Sashe 138
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rigar dake hannun nasa ya zura mata, take kuwa rigar ta sauk’o har kan cinyoyinta, maida ita yayi ya zaunar, tare da d’aukan comb ya gyara mata gashin kanta, bayan ya gama yi mata gyaran gashin ne kuma
Ya shafa mata, turaren da yasan tana amfani dashi.
Ganin yanda tayi masa kyaune kuma yasashi d’an lumshe idanunsa, kana asanyaye yace.
“Ki k’irasa shiryawa inazuwa.�
Kai ta jinjina masa, tare da bin bayansa da kallo har saida ya fice, kafun ta maida idanunta ga mirror, wani irin sassanyar murmushi ta sake tare dasa hannunta ahankali ta shafa gefen fuskarta, sam babu wani gyara kokad’an a shafa fowder’n da yayi mata.
Kallonta ta mayar ga rigarsa dake jikinta, wanda tayi mata kyau sosai, kana ta kuma bayyana shatin breast da nipples d’inta.
Hannunta tasa ta jawo hand bag dinta dake gefen mirror, wanda acikinsa ne Oum Ayush tace ta samata duk wasu k’ananan abubuwanta.
Zuge zip d’in jakan tayi tare da zaro wani siririn gold anklet d’inta ta d’aura ak’afarta na dama, tanason anklets sosai saboda yana k’ara sawa kwalliyar mutum tayi kyau.
Ab’angaren Maleek kuwa yana fita daga d’akin, direct kitchine ya nufa, plates spoons and cups ya d’auko, tare da dawowa cikin falon, rigar dake jikinsa ya zare Domin dama ba al’adarsa bace zama da riga.
Kaitsaye d’akin ya nufa daidai lokacin daya shiga cikin d’akin kuwa Laylerh’n ta gama mak’ala mahad’in anklet d’in dake k’afarta.
D’ago kan da tayi ne kuma yasa suka had’a ido, saidai ganinsa babu riga yasa tad’an sunkuyar da kanta.
Shikuwa Maleek hannunta ya kamo suka fice daga cikin d’akin.
Koda suka fito zama yayi akan lallausan turkish carpet d’in dake malale atsakiyar falon, tare da jawo hannun Laylerh’n ya zaunar da ita acikin jikinsa.
Basket d’in abincin da Oum Ayush ta basa ya jawo, tare da ciro food flask d’in dake ciki.
Duka food flask d’in dake d’auke da abinci kala kala ya bud’e, tare da kallon Laylerh’n da ta sake shigewa cikin jikinsa.
“Ayshnoor nah me zakici, chips and ketchup?.�
Yayi maganan yana me kama y’an yatsun hannunta.
Kai ta jinjina masa alaman “Eh.�
Murmushin daya k’arawa fuskarsa kyau yayi saboda dama yasan abunda takeso kenan.
Chips and ketchup d’in ya zuba a plate, tare da soma d’auka da hannunsa yana bata, ahankali take tauna abincin, Yayinda kuma duk sanda yazo sa mata abaki sai ta had’a da yatsunsa ta tsotsa.
Hakanne kuma yasa shi jin wani iri ajikinsa, har ya kaiga idanunsa sun d’an soma lumshewa.
Almost 10mn yana bata abincin, kafun ahankali ta girgiza masa kai, tare dayi masa alaman cewar ta k’oshi.
Idanunsa yad’an tsayar akanta tare dasa hannunsa ahankali ya shafa kan cikinta da har yanzu yake a lafe, da ace kuma baisan halinta ba, Tabbas da zai iya cewa bata koshi ba, saidai kuma sanin da yayi cewar bata cin abinci da yawane yasa shi k’yaleta.
Ledan daya shigo dashi ya jawo tare da bud’ewa ya d’auko ledan chocolate biyu ya bata.
Da sauri ta amshi chocolate d’in tare da kallonsa ta sakar masa murmushi, cikin kuma yanayin dake bayyana farincikinta tace.
“Thanks so much Mah Boo.�
Murmushi’n da tayi masa d’in ya mayar mata, tare da b’alle murfin hollandia milk d’in ya kafa abakinsa, saida kuma yasha fiye da rabi kafun ya jingina bayansa da jikin kujera, ahankali ya lumshe fitinannun idanunsa, da suka kasa dawowa daidai, saboda feeling d’in dake damunsa, musamman ayanzu da Laylerh’n take jikinsa sai yanajin kamar ana k’ara hura masa wutar feeling d’in.
Laylerh kuwa ganin yanda yayi shiru ne, yasa ahankali ta sanya yatsan hannunta tare da soma zagaye tattoo din dake kirjinsa.
Tamkar tafiyan hawainiya haka yakejin abunda Laylerh’n keyi masa, akasalance ya bud’e idanunsa tare da sanya hannayensa duka biyu ya rik’ota.
Rikitattun idanunsa daya zuba mata ne kuma yasa ta soma d’an soma motsa labb’an bakinta.
Ganin hakan da yayi ne kuma yasashi zaro harshensa, dake d’auke da sanyi da kuma gard’in madarar hollandia, ahankali ya tura mata acikin bakinta.
Atake kuwa taja wani irin numfashi mai kama da groaning, tare da d’aura harshe da bakinta akan nasa tana tsotsan sanyi da kuma zak’in dake bakinsa.
*9:18*
4/11/21, 8:48 AM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting by*
fatymasardauna
*Note editing*
*Chapter 81*
Wani irin numfashi me sanyi ya fesar,musamman alokacin da yaji yanda sugar lips d’in Laylerh’n ke tsotsan tongue d’insa.
Yayinda daga gefe guda kuwa tsikar jikinsa ne ke wani irin tashi, lokaci d’aya komai ya soma k’ok’arin k’wace mai.
Tabbas yasan idan aka k’ara wasu y’an minutes, zaikai wani stage da ba lallaine ya iya jurewa ba.
Ahankali yad’an tallafo hab’arta tare da zare bakinsa daga cikin nata, ya k’urawa kyakkyawar fuskarta ido, hakan da yayi d’inne kuma yasa Laylerh’n lumshe Idanunta, tare da d’an fito da harshenta, tana lashe sauran saliva d’insa dake kwance akan lips d’inta.
Ahankali ya jawo wata leda dake gefensa, tare da bud’eta ya ciro magungunan dake ciki, b’are iya adadin magungunan da yasan Laylerh’n zata sha yayi, daga jikin kowani sachet, kafun shima ya b’are nasa ya watsa acikin bakinsa, ba tare kuma da yasha ruwa ba haka ya had’iyesu.
Pills d’in da Laylerh’n zata sha kuwa acikin tafin hannunsa ya zuba su, tare da d’ago kansa ya kalleta, cikin murya mai tafiya da sigar lallab’awa yace.
“Zakisha magungunanki yanzu sai na k’ara miki chocolates ko�
Jin abunda ya fad’a d’inne kuma yasa ta k’wab’e fuska, tare da d’ago kanta ta kalleshi.
“No Yah M.Jay ni banason shan magani, saboda akwai d’aci sosai.� Tayi maganan cikin muryarta da yafi kama da zallan shagwab’a.
Kansa yad’an girgiza mata ahankali kuma, cikin nuna tsananin kulawarsa agareta yace.
“I know Ayshnoor amma please kisha kinji, banason kinajin pain, kuma I promise you idan kikasha zan baki duka ledan chocolates d’innan.�
Idanunta tad’an zaro waje, saboda jin ya ambaci bata duka ledan chocolates yasa ta d’anji sanyi acikin ranta, murmushin daya bayyana white teeth d’inta tayi, cikin gamsuwa da maganar tasa kuma tace.
“To zansha.�
Shid’inma murmushi yayi mata, tare da d’aukan bootle water ya mik’a mata, bayan yasa ta bud’e bakinta ya zuba mata pills d’in.
Duk da cewar kuma magungunan akwai d’aci sosai amma haka ta daure ta had’iyesu.
Tana gama had’iyewa kuwa ya mik’o mata duka ledan da chocolates d’in ke ciki, wanda ciki kuwa harda babban kwalban Nutella, bud’e ledan tayi tana k’arewa chocolates d’in nata kallo, saidai kuma wani Leda na daban da tagani acikin chocolates d’inne yasata d’agowa ta kalleshi, kaman zatace masa wani abu kuma sai ta fasa, kaitsaye ya ciro ledan tare da bud’e wa.
Abunda ta gani acikin ledanne kuma yasa ta sake kallonsa da sauri, had’e da ciro abun ta mik’a masa.
Kansa yad’an girgiza mata, tare da nuna ta da hannunsa, cikin sanyi yace.
“Naki ne ba nawa ba Ayshnoor.�
Idanunta tad’an zaro waje,tare kuma dasa hannu ta dafe chest d’inta, cikin d’an yanayin mamaki tace.
“iPhone 12promax wow!�
Lokaci d’aya kuma ta saki
Murmushi mai kama da dariya, tare da kamo hannunsa ahankali tace.
“Thanks so much Boo.�
Kansa ya d’an jinjina mata tare dasa hannunsa, ahankali ya shafi gefen fuskarta.
Asanyaye cikin kuma muryar dake bayyana kasalan dake tattare dashi yace.
“Ayshnoor please help me ki barni nad’anyi bacci ajikinki kinji, I’m tired duk jikina ciwo.�
Murmushi tayi tare da jinjina masa kai alaman. “To.� saboda duk hankalinta naga sabuwar wayarta, da ayanzun take k’ok’arin b’areta daga kwali, sosai taji dad’i musamman da colourn wayan ta kasance milk.
Maleek kuwa da gaba d’aya maganin da yasha, ya sauk’ar masa da kasala hannun Laylerh’n ya kama tare da mik’ar da ita tsaye, kana shima ya mik’e bayan ya matsar da kayan da sukayi breakfast d’in gefe.
Still kuma yana rik’e da hannunta haka suka nufi d’aki.
Suna shiga cikin d’akin kuwa ya rage duk wani haske dake ciki, tare kuma da k’ara gudun AC anutse ya jata zuwa kan gado.
Rigar dake jikinta ya zare, tare da hayewa saman gadon ya jawota jikinsa.
Atare suka sauk’e wani irin ajiyar zuciya mai k’arfi, saboda yanda d’umin jikin junansu ya ratsa su, musamman Maleek da d’umi da kuma taushin jikin Laylerh’n ya sashi jan dogon numfashi, tare da lumshe Idanunsa ya sake matseta k’am ajikinsa, Tabbas komai na Laylerh’n yayi masa hundred percent, kuma dama abune daya sani tuntuni cewa, Ayshnoor d’in nasa komai nata na dabanne.
Tafukan hannayensa ya kifa akan naked skin d’in bayanta, tare da soma shafa jikin nata ahankali.
Yanayin daya keyi mata d’inne kuma yasa ta lumshe Idanunta, had’e da sake shigewa cikin jikinsa, saidai kuma yanayin yanda breast d’inta ke gogan chest da kuma nipples d’insa ne yasa duk suka jisu acikin wani sabon yanayi na daban.
Almost 17minutes suka kwance ahaka, batare da d’ayansu yaji yanayin ya ishesa ba, saidai ma k’ara samun kansu acikin shauk’in juna da sukayi.
Yayinda daga b’angare guda kuwa tuni magungunan da Maleek d’in yasha sun soma aiki, ta hanyar sashi jin wani irin bacci, duk da cewar kuma magungunan daya shad’in pain relievers ne kawai amma suna saka bacci, shiyasa duk yaji jikinsa yayi weak sosai ga kuma idanunsa dake ta faman lumshewa.
Yana acikin wannan yanayin ne kuma wani bacci mai k’arfi ya d’aukesa.
D’umin numfashinsa da kuma sautin numfashin dake fita ahankali ne yasa Laylerh’n d’an d’ago kanta ta kalleshi, kyakkyawar fuskarsa dake cike da yalwataccen saje ta zubawa ido, bata ko k’yaftawa.
Tabbas zata iya rantsuwa akan cewar bata tab’a ganin wani wanda yakai Yah M.Jay d’in nata kyau ba, komai nasa dabanne, musamman zara zaran eye lashes da kuma eyebrow d’insa dake ashirye tsab tsab, ga kuma shining red lips d’insa da yake k’arawa fuskar tasa kyau.
Hannunta tasa ahankali ta shafi soft beard d’insa, da akullum shi yake d’auke mata hankali akan fuskarsa.
“Yah M.Jay mai kyau ne!!!�
Tafad’i hakan cikin yin k’asa da murya, tare kuma da sake mak’alewa acikin jikinsa.
Difference feeling takeji sosai akansa, saboda feeling d’insa da takeji ayanzun, ba shine takeji da ba, wannan feeling d’in na musamman ne, ba kuma akan kowa ake jin irinsa ba, sai dai akan mutum na musamman, Kamar dai shi da ayanzu ya zamo Mijinta.