Sashe 6
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sassafe ta tashi, bayan tayi sallah ne ta wuce  kitchine, ita da kanta ta haÉ—a break fast É—in gidan, sannan ta gyara kitchine É—in tare da duk wani abu da ta É“ata, acikin food flask tasa abincin wanda zata tafi makaranta dashi, ganin 7 yakusa ne yasa agurguje taje tayi wanka, ta shirya cikin kayan uniform É—inta me kalan navy blue nd milk, sosai tayi kyau acikin shigar uniform É—in, wanda yake Æ™ara bayyana zallan yarinta da kuma kyawunta, LAYLERH kyakkyawar yarinya ce wacce bata da yawan hayaniya, yarinyace da take tafiya daidai da shekarunta, bata da jiki haka kuma baza a Æ™irata da sunan siririya ba, saidai tana da É—an faÉ—i ta Æ™asanta, duk da cewa ayanzu ne alamomin girma ke bayyana ajikinta, amma hakan bai hana hips É—inta fitowa ba, tana da shape me kyau, wanda hakanne ke Æ™arawa tsarin halittarta kyau, kaitsaye ba za'a Æ™irata da doguwa ba, saboda yanayin tsayinta yana tafiya ne da shekarunta. duk da kasancewar shekarun Laylerh basu É—ara 17 ba amma tana da structure me kyau, ayanayin fuskarta kuwa tana da É—an madaidaicin baki da kuma dogon hanci, sannan tana da wasu irin rikitattun idanu masu É—aukar hankali da yalwar eye lashes asaman su, kaitsaye idan kaga idanun nata bazaka Æ™irasu da manya sosai ba, amma idan ta waresu suna da girma, asaman forehead É—inta kuwa wasu irin lausassun gargasane kwance lub, sunyi mata Æ™awanya, wanda suka Æ™ara Æ™awata kyawun fuskarta, kamar yanda komai nata yake me kyau hakama farar fatarta takasance natural.  Â
Cikin sauri ta goya school bag É—inta, sannan ta zura wasu sneaker shoe aÆ™afanta, yau kam sam bataso ta makara hakan yasa take komanta ahanzarce. Â
Tayi sa'a kuwa koda ta fito falo su Momy sun gama break fast É—insu, food flask É—inta ta É—auka sannan ta fice daga cikin falon da sassarfa.   Koda ta fito daga cikin gidan nasu, kaitsaye hanyar da zata samu taxi ta nufa, da yake sauri take shiyasa bata wani É“ata lokaci ba ta iso babban titin, tana Æ™arasowa kuwa ta samu taxi ta shiga. Â
Koda suka Æ™arasa makarantar motar mai taxi É—in na sauÆ™eta, motar gidan su Teemah na Æ™arasowa, hakanne yasa suka jera atare ita da Teemah suka shiga cikin makarantar, Teemah sai tsiya take mata, akan wai yau tayi Æ™oÆ™ari tazo da wuri.  Â
Koda suka Æ™arasa cikin class sanin cewa English shine firsf period É—insu yasa suka nutsu tare da bada hankalinsu ga Malamin English É—in nasu.   Â
Koda aka fita break anan cikin ajin suka zauna, dayake Laylerh bata wani damu dason yawo ba, shiyasa Teemah ke biye mata, sometimes acikin aji suke break É—insu.   Â
5 daidai aka tashesu, Yauma Teemah ne tasa driver É—inta yayi dropping Laylerh.     Â
Tana shiga compound ɗin gidan, taga motar Momy na ƙoƙarin fita daga gidan, yi tayi kaman bataga motar ba cikin sassarfa ta wuce cikin gidan, kaitsaye ɗakinta ta wuce, wanka tayi sannan ta ɗauro alwala, riga da wandon fakistan tasa sannan tafito falon, kitchine ta shiga tare da zubawa kanta abinci, sanin cewa Momy batanan yasa ta zauna acikin falon taci abincin, koda ta kammala tashar Zee world ta kalla, jin ana ƙiran sallah ne yasa taje ta ɗauro alwala, again bata tashi akan sallayan ba saida ta idar da sallan Isha, kasancewar gobe saturday, kuma ranan monday suna da Islamic test
yasa ta É—auki littafin Islamic É—inta taÉ—an duba, sai 9 ta kwanta, take bacci ya É—auketa, haka take bacci baya bata wuya, always da ta kwanta kawai zatayi bacci.Â
Washegari kuwa tun tashinta taji gidan nasu yaÉ—an cika da hayaniyan mutane, kasancewar yau É—in weekend ne yasa tayi tunanin ko Abbu ne zai dawo, jin yanda surutu ke tashi acikin compound É—in gidan nasu ne yasa ta sauÆ™o daga kan gadonta, ahankali ta Æ™arasa jikin window'n dake cikin É—akinta, É—an buÉ—e labulen windown tayi, soldiers ta gani da yawa, sunata zazzagaye compound É—in gidan, saurin sake labulen tayi, tare da sa hannu taÉ—an dafe daidai saitin zuciyarta dake beating, sama da mintuna uku ta É—auka ahaka, kafun daga bisani ta zura hijab É—inta, ta fita zuwa falo, dan ko break batayi ba.Â
Momy ce zaune afalon ita da Aunty Aina'u, sai kuma wasu wanda batasan ko su waye ba, saidai ayanda tagansu kowacce taji naira, da alama ƙawayen momy ne, ƙarasawa cikin falon tayi, tare dabin ko ina dake cikin falon da kallo, domin kuwa komai na falon an sauyashi, ga wani decoration da akayi me kyau, gefe guda kuwa masu aiki ne keta kai da kawowa acikin falon, hidima kawai sukeyi. Gaishe da ƙawayen Momyn tayi, haka suka amsa mata sama sama, dama ta saba da hakan, kitchine ta nufa saboda yunwa takeji sosai.
     Â
11:00 pm. Â
Wasu tsala tsalan motoci ne guda biyu ke gudu akan babban titin, motocine masu kyaun gaske, inda É—aya daga cikin motocin takasance Æ™irar Range Rover 2018, sai kuma wacce tafi Range Rover'n kyau, wanda take Æ™irar G Waggon 2019, gudu sosai motocin keyi har suka kutso cikin, hamshaÆ™iyar unguwar, kan shumfuÉ—aÉ—É—iyar titin dake malale acikin unguwar suka ratso, inda suka tsaya agaban makeken gate É—in gidan, tare da danna horn, ko second 8 ba aÆ™araba aka wangale musu makeken gate É—in gidan, da gudu kuwa masu tuÆ™in cars É—in suka shige cikin gidan. Nan cikin tsakiyan compound É—in gidan motocin suka faka, cikin sauri wasu soldiers guda huÉ—u suka fito daga cikin black range rover car, jikin G Waggon É—in suka Æ™araso suka tsatstsaya, babu ko É—igon fari'a akan fuskar soldiers É—in.   Sama da 5 minute aka É—auka batare da wanda ke cikin G Waggon É—in ya fito ba.    Ɗaya daga cikin sojojin nan ne ya kai hannunsa inda ya buÉ—e murfin motar, ta É“angaren me zaman banza.  Â
Ahankali ya zuro da Æ™afafunsa waje wanda suke sanye da wasu tsadaddun takalma irin na sojoji, cikin nutsuwa ya gama fitowa daga cikin motar, sanye yake da wando irin combat É—innan amma na kakin sojoji, sai kuma wata black t shirt me kauri daya saka ajikinsa, a kansa kuwa sanye yake da facing cap wanda take itama na soldiers ne, kallo É—aya tak zaka masa, kabawa kanka amsar wanene shi, wato jajirtacce kuma tsayayyen Namiji, wanda haÉ—uwarsa ya zarce duk wani misali, yana da wata irin murÉ—aÉ—É—iyar surar jiki abun burgewa, fari ne irin tas É—innan, sannan kuma yana da wani irin kyau da Æ™arin kwarjini, duk da cewa bazai haurawa 31 years ba, amma yana tafiya daidai da shekarunsa.  facing cap ɗin daya sanya akansa ne ya sanya fuskarsa, da asalin kamaninninsa suka É—an É“uya, amma duk da haka ana iya hango lallausan sajen dake kwance akan fuskarsa, wanda shi ya Æ™ara Æ™awata kyawun fuskar tasa. Â
Cikin wani irin taku dake nuna zallan kwarjininsa ya nufi hanyar da zai sadasa da babban falon gidan.       Â
Daidai lokacin Laylerh ta fito daga cikin kitchine hannunta É—auke da flask da kuma cup.   Â
Ahankali ya murɗa handle ɗin ƙofar falon ya shigo, shigowansa cikin falon yayi daidai da fitowan Laylerh daga cikin kitchine, haka zalika yayi daidai da kai dubanta zuwa ga ƙofar shigowa falon, adaidai lokacin ne kuma narkakkun idanunsa suka sauƙa akanta, ganinsa da kuma kallonta da yayi, yayi daidai da sarƙewan numfashinta, take tasaki flask ɗin dake hannunta, har da cup ɗin duk suka faɗi ƙasa.
(Kuyi haƙuri duk bayan kwana ɗaya zankeyi muku update, saboda hakan na taimakawa wajen hutawan brain ɗina.)
*2/Nov/2020*
*Vote nd Comment please*
*fatymasardauna*
1/19/21, 8:10 PM - Ummi Tandama: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
   Â
   *LAYLERH MALEEK*
*Writting*
By phatymasardauna
       *Wattpad*
   @fatymasardauna
#Crush
       *Chapter 4*
Ƙaran faÉ—uwan flask É—in dake hannunta ne yasa, duk hankalin su Momy ya dawo kanta.   Â
Cikin sauri ba tare da ta yarda ta sake É—aura idanunta akansa ba, ta durÆ™usa awajen da flask É—in ya faÉ—i, yayinda gaba É—aya jikinta rawa yake, hannayenta dake rawa tasanya ta ɗauko flask É—in, wanda da dukkan alamu glass É—in dake cikinsa ya fashe, ba kuma zai sake amfanuwa ba.         Â
Tun kallon farko da yayi mata wanda bai wuce na second 2 ba, ya ɗauke idanunsa daga kanta, hannayensa ya cusa cikin aljihun wandon dake jikinsa tare da ƙarasowa cikin falon,
Momy da ganinsa yasa ta miÆ™ewa tsaye, fuskarta É—auke da murmushi tace. Â
"Wellcome my son."Â Â Â Â
Kansa yaÉ—an jinjina mata,  tare da É—am lumshe idanunsa alaman.       "Thanks."  Â
Sannu da dawowa Aunty Aina'u da kuma sauran ƙawayen Momy'n sukayi masa, kamar yanda bai amsawa Momy ta magana ba, haka suɗin ma bai amsa musu ba, kansa kawai ya gyaɗa musu. Hakanne yasa suka bisa da kallo.
Kansa tsaye ya nufi wata haÉ—aÉ—É—iyar Æ™ofa dake cikin falon, key ya ciro daga cikin aljihunsa, tare da sawa ya buÉ—e Æ™ofar, tura Æ™ofar ciki yayi, ahankali ya aje Æ™afarsa akan lallausan carpet É—in dake malale bakin Æ™ofar shigowa sashin nasa.Â
Maida ƙofar tasa yayi ya rufe tare da murza mata key ta ciki.
Bayansa yaÉ—an jingina da jikin Æ™ofar tare da soma Æ™arewa cikin haÉ—aÉ—É—en falon kallo, wanda yake mallakinsa ne, komai dake cikin falon so nead, babu wani alaman datti ako ina, sannu ahankali Æ™amshin airfreshener ke tashi acikin falon, ga kuma daddaÉ—an sanyin A/C'n dake busawa, wanda hakanne ma yasa É—akin gaba É—aya ya É—auki sanyi me daÉ—i.      Â