Sashe 121
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan kuma anyi sallan magriba ne Abbou Jaheed ya damk’awa Abbou Khareem tsabar kud’i na Two Million amatsayin sadakin Laylerh, wanda ya cire ya biya a aljihunsa, domin dama alk’awari ya d’auka cewar shi zai biyawa Maleek d’in sadakin aure’n Laylerh’n, saboda awannan karon so yake dukansu yayi musu gata sosai, tare kuma da fad’in cewa za’a kawo lefen Amarya ranar d’aurin aure.
Abbou Khareem kuwa duk da yasan cewa bayar da kad’an d’in sadaki nada matuk’ar mahimmanci, amma haka ya karb’i two million d’in, saboda abune da yake abayyane cewa, Laylerh Macece mai matuk’ar daraja, sannan kuma har yanzu tana tare da budurcinta, baya ga haka kuma yayi Na’am da kawo lefen ranar d’aurin aure.
Acan cikin gida kuwa Laylerh ce zaune akan sallaya, domin idar da sallah’n Magriba d’inta kenan, saidai k’ara da kuma tsuwan da wayanta keyi ne, yasa ta mik’ewa tsaye, tare da k’arasawa inda ta ajiye wayartata.
Idanunta da suka sauk’a akan screen d’in wayarne, suka wani irin k’ara girma, take kuma taji zuciyarta ta soma bugawa.
Rubutun dake yawo akan screen d’in wayar ta tsurawa ido, cikin kuma wata irin muryarta dake shaking tace.
“NAJEEB�
*(Hey guys kun shiryawa tomorrow Idan darai da lafiya kuwa?)*
*8:20 pm*
*23/March/2021*
3/26/21, 8:37 AM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
#WEDDING FATIHA
*Chapter 72*
*â€NAJEEBâ€?*
Ta k’ira sunan dake yawo akan screen d’in wayar, cikin zallan yanayi na mamaki, domin ko kusa bata tab’a kawowa aranta cewar k’iran Najeeb d’in zai shigo wayarta adaidai lokacin ba.
Tsurawa screen d’in wayar nata idanu tayi, had’e kuma da tsayawa ta kasa picking call d’in, tamkar kuma yanda numfashinta ke fita da sauri sauri haka ma bugun zuciyarta, idanunta ta d’an lumshe ahankali, tare da kai hannunta ta d’auki wayar nata k’irar iPhone11, saidai kuma cikin rashin sa’a tana d’aukar wayar, k’iran Najeeb d’in na katsewa.
Ai kuwa katsewar k’iran nasa ne ya bata daman sauk’e wani irin k’akk’arfan ajiyar zuciya, lumsassun idanunta ta bud’e tare dajan jikinta ta zauna akan wani Gothic chair dake kusa da gadon dake cikin d’akin.
Kunna hasken screen d’in wayar nata tayi, still kuma sunan Najeeb d’in take kallo, Yayinda a zuciyarta take tunanin sake bin k’iran nasa, saidai kuma idan ta bi k’iran nasa ya d’aga tace masa me?
Samma ita batayi tunanin k’iransa ba, tun bayan abunda ya faru atsakaninsu, sai kuma gashi shid’in akaron farko ya k’irata.
D’an sake lumshe idanunta tayi alokacin da hoton fuskarsa ya fad’o mata, murmushin daya sabayi akullum ne ya shiga yawo acikin tunaninta, wanda hakan yasa itama batare da tasani ba tad’an saki murmushi, Tabbas batajin soyayyarsa acikin zuciyarta, haka kuma batajin k’iyayyarsa, cause ma bashi da wani aibu ko tawaya da zaisa mace ta k’isa, kawai dai ta tsaida zuciyarta awaje d’aya ne, sannan kuma zuciyartata akan abu d’aya kawai ta ginu, wanda kuma har abada batajin zuciyartata zata tab’a sauyawa daga kan abunda ke rayuwa acikinta.
Turo k’ofar d’akin da akayine kuma yasa tayi saurin bud’e idanunta, ganin kuma cewar Oum Ayush ne ta shigo cikin d’akin yasa tayi saurin kawar da tunanin da takeyi.
Oum Ayush kuwa cikin kulawa ta dubi Laylerh’n tare da tambayarta ko tayi sallah.
Kai Laylerh’n ta jinjina mata alaman “Eh.�
“Yauwa to taso muje a fara miki wankan Amarya, saboda na kula idan ba mufara yanzu ba, to anan gaba bamu da wani isashshen lokaci.�
Ta kai k’arshen maganan nata, tana me kamo hannun Laylerh’n.
Laylerh kuwa jin abunda Oum Ayush ta fad’ane yasa ta d’an shiga mamaki, cikin kuma son samun gamsuwa tace.
“Wankan Amarya kuma Oum Ayush? Meyasa? Ni yanzu ai ba amarya bace.�
Murmushi Oum Ayush tayi, Kamar kuma zata ce wani abu, sai ta fasa, saboda ba yanzune take son Laylerh’n ta sani ba.
Ahaka suka fice daga cikin d’akin, tana me rik’e da hannun Laylerh’n batare kuma da taba ta amsar tambayarta ba.
Direct wani keb’abb’en waje dake cikin sashin Oum Ayush d’in suka nufa, inda suka taradda wasu mata biyu na zaune, wanda ga dukkan alama kuma Oum Ayush d’in ce ta gayyatosu.
Ita dai Laylerh ido ta zuba musu alokacin da suka sa ta cire kayanta, wani d’an k’aramin towel suka bata ta d’aura, Kamar kuwa yanda suka umarceta akan ta shiga cikin wani abu mai kaman bathtub, haka ta shiga ciki ta kwanta babu musu.
Wani irin abu mai
Tsananin k’amshi matannan suka shiga shafa mata ajikinta, tare da zuba wani irin ruwa mai kaman madara acikin bathtub d’in, wanda ya zamana yana ratsa ko ina d’inta.
Oum Ayush dake tsaye agefe kuwa, murmushi tayi musamman ganin yanda matan biyu ke aikinsu yanda ya dace, ta tabbata cewa awannan karon Maleek zai samu farinciki marar yankewa, domin tayi imani cewar da jikin Laylerh’n kad’ai aka barsa, zai samu gamsuwa hundred percent.
Agogon dake daure atsintsiyar hannunta ta kalla, ganin time da tayi ya d’anja ne, yasa ta juyawa ta koma cikin falonta, inda tabar manya mata biyu kuma k’wararrun masu gyaran Amarya’n da ta d’auko, d’aya daga Maiduguri d’aya kuma daga Niger 🇳🇪 na k’ara Murje jikin Laylerh’n, had’e kuma da tsuma mata jikinta da daddad’an k’amshi marar gushewa.
*MALEEK*
Ahankali ya d’an lumshe idanunsa, wanda suka b’ata tsawon mintuna,ya suna kallon kyawawan taurarin da suka k’awata sararin samaniya, daga gefe guda kuwa wani irin ni’imtaccen iska da sanyi ne ke ratsa kowani silin b’ulin gashin dake jikinsa.
Hak’ik’a kewarta yakeji sosai, wanda har hakan yasashi kasa zama acikin falon sa, ya fito wajenne kuma wai ko zai samu nutsuwar zuciya, saidai kuma amma Ina, babu abunda ya sauya, domin kowani bayan second ji yake zuciyarsa na sake azalzala dason ganinta.
Wani irin sassanyan numfashi ya fitar, tare dasa hannunsa
ahankali ya shafi tattausan sajen dake kwance akan fuskarsa.
Tabbas shikam yayarda cewa matsanancin kewarta da yakeyi ne, ke sawa yaji wani irin hot feeling na yawo acikin jikinsa.
Pink tongue d’insa ya ciro tare da kama jajayen labb’an bakinsa ya lasa,
hakan da yayi d’inne kuma ya tuno masa da moment d’insu time d’in da aka d’aura mata Aure da Najeeb.
Wani irin abune yaji ya tokari k’irjinsa, take kuma d’aci ya ziyarci mak’oshinsa sam baisan meyasa ba, akullum idan ya tuna cewar wani ya tab’a mallakan Laylerh’n, ya kanji kamar yayi hauka, domin k’unci da tsananin k’unane ke mamaye zuciyarsa, sosai yakejin ciwo da kuma rad’ad’in abun, wanda har hakan yasa sam sam baya mason tunawa.
Idanunsa da suka d’an sanja kala lokaci d’aya ya bud’e, tare kuma da kawar da kansa gefe, haka yakejin tamkar yanzu ne abun ke faruwa, tamkar yau ne aka d’aura auren Laylerh’n da wani daban.
K’arfen daya rik’e ya sake tare da d’an soma jan jikinsa dake b’ari baya, wanda tuni gargasan jikinnasa duk sun mimmik’e, abu kamar wasa kuma sai gashi mood d’insa ya sanja lokaci d’aya.
Juyawa yayi cikin kunci da tafasar zuciya ya koma cikin falon.
Fou’ad dake zaune acikin falon kuwa, ganin Maleek d’in ya shigo afusace ne yasashi saurin maida hankalinsa garesa, bakinsa ya bud’e da niyar yiwa Maleek d’in magana, amma kuma saidai abunda yaga Maleek d’in ya d’auko ne yasa shi jan bakinsa yayi shiru, saima idanu daya tsura masa.
Maleek kuwa k’arasowa cikin falon yayi, tare da jawo wani babban table dake tsakiyar falon.
Takardar cocaine d’in dake hannunsa ya fasa akan saman table d’in, batare daya jira komai ba kuwa ya kafa kansa akan table d’in ya soma shak’an fowder’n.
Sauri sauri haka yake shak’an cocaine d’in, tamkar wani zautacce ko kuma mayunwacin zaki.
Fou’ad kuwa dake zaune idanu ya tsurawa Maleek d’in baya ko k’yaftawa, Allah Yasani yana matuk’ar mamakin hali irin na Maleek d’in, wanda kuma har yau ya kasa sanjawa.
Kansa ya d’an girgiza cike kuma da takaicin halin da Maleek d’in yasa kansa aciki yace.
“Ko yaushe kasani abunda kakeyi bamai kyau bane, tayaya zaka maida cocaine tamkar wani abinci ko abun shanka? Koda yaushe idan ranka ya b’aci sai kata shak’awa kanka masifa, masifar da kasan illanta da kuma cutarwarta, har sai yaushe ne zaka girma Maleek? Sai yaushe zaka daina aikata kuskure akan kuskure? Bakajin maganan kowa, duk abunda zuciya ta fad’a maka shi kawai kake aikatawa, Why Maleek? Why? Ni nasan cewa idan Laylerh tasan kana irin wannan rayuwar bazata tab’a jin dad’i ba, dole ne kuma zatayi kuka, yanzu kafison abunda zai cutar dakai kuma ya cutar da Laylerh kenan? ahaka kuma kullum kake ganin dacewar ku da ita, hmmmm nasani da ace kowa zaisan hakan to da duniya ta gamsu cewar Laylerh da Najeeb ta dace bawai dakai me shan hodar ibilis ba!!!�
Akaron farko ya d’ago kansa, tun bayan kifa kansa da yayi akan table d’in, idanunsa wanda suka rune sukayi jajur ya zubawa Fou’ad, wani irin kallo yake masa mai alaman magana, da kuma nuna matsanancin b’acin rai, saidai kuma acikin irin yanayin da yake sam bayajin zai iya magana, hakan yasa shi jingina da sofa, tare kuma da maida fitinannun idanunsa ya kulle.
Fou’ad kuwa harara ya watsa masa, batare kuma daya sake cewa komai ba, ya tashi gaba d’aya yabar cikin falon.
Fitansa daga cikin falonne kuma yasa Maleek d’an zame jikinsa ya kwanta, haka yake jin duniyar na juya masa, sama ya koma k’asa haka k’asa ta koma sama, saidai kuma idan da sabo ya sabawa hakan, domin dama ance sakai yafi bauta ciwo.
Yana acikin badmood dinnasa ne kuma nannauyan bacci ya d’aukesa.
Acan gidansu Laylerh kuwa Kusan awa guda matannan suka b’ata suna yi mata gyaran jiki, har dai saida tayi laushi kafun suka barta ta sarara, bayan ta koma dakinta ne kuma ta sakeyin sabon wanka tare da d’auro alwala tazo ta gabatar da salla’n Isha.
Saboda tsananin gajiyan da yake damunta ne kuma yasa tana kwanciya bacci ya d’auketa, daga gefe guda kuwa kowani kusurwa na jikinta, dadda’an k’amshi yake fitarwa.
Washegari
Tun k’arfe 7 tatashi, Kamar kuma safiyan jiya yauma da madarar shanu ta karya, bayan kuma ta keb’e Kanta ad’akine ta d’auki sauran ragowan maganin da Oum Ayush ta bata jiya ta shanye, sam tama manta wani k’a’idar shansa da Oum Ayush d’in ta fad’a mata.
Bayan tagama shanye maganinne kuma Oum Ayush tazo ta kama hannunta suka wuce wajen masu yi mata gyaran jiki.