Sashe 12
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Æangaren Laylerh kuwa dama tajima dayin bacci, saidai acikin baccin nata ne ta dinga mafarkai iri iri, kamar yanda ta saba akowani dare saitayi mafarkin wani na musamman, wani wanda take ganin babu irinsa, wanda kuma bai taÉ“a bata dama taga cikakkiyar fuskarsa ba,, saidai ako da yaushe tana cikin aminta cewar kyawawan idanun da keyi mata gizo mallakinsa ne, wani abun mamakin kuwa shine amafarkin nata na yau ba iya Mr.Beautyful eyes É—in nata bane yazo kamar yanda ta saka masa suna, abayansa wani take gani wanda shima bai bata daman ganin full face dinsa ba, wani ne ya kutso cikin mafarkin nata wanda yake neman shiga wani babi na rayuwarta, zuwan sa ne kuma yasa mr.beautyful eyes É—inta ke neman rufe mata kyawawan idanunsa.
AÉ—an razane ta farka daga nannauyan baccin daya É—auketa, hakanan taji zuciyarta na bugawa, mafarkin nata ne yashiga dawowa cikin kanta filla filla, wani irin yanayi da tasamu kanta aciki me wuyar fassaruwa ne, yasa ta tashi ta nufi toilet alwala ta É—auro sannan ta dawo ta sakeyin addu'a ta kwanta.
Wani irin sabon fargaba ne ke neman lulluɓe zuciyarta, hakanan taji tasamu kanta cikin wani ƙaton rauni, pillow'n dake hannunta ta rungume, so take tayi kuka amma kukan yaƙi zuwa, yanda zuciyarta ke bugawa yasa sunan Ya M.Jay ke yawo acikin ƙwaƙwalwarta.
Ahaka dai saida ta ɗauki sama da 20 minute kafun bacci ɓarawo ya kuma ɗaukarta.
Washegari.      Â
6am daidai ta tashi daga bacci, tana buɗe idanunta kuwa mafarkin ta na jiya ya shiga dawowa kanta, kanta taɗan soma girgizawa tare da rumtse idanunta, sam batason sake tuna mafarkin, saboda tunasa yanasawa taji zuciyarta ta zama very weak sannan tanaji ajikinta cewa tanason yin kuka.
Cikin sauri tatashi daga kan gadon, agurguje tawuce toilet alwala tayi sannan tazo ta gabatar da sallan asuba.
Koda ta idar da sallan zama tayi tare da ɗaukan Alƙur'ani ta soma karantawa, sanin da tayi cewa idan Abbu Jaheed na gida tana da driver me kaita makaranta.
Suratul Anbiya ta karanta sannan ta rufe Alƙur'anin.
Miƙewa tsaye tayi, cikin nutsuwa tasoma gyara ɗakinta, tana kammalawa kuwa ta shige toilet, wanka tayi sannan ta fito ɗaure da towel ajikinta.
Ƙarasawa gaban ɗan madaidaicin drawer'nta tayi, ƴar ƙaramar jakar da Hajiya Asma'u ta bata ta ɗauko, tare da ciro wani body lotion, wanda yake ɗaya daga cikin kayayyakin da Hajia Asma'un ta bata, anan kan gado ta zauna cikin nutsuwa ta soma shafa lotion cream ɗin ajikinta, tana kammalawa kuwa ta ƙarasa gaban mirror, normal powder ta murza akan fuskar ta, sannan taɗan shafawa jajayen lips ɗinta white lip gloss, daga haka kuwa ko kwalli batasa acikin idanunta ba ballantana kuma mascara, hakanan ta saba bata da yawan kwalliya, koda yaushe haka take zama fuskarta ba kwalliya, wasu lokutan kuwa haka take zuwa skull ɗin ma ko powder bata shafawa akan fuskar ta.
Anutse ta sanya kayan uniform ɗin ta, yayinda ta haɗa dogon gashinta daya cunkushe waje ɗaya, saboda rashin saloon ta ɗaure.
ÆŠan Æ™aramin hijab É—in skull É—in nata tasa, tare da É—aukan jibgegiyar school bag É—inta ta goya, kallon agogo tayi 7 am daidai, wanda hakan ke nuna mata cewa kenan tana da sauran 30 minute daya rage mata, Æ™arasawa jikin Æ™ofar É—akin tayi tare da murÉ—a handle É—in ƙofar ta fice.  Â
Abbu Jaheed ne ke zaune acikin katafaren falo'n nasu, yayinda Momy ke zaune agefensa tana haÉ—a masa coffee, sosai Momyn tasha ado cikin wani swiss yard me kyau, tun tuni dama ita gwanar ado ce. Â
Ƙarasowanta cikin falon ne yasa Abbu Jaheed sakin murmushi cikin kulawa yace. Â
"Laylerh har lokacin tafiya school É—in yayi ne?."Â Â Â Â Â Â Murmushin daya bayyana asalin cute face É—inta tayi, tare da jinjina masa kai cikin sanyi ta ce.Â
"Abbu barka da safiya."Â Â
Kansa ya É—an jinjina alaman "Yauwa."  Â
ÆŠan satan kallon Momy tayi haÉ—e da cewa. Â
"Barka da sapia Momy."Â Â Â
"Yauwa barka."
Momy ta amsa mata ataÆ™aice.       Â
Abbu Jaheed ne ya miÆ™e tsaye tare da kamo hannun Laylerh'n cikin kulawa yace.Â
"Zo muje kiyi break fast kada ki makara."        Â
Ba musu ta miÆ™e tsaye, haka suka Æ™arasa gaban dining area'n Abbu Jaheed na riÆ™e da hannunta.  Â
ÆŠaya daga cikin kujerun dining É—in taja ta zauna, daidai lokacin Larai ta fito daga kitchine hannayenta É—auke da manyan food flask, anan kan dining table É—in ta jere food flask É—in. Zama Abbu Jaheed yayi tare da cewa Laylerh tayi seving É—insu.  Â
Momy dake zaune afalo kuwa gaba É—aya duk ranta ya É“aci, sam batason irin kulawar da Abbu Jaheed ke bawa Laylerh, sanin cewa babu yanda zatayi ne yasa ta É—auke kanta daga garesu.  Â
Laylerh kuwa saida tayi seving É—in Abbu, sannan itama tayi seving É—in kanta.
Agurguje taci chips da Æ™wai É—in, sannan ta É—aura tea akai, ganin zatayi latti ne yasa ta miÆ™e tsaye.Â
Abbu Jaheed dake cin abinci ne ya É—ago kai ya kalleta, cikin kulawa yace "Allah ya bada sa'a, kije Bala driver na jiranki awaje."Â Â
Kai ta jinjina tare da cewa. "Ameen Abbu."
cikin sauri ta ɗau school bag ɗinta ta fice daga cikin falon, kaman yanda Abbu ya faɗa mata kuwa tana fita ta taradda Bala driver na jiranta.
Wani irin sanyi taji acikin ranta, saboda kafun yanzun harta fara tausayin kanta na tafiyan da zatayi. Â
Cikin sauri sauri ta shiga motar Bala driver yaja suka fice daga cikin gidan.              Â
11:00am.
Ahankali ya ke ware idanunsa wanda sukayi jajur dasu, hannu yasa yaÉ—an dafe kansa dake sarawa kaÉ—an kaÉ—an, hakanan gaba É—aya duk bayajin Æ™arfi ajikinsa, wanda hakan kuma baya rasa nasaba da Æ™arfin maganin daya sha daren jiya, wanda ko sallan asuba ma da Æ™yar ya iya tashi yayi.   Â
Cije jajayen laɓɓansa yayi, cikin ɗan kuzarin daya saura masa ya sauƙo daga kan gadon.
Kaitsaye ya nufi toilet, tun daga bakin toilet ɗin ya soma rage kayan dake jikinsa, saida ya zama naked sannan ya ƙarasa gaban shower, hannunsa yasa ya kunna makunnin shower'n, take ruwa ya soma sauƙa ajikinsa, ahankali yaɗan lumshe idanunsa yana mejin sanyin ruwan na ratsa duk jikinsa, wanda hakanne kuma yasa shi ɗan jin relief.
Sama da 15 minute yana tsaye ruwa na dukan jikinsa, ahaka dai yayi wanka.
Koda ya fito daga toilet ɗin, towel ne ɗaure a waist ɗinsa, gaba ɗaya jikinsa ɗauke yake da danshin ruwa, yayinda lafiyayyar suman kansa ta kwanta tayi lub, itama ahankali take ɗan ɗigar da ruwa.
Wani mini towel ya É—auka wanda dashi ya goge kai da kuma jikinsa, kasancewar yana da yalwar gashi sosai akansa, hakan ne yasa dole saida yayi amfani da handryer wajen sake busar da gashin kannasa. Â
Yana kammalawa ya shafa wani fitinannen body lotion me Æ™amshin gaske ajikinsa, tare da feshe jikinsa da body spray.Â
Ƙarasawa gaban drawer É—insa wanda ke cike da kaya yayi, ɓangaren Æ™ananan kayansa ya buÉ—e ya ciro riga da wandon track suit masu masifar kyau da tsada, koda ya sanya kayan ajikinsa ba Æ™aramin kyau sukayi masa ba, haÉ—uwansa da kwarjininsa sun sake bayyana, gashin kansa kuwa sai shining yake domin yasha mayuka kala kala Â
Wasu white sneaker shoe ya sanya aÆ™afansa, sannan ya É—auki wayarsa da kuma wata black bag ya fice daga cikin É—akin.         Â
Koda ya fito babban falon gidan nasu bakowa aciki, kaitsaye compound É—in gidan ya nufa.Â
Soldiers ɗinsa dake zazzaune acikin compound ɗin gidan, suna ganinsa gaba ɗayansu suka mimmiƙe, tare da ƙamewa awaje ɗaya,  ɗaya daga cikin soldiers ɗin nasa ne ya tafi cikin hanzari ya buɗewa Maleek ɗin murfin motar da zai shiga, sauran soldiers ɗin ne suka soma ƙoƙarin rufa masa baya, hannu ya ɗaga musu batare daya kalli ɗaya daga cikinsu ba ya girgiza musu kai, alaman baya buƙatar rakiyansu, gane abun da yake nufi ne yasa su komawa suka tsatstsaya.
Bayan ya shiga cikin motar ya zauna ne, ya É—ago kansa tare da duban Abdul. (Abdul É—aya daga cikin soldiers É—insa ne wanda kuma shine driver'nsa.)  Cikin yanayin maganansa da baisaba yinta cikin walwala ba yace.  Â
"Idan ka ajiyeni kabiya ta restaurant kayi muku takeaway."Â Â
Cikin girmamawa Abdul yace.Â
"Okay sir."Â Â Â Â
Baisake cewa komai ba ya maida hankalinsa kan wayarsa Æ™iran iphone 12 pro dake riÆ™e ahannunsa.Â
Abdul kuwa shiga motar yayi tare da murza mata key, gate man ne ya buÉ—e musu gate suka fice daga cikin gidan.       Â
Kaitsaye hotel ɗin transcop hilton suka nufa.
Koda suka Æ™arasa wajen da ake parking cars, cikin isa ya buÉ—e murfin motar ya fito, batare da ya saurari Abdul daya fito dan buÉ—e masa motar ba, kaitsaye ya nufi sashin da zai sadasa da babban É—akin gym É—in dake cikin hotel É—in, kasancewar privet section yayi register hakan yasa wajen babu yalwan hayaniya, hasali ma koda ya shiga É—akin yin gym É—in babu kowa. Â
Rigar dake jikinsa ya cire, cikin nutsuwa ya soma sana'ar tasa ta motsa jiki, wanda ya maidashi É—abi'arsa, domin babu ranan da za'a wayi gari matuÆ™ar da lafiyansa baiyi gym ba, hakanne yasa duk jikinsa ya mummurÉ—e.Â
Ganin ogan nasu yafara gym ne yasa  Abdul komawa mota, tunowa da umarnin me gidan nasa ne ya sashi wucewa restaurant kaitsaye.    Â