Sashe 57
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
*Writting By*
fatymasardauna.
*(This book is mainly for that, if you know you did'nt pay, please don't read it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz Bank. Whatsapp number 07017879464.)*Â
      Â
      *Chapter Thirty Two*
Ahankali ya sauƙe ajiyar zuciya tare da ɗan lumshe idanunsa, ganin kuma da yayi alamar cewa idan yana tsaye agabanta ba saka kayan zatayi bane ya sa shi juya mata baya, haɗe da buɗe ɗaya daga cikin site
É—in drawer'n ya ciro wani towel.
Batare kuma da ya juyo ya sake kallonta ba kaitsaye ya nufi ƙofar bathroom ɗin dake cikin ɗakin.
Jin alaman shigewarsa cikin toilet ne yasa ta sauƙe wani irin ajiyar zuciya, tare da ɗago rigar baccin da ya bata ta warware.
Ganin rigar nada tsawo ne yasa ta É—anji sanyi aranta, dan dama gaba É—aya a tsorace take dashi, wannan yasa batajin zata iya zama haka agabansa daga ita sai É—an rigar bacci.
Ahankali ta soma kiciniyar zare doguwar rigar dake jikinta, bayan ta cire rigar jikin nata ne kuma ta zura rigar baccin, wanda tayi matuƙar amsar jikinta, saidai kuma yanayin yanda rigar ta lafe ajikinta ne yasa haɗaɗɗen shape ɗin jikinta bayyana, musamman ma tsararren hips ɗinta da ya ƙara cikowa, kasancewar kuma rigar nada guntun hanune yasa duk taji ta takura, sannan gefe guda kuma ga saman rigar dake a buɗe, wanda hakan yasa duk rabin breast ɗinta suka bayyana.
Ganin yanda rigar yayi mata ne yasa ta shiga ƙarewa kanta kallo, don batajin cewar zata iya zama agaban wani namiji ahaka bama Najeeb ɗinba, koda kuwa zama hakan ya kamata dole to bazata taɓa sakewa ba, buɗe murfin drawer'n tayi tare da soma baza idanunta ko zata hango Hijab ta saka, cikin sa'a kuwa idanunta suka sauƙa akan wani hijab, duk da cewar kuwa hijab ɗin bashi da girma sosae haka ta zurasa ajikinta, domin ko ba komae zai rufe mata shape ɗin jikinta da ya bayyana.
Bayan ta gama sa hijab ɗinne, ta ɗago kanta ahankali ta shiga ƙarewa ɗakin kallo, wanda kallo ɗaya zakayiwa furnitures ɗin dake cikinsa, kasan ba ƙananan kuɗi aka kashe wajen sayansu ba.
Sauƙe idanunta da tayi akan ɗan ƙaramin abun saka hoton da cikinsa ke ɗauke da hotonta ne yasa ta ɗan lumshe idanunta,wani abu da yazo zuciarta ne kuma yasa ta sakin murmushi, tabbas akullum akuma koda yaushe idanunta kan yi mata gizo da kyakkyawar fuskarsa, wanda hakan yasa komai yayi take ganinsa daban dana kowa, saboda tasa aranta cewa shiɗin na dabanne, yayinda abu mafi ɗaukar hankalinta agaresa kuwa sune kyawawan tsumammun idanunsa masu matuƙar rikita mata lissafi, uwa uba kuma daddaɗan ƙamshinsa dake bawa zuciyarta nutsuwa, tunawa kuma da yanda yau ɗin ta shaƙi ƙamshin nasa sosai ne, yasa duk taji tsikar jikinta sun soma zubawa, yayinda kuma take jikinta ya soma zama very weak.
Abayyane kana kuma cikin matsanancin shauƙin daya ɗebeta tace.
"No one like you Yah Maleek, saboda komae naka na dabanne, sannan kuma babu wani irinka!"Â
Yanayin yanda ta kare maganar cikin sanyin murya ne kuma yasa, take idanunta suka ciko da ƙwalla, domin faɗan hakan da tayi, kamar ta tsokalo tunanin dake kwance acikin zuciyarta ne.
Sau dayawan lokuta ayanzu takan tambayi kanta cewa.Â
"Wai dama haka so yake, ko kuwa irin nata salon son ne yazo ahaka?." Saboda yanayin yanda takejin Soyayyar Maleek ɗin acikin zuciyarta ya banbanta da komae, haƙiƙa soyayyarsa ta zamo kamar numfashi kana kuma bugun zuciya agareta, tayi imani kuma cewa, zata iya cigaba da rayuwa ne kawae idan akwai soyayyarsa acikin ƙirjinta, akasin hakan kuwa barazana ne ga lafiya da ma rayuwarta gaba ɗaya.