Sashe 123
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sassanyar iska da kuma sanyin dake hura jikinsa ne yasashi bud’e idanunsa wanda suka b’ata tsawon lokaci a kulle, duk da cewar kuwa ba bacci yake yi ba, domin yanzu ak’alla 1 hour ya b’ata da kwanciyarsa amma sam bacci yak’i zuwarwa idanunsa.
Wani irin bak’on yanayi yakejin kansa aciki, yanayin daya kasa fassarasa, domin zai iya cewa tunda yake aduniya bai tab’a jin zuciyarsa tayi sanyi irin na yau d’in ba.
Ajikinsa yakejin cewa Lallai da gaske wani abu babba zai faru dashi, domin hatta bugawar zuciya da numfashinsa ayau d’in sun sanja.
Sake gyara kwanciyarsa yayi akaro na barkatai, tare da d’aga idanunsa ya kalli agogo, hakanan yake ganin daren yau d’in yayi masa tsayi, tamkar ma gari bazae waye ba yake ji.
Kansa ya d’an girgiza tare da tashi zaune, ahakikanin gaskiya so yake ya gano asali da kuma gaskiyar abunda yakeji, saboda yanda yakejin kamar yana zumudin wani abune wanda baisan menene ba.
Ganin kuma da yayi, tunani na shirin haukata masa Brain d’insa ne, Yasashi Saukowa daga kan gadon, tare da wucewa toilet ya d’auro alwala.
Koda ya fito daga toilet d’in sallaya ya shumfud’a tare da soma gabatar da nafilfilu.
Haka ya d’auki lokaci mai tsawo yana sallah, har sai k’arfe 3 kafun ya sake komawa ya kwanta.
Cikin ikon Allah kuwa yana kwanciya bacci mai d’auke da mafarkai kala kala ya d’aukesa.
Ana soma kiraye kirayen sallah’n Asuba kuwa ya farka.
Tare da Fou’ad sukaje masallaci, suna dawowa kuma ya sake komawa bacci.
Fou’ad kuwa ganin Maleek d’in ya sake komawa bacci ne yasashi sakin murmushi, tare da daukan waya ya kira Abbou Jaheed.
Basu wani jima suna wayan ba kuwa sukayi sallama.
Fou’ad na ajiye wayan ya shiga kimtsa musu abubuwan da zasu buk’ata, shikansa ayau jin zuciyarsa yake babu ko digo na damuwa, akaron farko dai yau Captain Maleek Jaheed Gwani zai angwance.
Tabbas arana irin ta yau din babu wani wanda zai iya misalta farinciki da kuma annushuwar dake cikin zuciyar duk wani wanda yasan Laylerh Maleek.
Ranace ta musamman wanda bazasu tab’a manta taba har abada.
Ranace da zuk’atan dake d’auke da dakon juna zasu zama abu d’aya, buri d’aya, fata d’aya, kana kuma muradi d’aya.
K’warai wannan SATURDAY d’in tazo da mahimmanci sosai acikin a halin.
10:00am
Daidai
Hayaniya da kuma surutan dake tashi acikin falonne yasashi d’an soma bud’e idanunsa.
Addu’an tashi daga bacci yayi tare da d’an yunk’ura ya tashi zaune.
Tabbas hayaniya yakeji acikin falonnasa bawai kunnuwansa ne keyi masa gizo kamar yanda ya dauka ba.
Yar karamar tsaki yayi domin yasan cewa, idan ba Fou’ad ba babu wanda zai tara masa jama’a acikin gida.
Saukowa daga kan gadon yayi, tare da wucewa toilet kaitsaye.
Wanka yayi sannan yayi brush, duk da cewar kuma yanajin yunwa sosai amma bayajin zai iyacin wani abinci.
Ahankali ya murd’a handle d’in k’ofar toilet d’in ya fito, jikinsa sanye da white bathrobe.
Turus haka ya tsaya yana me kallon Fou’ad da SOORAJ wanda suke zaune akan gadonsa, gaba d’aya dukansu sunyi wani irin kyau, cikin shigar babbar rigar dake jikinsu.
Murmushi SOORAJ yayi masa, tare da tasowa ya k’araso kusa da shi.
Hannunsa yasa yad’an bugi shoulder’n Maleek d’in.
Cikin yanayinsa na wanda bai saba magana ba yace.
“Congratulations!!�
Murmushi shima Maleek d’in yayi, duk da baigane akan me SOORAJ d’in keyi masa congrats ba.
Fou’ad kuwa tasowa yayi, cikin hanzari ya jawo Maleek d’in.
“Kayi sauri ka shirya bamu da lokaci 11 daidai bama african time.�
Fou’ad ya fad’a adaidai lokacin da yake kai Maleek d’in gaban mirror.
Still batare daya fahimci inda kalaman Fou’ad din suka dosa ba, ya d’auki. Men body lotion d’insa ya shiga shafawa.
Bayan ya kammala ne kuma ya gyara beautiful beard d’insa da kuma tarin sumar kansa.
Had’add’en spray d’insa ya shafa, ganin kuma yana k’ok’arin bud’e closet d’insa zai d’auki kaya ne yasa Fou’ad yayi saurin mik’o masa set d’in wata had’addiyar white getzner da aka killacesa cikin wani had’add’en kwali.
“What?�
Ya fad’a yana me kallon kwalin da Fou’ad d’in ke mik’o masa, wanda aka k’yale jikinsa da ado.
“Kasa.�
Fou’ad ya basa amsa atak’aice, tare kuma da ajiye masa kwalin agabansa.
Kallon Fou’ad d’in yayi, Kamar kuma zaice wani abu saiya fasa, tare da d’aukan kwalin ya bud’e.
Idanunsa ya d’an lumshe saboda ganin had’add’iyar getzner’n da aka k’awata ta da d’inki, riga da wando da kuma babbar riga, wanda akayiwa wani fitinannen aiki da blue colour d’in zare.
“What babbar riga? Nasaka saboda meye?�
Yayi maganan cikin wata had’add’iyar muryarsa da ba’a saba jinta ba.
Matsowa kusa dashi SOORAJ yayi, cikin yanayin son bashi k’warin guiwa yace.
“Kasa please kada kayi musu, zamuce daurin aure, kayi sauri munajiranka afalo.�
Ko jiran abunda Maleek d’in zaice bayyiba ya ja hannun Fou’ad suka fita daga cikin d’akin.
Maleek kuwa kayan yabi da kallo, azuciyarsa yana me mamakin kyau da kuma tsadan getzner d’in, musamman aikin da akayi wa babban rigar yasan yaja kud’i.
“Bikin waye To kenan?.�
Yayiwa kansa tambayar da babu mai basa amsarta.
Ganin kuma idan ya tsaya zai b’atawa kansa lokaci ne, yasashi d’aukan riga da wandon ya saka, kafun daga bisani ya d’aura babbar rigar akai.
Yah Allah Bak’armin kyau kayan sukayi masa ba, wanda shi kansa saida yaji hakan ajikinsa.
Aikuwa kyawun nasa bai sake bayyana ba, saida ya d’aura wata had’add’iyar hulan dake had’e da kayan, me ratsin blue colour asaman akansa.
Black socks ya sakawa fararen k’afansa, tare kuma da zura wasu had’add’un classicshoe masu kalan blue, wanda suka k’ara bayyana had’uwa da kuma kyaun kwalliyarsa.
Still wannan kwalin ya bud’e ya ciro agogon Rolex mai kalan bluesy ya daura akan tsintsiyar hannunsa.
Sassanyan turaren Dolce&Gabbana ya fesa ajikinsa, tare da d’an juyawa ya kalli mirror.
Kyawawan idanunsa ya d’an lumshe, domin ya gamsu da irin baiwar kyau da Allah Yayi masa.
Ahankali ya shiga tafiya da takunsa mai matuk’ar d’aukar hankali.
Hannunsa ya daura akan handle d’in kofar tare da murdata Ahankali.
Wani irin fitinannen kamshinsa daya daki hancinsu Fou’ad ne kuma yasa duk suka maida kallonsu ga kofar bedroom d’insa.
“Wow!!!�
Shine abunda gaba d’ayansu suka fad’a alokacin da sukayi ido biyu dashi.
Lallai Tabbas ayau ko makiyinsa zai shaida irin kyaun da yayi, Tabbas sun sake yarda cewa Maleek kyakkyawa ne ajin farko, ko su da suke maza ma ya burgesu inaga mata.
Hannunsa Sooraj d’in Zeeyaderh ya kamo, tare da yiwa su Fou’ad alama akan su tashi su tafi.
Ahaka suka fito gaba dayansu kowannensu kallo d’aya zaka masa, kasan cewa kud’i, Hutu da kuma kyau na kai musu.
Cikin wata had’add’iyar 2020 Mercedes Benz G63 suka shiga, shida SOORAJ ne abaya, sai Fou’ad dake gaba wanda shi zaiyi driving d’insu.
Sauran friends din nasu kuwa wanda basu wuce su 4 ba, kowannensu motansa ya shiga.
Haka motocin suka jero akan shumfud’add’en titi’n, dagani kasan wasu masu matsayinne acikin motan.
11:40 am gaba d’aya k’ofar gidan Acike yake da dubbannin jama’a, kama daga kan manyan y’an kasuwa zuwa masu siyasa, ciki kuwa harda govenors na wasu states mabanbanta, wayanda duka bakin su
Abbou Khareem da kuma Abbou Jaheed ne.
Kowa ka gani acikin bakin kuwa fuskarsa dauke take da murmushi, banda su Abbou Jaheed da suka rasa inda zasu kai farincikin su.
Ahankali ya d’ago kansa daga danna wayarsa da yakeyi, ganin hanyar da suka kamane kuma yasashi saurin kallon Fou’ad, cikin yanayi nadan mamaki yace.
“Fou’ad Ina zamuje ne?�
“D’aurin aurenka.�
Fou’ad ya bashi amsa kaitsaye.
Daidai lokacin kuwa suka iso bakin harabar gidannasu dake cike da jama’a.
Idanunsa ya d’an zaro waje, tare kuma da sa hannunsa yad’an dafe zuciyarsa, wanda tun tashinsa yakejin tana tsananta bugawa.
Mutanen dake cike awajen ya kurawa idanu, zuciyarsa cike da wasi wasi.
Saidai kafun ma yayi wani tunani kamo hannunsa da SOORAJ yayi ya katse masa duk wani hanzarinsa.
Abdoul ne ya karaso da sauri ya bud’e musu murfin motar, aikuwa yana sako k’afarsa waje yaji bugun zuciyarsa ya tsananta.
Bai kuma tsinke da al’amarin ba saida yaji marok’a na shelan cewa Ango ya iso, wanda hakan yasa masu Algaita suka soma busawa.
Abbou Khareem ne ya k’araso inda suke tare da kamo Maleek d’in suka k’arasa cikin wajen da aka k’awatasa dan d’aura auren.
Koda suka shiga cikin wajen kuwa kallone ya dawo kansu, zaunar dashi Abbou Khareem yayi kana shima ya zauna.
Tare kuma da sanarwa limaman dake wajen cewa Ango yazo za’a iya d’aura auren.
Kamar yadda yazo a shari’ar musulunci Abbou Jaheed ne ya dubi Abbou Khareem, tare dayin gyaran murya cikin nutsuwa da kuma bayyana farincikinsa, yace.
*Ni Alhaji Jaheed Ina nemawa d’ana ABDOUL MALEEK JAHEED auren AYSHA MAHMOUD NA’EB bisa sadaki Naira Million Biyu.�*
Murmushi Abbou Khareem yayi tare da gyara zamansa cikin girmama yayannasa yace.
*â€Ni Alhaji Abdoul Khareem na bawa ABDOUL MALEEK JAHEED GWANI auren AYSHA MAHMOUD NAEB a bisa sadaki 2million Naira.â€?*
*Alhamdulillah Aure ya d’auru*.
*(This page is dedicated to all LAYLERHMALEEK fans)*
*25/March/2021*
*10:23 pm*
3/27/21, 7:16 AM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Not editing*
*Chapter 73*
Wani irin gumi ne ya shiga fitowa daga kowani k’ofar gashi na jikinsa, take kuma lokaci d’aya yaji wani irin matsanancin sanyi na busa shi, wanda hakan yasa gaba d’aya gangar jikinsa ta soma rawa.
Idanunsa dake bayyana matsanancin mamaki, da kuma rashin tsammani ya d’ago ya zubawa su Abbou Jaheed, wanda tuni suka fara addu’a tare dayi musu fatan zaman lafiya mai d’orewa.
Tunda yake aduniya bai tab’a samun kansa acikin irin yanayin daya samu kansa aciki yanzu ba, wani irin juyawa yakejin kansa nayi masa, yayinda duk gaba d’aya tunaninsa ya tsaya cak, Tabbas awannan lokacin zai iyacewa komai nasa ya tsaya na d’an wani lokaci, ciki kuwa harda numfashinsa.
Tamkar gizo yake ganin abun daya ta’allak’asa amatsayin mafarki, domin sam bai yarda cewar wai shid’in aka d’aurawa Aure da Laylerh ba, yamafi kyautata zaton cewa kuramen kunnuwansa ne sukeyi masa k’arya, sam bazai tab’a iya misalta wannan yanayin da kuma abunda yake jiba, bisa dole haka yakejin kansa tamkar statue ko kuma wani wanda yayi losing memory d’insa.
SOORAJ dake gefensa ne yasaki murmushi tare da kamo hannun Maleek d’in, cikin nuna tsananin Jin dad’i da kuma farincikinsa yace.
“Alhamdulillah congratulations M.Jay, yau kazama Mijin Laylerh.�