Sashe 34
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"AYSHA!."
Abbou Jaheed ya ƙira asalin sunanta murya asanyaye.
Yanayin yanda taji muryan Abbou Jaheed din asanyaye, da kuma yanda yaƙira asalin sunanta ne yasata ɗago kai ta kalleshi, saidai tunkan yakai ga cewa komai taji zuciyarta ta tsananta bugawa, domin kuwa Abbou Jaheed ɗin bai taɓa ƙiranta da sunanta na asali ba.
Abbou Jaheed kuwa hannunsa yasa acikin aljihunsa tare da soma ciro wasu bandir bandir ɗin kudi wanda aƙalla yawansu yasa zasu kai dubu ɗari biyar, anan kan saman table ɗin dake gabansu ya ɗaura kuɗaɗɗen tare da kamo hannunta ya ɗaura akan kuɗaɗen, idanunta ta zubawa Abbou Jaheed ɗin sakamakon rashin sanin abun da hakan da yayi ke nufi.
Ajiyar zuciya ya sauƙe, ganin irin kallon da Laylerh'n keyi masane ya sashi gyara zama, ahankali cikin kulawa haɗe da tausayinta da yakeji yace.
"Haƙƙin kowani ubane ya damƙawa ƴarsa sadakinta atafin hannunta, saboda haka ganaki sadakin, haƙƙin ƙine kina kuma da damar da zakiyi duk abun da kikeso dashi matuƙar abun bai kaucewa ƙa'idan addini ba."
Wani irin ruftawa taji zuciya da ƙirjinta sunyi, yayinda kalman "SADAKI" da taji Abbou Jaheed din yafaɗa, ya sanya lokaci ɗaya taji duk wani tunaninta ya tsaya cak, lokaci ɗaya kuma zuciyarta ta tsananta bugawa, take taji wani abu na sukan tsoka da kuma jinin jikinta, samun kanta tayi da kasa ɗauke idanunta akan Abbou'n nata, sanadin haka kuwa yasa hawaye suka cika idanunta, jikinta ne ya ɗauki rawa, wanda hakan ya bawa hawayen dake cikin idanunta daman gangarowa kan kyakkyawar fuskarta.
Wani irin shu'umin murmushi Momy ta sake, tare da ɗan cije laɓɓanta, cikin zuciyarta tace.
"Kin fara kuka kenan Laylerh daga yanzu har ƙarshen rayuwarki, tabbas daga kan wannan daren mummunan ƙaddaranki zata fara bibiyanki, ayau akuma cikin wannan daren zaki rasa duk wani farinciki, tabbas zakiyi kuka Laylerh kuka irin na fitar hayyaci, kukan kuwa da babu me rarrashinki."
Still wani shu'umin murmushin tayi, domin kuwa ta hangowa kanta zallan nasara, wannan dama ce da ta jima tana fata da burin samu, daman kisan duk wani farinciki dake cikin zuciyar su, daman kawar wa da Laylerh budurcinta, haka kuma daman nesanta ƙauna me tsananin ƙarfi.
*(Kuyi haÆ™uri two days bana baku update kullum kuma akan kari, wallahi bani da lapia seriously, dan Allah kuyi haÆ™uri dani zanna baku update duk bayan kwana É—aya please! Kumin wannan uzurin dan AllahðŸ™ðŸ»)*
1/19/21, 8:12 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*(This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please don't read it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz bank, whatsapp number 07017879464.)*
*Chapter 18*
Idanu Abbou Jaheed ya zuba mata sakamakon ganin yanda hawaye ke sauƙa akan fuskarta.
"Laylerh!." ya kira sunanta cikin sanyayyar murya, dake bayyana zallar damuwarsa.
Haƙika zuciyarta ta riga da tayi rauni sosai, wanda sanadin hakan yasa batajin zata iya controling hawayen ta, kasa amsa ƙiran da Abbou Jaheed din ke mata tayi, saima ƙasa da tayi da kanta, saboda sam batajin akwai wani abu da zata iya faɗawa Abbou Jaheed ɗin da bakinta.
Ganin yanda tayi shiru kana kuma ta sunkuyar dakai ne yasa Abbou daya zuba mata ido sauƙe ajiyar zuciya, cikin yanayin sanyi haɗi da fargaba da kuma faɗuwar gaban da yakeji ya kamo hannunta, ɗan numfasawa yayi kana kuma cike da kulawa me ɗauke da tsananin tausayinta ya ce.
"Ya isa haka kidaina kuka, haƙiƙa wannan hawayen dana gani akan fuskarki, na tabbatar da cewa bawai hawaye ne na haka kawai ba, lallai akwai wani abu dake kwance aƙasan zuciyarki da kike ɓoyewa, saboda haka kamar yanda na tambayeki afarko, zan kuma sake tambayarki yanzu akaro na biyu, inaso ki faɗamin aurenki da Najeeb ne ba kyaso?." Yayi mata tambayar cikin nutsuwa me ɗauke da kulawa.
Jin tambayar da Abbou Jaheed ɗin yayi mata ne yasata ɗan lumshe idanunta wanda ke cike da ƙwalla, tabbas da ace tana da dama da ta bayyana zallan abun dake ɓoye acikin zuciyarta, da ace kuma Abbou jaheed zai gane halin da take ciki, to da baiyi mata tambaya akan kukan da take ba, domin kuwa ita kanta batasan kukan me takeyi ba, kwata kwata batajin tsana da haushin Najeeb acikin ranta ko kaɗan, sannan haka kuma batajin ƙin aurensa, saboda shiɗin tsayayyen Namiji ne, kuma haɗaɗɗe da kowace mace zatayi fatan samu amatsayin mijin aurenta, saidai kuma awani ɓigere na zuciyarta auren ta da Najeeb ɗin fargaba da kuma tsoro yake haifar mata, sam batasan meyasa take samun kanta cikin matsanancin rauni akan maganar da ya shafi auren nata ba, haka take jin cewa wani abu me girmane yake ƙoƙarin tunkaro rayuwarta. Again ganin tayi shiru takasa amsa tambayar da Abbou Jaheed ɗin yayi mata ne, yasa lokaci ɗaya fargaba ya ziyarci zuciyar Abbou Jaheed, wanda kuma hakan ya tilasta masa sauƙe ajiyar zuciya tare da ɗan numfasawa cikin sanyi yace.
"Ke nake sauraro Laylerh, domin nasan duk da cewar Najeeb zaɓina ne dana miki, wanda kuma nake fatan cika alƙawarin dana ɗauka,hakan bazai sa nakasa baki zaɓi ba, saboda haka inason ki amsa min tambayata, me kikeji game da aurenki da Najeeb? idan har ba kyason Najeeb ki sanar dani Laylerh, insha Allah bazan miki dole ba, zan kuma bawa Amini na Alhaji Ahmad Rufa'e haƙuri, duk da kuwa nasan fasa batun aurenki da Najeeb zai maidani mutum mafi ƙaranta awajensa, amma zan jure domin farincikin ki yafiye min komai."
Wasu sabin hawaye ne suka sake gangarowa daga cikin idanunta, tabbas soyayyan ƴa da mahaifi wata abace me tsananin girma tare kuma da zallan shaƙuwa, haƙiƙa Abbou Jaheed mahaifine agareta, duk da kasancewar kuwa bashine ya haifeta ba, amma tayi imani cewa bazai taɓa cutar da rayuwarta ba, tabbas idan Abbou Jaheed zai iya yarda ya ɗau kunya da kuma zubewar girma da ƙimarsa awajen jama'a da kuma abokansa, saboda ya sama mata farinciki ita me yasa bazata iya jure komai dan ta sama masa nasa farinciki da cikar buri ba? ako da yaushe idan tana cikin ƙunci Abbou Jaheed ɗinne ke ƙoƙarin yaye mata, duk da cewar bashi ya haifeta ba amma tayi imani cewa yana mata soyayyar da iya kanta zaiyiwa ƴar cikinsa.
Lallai Abbou Jaheed ubane daya cancanci dukkan sadaukarwan ta, ta yarda cewa saboda shi zata iyayin komai, domin koda ace bai bata zaɓi ba, dama yana da haƙƙin da zai bata umarni ta bi, ya kuma kawo mata kowani irin mijine ta karɓa.
Hannunta tasa ta share hawayen dake kwance akan fuskarta, ahankali ta É—ago jajayen idanunta wanda suka cika da ruwan hawaye, cikin sanyi haÉ—e da murya dake rawa tace.
"Kai Uba ne agareni Abbou, haka kuma kana da daman da zakayimin zaɓi na karɓeshi hannu bibbiyu, bana tunanin bijirewa umarninka koda na second ɗaya ne, ba kuma na tunanin saɓawa maganarka ako da yaushe, kai mahaifina ne kuma kana da iko me ƙarfi akaina, na'amince da zaɓinka Abbou har cikin zuciyata, kuma bana tunanin akai wani abu dazai kawarmin da hankali akan zaɓin da ka min....." Ɗan tsagaitawa da maganar tayi sakamakon yanda kuka yake neman ƙwace mata, ahankali cikin muryarta da ta soma cracking tace. "Bawai ina kuka saboda zaɓinka bane,ina kukane kawai saboda aure zai nesantani dakai dama duk wata kulawa taka, zanyi nesa na barka Abbou, zanyi nesa nabar Ya M........" kasa ƙarasa maganar nata tayi, sakamakon kuka me ƙarfi daya ƙwace mata, saboda tunawa da M.Jay ɗin kaɗai da tayi ya ƙara ruguza mata duk wani ƙwarin guiwarta.
Wani irin sabon tausayinta ne ya lulluɓe zuciyar Abbou Jaheed, wanda har hakan yasa idanunsa cikowa da ƙwalla, hannunsa ya ɗaura akanta cikin kulawa haɗi da tsantsar ƙauna yace. "Tabbas ke ƴace ta musamman awajena Laylerh, kana kuma ke kyautar Allah ce me tsananin daraja, ina alfahari dake ako da yaushe, sannan kuma kada ki taɓa tunanin cewa kulawan da nake baki zata iya sauyawa ako da yaushe, kafun iyanzu ke ƴa tace haka ma kuma yanzu still amatsayin ƴa kike awajena, saboda haka aurar dake da zanyi bashi zaisa ki tashi daga matsayin ƴata ba, har gaban abada ke ƴata ce Laylerh, sannan kuma kulawa ta zai tabbata akanki har zuwa ranan da zan daina numfashi, kuma nasan ko bayan babu raina zan kasance me alfahari domin na bada aurenki a inda ya dace, inda nasan bazaki taɓa wulaƙanta ba, kuma kamar yanda kikamin biyayya insha Allah kema watarana ƴaƴan da zaki haifa zasuyi miki biyayya." Hannayenta ya kama cikin muryarsa da tayi sanyi sosai yace.
"Ki share hawayenki, sannan ki tashi kije Yayanki Najeeb yana jiranki amota."
Ya faɗi hakan yana me miƙa mata tissue, duk da kuwa cewar shima zuciyarsa tayi rauni amma ƙarfin hali kawae yakeyi.
Cikin macewa da kuma sanyin jiki ta karɓi tissue ɗin tare da ɗan soma goge hawayen dake kwance akan fuskarta, gaba ɗaya jikinta yayi sanyi dajin maganganun Abboun, duk da kuwa azuciyarta tanajin cewa tana da zaɓi, amma dole haka zata daure saboda ƙaddara ta riga fata.
Ƙoƙarin daidaita nutsuwarta ta soma yi, kana kuma ahankali ta miƙe tsaye. Kallon Abbou Jaheed ɗin tayi cikin sanyi da kuma son gusar da damuwar dake cin zuciyarta tace. "Nagode Abbou Saina dawo."
Murmushi ya sakar mata tare da jinjina mata kai alaman "Adawo lafiya."
Juyawa tayi cikin sanyi da kuma yanayin nutsuwarta ta nufi hanyar fita daga falon, gaba ɗaya zuciyarta acunkushe take da tunani kala kala, wani irin baƙon yanayi takeji ajikinta, wanda yake tafiya da duk bugun zuciyarta, karyewar zuciya da kuma fargaba sune abun da suka mamaye gaba ɗaya ƙwanyarta, yayinda
takejin wani irin abu me kama da duhu da kuma zallan ruɗu na neman mamaye gaba ɗaya rayuwarta. Isowa bakin ƙofar falon da tayi ne, ya sa ta sake daidaita nutsuwarta, cikin nutsuwa ta murɗa handle din ƙofar falon ta fice.