Sashe 81
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sassanyar iskan yammacin da ake kad’awa wanda ahankali yake ratsa dukkan sassan jikinta ne yasa ta soma bud’e idanunta ahankali ta sauk’e ganinta akan had’add’en zanen p.o.p’n dake saman d’akin wanda aka k’awata jikinsa da zane me kyau.
Amatuk’ar kasalance da kuma irin yanayin da ta samu kanta aciki ta janye idanunta daga kallon da takeyiwa saman d’akin.
Wani irin numfashi me fitar da hucin zafi ta fesar tare da maida kallonta ga agogon bangon dake mak’ale acikin d’akin.
5:45 pm dai dae da agogon ya nuna mata ne yasa ta d’an yunk’urawa ta tashi zaune, hannunta takai daidai saitin mararta da takejin yana d’an murd’awa kad’an, kasancewar kuma yau zata gama period d’innata ne yasa ciwon keyi mata da kad’an kad’an, wanda ayanzu kuma abunda yafi damunta shine yawan fad’uwar gaba da take samun kanta aciki kwana biyun, da kuma zazzab’in da har yau yakasa barinta ya huta, ko yanzun ma zazzab’in takeji ajikinta wanda kuma shiya kwantar da ita har na tsawon mintuna 40 batare da ta motsa ba sai yanzun.
Kanta ta jingina da jikin saman gadon, tare da sake jan lallausan blenket ta rufe jikinta dashi.
Idanunta wanda suka sanja kala ta lumshe.
“Saura y’an kwanaki ne kawae suka rage.�
Ta fad’i hakan ahankali, kana cikin wata irin murya me sanyi sosae, da alama kuma abunda ke zuciyarta ne ya fito fili batare da ta sani ba.
Lokaci d’aya kuma hawaye suka cika idanun nata, domin aduk lokacin da zata tuna da auren Maleek d’in ko shakka babu sae taji hawaye sun cika idanunta, take kuma duk wani d’an ragowan farinciki da yayi mata saura zae gudu.
Jin alamun turo k’ofar d’akin da akayi ne kuma yasa tayi saurin kawar da kanta gefe tare dasa hannu ta murza idanunta gudun kada hawayen dake cikinsu su samu daman zubowa.
Ahankali ya maida k’ofar d’akin ya rufe, ganin da yayi mata azaune ne kuma yasa shi d’an jingina bayansa da jikin k’ofar ya zuba mata ido, duk dama baisamu daman kallon cikakkiyar fuskarta ba, kana kuma duk da kasancewar ta lullub’e rabin jikinta da blanket amma hakan bai hana idanunsa gane masa raman da tayi ba, domin acikin y’an kwanakin har wuyanta saida ya k’ara tsawo saboda yanda gaba d’aya komae nata ya sanja.
Idanunsa ya d’an lumshe ahankali tare da sakin wata b’oyayyar ajiyar zuciya, tabbas sha’anin damuwa da kuma rashin lafiyan Laylerhn na matuk’ar damunsa, musamman idan ya tuna cewa amanarta aka bashi, kuma sannan hakk’insa ne ya bata kulawa, da kuma cire ta acikin duk wata damuwa, saidai amma saudayawa yakan ga kamar ya kasa yin hakan, saudayawan lokuta yakan tambayi kansa menene dalilin da yasa tun da sukayi aure da Laylerh’n rayuwa tasoma tafiyar musu ahaka, domin shi sam ba haka ya tsara musu ba, farinciki da kuma jin dad’in rayuwa ya tsara musu sab’anin yanzu da gaba d’aya kowannensu zuciyarsa ke d’auke da abubuwa maban banta.
Ayanzu shida Laylerh’n suna neman cimma sati guda da aure amma koda sau d’aya wata alak’a ta auratayya bata tab’a shiga tsakaninsu ba, ba kuma don baya buk’atar hakan ba, hak’ik’a amatuk’ar buk’ace yake da ita, ako wacce rana, a kuma duk lokacin da zaisata acikin idanunsa sae yaji wani irin feeling me k’arfi yazo masa, ko yauma saida yasha tablet kafun yasamu matsanancin sha’awarta da yakeji ya d’an kwanta, Saidai kuma wani k’alubale daya fara fahimta shine zuwa yanzu hak’urinsa ya kusa k’arewa akanta, faruwar hakan kuwa zai iya sashi ya aikata mata komae, dan ayanzu shikansa baya control d’in sha’awarsa akanta, koda sau d’aya ne kuwa baya so ace ya gwada mata k’arfi saboda hakan zai iyasawa ta zamana koda yaushe cikin matsanancin tsoronsa.
Saidai kuma ayau d’in yana tunanin yin amfani da shawarar da zuciyarsa ta basa, ta hanyar lallab’ata ta yanda zaisa ta saba da zama ajikinsa ko yaushe, domin hakan ba k’aramin sauk’i zai kawo masa wajen yin Disvirgin nata ba, kuma zuwa lokacin ta riga da ta saba bazata wani ji zafi sosae ba.
Yarda da shawaran da zuciyartasa ta basane kuma ya sashi, sakin wani d’an guntun murmushi, ahankali ya shiga takowa zuwa kan gadon da Laylerh’n ke zaune.
Laylerh kuwa jin ya iso wajen gadon ne yasata lumshe idanunta, domin har acikin zuciyarta kunyan had’a idanu dashi take, musamman sanin da tayi cewar bata kyautata masa, ta hanashi duk wani hakk’insa dake kanta, takasa basa farinciki kamar yanda kowacce mace ke bawa mijinta, takasa d’aukar nauyi da jib’antan al’amuransa, impact ma takasa tsaida zuciya da tunaninta akansa, alhali kuma tasan cewa bashi da laifi ko makusa ajikinsa, shima cikakken Namiji ne, me aji da kuma nutsuwa, Namiji ne shima irin wanda mata da yawa ke mafarki da fatan samu, haka zalika Namiji ne wanda ba kowacce mace bane keda arzikin samu, sauda dama takanso ta tambayi kanta cewar “Menene Laifin Najeeb ko kuma aibunsa?� Saidai amsar akoda yaushe shine “Babu.�
Abunda har yanzu zuciyarta ke zaune akansa kuwa shine SOYAYYAR MALEEK.
Abazata taji sauk’an tafukan hannayensa akan fatar wuyanta, hakanne kuwa yasa ta bud’e idanunta da sauri ta sauk’esu akansa,wanda tuni har ya zauna abakin gadon batare da ta Ankara da hakan ba.
“Har yanzu jikinki akwae zafi sosae, ko zamuje hospital?.�
Yafad’i hakan yana me k’ok’arin zare hannayensa daga wuyanta.
Yayinda ita kuwa takasa d’auke idanunta daga kansa, Dan yau akaron farko kenan da taji wani abu na daban adangane dashi wanda wannan abun kuma ba komai bane face tausayi da kuma raunin da zuciyarta tayi.
Hakanan taji ajikinta cewa tanason kasancewa tare dashi, ma’ana tana buk’atar ya zame mata mafaka ta yanda zata shiga jikinsa tayi masa kuka sosae ko hakan zaisa taji sauk’in abunda takeji.
Shikuwa Najeeb jin tayi shirune yasashi d’ago idanunsa ya kalleta, ganin da yayi kuma shi take kallo ne yasashi k’ak’alo murmushi ya d’aura akan fuskarsa, cikin muryarsa da tayi sanyi sosai yace.
“Yadai Laylerh ko akwae wani abu bayan fever da yake damunki ne?�
Kai ta girgiza masa alaman a’a, azahirance kuwa y’an k’ananan labb’an bakinta ta soma motsawa da alama kuma wani abu takeson cewa, amma amon maganan nata ya kasa fitowa fili.
Idanunsa ya d’an lumshe ahankali, domin ganin hakan da tayi yasan cewa bazata yi masa wani magana ba.
“LAYLERH.�
Yak’ira sunanta da d’an k’arfi tare dasa hannayensa ya kama kafad’unta.
Cikin wani irin sabon yanayin da tasamu kanta aciki ta fad’a jikinsa tare dasa hannayenta akaron farko dan kanta ta rungumesa, tare da sakar masa wani kuka me d’auke da zallan sakalci da shagwab’a.
Tabbas kuwa yaji runguman da tayi masa d’in har acikin jikinsa, hakan yasa ahankali shima yasa hannayensa ya rungumeta, cikin sanyin yanayi yakai fuskarsa daidai saitin kunnenta, ahankali kuwa ya d’an soma sakar mata numfashinsa adaidai cikin kunnen nata, cikin muryarsa da ta d’an sanja amo lokaci guda yace.
“Kidaina kuka please, ko kinaso na kaiki hospital doctor ya miki allura?�
Cikin yanayin sheshshek’an kukan nata ta girgiza masa kanta, alaman “A’a�
“Good to kiyi shiru kinji My beautiful Laylerh nah, kinci abinci?.� Ya fad’i hakan yana me d’an d’ago innocent face d’inta.
“A’a nak’oshi.� Tafad’i hakan tana me mamul mamul da d’an k’aramin bakinta.
“Mekikeso kici to? za kisha chocolate da ice cream?.�
Da sauri ta kad’a masa kai alaman “Eh.�
Murmushin daya k’arawa fuskarsa kyau yayi, cikin son kwaikwayon yanayinta yace.
“Good girl gueen of shan zak’i.�
Saketa yayi tare dasoma k’ok’arin tashi daga kan gadon, amma ga mamakinsa sai yaga ta rik’o hannunsa, yayinda hawaye suka zubo daga cikin idanunta.
Hakan da yagani ne kuma yasashi dawowa ya zauna akusa da ita, tare dasa hannu ya jawota jikinsa,
fuskarsa ya kawo kusa da nata, har takai ga suna jin d’umin numfashin juna.
D’ayan hannunsa yasa ya rik’o waist d’inta, cikin sabon feelings d’inta da ya samu kansa aciki ya had’e fuskarsu waje d’aya, hakanne kuwa yasa sajen dake kwance akan fuskarsa ya soma gogan nata fuskar.
Amatuk’ar sanyaye ya d’aura lips d’insa akan nata, tare da sauk’e mata wani kiss me had’e da sucking lips.
Wanda yasa gaba d’aya tsikar jikin Laylerh’n mimmik’ewa, saboda hakan da yayi mata d’in yazo mata amatuk’ar bazata, saidai kuma ayau d’in ko kad’an bataji haushinsa dan yayi mata hakan ba, hasali kuma batayi yunk’urin k’wace bakinta daga nasa ba.
Shikuwa Najeeb ganin hakanne yasashi sake kamo lips d’inta ya tsotsa, batare kuma daya tsawaita hakan ba ya zare bakinsa daga nata, sakamakon sanin abunda zai biyo baya da yayi, yasan ba bashi kanta zatayi ba, saidai ta barshi da azababben ciwon mara, gashi kuma lokacin Sallah yayi har ansoma k’iraye k’irayen sallan magriba.
Janye jikinsa yayi ahankali tare dasa hannu ya shafi gefen fuskarta, cikin kulawa yace.
“Kishirya idan nadawo daga sallah sai muje kisha ice cream.�
Batare kuma da ya jira amsar da zata bashi ba ya wuce toilet, minti kad’an ya fito da alwalansa ya wuce masallaci.
Itakuwa Laylerh duk da cewar batajin k’warin jikinta haka ta sauk’o daga kan gadon itama ta wuce toilet, sama sama tayi wanka da ruwa me d’an d’umi, bayan ta fitone kuma ta shirya kanta cikin wata simple Dubai Abaya me ratsin gold da ash sosae kuwa kayan yayi mata kyau.
Tana kammala sa kayannata kuwa Najeeb d’in ya dawo, ganin kuma yanda tayi kyau sosae ne yasashi kama hannunta suka fice daga cikin d’akin.
Direct compound d’in gidan inda motarsa ke fake suka nufa, koda suka k’arasa shida kansa ya bud’e mata murfin motar b’angaren me zaman banza ta shiga, saida kuma yaga ta zauna kafun ya zagaya ya shiga b’angaren driver, anutse ya tada motar mai gadi ya wangale musu gate d’in gidan suka fice.
Har tafiyar tasu kuwa tayi nisa babu wanda yace da d’an uwansa k’ala, domin kowannensu da abunda yake sak’awa acikin ransa, ahaka har suka iso Shoprite.
Atare suka shiga cikin shoprite d’in inda ya bata daman d’aukan duk abunda takeso.
Kasancewarta ma’abociyar son zak’i ne kuma yasa ta d’aukan dangin chocolates da sauransu.
Shikuwa abubuwan da yasan zai buk’ata ya saya sannan suka fito daga cikin shoprite d’in.
Kaitsaye hanyar dawowa gida suka nufa, yayinda tun acikin motar kuwa Laylerh ta shanye roba d’aya na Ice cream.
Koda suka dawo gida a fridge ta saka sauran ice cream d’innata, bayan ta rage kayan dake jikinta ne kuma ta hau kan gado ta kwanta, saboda yanda takejin kanta agajiye ne kuma yasa tana kwanciya bacci ya d’auketa.
Najeeb kuwa ganin da yayi tayi bacci ne yasashi zuwa bayanta ya kwanta, ahankali yake wasa da dogon gashin kanta har bacci ya d’aukesa shima.