Sashe 64
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsaye yaga Abbou Jaheed ya harde hannayensa, fuskarnan tasa babu ko alaman murmushi, kallo daya kuwa zakayi mishi kafuskanci cewa yana cikin matsanancin bacin rae, duba da irin yanda yanayin fuskarsa take.
Sosae ganin Abbou Jaheed din yasa jikinsa yin matukar sanyi, duk da kuwa cewar bawae yana wani cikin hayyacinsa sosae bane, ahankali yayi kasa da kansa tare dasa hakwaransa ya cije teeth dinsa.
kallon tsab Abbou Jaheed ya masa, cikin hade fuska yace.
"Daga ina kake?"
jin tambayan da Abbou Jaheed din yayi masane yasashi sake sunkuyar da kansa, dan ahakikanin gaskia karya ba al'adarsa bace, bakuma yason farata ayanzu.
Shirun kuwa da yayine yasa ran Abbou Jaheed Kara baci, cikin muryar fada yace.
"Tambayarka nake daga Ina kake, da har sae yanzun kake shigomin gida? kenan hakan na nufin kanason maedamin gida kamar nightclub, da zaka fita alokacin da kakeso kakuma dawo alokacin da kakeso? to kasani bazae taba yiwuwa ba, domin bazan taba lamuntar hakan ba."
Idanunsa da sukayi ja ya dago ya kalli Abbou Jaheed din, ahankali ya dan motsa labban bakinsa, kamar wanda zae ce wani abu sae kuma yayi shiru, tare da dan girgiza kansa wanda yakejinsa yadanyi masa nauyi, saboda yanda yakejin wani irin bacci da kuma yanayin maye na dibansa.
agogon dake sakale atsintsiyar hannunsa ya duba, ganin karfe daya harda kusan mintuna 20 ne, yasa batare da tunanin komae ba ya raba ta gefen Abbou Jaheed din ya soma tafiyarsa dake bayyana yanayin mayen da yake ciki karara.
Ganin yanda yake tafiyan aharde ne yasa Abbou Jaheed riko hannunsa, tare da juyo dashi ya zamana suna fuskantar juna.
ganin yanda idanunsa sukayi jajur ne yasa Abbou Jaheed rumtse idanunsa da karfi domin sarae yagano cewa Maleek din ba acikin hayyacinsa yake ba.
“Meyake shirin faruwa dashine haka? Lallai hakika Allah ya aiko masa babban jarabawar rayuwa, shin ma yana ina yabari hakan ya kasance?�
Atake yayiwa kansa duka wayannan tambayoyin da bashi da amsarsu, sassauta rikon da yayiwa Maleek din yayi saboda yanda yaji zuciyarsa tayi matukar raunana, yayinda kuma idanunsa suka ciko da kwallan tausayin kansa da kuma sabuwar rayuwar dannasa Maleek yasamu kansa aciki.
Ahankali cikin yanayin sanyi ya saki hannun Maleek din, wanda kuma hakanne ya bashi daman cigaba da tafiya, batare kuma da ya sake juyowa ya kalli Abbou Jaheed din ba.
Dakallo kuwa Abbou Jaheed ya bisa harya bacewa ganinsa, idanunsa ya rumtse da karfi tare da jingina bayansa ajikin motar Maleek din.
zuciyarsa dake yi masa kuna ya dafe tare da soma ambaton sunan Allah.
B’angaren Maleek kuwa ta babban falon gidan yabi inda kae tsaye ya wuce part dinsa.
Ahankali ya maida kofar dakin nasa ya rufe,tare da karasowa bakin gadon dake cikin dakin ya zauna.
Hannayensa biu yasa ya kama kansa dake wani irin ciwo, hakanan yakejin kunci da damuwa acikin rae da zuciarsa, lokaci daya ya tambayi kansa." shin meyasa ma'aikacin hotel din ya yaudaresa,ta hanyar basa wine me alcohol aciki?."
Shima baesaniba bakuma shi da hanyar da zaesan meyasa hakan ta faru.
Ahankali ya dago idanunsa da sukayi jajur ya saukesu akan hadadden zanen hotonta daya manna ajikin bangon dakin nasa.
Tashi tsaye yayi tare da karasawa wajen da zanen hoton nata ke lik’e.
Ahankali ya daura hannayensa akan hoton tare da sakin wani kayataccen murmushin da ya kara bayyana zalla da kuma tsananin kyawun fuskarsa.
“Always you looking so good bae!� Yafadi hakan cikin matsanancin shaukinta dake matukar addabar zuciarsa.
Idanunsa ya kurawa zanen fuskartata wanda musamman yasa akayi masa.
“Komae naki me kyaune Laylerh, daga yarintarki har zuwa girmanki, murmushinki, magananki, dariyanki, tafiyanki, komae natsarin halittarki abun burgewane, hakika har yanzu ina bulayi da kuma neman hanyar da zaesa na iye jure zafin rashinki Laylerh, amma kowacce hanya da nake tunanin bi ta toshe, narasa hanya guda daya, please L.M say something, maybe hakan zaisa zuciyata tayi sanyi, domin haryanzu nakasa gano meyasa, da kuma dalilin da yasa ako da yaushe k’addara ke d’awainiya da rayuwata, tabbas nasan cewa ba komae ne idan mutum naso yake samu ba, hakika wannan kaddarace dake sauyawa akowani lokaci!�
Dakatawa da maganar tasa yayi tare da lumshe idanunsa.
Cikin matsanancin sanyin zuciyar da ya samu kansa aciki yace, da wata irin sassanyar murya. “Kaddara ta nesantaki dani, amma har yanzu ina numfashi, tabbas kaddara itace me hadawa kuma me rabawa, ta rabamu akaron farko, Insha Allahu Kuma zata hadamu akaro na biyu, nasani zanrayu dake Laylerh, domin kedin abu buyuce awajena, ma' ana bugun zucia da numfashina, tabbas naji ajikina cewar wata sabuwar k'addaran tana nan zuwa, wanda kuma asanadinta zaki rayu dani Insha Allah!!."
Yak’are maganar tasa da wani irin murya dake bayyana asalin abunda ke kwance acikin zuciyarsa.
Hannayensa ya zura acikin aljihun wandon dake jikinsa, Kallo daya yayiwa zanen hoton nata dake manne ajikin bango, ahankali ya dauke Kansa, tare da matsawa daga jikin hoton, cikin tafiyarsa ta maye kaetsaye ya nufi bathroom dan so yake yadan watsawa kansa ruwa ko hakan zaesa yaji sanyi da kuma salama acikin zuciyarsa.
Bud’e k’ofar bathroom din yayi ya shige, anutse ya gama cire kayan jikinsa, tare da karasawa yasakarwa kansa shower, ajiyar zuciya me karfi ya sauke alokacin da yaji saukan ruwan shower’n ajikinsa, idanunsa ya lumshe yana mejin yanda bugun zuciyarsa ke tafiya ahankali.
Sanin kuma da yayi cewar dare ya raba ne, yasa baiwani tsaya b’ata lokaci acikin toilet d’inba ya kashe shower’n tare da sako bathrobe ya fito, kasancewar kuma tuni bacci yacika idanunsa ne yasa ko tsayawa goge jikinsa baiyiba, ya haye saman gado ya kwanta, take kuwa cikin abun da baiwuce 9min ba bacci ya d’aukesa.
B’angaren Abbou Jaheed kuwa bayan wucewan Maleek din cikin gida, akalla ya bata lokaci masu tsawo yana tsaye ajikin motar M.Jay din kafun daga bisani ya wuce part dinsa, kasancewar dama karan horn din motar Maleek dinne ya tasheshi daga bacci.
Koda ya koma dakinsa kuwa zugum yayi, acikin rae da zuciyarsa kuwa yake ta sak’a abubuwa kala kala,domin ba kad’anba halin da yaga Maleek aciki ya d’aga masa hankali.
Saboda yasan hakan alamace dake nuna cewar yana sakaci da rayuwar D’ansa, wanda kuma ya tabbata yau da’ace Mahaefiyar Maleek na raye, sae hakan yafi kona rae da zuciyarta fiye da nasa.
Ajiyar zucia me k’arfi ya sauk’e sakamakon tunawa da yanda yakaranci abubuwan dake cikin zuciyar Maleek d’in kwance acikin idanunsa, hakika yazame masa dole ya aiwatar da abunda ya kudurta acikin ransa, saboda yasan hakan shi kadaine mafita.
Da wannan tunanin nakawo k’arshen matsalan Maleek d’in ya kwanta, Wanda aransa yabarsa amatsayin dole bawae ra’ayi ko tunani ba.
*Washegari*
8:00 am dai-dai alarm d’in dake cikin d’akin ya buga, hakan kuma yayi daidai da fitowar Najeeb daga cikin bathroom, Wanda ke sanye da rigar wanka ajikinsa, yanayin kuma yanda gaba daya jikinsa ke d’auke da danshin ruwa ne, ke nuna cewar fitowarsa daga wanka kenan.
D’an k’aramin towel d’in dake rik’e ahannunsa ya’ajiye tare da juyowa ya kalli kan gadon.
Har yanzu bacci take, saidai kuma yanayin kwanciyar da tayine yasa gaba daya kusan rabin rigar baccin dake jikinta ta d’age sama.
Ajiyar zuciya ya sauk’e tare da k’arasowa jikin gadon, alarm d’in dake saman bedside carbonated wanda gaba daya k’aransa ya cika d’akin ya kashe, ahankali ya d’an rank’wafo da kansa tare da tsurawa kyakkyawar fuskar Laylerh’n idanu, domin yanayin yanda zarazaran eyelashes d’inta suka kwanta ak’asan idanunta ba k’aramin kyau suka k’ara mata ba, sannu ahankali ya shiga yawo da idanunsa akan fuskarta har zuwa kan breast d’inta da suka d’an bayyana saboda yanayin kwanciyar da tayi.
“Sleeping beauty!� Ya fad’a abayyane adaedae lokacin daya sauk’e idanunsa akan Fararen shining skinny legs d’inta, wanda kwad’ayi da kuma son jin taushinsu yasashi d’aura hannunsa akansu, ahankali yad’an matsar da k’afafun nata gefe, wanda hakan ya bashi daman zama akusa da’ita.
Anutse yasa hannunsa ya shafi gefen wuyanta, jin da yayi jikinnata babu zafi ne yasashi sauk’e ajiyar zuciya.
“Laylerh!� Yak’ira sunanta cikin sassanyar murya, duk da kuwa yasan cewar baccin nata yayi nauyi sosae, tun d’azu yaso tashinta saidai kuma ganin da yayi cewar akwae gajiya atattare da ita ne yasashi k’yaleta, yanzu kuwa idan yabarta baisan sai yaushe ne zata tashi ba, gashi ko sallan asuba batayi ba, kuma k’arfe takwas hartayi.
“Laylerh!!� Yasake k’iran sunanta akaro na biyu.
Still kuwa ko motsi batayi ba, bare yasa ran farkawanta.
Ahankali ya d’an matso kusa da’ita cikin yanayin sanyi yashiga busa mata iskan bakinsa akan fuskarta.
Acikin baccin nata kuwa takejin sauk’an iska akan fuskarta, hakan yasa tad’an soma motsa jikinta, ahankali ta bud’e idanunta da suka d’an k’ank’ance, ras kuwa idanunnata suka sauk’a akan fuskarsa, ganin fuskar Najeeb d’in da kuma yanda ya sunkuyo kanta ne yasa cikin sauri tatashi zaune, tare da soma d’an mummurza idanunta.
“Sleeping beauty dama haka kikene ke bakya k’oshi da bacci?�
Najeeb da haryanzu bai dauke idanunsa akanta ba ya fad’a.
D’an k’aramin bakinta ta turo masa gaba, ashagwab’e tace. “Ni ae baccin bai isheni ba.�
“Uhumm.� Ya fad’a yana me sake matsowa kusa da’ita.
Ganin hakanne kuma yasa ta d’ago da sauri ta kalleshi, ganin yanda idanunsa ke tsaye akan k’irjinta ne, yasa itama tayi saurin kallon k’irjinnata da rabin breast d’inta suka bayyana har yakai ga, ana iya hango y’an jajayen nipples d’inta, da sauri tasa hannayenta ta b’oye k’irjinnata, cikin hanzari kuma ta diro daga saman gadon, ganin hakane kuma yasa cikin sauri Najeeb yayi yunk’urin rik’o hannunta, saidai kuma batare da ta bari yasamu daman hakan ba ta gudu toilet.
Idanunsa da suka sanja kala lokaci d’aya ya lumshe tare da sauk’e wani irin ajiyar zuciya, abayyane cikin yin k’asa da murya yace. “I swear nanda someday wannan yarinyar zata kasheni,because feeling d’inta kad’aima barazana yake ga numfashina, Yah Allah Help me!�
Ya k’are maganar yana me dafe saman mararsa dake d’anyi masa zafi,saboda har yanzu jarababben feelings dinnasa bai sauk’aba, mik’ewa tsaye yayi tare da k’arasawa wajen drawer dan Zab’an kayan da zai saka.