Sashe 83
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari.
Tunda ta tashi tayi sallan asuba bata sake komawa bacci ba, sakamakon yanda takejin matsanancin fad’uwar gaba da kuma tsinkewar zuciya na ziyartarta, ahaka dae ta daure zuciyarta, har zuwa k’arfe bakwai kafun ta shirya kanta cikin wata atamfar chiighanvy me ratsin green, wacce akayi d’inkin pencil sket da kuma riga fitted sosae atamfar ta karb’i jikinta yayinda, kuma had’add’en d’inkin ya lafe ajikinta, duk da kuwa cewar kwana biyun ta d’anyi rama amma hakan baisa cikakkun hips d’inta komawa ba.
Batayi wani kwalliya sosae afuskarta ba, wani siririn vail me showing ta yafa ajikinta, tare da zura wasu flat shoe marassa nauyi, cikin yanayin zak’uwa ta fice daga cikin d’akin, anan falo ta samu Najeeb yana aikin danna laptop d’insa, k’arasowa tayi asanyaye ta gaisheshi.
Fuska asake ya amsa yana me k’arewa had’add’iyar surar jikinta kallo, hakanan tunda yaga tayi sallah yaudin yakejin kansa acikin nishad’i.
Batare da ta tsaya jira ko sauraransa ba kuwa kaitsaye ta fice daga cikin falon, shikuwa da kallo ya bita har ta b’acewa ganinsa.
Kaitsaye part d’in su Abbou Jaheed ta nufa, koda ta k’arasa kuwa acan ta iskesu dukansu zaune akan dining table.
Saidai rashin ganin Maleek awajen ya sake haifar mata da fad’uwar gaba.
Haka dae ta k’araso jiki asanyaye ta zauna tare da gaidasu duka, dukansu fuska asake suka amsa mata, saidai banda Momy wanda ita fuskartata ko alaman annuri ma babu akanta.
Bayan ta zauna akan d’aya daga cikin kujerun wajenne kuma tayi saving kanta.
Duk da cewar batajin yunwa sosae amma haka ta soma tsakalan abincin, yayinda ta maida gaba d’aya hankalinta ga k’ofar d’akin Maleek d’in, burinta ayanzu baiwuce taga ya bud’e k’ofar d’akin ya fito.
After 20minue.
Rai adagule Abbou Jaheed ya ajiye wayar dake hannunsa tare dajan d’an guntun tsaki.
Hakanne kuwa yasa Abbou Kareem ya d’ago kae ya kalleshi, ganin kuma ran Abbou Jaheed d’in ab’ace ne yasashi d’anyin gyaran murya, cikin kulawa yace.
“Lafiya kuwa naga yau duk ranka ajagule?.�
Cikin d’an yanayin takaici Abbou Jaheed yagirgiza kansa, domin kuwa duk yanda yaso shanye b’acin ransa abun yaci tura, saida ya d’an kurb’i ruwa kafun ya d’ago kae ya kalli k’anin nasa cikin k’unan rai yace.
“Yau kwana 4 kenan Maleek baya kwana agidannan, sannan ya kashe wayoyinsa gaba d’aya, nasa abincikamin shi ance ba’a gansa ba, rabon dana sashi a idanuna yanzu yakai kwana 5, tabbas nafahimci cewa so yake maidani mutumin kawae, ae shi bak’aramin yaro bane da zai keyin duk abunda yaga dama, nasan duk me yake sashi way’annan guje gujen maganar aurensa ne dae babu fashi Insha Allah nanda 5 days za’a d’aurashi.�
(Note edit.
kuyi hkr typing d’in yau bashida tsawo naje school ne bandawo da wuri ba kuma.. Please two days bakwamin comment, banajin dad’i yau kam please kuyi comment😰)
*3February/2021*
*6:51 pm*
2/5/21, 9:20 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*#Destiny*
*Chapter 48*
Ajiyar zuciya Abbou Khareem ya sauk’e, cikin yanayin fahimtar k’unan da d’an uwannasa yakeji acikin zuciyarsa yace.
“Tabbas nasan kanajin babu dad’i acikin zuciyarka, amma ni sai nake ganin cewa Maleek yabar gida ne saboda bayason wannan auren da za’ayi masa, saboda ayanzu yasan cewa shi ba k’aramin yaro bane, cikakken Namiji ne shi da yake da y’anci kamar kowa, yana da choice d’in da zai nemo mace aduk inda yake ya aura, gaskia gaba d’aya tunanina ya tsaya akan cewar Maleek bayason wannan auren ne, meyasa ba za’a fasa maganan auren ba, asake bashi lokaci ya nemo matar aure da kansa inaga hakan zae fi yiwa kowa dad’i, amma fa ban fad’i hakan amatsayin umarni ba shawara ce kawae atak’aice.�
Ahankali Abbou Jaheed d’in ya d’ago kai ya kalli k’aninnasa wato Abbou Kareem.
Maida kansa yayi batare da yace komai ba, sai wani irin murmushi me d’auke da ma’anoni daban daban da yayi, tabbas tuntuni dama yasan cewa watarana sae hakan ya faru, shikuwa ba wae kawae yanayin abunda yaso akan y’ay’annasa bane, duk wani abu da yakeyi yana yine saboda nesanta faruwar abun kunya.
Mug d’in coffee d’in dake hannunsa ya ajiye tare da d’an gyara zamansa, ahankali cikin muryarsa da tayi sanyi sosae yace.
“Bawae ina tauyewa Maleek hakk’insa bane na neman mata da kansa, na basa dama almost 3 times amma ya share abun, ya yi watsi da duk wata magana na, duk dacewar bana nuna masa bayyananniyar soyayya amatsayinsa na tilon d’ana hakan bawae yana nufin cewa bana sonsa bane, ayanzu muna cikin wani rayuwa da bayyana matsanancin soyayya ga d’a kan jawo masa tab’arewar rayuwa, tabbas bazan iya jure ganin Maleek acikin wani hali ba, ko ya yake kuwa, saidai inason kowa yasan cewa na bawa Maleek dama amma yayi watsi da ita, na basa zab’i amma ya kawar, k’warai shiba yaro bane da zan tursasa sa dole akan sae ya auri wacce na kawo masa amatsayin zab’in a, hak’ik’a ni kaena ban tab’a tunanin tursasa Maleek akan auran wacce baya soba, saidai kuma ayanayin yanda naga ya fara karkata akalar rayuwarsa izuwa wani waje na daban yazame min tilas na d’au mataki na kuma dage wajen dawo dashi hanya, bansan me yake damun Maleek ba, bansan meyasa yake son maida rayuwarsa wata abar banza ba, da idanuna nagansa ya dawomin gida acikin maye, cikin talatainin dare, Kareem bazan iya jure hakan ba, wannan dalilin shiyasa na yanke shawarar cewa dole saiyayi aure, saboda komae wani lokaci aure yakan zamo silar gyara rayuwar d’an Adam, tabbas nasan akwae damuwa me tarin yawa acikin zuciyar Maleek, saidai kuma bani da wata hanya da zan iya magance masa ita sai ta hanyar sama masa abokiyar zama, wacce zata d’ebe masa kewa, tun yana k’arami ya taso da maraicin rashin mahaifiya, yayi gaba d’aya rayuwarsa cikin kad’aici da kewa, shin yanzu bai cancanci zama da mace ba? ko idan harshi bazai ne ma ba ni saina zauna bannema masa ba? lokacin da zan zubawa Maleek idanu ya wuce, yanzu lokaci ne da ya kamata ace yasan waye shi, wani irin dukiya ne baitara ba? yana da kud’i dukiyar da har ya mutu bazasu tab’a k’arewa ba, idan har mutum yana da hankali yana kuma da jini ajikinsa sannan yana da sana’ar yi aure shine abunda ya kama ce sa, koba komae idan Allah Ya azurtasa da zuri’a zasu zamar masa garkuwa anan gaba.�
Gama fad’in hakan da yayi yaja kujerarsa baya, batare daya tsaya jin wani abu daga bakin kowannensu ba ya mik’e tsaye anutse ya nufi hanyar babban d’akinsa dake nan cikin falon.
Ajiyar zuciya me k’arfi Oum Ayush da kuma Abbou Kareem suka sauk’e, tabbas sun gamsu da kalaman Abbou Jaheed d’in domin kuwa duk wani abu yana da iko akan y’ay’ansa, sannan hakk’in kowani ubane ya zab’awa y’ay’ansa rayuwar da ta dace wanda agaba zasuyi alfahari da ita.
Hak’ik’a ada suna ganin kamar wani abu da Abbou Jaheed d’in keyi baya dacewa, amma ayanzu sun fahimci gaba d’aya dalilin da yasa yake hakan.
Jiki asanyaye Abbou Kareem ya mik’e tsaye yabar dining area din domin dama ya kammala cin abincin sa.
Hakan yasa dining table d’in ya rage daga Oum Ayush Momy sai kuma Laylerh da tunda Abbou Jaheed ya fad’i maganarsa ta farko ta sunkuyar da kanta k’asa har zuwa yanzu kuwa bata d’ago da kannata ba, yayinda ayanzun kuma babu abunda ya tsaya mata arai kaman jin da tayi cewar yau kwana 4 kenan da M.Jay d’in baya gidan, abunda yafi girgizata kuwa shine jin da tayi Abbou Jaheed yace da idanunsa yaga Maleek d’in acikin yanayin maye.
Tabbas way’annan abubuwa guda biyun sun matuk’ar d’aga hankalinta, wanda har hakan yasa ta kasa kai koda loma d’aya na abinci bakinta.
Sosae jikinta yayi sanyi, yayinda a gefe guda kuwa idanunta tab suka cika da k’walla, awannan karon kam sanadin k’wallan nata ya banbanta dana kullum, saboda wani irin matsanancin tausayin d’an uwan nata ne ya shiga jikinta, wanda har hakan ya haifar da bayyanar rauninta.
Ahankali ta lumshe idanunta dake cike da k’walla, hakanne kuwa ya bawa hawayen dake cikin idanunnata daman gangarowa kan fuskarta.
Cikin wata irin sassanyar muryar da babu wani me iya jin amo ko sautin sa tace.
“Kana ina Yah M.Jay!!!�
Zuciyata da tunanina kullum a kanka suke, lallai nayarda cewa SONKA NE k’addarata, haka zalika an rubutamin soyayyarka acikin jini da tsokana, tabbas ayau kawae kuma ayanzu naji ajikina cewa da gaske kaene k’addarata, k’addara mafi girma.
“INASONKA Yah MALEEK INA MATUK’AR SONKA! hak’ik’a kuma koda ace bansame ka ba zan cigaba da sonka har mutuwata...�
Idanu Oum Ayush ta zuba mata da kyau, sakamakon yanda taga tun d’azu bakinta na motsi amma kuma batajin amon sautin maganar nata acikin kunnuwanta.
“Laylerh.�
Ta k’ira sunanta cikin d’an d’aga murya.
Hakanne kuwa ya zaburar da ita had’e da dawo da ita cikin hayyacinta, cikin sauri tasanya hannu ta shiga share hawayen dake kan fuskarta.
Cike kuma da son daedae ta nutsuwarta ta d’ago kae ta kalli Oum Ayush d’in.
Oum Ayush ko kasa d’auke idanunta daga kan Laylerh’n tayi, domin taga duk wani sigar damuwa ya bayyana k’arara akan fuskarta.
Gama karantar yanayin Laylerh’n kuma da tayi ne yasa ta d’an numfasawa, ahankali tace.
“Kibar duk wani tunani kici abincinki, tun d’azu ko loma d’aya bakiyi ba gashi sae hucewa yake, ko baki da lafiya ne?�
Kai ta d’an girgiza cikin kuma muryarta da ta zama very slowly tace.
“Kaina ne yake ciwo.�
“Sannu kinsha magani ne?.� Cewar Oum Ayush tana me d’an daga kafad’anta.
“A’a bansha ba.�
“Okay kici abincin saikisha magani ko.�
Jin ance Tasha maganine yasa ta kwab’e fuska, akasalance tace.
“Ni nak’oshi da abincin zanje nasha magani kawai.�
Batare kuma da tajira me Oum Ayush d’in zata ceba, tayi saurin mik’ewa tsaye, koda ta fara tafiya kuwa har k’afafunta suna hard’ewa saikace wata marar gaskiya.
Da kallo kawae Oum Ayush ta bita harta fice daga cikin falon kafun ta d’auke kanta.
Itama tashi daga kan dinning d’in tayi, domin dama duk sun kammala cin abincin, harta Momy Abbou Kareem na barin wajen itama ta tashi ta tafi.