← Book details Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 131 OF 144

Sashe 131

Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wasu irin hawaye masu tsananin zafine suka shiga gangarowa ta gefen idanunsa, alokacin daya gama samun kansa acikin jikinta, adaidai lokacin ne kuma yaji gaba d’aya kunnuwansa sun toshe, saboda wani irin dad’in da yaji, wanda baitab’a sanin akwai makamancinsa aduniya ba, kasancewar kowani jijiya dake jikinsa ayanzu ta gamsu da daddad’an d’umin dake cikin jikin Laylerh’n, Tabbas yaji abunda bai tab’a tunanin zaiji ba, wanda asanadin haka yasashi jin kansa awata duniya ta daban, duniyar dashi kansa baisan a inda hayyacinsa yake ba, duniyar da takashe masa kunnuwa da bakinsa, haka kuma duniyar da ta tsayar da duk wani tunaninsa, ya zama tamkar mayunwacin zaki, ko kuma zautaccen da kwata kwata baya gane komai sai dad’in da yake ciki.

Saboda shid’ewan da yayi kuwa bakinsa sam yakasa rufuwa, saidai hawaye kawai dake bin fuskarsa.

Sam Maleek ya manta waye shi, da kuma Laylerh’n sa, sabuwar duniyar daya samu kansa aciki ne kawai ke wasa da tunani da kuma kwakwalwarsa, duniyar Ayshnoor d’insa ta musamman, duniyar daya jima yana kwad’ayi da fatan samu, haka kuma jikin daya jima yana muradi, tayaya zai iya misalta wannan yanayin nasa mai kama da suma? tayaya zai iya banbance daidai da rashinsa ayanzu?

Tabbas yayi fi cewa ahayyacin da bazai tab’a iya controlling gangar jikinsa ba, domin ayanzu ma baya gane komai saidai sake nutsewa acikin jikinta da yakeyi, yanajin kansa na yawo asararin samaniya.

15minute only

Idanunta da sukayi luhu luhu, wanda kuma hawaye ke fitowa daga cikinsu ta lumshe ahankali, adaidai lokacin da taji yanda Yah M.Jay d’in ke cigaba da heaven sex da ita, wanda zuwa yanzu ko hannunta bata iya motsawa, domin jikinta ya zama very weak sosai, kuka kuwa ayanzu ko tayi muryar nata bazai tab’a fitowa ba, saboda komai najikinta ya riga da yayi rauni, har jin kanta takeyi na wani irin juyawa, Yayinda kowani jijiya dake cikin kanta ke sarawa.

Ahaka tun tana jiyo groaning d’insa na tashi sama sama, har dai ya zamana idanuwanta sun rufe ruf bata iya jiyo sautin komai, sai yanda yake sake shigewa jikinta yana enjoying mood d’in, har numfashinsa na fusga, gaba d’aya abu yakeyi mata na irin wanda kwata kwata baya cikin hayyaci da nutsuwarsa.

*After 45minutes 1:30 am*

Wani irin gumi ne ke yanko masa, duk da kuwa cewar gaba d’aya ilahirin jikinsa rawa yake, rawa kuma irin na wanda ke nuna cewar yanajin matsanancin sanyi.

Kansa dake matuk’ar sarawa ya rik’e tare da rumtse idanunsa, domin haka yakejin tamkar ana hura masa duk wata jijiya dake cikin kannasa, Yayinda take kuma yaji wani zazzab’i mai zafi ya sauk’ar masa.

Idanunsa da sukayi luhu luhu suke kuma wani irin jujjuyawa ya bud’e tare da sauk’e ganinsa akan Laylerh, da har yanzu ke kwance, idanunta alumshe still kuma har yanzu hawaye basu daina bin gefen fuskarta ba.

Ahankali yad’an soma yawo da idanunsa ajikinta duk da cewar ayanzun bawai yana wani gani sosai bane, saboda har yanzu baigama dawowa hayyacinsa ba.

Sauk’e idanunsa da yayi akan mararta da kuma jikin milk colour bedsheet d’insu da yayi ne, yasashi zaro idanun nasa amatuk’ar rud’e, yasa y’ar yatsarsa ya tab’a abunda yake gani ajikin bedsheet d’in.

K’urawa yatsar ido yayi saboda yanason fahimtar, gane cewar abun dake jikin yatsar tasa jini ne yasashi rumtse idanunsa da k’arfi, lokaci d’aya kuma wasu irin hawaye masu tsananin zafi suka silalo daga cikin idanun nasa.

Take kuma yaji wani irin
matsanancin tausayin Ayshnoor d’innasa, da kuma mahaukaciyar soyayyarta na d’ibansa.

Ahankali ya zube guiwowinsa akan gadon, tare da d’an mirginawa ya shige cikin jikinta, hugging d’inta yayi sosai, tare dasa hannunsa d’aya asaman mararta ya soma shafawa slowly.
Again kuma bakinsa dake rawa ya d’aura adaidai saitin kunnenta.

*”I LOVE YOU Ayshnoor! I Love You So Much!! and I’m very sorry Ayshnoor i don’t mean to hurt you, but please I’m so sorry...�

Ya fad’i haka cikin wata irin muryarsa da tayi sanyi sosai, kana take kuma fidda matsanancin rauninsa da kuma tausayin Laylerh’n, domin koda wasa bai tab’a tunanin zai iya aikatawa Laylerh’n hakan ba.

Hannunsa d’aya yasa acikin nata, tare da rik’eta gam, cikin kuma wani sabon yanayin da yakejin kansa aciki ya sauk’e mata wani irin hot kiss akan forehead d’inta, lokaci d’aya kuma saiga hawaye masu zafi nabin gefen fuskarsa.
Hannunta dake cikin nasa ya rik’e da kyau, tare da had’e goshinsu waje d’aya ya lumshe idanunsa.

Baisan tayaya zai misalta irin yanayin da yakejin kansa aciki ba, domin yanayi ne da tunda yake aduniya bai tab’a jin kwatan kwacin irinsa ba, yau Ayshnoor d’insa ta shayar dashi abunda bazae tab’a mantawa ba, ta bashi kyautan virgin d’inta abu mafi tsada dake cikin rayuwar ko wacce y’a mace, sannan kuma abu mafi daraja da ba kowa ne ke samu ba.

Lallausan sajen dake kwance akan fuskarsa, ya d’an shiga goga mata akan gefen fuskarta.
Cikin wata kasalalliyar murya yace.

“I can’t pay you back Ayshnoor, kece mace tafarko acikin rayuwar Maleek, sannan kece mace ta farko da Maleek ya fara sani, kece kuma macen da kika fara bawa Maleek kyautan virgin , you take care of your self for me, for a while, thank you so much Ayshnoor, I can’t live without you!!!�

Ya k’are maganar cikin muryarsa da tayi rauni sosai, tare da sake hugging Laylerh’n acikin jikinsa.

Ahankali yasanya tafukan hannayensa akan naked skin d’inta yana shafawa, wani irin sonta yakeji na ratsa kowani b’argo da jijiyar jikinsa.
Yayinda daga gefe guda kuwa yakejin yanda zuciyarta ke bugawa, duk da kuwa cewar numfashinta baya fita da kyau sosai.

Had’e fuskarsu yayi awaje d’aya, tare da zaro harshensa ya tura acikin bakinta, ahankali kuma ya soma yawo da harshen nasa yana sucking d’in bakinta.

Daddad’an d’umin saliva d’insa dake yawo acikin bakinta ne, yasa ta jan wani irin dogon numfashi, lokaci d’aya kuma ta soma kokarin bud’e idanunta, da suka b’ata sawon mintunoni akulle, duk da cewar bawai suma tayi ba, amma bata cikin hayyacinta sosai, domin dare d’aya kawai har ta rame.

Kyakkyawar fuskarta dake dauke da hawaye ya zubawa idanunsa masu sanyi, harta gama ware nata idanun.

Akan fuskarsa ta sauk’e ganinta, duk da cewar kuma dishi dishi take gani amma hakan baisa ta janye idanunta daga garesa ba, Yayinda takejin zafin d’umin jikinsa na shiga cikin nata jikin.

“AYSHNOOR!!!� yak’ira sunanta cikin sanyin murya tare da d’agota ya sake mannata da jikinsa.

Idanunta tad’an lumshe ahankali, tare dajan wani dogon numfashi, labb’an bakinta dake d’auke da danshin saliva d’insa ta d’an motsa Ahankali, da alamu magana takeson yi amma ta kasa.

Ganin hakan da yayi ne kuma yasashi sanya tafin hannunsa ahankali ya shafi gefen innocent face d’inta.

Ahankali cikin kuma yin k’asa da murya yace.

“I’m sorry, forgive me please I’m very sorry Wife! kinajin zafi sosai ko? Boo d’inki baida kirki ko? sorry kinji I promise you Yah M.jay bazai sake hurting naki haka ba!!!�

Ya k’are maganan yana me saka d’aya daga cikin yatsun hannunta na dama acikin bakinsa, wanda kuma hakan yakeyi mata tun tana k’arama, idan ya fahimci cewa tana cikin halin taimako.

Sassanyun Idanunta ta lumshe,alokacin da taji yanda yake sucking finger d’inta, lokaci d’aya kuma taji wani irin matsanancin sonsa na k’aruwa acikin zuciyarta, sam ko kad’an dangane da abunda yayi mata d’in, batajin wani ciwo acikin zuciyarta, hasalima wani irin sanyi takeji, ba kuma tajin akan wannan zata iyayin fushi dashi, saboda shid’in gaba d’aya rayuwarta ne, da soyayyarsa kad’ai take samun nutsuwa acikin zuciyarta.

“Yah M.jay please zansha ruwa..� tafad’i hakan cikin wata kasalalliyar muryarta, dako fita sosai batayi.

Jin tace zata sha ruwa ne, yasa shi d’an lumshe idanunsa, tare da zare hannunta dake cikin bakinsa, new towel d’in dake gefen gadon ya d’aura akan waist d’insa, tare dajan blanket ya rufe mata rabin jikinta, ahankali ya sauk’o daga kan gadon, kaitsaye wajen fridge ya nufa, koda ya bud’e fridge d’in, cikinsa cike yake da kayan drinks da kuma bottle water, bottle water mai d’an sanyi ya d’auko, tare da dawowa anutse ya zauna abakin gadon, hannunsa yasa ya jawota jikinsa tare da bud’e murfin bottle water d’in ya sa mata abakinta.

Sosai tasha ruwan har kusan fiye da rabin goran, ganin hakanne kuma yasashi janye goran daga bakinta, ahankali yasa hannu ya shafa long hair dinta, da ya watse akan kafad’unta.

Itakuwa Laylerh’n ganin jini a bedsheet dinsu ne yasa ta, d’ago maraitattun Idanunta dake cike da hawaye ta kalleshi, saidai kuma wani irin kallo da taga yanayi mata ne yasa tayi saurin sadda kanta k’asa, domin abune da ke abayyane cewa bazata iya jurewa kallon cikin idanunsa dake matuk’ar rikitata ba.

Shikuwa Maleek ganin yanda duk jikinta yayi weak ne, yasashi gane cewar zafi takeji sosai, maybe ma ko yaji mata ciwo, hannunsa yasa ya jawota jikinsa sosai, tare da lumshe idanunsa, saboda Allah Ma yasani shi baisan ta inane zai fara ba, baisan me akeyiwa mace idan anyi disvirgin d’inta ba.

Wayarsa k’irar iphone12promax dake kan bedside ya d’auko, kaitsaye google ya shiga yayi searching, cikin sa’a kuwa yaga abun da yakeson gani.

Hannunsa yasa ajikinta daya d’au zafi sosai, duk da cewar kuma shid’inma akwai zazzab’i sosai ajikinsa amma baidamu da kansa ba, saboda yasan cewa shi mai iya jure kowani irin ciwo ne.

Kwantar da ita akan pillow yayi, tare da mik’ewa tsaye kaitsaye ya wuce toilet.

Warm water ba kuma maitsananin zafi sosai ba ya had’a acikin babban bathtub, tare da zuba wani turaren wanka wanda ke jere kala kala agaban wani mirror glass, dake cikin toilet d’in.

Bayan ya kammala komae ne kuma ya bud’e k’ofar toilet d’in ya fito, direct gaban gadon nasu ya nufo, ahankali yasa hannayensa duka biyu ya d’agota zuwa jikinsa, haka ya nufi cikin toilet d’in yana d’auke da ita ak’irjinsa.

Wani wahalallen k’ara ta saka masa alokacin daya ajiye ta acikin warm water’n, tare dasa hakwaranta ta cije labb’anta, saboda wani irin zafi da kuma rad’ad’i da taji suna ratsa ta.

Ganin tana k’ok’arin fitowa daga cikin bathtub d’inne kuma, yasa shi rik’e shoulder d’inta da kyau, murya atausashe yace.
Chapter 131 · 0% Book details