Sashe 94
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
K’ara da kuma ganin fad’uwar da Laylerh’n tayi ne yasa Oum Ayush da ta wuce gaba tayi saurin juyowa tare da d’an dawowa baya.
Hannunta tasa ta kamo hannun Laylerh’n wanda ta d’an yunk’ura ta tashi tsaye.
“Subahanallah sannu Allah Yasa bakiji ciwo ba?.�
Oum Ayush ta tambaya tana me mik’ar da Laylerh’n tsaye.
Fuska ta b’ata tare da marairaice idanunta wanda tuni suka ciko da hawaye, d’aya hannunta da ta fad’i akai ta rik’e, wanda asanadin hakan yasa hannun nata ya d’an kuje har da jini, ganin jinin da tayi ne kuma yasa ta langwab’ar da fuska, ashagwab’e tace.
“Nabuge Oum Ayush hannuna zafi yakemin.�
Kallon hannun nata Oum Ayush tayi, ai kuwa gashi kujewan har ya d’an fara fitar da jini, kasancewarta farar fata ne kuma yasa take wajen yayi jajur dashi.
“Ya Ilahi tabbas kinji ciwo gashi harma da jini, sannu ko bari nak’ira ko da nurse ce ta d’an miki treating wajen.�
Oum Ayush ta fad’i hakan cikin kulawa tare da d’an soma rarraba idanunta a sonta wai ko zataga nurses d’in hospital d’in.
Cikin sa’a kuwa saiga wata nurse ta fito daga cikin wani d’aki.
Da sauri Oum Ayush d’in ta k’arasa ta k’ira nurse d’in, cikin kulawa kuwa nurse d’in tazo wanda tun kafun ma Oum Ayush ta gama yi mata bayanin kujewan da Laylerh’n tayi, har idanunta sun sauk’a akai, saboda yanda Laylerh keta faman yayarfa hannun harda kuwa acikin idanunta, wanda kuma bawai k’wallan na zafin ciwon bane kawae, tsantsar sakalcine kawae yake damunta.
Hannun Laylerh’n nurse d’in ta kamo, kana cikin kulawa tace.
“Ayyah Sorry baby girl muje ko na d’anyi miki treating wajen, yana miki zafi sosai ne?�
Sake shagwab’e fuskarta tayi, musamman ma da taji nurse d’in tace zatayi mata treating wajen, tasan dole acikin biyu sai anyi d’aya, dole ne ma sai sun wanke mata wajen, takuma san cewa ba k’aramin zafi zataji ba.
D’an k’aramin bakinta ta turo gaba cikin d’ari d’ari da kuma tsoro tace.
“Bayamin zafi sosai, nasan ma da kansa zai warke basai an wanke ba.�
Idanu nurse d’in ta d’an zaro cikin d’an mamaki tace.
“Abarki ahaka kenan kije ciwon yata miki zafi, tun yana k’arami har ya dawo babba?.�
Kai ta sunkuyar k’asa tare da soma mamul mamul da bakinta.
“Please nurse karki biye mata kuje ki wanke mata, idan angama treating wajen sai kizo ki sameni ad’akin da aka kwantar da Maleek d’in, mun gode sosae nurse.�
Oum Ayush ta fad’i hakan tana me tattare kayayyakin abincin da Laylerh’n ta watsar, kuma cikin ikon Allah Ba abunda ya zube acikinsu.
Jin abunda Oum Ayush d’in ta fad’ane yasa nurse d’in kama hannun Laylerh wanda tuni hawaye har sun wanke mata fuska, suka nufi wani sashi na daban.
Oum Ayush kuwa kaitsaye d’akin da aka kwantar da Maleek d’in ta nufa.
Hak’ik’a bugawan da zuciyarsa tayi da k’arfi shiya haifar masa da motsawan gangan jikinsa, cikin abunda baiwuce 12minute ba kuwa numfashinsa ya dawo, wanda kuma hakan shi ya sake daidaitawa wajen taimakawa bugun zuciyartasa ya zama tana tafiya adaidai yanda ya kamata.
Ahankali yakejin kansa na wani irin juyawa, tamkar wanda ake wainasa.
Wannan dalilin yasa shi soma motsa y’an yatsun hannunsa da kuma na k’afarsa, Take kuma ahankali ya soma bud’e idanunsa wanda suka d’an k’ank’ance kad’an.
Sauk’e ganinsa yayi asaman d’akin da yake ganin rufinsa dishi dishi, yayinda yakejin kansa na wani irin sarawa.
Ahankali ya maida idanun nasa ya lumshe, domin koda ya bud’esu bai fahimci a ina yake ba, saboda dishi dishi yake gani.
Sannu ahankali abubuwan da suka faru dashi na accident d’in suka shiga dawowa cikin kansa filla filla, har saida komai da ya faru ya gama dawowa cikin tunaninsa kafun ya sake bud’e idanunsa akaro na biyu, cikin sa’a kuwa ko kad’an wannan karon idanunnasa basu nuna masa dishi dishin ba, rass yake gani bawani yana ko gizo.
Wata irin nunmfashin da ya fusgane kuma yasa gaba d’aya hankalin su Abbou Jaheed ya dawo kansa, ganin idanunsa a bud’e ne yasa su Abbou Jaheed d’in saurin k’arasawa inda yake kwance.
“Maleek! Maleek!! ka farfad’o ka bud’e idanunka Alhamdulillah!!!�
Abbou Jaheed ya fad’a cikin yanayi na d’an rud’ewa da kuma farinciki.
Kamar amafarki kuwa haka yaji muryar Abbou’n nasa hakanne kuma yasashi d’an juyowa ya kalli inda Abbou Jaheed da kuma Abbou Khareem ke tsaye.
Idanu ya d’an k’ura musu na y’an wasu sakanni kafun ahankali ya d’an soma yunk’urin tashi.
Da sauri Abbou Jaheed yasa hannayensa duka biyu ya soma k’ok’arin d’ago Maleek d’in fuskarsa d’auke da matsanancin farinciki.
Maleek kuwa dake k’ok’arin tashi idanunsa ya rumtse da k’arfi sakamakon wani azababben zafin da yaji acikin mararsa, wanda har saida yasa ya kasa hak’uri saida yasa teeth ya datse lips d’insa.
Ganin hakanne kuwa yasa Abbou Jaheed cike da matsanancin tausayin sa yace.
“Sannu ko Maleek, bari ak’ira Dr. yazo ya dubaka.�
Aikuwa ko rufe baki Abbou Jaheed d’in baiyiba Dr.Mouhammad ya turo k’ofar d’akin ya shigo, bayansa kuwa su Alhaji Farouk ne.
Ganin Maleek d’in azaunene yasa Dr.Mouhammad had’iye sallaman da yake k’ok’arin yi cikin hanzari ya k’araso jikin gadon, hannunsa d’aya yasa ya dafa kafad’an Maleek d’in fuskarsa d’auke da yalwataccen murmushi yace.
“Alhamdulillah naji dad’i matuk’a dana ga ka farfad’o har kuma kana iya zama, yanzu Ina da inane keyi maka ciwo?.�
Dr.Mouhammad d’in ya k’are maganan yana me d’an tattab’a jikin Maleek d’in.
Idanunsa dake alumshe ya bud’e cikin yanayin kasala da kuma rashin kuzarin daya samu kansa aciki yayiwa Dr. Mouhammad d’in nuni da kansa da kuma mararsa.
D’an Jim Dr. Mouhammad d’in yayi tare da sauk’e ajiyar zuciya, cikin yanayin tausayawa yace.
“Don’t worrie zasu daina ciwo Insha Allah, burinmu mu dama shine ka samu dawowa hayyacinka, akwai magungunan da zan baka dakasha komai zai zama normal da Yardar Allah, bari naje na kawosu.�
Cikin sauri Dr. Mouhammad ya juya ya fice daga cikin d’akin, matsawarsa daga kusa da Maleek d’inne kuma yabawa su Alhaji Farouk wanda suke gaisawa dasu Abbou Jaheed daman sauk’e idanunsu akansa, ciki kuwa harda Munnira da ganinsa haka babu riga yasa ta k’ara tabbatarwa da kanta cewar ashe ma duk yanda take ganin had’uwarsa ya wuce haka.
Take kuwa taji wani irin abu na musamman akansa, har saida taji kaman taje ta fad’a jikinsa ahaka.
Kyawawan red lips d’insa masu shining ta kalla, wanda kuma bisa dole kallonsu yasa ta had’iyi wani yawu, idanunta ta d’an lumshe cikin k’asa da murya ta yanda ba maijinta acikinsu tace.
“Wow hot and handsome guy, gaskiya wannan man d’in komai nasa is so special, tayaya ma zan fara imagine duniyar da zaikaini idan munyi aure?.� Wani murmushine ya sub’uce mata, sakamakon imani da tayi cewa, irin sane suke shid’ar da mace, su sata manta kowa da komai.
Sake bud’e idanunta tayi tare da soma yawo da idanun nata akansa, Lallai dan mahaifiyarta ta gargad’etane kafun su taho, amma bayan haka da babu abunda zai hana ta zuwa tayi hugging d’insa, koda kuwa sau d’aya ne tanaso taji ni’imar jikinsa wanda aka horasa da Gym, duk da cewar jikinnasa bawai ko ina bane yake amurd’e damatsan hannayensa ne kawae, sai kuma lafiyayyun six packs d’in dake kwance akan cikinsa.
K’arasawa jikin gadon Alhaji Farouk yayi, cikin yanayin tausayawa kuwa yayiwa Maleek d’in ya jiki.
Kansa kawai ya jinjina alaman da sauk’i tare da maida idanunsa ya lumshe, domin kuwa tun farfad’owarsa baiyi magana da kowa ba, komai kallonsa kawae yake da ido.
Koda Buzuwa ma ta yi masa ya jiki da kuma Allah Ya tsare na gaba, ita d’inma dakai ya amsa mata.
Munnira kuwa tsayawa tayi tana kallonsa baki da hanci takasa yi masa koda ya jikinne ma, abu d’aya kawae tun sauk’e idanunta akansa taketa imagine shine wae ita Allah ya bawa wannan daman na zamowa matar, d’aya daga cikin mazan da irinsu basu da yawa aduniya, lallai Allah Ya had’a ta da babban rabo.
Shikuwa Maleek sam baimasan da wata wai Munnira awajen ba, domin kuwa ko gefen da take idanunsa basu kalla ba, hasali shi yama manta da ita dama kamanninta gaba d’aya.
Fitan Dr.Mouhammad kuwa bai wuce da mintuna 10 ba sai gashi ya shigo, yayinda Oum Ayush ke biye dashi, wanda hannunta ke d’auke da basket d’in abinci.
Shigowarsu ne kuma yasa su Buzuwa suka dawo da kallonsu ga Oum Ayush d’in, ciki kuwa harda Maleek.
Oum Ayush kuwa ganin Maleek d’in ya farfad’o da kuma arba da surukan su da tayi ne yasa murmushi da fari’a suka bayyana akan fuskarta, cikin kulawa tayi musu sannu da zuwa, fuska ba yabo ba fallasa Buzuwa ta amsa, tare da soma yiwa Oum Ayush d’in kallon k’urulla musamman da ta sauk’e idanunta akan lace d’in dake jikin Oum Ayush d’in wanda ak’alla kud’insa yakai 100k, irin dai lace d’innan ne wanda matan shugaban k’asa ko kuma manyan k’usoshin gwammanati ke sawa.
“Lallai akwai kud’i awannan family’n.�
Buzuwan ta fad’a acikin ranta, tare da soma hasashen yanda zata samu daman k’ulla alak’a da Oum Ayush d’in duk dama bataji matar ta kwanta mata arai ba, amma zata daure su k’ulla alak’a kodan fahimtar da tayi cewa, Oum Ayush d’in y’ar fashion ce sannan kuma akwai naira da had’uwa.
Oum Ayush kuwa bama takan Buzuwan take ba, basket d’in dake hannunta ta ajiye, tare da k’arasawa wajen Maleek d’in fuskarta d’auke da murmushi tace.
“Masha Allah Maleek lafiya tasamu kenan, Allah Abun godiya ya jikinnaka?.�
Murmushin daya d’an bayyana secret dimple d’insa yayi, tare da lumshe idanunsa, akasalance ya jinjina mata kai alaman “Da sauk’i.�
Acikin zuciyarsa kuwa sunan Layleh ya k’ira, tare kuma da tambayan kansa cewar Ina take, wani irin azalzala yakeji acikin zuciyarsa, ita kawae yakeson ya fara gani ayanzun, yunwa da k’ishin ruwanta yakeji, tabbas yasan kuma rashin ganinta awajen shi ya k’ara haifar masa da kasala, yayinda sam ajikinsa bayajin komai waidan yayi tunanin Laylerh’n kasancewarta matar wani, domin yasan hakan k’addararsa ne, duk da cewar kuma yasan tunaninta haramunne agaresa, amma baya tunanin akwai wani second na cikin rayuwarsa dazai wuce batare da tunanin Laylerh’n ba.
Wata allura da Dr. Mouhammad ya tsikara masa akan jijiyan hannunsa ne, ya sashi d’an bud’e idanunsa.