Sashe 4
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Laylerh kuwa tana shiga É—aki Kayan jikinta ta soma cirewa, sannan ta wuce toilet, ruwan É—umi ta haÉ—awa kanta sannan tayi wanka, koda ta fito wata doguwar riga me kalan ja ta sanya ajikinta, sannan ta saka hijab akai.
Sauri sauri ta zura Flat shoe aƙafanta sannan ta wuce falo dan zuwa aikan Momy.
Agaban Momyn ta durƙusa tare da cewa.
"Momy nashirya." Wata ƴar ƙaramar jaka Momy ta miƙa mata, cikin magananta na isa tace.
"Driver na jiranki awaje ki kaiwa Hajiya Asma'u."
"To." kawai tace sanan ta miƙe tanufi ƙofar fita daga cikin falon, ɗaura hannunta akan Handle ɗin ƙofar yayi daidai da ɗaura nasa hannun akan handle ɗin ƙofar ta waje, tare da turo ƙofar ciki, hakanne yasa ta ɗanja baya, ɗago da kansa yayi daidai da haɗewan idanunsu waje ɗaya, hakan yasa ta tsaya tana kallonsa, shima manyan idanunsa ya zuba mata tare da tura duka hannunsa acikin aljihun wandonsa.
U.S.A
Adaidai wannan lokacin yasoma buÉ—e kyawawan idanunsa wanda sukayi masa nauyi, har yakai ga baya iya gani sosai.
Hannunsa yakai ya shafi gefen cikinsa wanda aka É—aure masa da bandage.
Sake maida idanunsa yayi ya rufe, ahankali yake ganin tana masa yawo acikin idanunsa, akowacce rana akuma koda yaushe sai idanunsa sunyi masa gizo, yanda take ta wasan tsalle tsalle a compound É—in gidan yake kallo acikin idanunsa.
Rumtse idanunsa yayi sosai, saboda yanda yaji kansa nayi masa wani irin mummunan sarawa, take jijiyoyin jikinsa suka Mimmiƙe, da ƙarfi ya cire drip ɗin da aka saka masa tare da tashi zaune ya kama daidai saitin zuciyarsa da ke harbawa, idanunsa wanda sukayi jajur ya ware, inda ya sauƙesu akan agogon dake saƙale ajikin bangon ɗakin.
*Vote nd Comment*
(31/October/2020) am sorry Jiya nayi mistake É—in date)
*fatymasardauna*
1/19/21, 8:09 PM - Ummi Tandama: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
   *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
Phatymasardauna
           *Wattpad*
       @fatymasardauna
#Destiny
          *Chapter 3*
Idanunta taÉ—an lumshe tare da matsawa gefe ta bashi hanya, don ya wuce, murmushi ne ya bayyana akan laɓɓansa, cikin nutsuwa ya raÉ“a ta gefenta ya wuce har jikinsa na É—an gogan nata, Æ™amshin turaren dake tashi ajikinsa ne ya cika mata hanci.  Hakan yasa ta kau da kanta gefe, tare da ficewa daga cikin falon.         Har ta fita daga cikin falon bai daina kallonta ba.  Â
"Habeeb."Â Â
Daga cikin falon Momy taÆ™ira sunansa. Â
Dawo da kallonsa wajen Momy'n yayi, tare da yi mata alama da idanunsa yanda zata fahimci me yake nufi.     Æata fuska tayi, cikin son nuna masa abun da yake son sani ba huruminsa bane tace.  Â
"Zaka iya Æ™arasowa muyi abun da ya kawo ka." Â
Murmushi Kawai Habeeb yayi dan dama yasan ko zaiyi yaya ne Momy bazata taÉ“a faÉ—a masa abun da yakeson ji ba, sau da dama yasha tambayarta agame da LAYLERH amma bata bashi amsa, saima tsumewa da takeyi, baisan me yasa hakan ba, saidai yasan dole akwai wani abu aran Momy, wanda zai iya yiwuwa tana da wani nufinne akan Laylerh na daban, da wannan tunanin ya Æ™araso cikin falon ya zauna.      Â