← Book details Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 134 OF 144

Sashe 134

Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shikuwa Maleek duk abunda yakeyi dauriya ne kawai, tare kuma da jurewa zazzab’i da kuma ciwon marar dake damunsa, bayan ya kammala wankan nasa ne kuma ya zura wata farar bathrobe ajikinsa, tare da juyowa ya fuskanci Laylerh’n.

Ahankali yakamo hannunta ya mik’ar da ita tsaye, wanda hakan yasa cikin sauri tasa hannu ta kare breast da kuma nipples d’inta wanda sukayi ja, fito da ita daga cikin bathtub d’in yayi, ganin kuma yanda take layi kaman zata fad’i ne yasa shi, d’aga ta ya kaita bakin shower.

Shida kansa ya taimaka mata tayi wanka.

Tare da d’aukan wani mini towel ya d’aura mata ajikinta.

Still kuma d’aukanta ya sakeyi ahannu suka fito daga cikin toilet d’in, akan gado ya zaunar da ita, tare da d’aukan wani towel ya shiga goge mata ruwan dake kanta, bayan ya gama goge mata ruwan ne, ahankali ya zauna akusa da ita tare dasa hannayensa duka biyu ya dafe kansa dake ciwo.

Almost 5mn kafun ya d’ago kansa ahankali ya kalli Laylerh’n, Idanunta dake ta lumshewa ya kuma kallo, ahankali yasa bayan hannunsa ya tab’a wuyanta dan har yanzu akwai zafin zazzab’i sosai ajikinta.

“Ayshnoor!!�
Ya k’ira sunanta asanyaye.

Ahankali ta bud’e idanunta ta kalleshi, tare kuma da d’an shagwab’e fuska.

Kyawawan idanunsa shima ya zuba mata, cikin yanayinsa na asalin Maleek da baisaba magana ba yace.

“Tell me what’s wrong with you, kinajin ciwo sosai ne?�

“I’m feeling hungry!� tafad’a asanyaye tare da sanya hannu ta shafa lafaffen cikinta dake kukan yunwa, saboda duk abunda ke cikinsa Maleek d’in ya kwashe.

Hannunsa yasa yad’an dafe kansa, saboda gaba d’aya yama manta da cewar Fou’ad ya ajiye masa leda a falon k’asa.

“I’m sorry bari na baki abinci.� Ya fad’a yana me mik’ewa tsaye, cikin sauri ya fice daga cikin d’akin.

Jin fitansa daga cikin d’akinne kuma yasa ta maida idanunta ta lumshe, saboda zuwa yanzu wani irin bacci ne ke fusgarta, saidai kuma yunwa da zafin zazzab’in dake jikinta na neman hanata sukuni.

Aba’angaren Maleek kuwa yana fita daga d’akin, kaitsaye falon k’asa ya sauk’o, ledodin da Fou’ad ya basa gaba d’aya ya kwaso tare kuma da dawowa saman.

Ledodin dake hannunsa ya ajiye akan sofa, tare dasa hannayensa Ahankali ya jawo Laylerh’n jikinsa, acikin jikinsa ya zaunar da ita, tare da bud’e duka ledodin da suke cike da kayan ciye ciye, wani foilpaper’n da cikinsa ke d’auke da chicken and soup ya bud’e, tare da d’aukan naman ya kai bakinta, ahankali kuma cikin yanayin bacci da kasala, tad’an bud’e bakinta ya saka mata naman, haka ta dinga d’an taunashi ahankali harta cinye ya k’ara mata wani.

Feeding d’inta yayi almost 10mn tace ta k’oshi da naman, duk da cewar bata ci wani mai yawa ba.

Hollandia milk d’in daya fara sha ya soma bata, nan ma bata wani sha mai yawa ba tajanye kanta, wajen juyar da kannata ne kuma ta buge hannunsa, kusan rabin hollandia milk d’in haka ya kware acikin k’irjinta.

Towel d’in dake jikin nata ya zame ahankali, tare da tura kansa jikinta, ya soma lasan duk inda milk d’in ya tab’a, Yanayin yanda taji harshensa na yawo ajikinta ne kuma yasa ta narkewa, tare da lumshe idanunta, duk wani sak’o da harshensa zai tura mata kuwa enjoying d’insa take.

Tana ajikinsa haka kuwa wani bacci mai nauyi ya d’auketa.

Lucky eyes d’insa ya lumshe a lokacin da yaji yanda, numfashinta ke sauk’a akan saman mararsa, cikin yanayin kasala da kuma sabon feeling d’in daya saukar masa, ya matsar da kayayyakin abincin gefe, tare da d’aukanta cad’ak ya kwantar da ita agefe.
Bayan kuma ya sanja Bedsheet d’insu da yayi staining ne, ya d’aukota ya dawo da ita kan gadon.

Rage hasken dake cikin d’akin yayi, tare da hayewa saman gadon, bayan ya zare bathrobe d’in dake jikinsa, ne kuma ya zare towel d’in dake jikin Laylerh’n, Ahankali ya jawota jikinsa yayi hugging nata, tare da rufa musu wani lallausan blanket.

Lafaffen cikinta da kuma kasan mararta yake shafawa ahankali, wanda jin hakan yasa ta sake shigewa jikinsa sosai.

Shikuwa idanunsa ya lumshe yana mejin wasu abubuwa na yawo acikin tunaninsa, Yayinda akaron farko yau gashi kwance da Laylerh ad’aki d’aya, gado d’aya, kuma acikin jikin juna matsayin ma’aurata, sun riga da sun zama abu d’aya.

Tabbas buri da kuma muradin zuciyoyinsu ya tabbata.

*4:30 pm*
4/7/21, 7:48 AM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting by*
fatymasardauna

*Note editing*

*Chapter 78*

Washe gari.

5:00 am.
Ahankali ya soma bud’e idanunsa wanda cikinsu ke cike da mayen bacci, duk da cewar kuwa abaccin ya tashi, saidai da dukkan alama baccin bai ishesa ba.

Kyawawan idanunsa ya sauk’e akan Laylerh’n da gaba d’aya ta gama shigewa cikin jikinsa ta manne.

Ahankali ya d’an matsa tare da janye jikinsa baya, hannunsa ya daura adaidai saitin wuyanta, jin har yanzu jikinnata da zafi sosai ne kuma yasashi gyara mata kwanciya, tare dajan blanket ya rufa mata.

Anutse ya sauk’o daga kan gadon, saboda sam bayaso motsinsa ya tada ita daga bacci.

Kaitsaye toilet ya wuce, yana shiga kuwa ya sakarwa kansa ruwa, saboda yasan hakan zai taimaka masa wajen jin k’arfi ajikinsa.
8minute kacal ya d’auka ruwan na dukan jikinsa, bayan ya kashe shower’n ne kuma ya d’auro alwala, tare da fitowa daga cikin toilet d’in.

Direct wani temporary glass drawer’n dake cikin d’akin ya bud’e, anan kuwa yaga kusan rabin kayan sawarsa, ak’agauce ya d’auko wani long combat jeans mai kalan mocha ya saka ajikinsa, tare da wata farar T-shirt mai kauri, saboda yanayin garin akwai sanyi sosai, kasancewar daren jiya and’au lokaci maitsawo ana ruwa.

Wasu simple slipper yasaka ak’afansa, tare da d’aukan darduma kaitsaye ya fice daga cikin d’akin, da d’an sassarfa saboda saura baiwuce 3minutes bane ya rage ashiga sallah’n asuba.

Babban Masallacin dake kusa da gidannasa ya nufa, yana zuwa kuwa ana tada sallah, hakanne yasashi shiga cikin jam’i akayi sallah’n dashi.

Koda suka idar da sallah’n, mik’ewa tsaye yayi bayan ya shafa addu’a, saboda sanin halin daya bar Laylerh acikine kuma, yasa bai ko tsaya yin Azkhar ba, kaitsaye ya nufi gida.

Ahankali ya tura k’ofar d’akin ya shiga bakinsa d’auke da sallamar, da kunnuwansa ne kad’ai suka jiye masa sautin.

Har yanzu tana nan kwance kamar yanda ya barta, saidai sautin numfashinta dake fita sama sama, wanda kuma hakan alamace dake nuna cewar zazzab’in dake jikinta na k’ara hawa.

Darduman dake rik’e a hannunsa ya ajiye, tare da d’an rank’wafowa ya lek’a fuskarta, ahankali yasanya hannayensa duka biyu ya d’agota zuwa jikinsa, cikin yanayin sanyi da kuma murya mai kama da rad’a ya k’ira sunanta “Ayshnoor!�

“Ayshnoor!!� Yasake k’iran sunan nata adaidai lokacin daya sa tafin hannunsa, ya shiga shafa gefen fuskarta, tare da matsar da dogon gashinta da yayiwa fuskartata rumfa.

Acikin baccin nata tajiyo sauti da kuma amon muryar, da har abada bazata tab’a manta mai itaba, hakan yasa ahankali ta soma bud’e idanunta, da sukayi luhu luhu, kana kuma suka d’anyi ja.
Akan kyakkyawar fuskarsa ta sauk’e ganinta, wanda hakan yasa ta shagwab’e fuska.

“Boo ni ban k’oshi da baccin ba fa, please ka mayar dani....�
Tafad’a cikin yanayin zazzab’i da kuma kasalan da takejin ya sauk’ar mata.

Sanyayyun Idanunsa ya d’an lumshe, tare dasa hannusa ahankali ya soma zagaye small lips d’inta, cikin muryarsa da tayi sanyi sosai yace.

“I’m sorry kiyi sallah to saiki koma baccin kinji, tashi muje kiyi alwala.�

Yanayin yanda ya k’are maganar yana me tallafota jikinsa ne, yasa ta narke masa tare dajin wani irin matsanancin soyayyarsa na k’ara shiga cikin zuciyarta.

Shikuwa Maleek ahankali ya mik’ar da ita tsaye, tare da d’aukan towel ya daura mata ajikinta.
Hannunta ya rik’e tare da soma d’an janta ahankali suka nufi toilet, duk da cewar kuma tana d’anjin zafi ak’asanta, but haka ta daure, saboda ta fahimci babu amfanin ci gaba da yi masa wani koke koke, domin tafi kowa sanin cewar kokad’an baya son kukanta.

Koda suka shiga cikin toilet d’in kuwa, shida kansa ya taimaka mata tayi alwala, yana kuma rik’e da hannunta haka suka fito daga cikin toilet d’in.

Ganin yanda take d’an ciccije baki ne kuma da yayi, yasashi zaunar da ita akan gado.
Tare da k’arasawa ya bud’e murfin drawer, idanunsa ya zubawa tarin kayayyakin ta dake cikin drawer’n, wanda shi kansa bai isa zaman irga yawansu ba, hannunsa yasa ya zaro wata turkish abaya had’e da hijab.

Karasowa inda Laylerh’n ke zaune yayi, hannunsa yasa ya warware towel d’in dake jikinta.

Saurin rumtse idanunta tayi tare da sa hannayenta ta kare breast d’inta, saboda wani irin kunyansa takeji, musamman ayau daya gama gane mata duk wani sirrin jikinta, ciki kuwa harda inda ita kanta bata tab’a gani ba.

Shikuwa Maleek idanunsa yad’an lumshe, lokaci guda kuma yaji tsikar jikinsa ta soma tashi, saboda sauk’e idanunsa da yayi, akan beautiful breast d’inta, da kyawunsu ke matuk’ar rikita shi, yayi imani komai na Laylerh’nsa mai kyaune, komai nata kuma daban yake dana kowa, ita ta musamman ce.

Wani yawu daya tsaya masa amak’oshi ya had’iya, tare da d’an sunkuyowa ya zura mata doguwar rigar ajikinta, kana cikin danne new feeling d’in dake taso masa, ya mik’a mata Hijab d’in dake hannunsa.

Da sauri kuwa ta karb’i hijab d’in ta saka, tare da mik’ewa tsaye tahau kan darduman dake shumfud’e agefen gadon, cikin nutsuwa kuma ta tada sallah’n.

Shikuwa Maleek zama yayi agefen gadon, tare da k’urawa Laylerh’n idanu, har acikin ransa yana mejin sanyi da kuma samun gamsuwa da Laylerh’n ta zama matarsa, duk da cewar kuma akwai k’addara mai k’arfi da ta wahalar da rayuwarsu, amma kuma yau gashi, suna acikin inuwa d’aya, saidai kuma ayanzu babban tunanin dake yawo acikin kwakwalwarsa, shi ne yanda akayi Najeeb yabar masa Laylerh’n sa bai kusanceta ba.

Idanunsa yad’an lumshe ahankali tare dasa hannunsa, ya shafi beard d’insa, Yayinda yakejin wani irin sanyi na sake game duk jikinsa.

Daidai lokacin kuwa Laylerh’n ta idar da sallah, tare da kammala azkhar d’inta.
Chapter 134 · 0% Book details