasonsa Momy ina tsananin sonsa, domin na fahimci cewa aurensa zae sa na zama kamar sarauniya, zan banbanta da sauran mata, lallai zan samu future me kyau agaba, yanzu ne nagane dalilin dayasa zuciyata takasa aminta da Sadeeq, ashe rabon samun wani had’add’en gaye ne yake jirana, kai gaskiya am so so happy.� Tafad’a tana me kissing goshin mahaifiyar nata.
Murmushin dake bayyana zallan nasara Buzuwa tayi, kamo hannun Munnira’n tayi cikin son k’arfafawa y’ar nata guiwa tace.
“Insha Allah bazamu rasa shiba Munnira, bakuma zamu tsaya sanyin jiki ba daga yau d’innan zamu fara shirye shiryen biki, domin so nake muyi biki irin wanda ba’a tab’a yinsa acikin garin Abuja ba, gaba d’aya sati biyunnan zamu sharesa acikin hidiman biki, tun yanzu kuwa zan fara sanar da y’an uwa da kuma abokan arziki.�
Murmushin jin dad’i Munnira tayi domin jin abunda mahaifiyartata ta fad’a yasa taji zuciyarta tayi sanyi, tare kuma da k’arajin son Maleek d’in acikin ranta.
Haka dae suka zauna ita da mahaifiyarta ta suka shiga tsara yanda suke so hidiman bikin ya kasance.
Laylerh.
Sama da 30 minute ta d’auka kwance akan makeken gadonnata tana ta juyi tare da murk’ususu, gaba d’aya batajin dad’in komae, saboda zuwa yanzu ciwon da marar nata keyi ya tsananta sosai.
Ahankali ta zuro da k’afafunta k’asa daga kan gadon, yunk’urin mik’ewa tsaye ta somayi amma kuma jin yanda marar nata ya rik’e waje d’aya ne yasa ta d’an rumtse idanunta, tare da danne jajayen labb’anta, cikin son daure ciwon da takeji d’in tayi yunk’urin daidaita nutsuwarta tare da mik’ewa tsaye, hannunta ta d’aura adaidai saman mararta anutse ta soma taka k’afafunta zuwa gaban makeken drawern dake cikin d’akin, wani hulan turban ta d’auka tasa akanta, wanda hakan yasa dogon gashin dake kanta, ya sake bajewa akan gadon bayanta.
Ahankali ta k’arasa bakin k’ofar d’akin, tare da d’aura hannunta akan handle d’in k’ofar, cikin yanayin sanyin daya rusketa ta bud’e k’ofar ta fice gaba d’aya daga cikin d’akin.
Kasancewar kuma batajin dad’in jikinta ne yasa cikin yanayin sand’a ta k’araso cikin had’add’en falon nata, wanda aka k’awatasa da had’add’un kayan furnitures masu kyau da tsada, k’amshin turaren Najeeb d’in daya daki hancinta ne yasata d’an lumshe idanunta tare kuma da bud’esu alokaci guda, tabbas taji k’amshinsa amma kuma ko alamarsa bata gani acikin falon ba.
D’an soma k’arewa falonnata kallo tayi, tare kuma da tunanin inda Najeeb d’in ya tafi, domin kuwa tun tashinta bata sashi acikin idanunta ba, ajiyar zuciya ta sauk’e batare kuma da ta kula da kayan break fast d’in daya ajiyemata akan dining table d’in dake cikin falon nasu ba, tasa kai ta fice.
Saboda yanayin yanda takejin jikinnata yasa ta kwad’aita dason jin d’umin rana, dan sanyi akeyi sosai, ya waitan jin sanyin nata kuma ya k’arune saboda wani irin zazzab’i na daban da yake k’ok’arin kamata.
Ahaka kuma tana tafiya ahankali har ta iso babban compound d’in gidan.
Wanda kwata kwata yau d’in babu yalwan mutane acikinsa, domin dama yawanci soldiers d’in M.Jay ne, wanda yanzu duk sun koma bakin aiyyukansu, saura y’an tsiraru masu kula dashi ne kawae suka rage.
Ayanayin da takejin kanta ne yasa sam bata damu da irin shigar riga da wandon dake jikinta ba, kaitsaye ya wuce inda M.Jay d’in ke parking cars d’insa, kasancewar wajen ya d’anfi rana shiyasa ta zab’i zama anan d’in ko hakan zai rage mata sanyi da kuma ciwon da takeji, anan kuwa gaban wata had’add’iyar corolla d’insa ta tsugunna tare dasa tafukan hannayenta ta rufe fuskarta.