← Book details Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 141 OF 144

Sashe 141

Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kasancewar kuma baccin nata baiyi nisa sosai bane, yasa ta bud’e idanunta, ganinsa da tayi d’inne kuma ya sata d’an shagwab’e fuska, aksalance tace.
“Shine katafi ka barni ko Boo!�
Yanayin yanda ta k’are maganar tana me d’an karyar da wuyane kuma yasa shi, d’an lumshe idanunsa, tare da kamo hannunta ya tada ita zaune, cikin muryar dake bayyanar da kulawarsa agareta yace.

“I’m very sorry Wifey, naje wani waje mai mahimmanci ne, bayan haka kuma na sayo miki ice cream.�

Jin yace ya sayo mata ice cream ne kuma yasa tad’an sake fuskarta, saboda dama tayi missing ice cream sosai.

D’aya daga cikin ledodin daya shigo dasu d’in ya mik’a mata, tare da shafa kanta, kana akasalance
ya mik’e ya nufi hanyar bedroom.

Da kallo ta bisa, saboda yanda taga yana tafiyan, da dukkan alamu agajiye yake, har saida ya shige cikin bedroom d’in nasu kuwa kafun ta d’auke kanta daga kallosa, tare da bud’e ledan daya bata ta ciro babban robar ice cream, atsanake ta soma sha, time to time takan maida idanunta ga tv, saboda kallon wrestling da takeyi.

Ab’angaren Maleek kuwa yana shiga bedroom din kayan jikinsa ya rage, tare da wuce bathroom kaitsaye, ruwa ya sakarwa kansa tare da d’an lumshe idanunsa, lokaci d’aya kuma magangun da sukayi da Najeeb ya shiga dawowa cikin tunaninsa.

Wani irin sassanyar murmushi yayi, tare dasa hannayensa ya dafe bango, Tabbas kamar yanda Najeeb d’in ya fad’a shine mutumin daya fi dacewa, da Laylerh, Domin ita d’in gaba d’aya rayuwarsa ce, itace komai nasa dama duk wani farincikinsa, shi kansa baisan wani irin so yakeyiwa Laylerh’n ba, saidai koma mene yayi imani cewar yana sonta fiye da yanda yakeson kansa, zai kuma iyayin rayuwa da ita ako wani irin yanayi, yana da kuma kyakkyawar gamsuwar cewa zasu rayu shida itad’in rayuwa ta har abada.

Atsanake yayi wanka, bayan kuma ya fito daga cikin toilet dinne ya saka wani long trouser ajikinsa, tare da shafa turarensa mai dad’in k’amshi.

Wayarsa dake kan gado ya dauka tare kuma da juyawa ya nufi falon.

Har yanzu tana nan zaune akan kujerar daya barta, saidai zuwa yanzu ta shanye Ice cream dinnata, Yayinda takai sauran Roban ice cream din cikin fridge ta ajiye.

K’arasowa cikin falon yayi, bayan ya zauna akan carpet ne, kuma yasa hannunsa ya jawo Laylerh’n jikinsa, tare da soma bubbud’e ledodin daya shigo dasu.
Wanda cikinsu ke cike da kayan ciye ciye.

Kamar kuma yanda ya sabawa Laylerh’n, yanzu ma shida kansa ya ciyar da ita, saida kuma ya tabbatar da ta koshi kafun ya kyaleta taje tayi wanka.

Kasancewar kuma shima bai damu da cin abinci sosai bane, yasa sama sama yaci shawarma da kuma fresh milk din daya sayo.

Ahankali ya d’aga kansa ya kalli agogon dake cikin falon, wanda ke nuna k’arfe 9:00 pm daidai.

Har zuwa lokacin kuwa Laylerh’n bata dawo cikin falon ba.
Mik’ewa tsaye yayi tare da k’arasawa ya kashe tv da kuma hasken dake cikin falon, bayan kuma yayi locked na k’ofar falonne ya nufi daki kai tsaye.

Shigansa cikin dakin kuwa yayi daidai da fitowar Laylerh daga cikin toilet, wanda take daure da d’an karamin towel ajikinta.

Hannayensa ya ware mata tare kum da d’an karyar da wuyansa gefe, cikin kuma muryar dake bayyana kasalan da yakeji yace.

“Please Ayshnoor hug me!�

Murmushi mai sanyi tayi tare da k’arasowa, ta fad’a jikinsa kamar yadda ya buk’ata.

Jin jikinta mai d’auke da danshin ruwa acikin nasa jikinne kuma yasashi, maida hannayensa ya rufe, tare da d’aukanta ahannayensa ya nufi kan gado da ita.

Kwantar da ita yayi tare da bin jikinta shima ya kwanta, yana me shak’an k’amshin dake fita ajikinta.

“Ayshnoor!!� Ya k’ira sunanta asanyaye, tare kuma dasa hannunsa ya warware towel d’in dake jikinta.

Jin muryarsa acikin kunnuwanta ne kuma yasa ta lumshe Idanunta, tare da jan wani dogon numfashi, adaidai lokacin da taji saukan hannunsa asaman mararta, yana shafawa slowly.

Shid’inma numfashin ya shiga sauk’ewa akai akai, saboda yanda hannunsa ke yawo akan soft skin dinta, yasa shi jin wani sabon feeling na taso masa.

Ahankali yad’an zame tare da
jawota saman jikinsa, bayan ya zare gaba d’aya towel din dake jikinta.

Hakan da yayi d’inne kuma ya bawa chest d’insu daman had’ewa, wanda take taushi da kuma laushin breast d’inta, ya sashi Jin kansa acikin wata duniya ta daban.

Ahankali ya maida kansa k’asa tare da soma fitar da wani irin numfashi, mai kama da sexual eraction.

Laylerh da ke kwance asaman jikin nasa kuwa, Jin irin numfashin da yake fitarwa ne, yasa ta d’aura hannunta akan zanen tattoo din dake jikinsa, tare dasa yatsarta d’aya ta soma zagaye rubutun dake kwance agefen cikinsa.

“Ayshnoor!� Ta fad’i kalmar da taga anrubuta da tattoo din ajikinsa.

Yanayin yanda tayi maganan murya ad’an sanyaye ne, kuma yasa shi bud’e fitinannun idanunsa masu cike da yanayin sha’awa.

Ita kuwa Laylerh yalwataccen murmushi ne ya bayyana akan fuskarta.

Take kuma ta sake aminta cewar Lallai soyayyar da Yah M.Jay din keyi mata, yakai soyayya tunda har zai iya rubuta sunanta ajikinsa.

Dad’in ganin hakanne kuma yasa ta d’aura d’an karamin Bakinta, adaidai kan tattoo din, tare da sakar masa professional kiss din dayasa numfashinsa tsayawa na wucin gadi.

Musamman saboda yanda yaji kiss din ya ratsa duk jikinshi.

Take kuma yaji feeling d’in dake jikinsa ya sake k’aruwa, dan kuwa har wani har bawa yakejin jijiyoyin dake mararsa nayi.

Ahankali ya d’ago kansa tare da sake d’an mirginawa ya kuma dawo da Laylerh’n k’asan sa.

Bakinsu ya had’e waje d’aya tare da soma kissing dinta, saboda zuwa yanzun amatuk’ar buk’ace yake da ita.

Laylerh kuwa Ganin yanda lokaci daya nutsuwarsa tabar jikinsa ne yasa itama ta soma mayar masa daduk wani salo da yake gwada mata.

Wannan dalilin yasa cikin abunda bai wuce 13mn ba gaba d’aya suka fice acikin hayyacinsu.

Yayinda ko wannensu ya fad’a cikin wata duniya ta daban.

Aikuwa yauma Laylerh bata tashi shid’ewa ba, saida taji sauk’an harshe da kuma lips d’insa acikin jikinta, yana yi mata wani irin sucking na musamman.
Da yasa numfashinta kusan d’aukewa.

Saurin k’ank’amesa ajikinta tayi tare da sakin wani irin numfashin dake nuna cewar takai k’ololuwa acikin sabuwar duniyar da ya sakata.

Wanda kuma ba ita kad’ai kejin kamar zata zauce ba harda shi.

D’ago kansa yayi tare da kawo bakinsa daidai saitin kunnenta, cikin wata irin muryar dake bayyana zaucewa da kuma kaiwa kololuwa yace.

“Please Ayshnoor ki sake trusting dina, nayi alkawari at this time bazanyi hurting naki sosai kaman jiya ba.....�

Ya k’are maganar cikin harhad’ewar muryar dake bayyana halin da yake ciki.

Itakuwa Laylerh Idanunta dake alumshe ta rumtse, tare da sanya hannayenta duka biyu ta lama shoulder d’insa.

Tabbas tana jin tsoro da kuma farga ba, Domin har yanzu bata manta da radadin da taji daren jiya ba, saidai kuma amma tayaya zata hana shi abunda yake mallakinsa?
Ita kanta ayau tana buk’atar kasancewa da Yah M.jay din nata.

Har abada bakuma zata tab’a hanashi duk wani abu dake jikinta ba, koda kuwa zafin abun ya wuce tunani da hankalinta.
Lallai zata jure akan komai dan kawai shi ya samu gansuwa.

Kai tad’an jinjina alaman ta amince masa akan komai.

Hakan da yagani dinne kuma yasashi hade bakinsu waje d’aya adaidai lokacin da yake shiga cikin jikinta.

Gaba d’ayansu kusan zaucewa sukayi saboda wani irin sabon abu da sukaji ajikin junansu na musamman.

Wanda har ya kaisu ga kasa jurewa.

Musamman awajen Laylerh da abun yazo mata a wani yanayi na daban, wanda har hakan ya sata sakar masa kuka, tare da rungumesa acikin jikinta.

Lallai awajen Maleek daren jiya dana yau din na musamman ne, Saboda sun sakashi manta duk wani abu, Duniyar da yakejin kansa aciki kuwa ta sakashi makancewa, saboda gaba daya idanunsa rufewa sukayi.
Yayinda labb’an bakinsa kuwa suka kasa had’ewa waje guda.

Kamar kuma yanda yake enjoying mood din haka ma Laylerh keyi, saboda zafin da takeji yaudin baikai na daren jiya ba, kuma sannan kamar yanda yace bazai yi hurting nata ba, baiyi d’in ba, wanda hakanne ma yasa ta jin wani irin feeling na musamman tare kuma da d’an soma enjoying mood d’innasu.

After 49mn

Ajiyar zuciya yake ta sauk’ewa akai akai, tare kuma dasa hannayensa duka biyu ya d’ago Laylerh’n, da ke kwance gaba d’aya jikinta yayi weak.

Kaitsaye toilet ya wuce da ita tare da sata acikin bathtub, bayan kuma yayi mata duk wani abu daya dace ne ya taimaka mata tayi wanka.
Saboda ya fahimci cewar ya habitat da ita sosai.
Shid’inma wanka yayi, bayan sun fito daga cikin toilet dinne kuma, da kansa ya shiryata cikin wata doguwar rigar bacci.
Tare da d’aukanta ya kwantar da ita akan gado.
Bayan kuma ya rage hasken wutan dake cikin dakinne shima ya dawo ya kwanta ajikinta.

Kasancewar kuma dukansu agajiye suke ne, yasa cikin abunda bai wuce 18mn ba duk bacci mai nauyi ya d’aukesu.

Washegari.

K’arfe 10 daidai suka tashi tun komawarsu bacci da sukayi bayan sunyi sallan asuba.

Saidai kuma yaudin ita da kanta ta shiga kitchine tayi musu breakfast.

Da misalin karfe 12 daidai kuwa Theemah da Aleeya suka zo, wanda kuma Fou’ad ne ya kawosu acikin motarsa.
Zuwansu dinne kuma yasa Maleek tafiya yabar musu gidan, hakanne kuwa ya basu daman yiwa Laylerh’n tsiya yadda suke so.

Bayan sun ci abinci ne kuma Laylerh’n ta d’ago ta kalli Teemah dake ta faman matsa wayarta.

Hannun Teemah Laylerh’n ta kamo, tare da gyara zamanta asanyaye tace.

“Teemah inason magana dake.�

Jin hakanne kuma yasa Teemahn dakatawa da abunda takeyi, tare kuma da d’ago Kai ta kalli Laylerh’n.

D’anjim Laylerh tayi na tsawon minti daya, saboda batasan ta yanda Teemah’n zata d’auki maganar ba, saidai kuma koma meye tana saka rai da fatan amincewar k’awartata.

Hannun Teemah’n dake cikin nata ta rik’e da kyau, tare da d’an karyar da wuyanta, cikin sanyin murya tace.

“Dan Allah Teemah kimin wata alfarma, wacce kuma nasan bazata tab’a ga gararki ba, nasan zaki iya Teemah saboda inajin hakan amatsayin alkhairi.�

Idanu Teemah’n ta d’an zubawa laylerh’n cikin kuma yanayi nad’an mamaki tace.
“Wace irin alfarmace Laylerh, ki fad’eta kawai kai tsaye.�
Chapter 141 · 0% Book details