Sashe 127
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fahimtar hakan da Aunty Zee tayi ne kuma yasa ta juya, cikin sauri ta fice daga cikin d’akin, saboda tasan idan ta tsaya kukan Laylerh’n zai iya karya mata zuciya.
Kallon su Theemah da kuma sauran y’an uwa dake zaune a cikin falon tayi, Cikin kulawa tace.
“Kutashi mu tafi ko, kada Ango yazo ya samemu, har haushi ya kamasa ya bindigemu, kunsan wani lokaci masu bindigan nan birkitattun mutane ne.�
Dariya gaba d’ayansu sukayi, had’e da mik’ewa tsaye duk sukayi waje, kasancewar way’anda suka kawosu sune zasu maidasu.
Koda suka fita kuwa already sun samu dama su ake jira, hakan yasa basu wani b’ata lokaci ba, suka bar gaba d’aya arean unguwar.
Jin k’aran mota da kuma alaman tafiyansu ne yasa Laylerh, sakin wani irin marayan kuka, me cike da tsananin kewarsu, saida tayi kukannata kuma kafun ta sauk’o daga kan gadon, kasancewar tana da alwala ajikinta ne kuma yasa, ta d’aukan wani hijab dake aje agefen gadon nata, kan wani lallausan carpet dake Malale agefen gadon ta hau, tare da tada sallah’n magriba.
Still kuma Koda ta idar da sallah’n ci gaba da zama akan carpet d’in tayi, har aka kira sallan Isha, bayan ta sallame sallan ne kuma ta koma saman gadon ta takure kanta waje d’aya.
Domin yanayin yanda taji gidan ya d’auki shiru, shine abunda ya k’ara fad’ad’a tsoron da ke kwance acikin zuciyarta.
Tabbas akullum akuma koda yaushe burinta shine ta kasance dashi, amma meyasa yau gashi da tasan cewar Lallai zata kasance dashi takejin tsoro, da kuma wani irin fargaba na lullub’eta after 1second?
*8:30 pm*
Ahankali cikin kuma yanayin daya saba gudanar da al’amuransa, ya zura babbar rigar tsadadden shaddan dake jikinsa, wanda tayi masa kyau sosai ta kuma k’ara bayyana kwarjininsa, kasancewar kuma shadda getzner d’innasa nada colour’n grey, shi yasa hasken fatarsa sake bayyana, Yayinda lallausan black beard d’in dake kwance akan fuskarsa ke shining.
Had’add’iyar hula ya saka akansa, wacce take yanayi da kaya da kuma takalmin Lolu soft leather dake k’afansa, wanda ak’alla kud’ad’en takalman yakai 50k, sae kuma silver colour original Rolex watch daya d’aura akan tsintsiyar hannunsa.
Tabbas shikansa yasan yayi kyau sosai fiye ma da shigar da yayi d’azu, turaren Ouds d’insa masu sanyin k’amshi ya fesa wa duk jikinsa, wanda hakan yasa gaba d’aya cikin bedroom d’in nasa ya d’auki sassanyan k’amshi.
Wayoyinsa da kuma car key d’insa dake kan mirror ya d’auka, cikin takunsa dake bayyana nutsuwa da kuma cikar kamalansa ya fice daga cikin d’akin.
Kaitsaye compound d’in gidan nasa ya fito, sam babu kowa aharabar gidan daga Abdoul sai kuma gateman d’insa dake zaune abakin gate.
Abdoul kuwa dake tsaye ganin Ogan nasa ya fito ne yasashi saurin k’arasowa kusa dashi, tare da d’aga hannu ya sara masa.
Car key d’in sabuwar motarsa k’irar 2021 Mercedes Benz GLE450 dake hannunsa ya mik’awa Abdoul, cikin sauri Abdoul ya karb’i key d’in, tare da k’arasawa parking space ya ciro motar, wanda ko tab’a hawanta ba ayi ba.
Agaban Maleek d’in yayi parking motar, tare kuma da fitowa ya bud’e masa murfin motar, anutse ya shiga gidan baya ya zauna.
Yana gama daidaita zaman nasa kuwa Abdoul yaja motar suka fice daga cikin gidan.
Kaitsaye Maitama suka nufa, yau akaron farko yana jin kansa acikin wata sabuwar duniya da kuma sabuwar rayuwa.
*(Please Ina buk’atar addu’arkuðŸ™ðŸ» because two days I’m in a bad mood😰)*
*29/3/2021*
3/30/21, 8:48 PM - Ummi Tandama: *75*
Sassanyun idanunsa ya lumshe tare da sake jingina bayansa da jikin kujerar motar.
Wani irin bugawa yakejin zuciyarsa nayi, Yayinda abubuwa da yawa ke yi masa yawo acikin k’wak’walwarsa, akaron farko yanajin kansa amatsayin wani na daban, bawai Captain Maleek ba.
Har yanzu jin kansa yake tamkar acikin mafarki.
Komai na tunaninsa ya tsaya, saboda haka yana buk’atar wanda zai taimaka masa, saboda shi
Baisan komai agame da abubuwan da zasu faru yau d’in ba, baisan tayaya kuma ya inane zai fara ba.
Hannunsa dake d’an rawa ya d’aura akan saman k’irjinsa, daidai saitin heart d’insa dake beating da sauri.
“Tsoro kakeji Maleek?.�
Wani sashi na zuciyarsa tayi masa tambayar da yasashi, saurin bud’e idanunsa, ahankali ya d’an soma girgiza kansa, domin sam bayason gangar jikinsa su amince akan lallai tsorone ke damunsa, bayason hakan kwata kwata.
Tabbas ayau yana buk’atar confidence, confidence d’in da zai tunkari Laylerh’n dashi, duk da kuwa cewar shid’in mai tsananin weakness ne akanta, but amma yau yakanji kamar bakinsa bazae iya furta wani abu agareta ba.
Lallai yana buk’atar zama strongman, Domin yayi imani cewar, da irin wannan raunin zuciyartasa babu abunda zai iya.
Maida kansa yayi k’asa ahankali, tare da sake lumshe idanunsa, wanda cikinsu ke bayyana abubuwa da dama.
Daidai lokacin kuwa yaji Abdoul ya rage gudun motar tare da tsayawa, wanda hakan ke nuna masa alaman cewar sun iso gidan.
Ahankali ya d’ago kansa, Inda ya sauk’e idanunsa akan Fou’ad dake tsaye ajikin motarsa, hannayensa rik’e da wasu manyan ledodi guda biyu.
Saurin fitowa daga cikin motar Abdoul yayi, tare da zagayowa ya bud’ewa Ogannasa k’ofar motar.
Ahankali ya sako k’afa da gangar jikinsa waje, adaidai lokacinne kuma zuciyarsa ta tsananta bugawa.
Sassanyar iskar hadarin dake busawa ne ya daki fuskarsa, wanda hakan yasa shi d’an lumshe idanunsa.
K’arasowa inda MALEEK d’in ke tsaye Fou’ad d’in yayi, tare da soma k’are masa kallo, domin zai iya cewa kyau da cikar halittar Maleek d’in bai tab’a bayyana irin na yau ba.
Hannunsa ya kamo cikin nuna tsananin farincikinsa yace.
“Kowani mutum aranar aurensa sai yayi kyau, komin miskilancinsa kuma sai annuri ya bayyana akan fuskarsa, amma kai naka kyaun daban yake M.Jay, kyawun da kayi ayau mai d’auke da sirruka daban dabanne, gashi kuma Ubangiji Ma nasonku, saboda zai raya muku wannan daren da ni’imarsa ta ruwan sama, ka daure Maleek domin Laylerh farinciki take buk’ata awajenka.�
Yakai k’arshen maganar nashi yana me d’an bubbuga kafad’an Maleek d’in, saboda bashi k’warin guiwa.
Batare kuma daya jira abunda Maleek d’in zaice ba, ya ja hannunsa kai tsaye suka nufi cikin gidan.
Yayinda kowani taku d’aya zaiyi sai yaji bugun zuciyarsa ta tsananta.
Ga kuma wani irin yanayi dake kokarin mamaye duk wani kafar sadarwa na jikinsa.
Lokacin da suka samu kansu acikin baban falon k’asan kuwa, gaba d’ayansu saida suka lumshe idanunsu, saboda wani fitinannen k’amshin turare da kuma sanyin AC daya bugesu.
Fou’ad ne ya ajiye ledan dake hannunsa, tare da kallon Maleek d’in, fuskarsa d’auke da murmushi yace.
“Amaryarka tana sama d’aki na biyu, saboda haka nidai daga nan bazan k’ara gaba ba, please M.Jay kakula da Laylerh, kasani Kusan kama fi
Kowa sanin wacece ita, kasani cewar itad’in yarinyace da batasan komai ba, sai abunda ka koya mata, za kuma ta cigaba da rayuwa ne akan kowani irin abu daka d’aurata akai, saboda haka ka kula da ita sosai, Domin ayanzu itace ta zab’eka bawai kaine ka zab’eta ba, then duk abunda kake buk’ata naka yana d’ayan dakin dake gefen na Laylerh, saboda haka ni zan tafi Allah Yabaku zaman lafiya da zuri’a mai albarka.�
Idanunsa dake alumshe wanda suka d’anyi ja ya bud’e, tare kuma da sauk’e wani irin nannauyar ajiyar zuciya, ahankali ya d’an soma motsa jajayen labb’ansa, da dukkan alama kuma wani abu yake son fad’a, amma saidai kuma ya kasa.
Ganin hakanne kuma yasa Fou’ad sakin murmushi, tare da juyawa batare da yace komae ba, ya fice daga cikin falon da d’an sassarfa, kasancewar zuwa lokacin har an d’an fara yayyafi, bakuma yaso ruwan ya samesa ahanya batare daya koma gida ba, baya ga haka ma Allah Allah Yake ya koma gida, saboda ya samu ya k’ira Aleeyah, domin ya samu daman karb’an phone number’n ta, d’azu da zai maida ita gida.
Almost 5minute kenan yanzu da tafiyan Fou’ad amma ya kasa Koda d’aga k’afarsa daga inda yake tsaye, saidai idanunsa daya zubawa had’add’en stairs d’in da zaka bi ta kansa dan haurawa sama.
Ganin abun yake tamkar bada gaske ba, Kamar amafarki haka yake ganin komai, Yayinda wani irin abu ke yawo acikin sassan jikinsa, wanda kuma kaitsaye bazae k’irasa da sunan feeling ba.
Duk da kuwa abun yafi yi masa kama da feeling, amma kuma yanajin k’arfi da kuma tasirin abun tamkar acikin jininsa yake gudana.
Aro jarumta yayi ya sakawa kansa, cikin yanayin nutsuwa ya shiga takawa Ahankali, har zuwa kan stairs d’in.
Koda yakai k’arshen steps d’in hannunsa yasa ahankali ya murd’a wata door wanda kuma itace zata sadashi da falon saman.
Sassanyan k’amshin daya daki hancinsa ne yasashi sake lumshe idanunsa akaro na barkatai, lokaci d’aya kuma yaji yanayin k’amshin ya sauk’ar masa da feeling.
K’ofar d’akin da yake zaton acikinsa Laylerh’n take ya k’urawa ido, domin ayanzun shikad’ai yasan meyakeji ajikin zuciyarsa.
Musamman ma gangar jikinsa da ta amsa masa da wani irin fitinannen feeling.
Ci gaba da takawa yayi har zuwa, bakin k’ofar, still kuma har yanzu baiji zuciyarsa ta daina bugawa ba.
Hannunsa na dama ya d’aura akan handle d’in k’ofar, tare da d’an lumshe idanunsa, cikin yanayin nutsuwa kuma ya murd’a handle d’in, take kuwa k’ofar ta bud’e.
Wanda hakan ya bashi daman sako kansa, tare kuma da shak’an k’amshin dake tashi acikin d’akin.
Rikitattun idanunsa masu bayyanar da zalla’n yanayin da yake ciki, ya sauk’e akanta.
Zaune take akan gadon, Yayinda ta jingina bayanta da saman gadon, yanayin yanda tayi zaman nata ne kuma, yasa gaba d’aya k’afafunta da suka sha zanen jan lalle suka kasance a k’asa.
Still kuma har yanzu vail d’inta na jikinta, wanda ya rufe mata jiki, da gaba d’aya fuskarta.
Ahankali ya sauk’e ganinsa akan kyawawan fararen k’afanta, wanda suke cikin had’add’en hill shoe.
Lucky eyes d’insa yad’an lumshe, sakamakon wani fitinannen k’amshin jikinta daya doso shi.
Cikin wani irin kasalallen yanayi ya shiga takowa zuwa cikin d’akin.
Har yanzu ganin abun yakeyi tamkar amafarki, gani kuma yake tamkar idan ya d’age mayafin dake kan fuskarta, ba Laylerh’n zai gani ba, wata mace zai gani daban.
Isowarsa jikin gadonne kuma yasa shi jin tsanantawar bugun zuciyarsa, ahankali cikin wani irin fitinannen yanayin da baisan da me zai k’irasa ba, ya durk’usa guiwowinsa akan lallausan carpet d’in dake Malale agaban gadon, wanda kuma akansa ne Laylerh’n ta ajiye k’afafunta.