Sashe 13
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Æangaren Laylerh kuwa yau tun da taje skull bata samu nutsuwa ba saida suka kammala Biology test É—in da zasuyi.      Â
Teemah dake amatuÆ™ar gajiye ne ta É—an kwanto jikin Laylerh'n, akasalance tace.Â
"Wallahi Laylerh nagaji gashi yunwa nakeji sosai."    Â
Hararanta Laylerh tayi tare da cewa.  "Nima ae nagaji, bacci ma nakeji." Laylerh tayi maganan tana É—an lumshe idanunta.  Â
Da sauri Teema ta É—ago daga jikinta, cikin zumuÉ—i tace.
"Yauwa kin tunamin kinsan mafarkin me nayi jiya kuwa?."  Â
kai Laylerh ta girgiza alaman "A'a"    Murmushi Teemah tayi tare dayin fari da idanunta, cikin son nuna shauÆ™in abun da takeji tace. Â
"Mafarkin Mr.Soldier nayi."     Idanu Laylerh taÉ—an zaro cike da mamaki tace. Â
"Mr.Soldier? wani Mr.Soldier?."
    Â
Hararan wasa Teemah ta watsa mata, cikin Æ™aunar abun da takeson faÉ—i ta gyara zama, tare da É—an rufe fuskarta tace. Â
"Mr. Soldier na wa kika sani?, idan nace Mr.Soldier kema kinsan Mr.Soldier É—in gidanku nake nufi."Â Â Â Â
Idanu Laylerh ta zaro cike da matsanancin mamaki tace. Â
"Kina nufin YA M.J?."Â Â Â Â Â
kai teemah ta jinjina tare da cewa "Eh shi, duk da bantaÉ“a ganinsa ba amma inajin wani abu agame dashi Laylerh, sau É—aya kawai dana ga pics É—insa afalon ku Allah Laylerh inasonshi, yana burgeni sosai, ban taÉ“a ganin wani mutum irinsa ba, ya haÉ—u Laylerh cute handsome ne bana wasa ba, please yaushe zai zo?"Â
Ta Æ™are maganar tana me rolling idanunta.      Â
Wahalallen saliva É—in daya tsaya mata amaÆ™oshi ta haÉ—iye, ahankali taÉ—an lumshe idanunta, akullum akuma ko da yaushe, Teemah na yawan yi mata sambatu akan Ya M.J, koda sau É—aya ne kuwa bata taÉ“a jin hakan acikin jikinta ba sai yau.    Â
Jin tayi shiru ne yasa Teemah dafa shoulder ɗinta, cike dason jin bayani akan Mr.Soldier man ɗinta tace
"Why kikayi shiru?."Â Â Â
BuÉ—e idanunta tayi tare da sauÆ™esu akan Teemah, kallon cikin idanun Teemah'n tayi sannan ta sunkuyar da kanta Æ™asa, tabbas yau ta hango wani abu acikin idanun Teemah, wanda yasanya taji wani abu me kama da fargaba naneman kamata, wanda ita kanta batasan dalilin hakan ba.     Â
Still ganin tayi shiru yasa Teemah  kamo hannunta, batare da ta lura da yanayin da take ciki ba tace "Zo muje muyi sallan la'asar naga lokaci yayi, kuma anata fita no need mu zauna a class." Â
bata iya cewa komai ba sai bin bayan Teemah'n tayi suka fita daga cikin class É—in.       Â
Kaitsaye inda aka tanada donyin awala suka nufa, Ita tafarayin alwala sannan Teemah ma tayi. Â
Gefen masallaci suka nufa, wajen da aka tanadawa matan skull É—in musamman danyin sallah, atare sukayi sallan bayan sun idar da sallan ne suka koma class. Â
Ƙarfe 5 daidai aka tashesu, suna fitowa daga cikin school É—in suka tarar da Bala driver har yazo É—aukan Laylerh.Â
Murmushi Teemah tayi tare da cewa. "Lallai hakan alamace dake nuna cewa Abbu ya dawo."Â
Murmushi Laylerh tayi tare da jinjinawa Teemah kae, alaman "Eh" idanu Teemah taÉ—an kashe mata sannan sukayi murmushi,  saida Teemah taga tafiyarsu kafun driver É—inta yazo itama ya É—auketa.  Â
Jin sunyi nisa da tafiyane yasa ta kwantar da jikinta ajikin kujeran motar, ahankali taɗan lumshe idanunta tare da sakin ajiyar zuciya.  Kalaman da Teemah ta faɗa mata ne suka shiga dawowa cikin kanta filla filla, hakanan taji gaba ɗaya duniyar ta daina yi mata daɗi, batasan me yasa ba sai tanajin kaman kalaman Teemah'n naneman ruguza mata wani abu daga cikin rayuwarta, wanda ita kanta batasan ko menene shi ba, zoben dake ƴar yatsar hannunta ta soma murzawa, ahankali takejin wani irin sanyi me dadi na ratsa jikinta, sake lafewa ajikin kujeran motar tayi tana sakin numfashi ahankali, idanunta da suke alumshe ne suka fara yi mata gizon kyawawan idanunsa wanda suka zamo wasu abu daga sashin zuciyarta, saboda ganinsu cikin yanayin gizo yana sama mata nutsuwa, wani irin baƙon yanayi wanda bata taɓa jin irinsa ba ne yasoma ziyartar ta, mafarkinta na jiya ne ke ƙoƙarin dawo mata, sam kuma batason hakan.
 Jin an takawa motar tasu birki ne yasa tayi saurin buɗe idanunta, ga mamakinta sai gani tayi sun iso gida.  Jikinta asanyaye ta buɗe murfin motar ta fito, idanunta ne suka sauƙa akan wasu sabin cars guda biyu dake fake atsakiyan gidan, ɗan kau da kanta gefe tayi tare da sake maƙala bag ɗinta akafaɗarta.
Batakawo tunanin komai ba kaitsaye ta nufi babban falon gidan...      Â
Acan cikin falon kuwa Abbu Jaheed ne zaune shida babban amininsa Alhaji Ahmad Rufa'e, wanda ya kawo masa ziyara tundaga garin Kaduna, gefensu kuwa Momy ce ke ta faman É—awainiya dasu sai kawo musu drinks da snacks take.  Â
Zaune yake akusa da mahaifinsa, inda yake sanye cikin riga da wando na wani tsadadden yadi me kalan milk, duk da kasancewar yana da haske amma hakan bai hana yadin yi masa kyau ba, fari matashin saurayi ne wanda aÆ™alla bazai haurawa shekaru 30 ba, da dukkan alama kuma jikinsa na tafiya daidai da shekarunsa, kaitsaye idan ka gansa zaka Æ™irasa da kyakkyawa, dan babu laifi shima yana da nasa salon kyau'n, sannan kuma kai tsaye ga wanda ya iya nazarin halayyan mutum idan ya gansa zai iyayi masa kallon me abubuwa guda uku, nafarko bashi da yawan sakewa, sannan kuma bashi da tsumewa, abu naÆ™arshe dayafi kowanne shine kallo É—aya kawai zaka masa kafahimci cewa yana da nagarta. NAJEEB AHMAD RUFA'E kenan matashin saurayin dayakeji da Æ™uruciyarsa, wayarsa Æ™iran Samsung galaxy fold 2 ne ahannunsa yana ta faman latsawa, yayinda Abbu da Alhaji Ahmad Rufa'e keta faman tattaunawa akan harkan kasuwancinsu.    Â
Cikin nutsuwa ta turo ƙofar falon ta shigo bakinta ɗauke da sallama, zaƙin muryarta da kuma sanyinta shiya sanya Najeeb ɗago kansa tare da sauƙe idanunsa akanta.
(Sorry awajen sa matsayin ajin karatun Laylerh nasa SS 1, typing error ne SS 2 zansa, then my wattpadians gaskia kuna min rowan vote da comment, karku manta da comment da vote ɗinku kaɗai nakesamun confidence, my whatsapp people kuma fa kunamin rowan comment🙄)
*Vote nd Comment*
   *Fatymasardauna*
1/19/21, 8:10 PM - Ummi Tandama: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
   *LAYLERH MALEEK*
 *Writting By*
Phatymasardauna
              *Wattpad*
          @fatymasardauna
#Fantasy
*Chapter 7*
Sauƙe idanunsa da yayi akanta ne yasa duk tsikar jikinsa mimmiƙewa, take yaji wani sabon yanayi ya ziyarcesa, numfashi ya fesar tare da soma yawo da idanunsa akanta baya ko ƙiftawa.
Ɗago ɗara ɗaran kyawawan Idanunta tayi, wanda hakanne ya bawa eye balls ɗinta daman sauƙa acikin nasa idanun.
Wani irin faɗuwar gaba ne ya ziyarceta, cikin sauri ta janye idanunta tare dayin ƙasa da kanta, hakanan taji duk tazama wata iri. Ahankali tasake yin ƙasa da idanunta, tare da kawar da kanta gefe. Cikin yanayin sanyi ta ƙarasa shigowa cikin falon, tare daɗan durƙusawa cikin sassanyar muryarta tace.
"Abbu barka da yamma." Murmushi Abbu yayi tare da cewa. "Yauwa Laylerh ya school É—in?." É—an murmushi tayi ahankali ta ce. "Alhamdulillah."
Idanunta ta ɗaga tare da ɗan kallon Alhaji Ahmad Rufa'e wanda tun shigowanta fari'ar dake kwance akan fuskarsa ta ƙaru. Cikin yanayin ta na nutsuwa tace.
"Ina yini."
Sake faɗaɗa fari'ar dake kwance akan fuskarsa yayi, murya asake yace. "Lafiya ƙalau Laylerh ya karatu, ana nan anata fama ko?."
Kai ta jinjina masa alaman "Eh." still har yanzu fuskarta É—auke yake da murmushi.
Kallon Abbu Alhaji Ahmad Rufa'e yayi cikin yanayin jin daɗi yace. "Masha Allah Alhaji Jaheed Laylerh ta girma, wancan zuwan nawa fa tana ƴar ƙarama da ita, dan in ban manta ba lokacin shekarunta 11 ko."
Murmushi Abbu yayi, tare da jinjina masa kai, cikin dattako yace.
"Ae kasan girman Æ´a mace babu wuya."
ShiÉ—in ma Alhaji Ahmad Rufa'e'n murmushi yayi, dan tabbas ko maganan da Abbun ya faÉ—a haka ne.
Laylerh da duk taji ta kura ɗan muskutawa kaɗan tayi, tare da sakeyin ƙasa da idanunta, hakanan takejin wani iri ajikinta, gashi jikinta na bata cewar ana kallonta.
Najeeb ajiyar zuciya ya sauƙe tare da ɗan lumshe idanunsa, wanda tun shigowarta suke aikin kallonta basa ko lumshewa, hakanan yaji wani diffrent feeling akan yarinyar, duk da kasancewar tana da ƙananun shekaru, amma ya lura tana da abubuwan burgewa da yawa ajikinta, sosai kuma ya karanci yanayinta, cikin zuciyarsa yake maimaita sunan da yaji Abbu ya ƙirata dashi wato "LAYLERH".
"Nice name." Ya faɗa batare daya bari sautin muryarsa ta fito fili ba, saidai laɓɓansa da suka ɗan motsa, baisan meya saba har yanzu ya kasa ɗauke idanunsa akanta.
Bazata iya jure zaman wajen ba, musamman yanda taji tsikar jikinta na zubawa, miƙewa tsaye tayi domin ayanzu ba abun da takeso kaman ganinta aɗakinta, dan ko tantama batayi, kasancewar taji ajikinta cewa ana kallonta.
Ganin Laylerh'n ta miƙe tsaye ne yasa Abbu cewa.
"Laylerh baki ga Yayanki Najeeb bane? kigaishe sa mana."
Jin Maganan da Abbu ya faɗa ne yasa akaro na biyu ta ɗago kyawawan idanunta ta kalleshi, kasancewar tun ɗazu idanunsa akanta yake, shiyasa idanunsu suka faɗa cikin na juna, saurin sadda kanta ƙasa tayi tare da kama ƴan yatsun hannunta ta shiga murzawa, cikin muryarta dake cracking tace.
"Ina yini."
Akaron farko kenan daya janye idanunsa daga gareta, cikin son samawa kansa nutsuwa yace. "Lafiya."
Jin sauƙar muryarsa acikin kunnuwanta ne yasanya ta sake ɗago kai ta kalleshi, wani abu da ta tuna ne yasa ta ɗauke idanunta daga kansa, tare da miƙewa tsaye cikin yanayin nutsuwarta ta nufi ɗakinta, kasancewar ta ɗebo gajiya amakaranta shiyasa takejin kanta nayi mata ciwo kaɗan kaɗan.
Ta gefen idanunsa yabita da kallo,har ta shige wani É—an corridor dake cikin falon, wanda anan cikin corridor É—in É—akinta yake, ganin ya daina ganinta ne yasa shi É—auke kansa daga kallon hanyar da tabi.