Sashe 10
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ASALIN LAYLERH MALEEK.
          Â
Alhaji Uthman NAI'EB dattijo ne me dattako da kuma kyawun hali, sannan mutum ne da sunansa ke yawo aciki da wajen Nigeria kasancewarsa babban É—an kasuwa, kuma gwani awajen iya kasuwanci, duk da kasancewarsa ba asalin É—an Nigeria ba, amma kuma yayi Æ™aurin suna aÆ™asar, dama kuma garuruwan dake cikin Æ™asar, Alhaji Uthman Nai'eb cikekken balaraben EgÆ´pt ne, inda yakasance nanne Æ™asarsa, kuma anan kowa da kowa nasa suke, saidai mahaifiyarsa Oum Khaltoum wacce ta kasance ba cikakkiyar Æ´ar Æ™asar Egypt É—in ba, wanda ita haifaffiyar Æ´ar Nigeria ce, Hakanne yasa da Allah Yayiwa mahaifinsa rasuwa ta tattaro ta dawo Nigeria, kasancewar shi kaÉ—aine É—an da ta haifa aduniya, shiya sanya ya kasa zama anan Egypt É—in ya biyo mahaifiyarsa Nigeria, inda suka sauÆ™a acikin garin meduguri, wanda kuma nanne asalin garin mahaifiyartasa, kasancewarta shuwa arab, mace me kyaun gaske, shiyasa aure ya kaita har Æ™asar Egypt.Â
Anan meduguri suka ci gaba da rayuwarsu, inda ya kammala karatunsa anan cikin Nigeria, koda ya gama karatun nasa amaimakon ya fara aikin gomnati, sai ya fara kasuwancin saye da sayarwa, wanda dama tuncan hakan shine sana'an mahaifinsa, tasanadiyar hakan kuwa yabar masa tarin arziki me yawan gaske. Â
Cikin hukuncin Allah Kuwa sana'an kasuwanci ta karɓesa sosai, lokaci ɗaya ya fara zama wani hamshaƙin me arziki, gashi yana da nasibi sosai, dukkan abun daya taɓa da yardan Allah Sai yayi albarka, hakanne yasa mutanen Nigeria wanda ya saba dasu suka saka masa suna GWANI, acewarsu bakomai ya sa shi haɓaka har haka ba illa Gwanancewa aharkan kasuwanci, uwa uba kuma yanda sunansa keta yawo acikin ƙasashe da dama, sannu sannu ya tara wata irin dukiya me tarin yawa, wanda shi kansa baisan iya adadinta ba, ganin bashi da niyar kawo zancen aure ne, yasa mahaifiyarsa wato Oum Khaltoum, ta kawo masa zancen aure, nuna cewar bashi da wacce yake so ne, yasa da kanta ta zaɓa masa wata galleliyar mace, wanda suke dangi da ita, itama shuwa arab ɗince, cikin lokaci ƙanƙani akayi bikin Alhaji Uthman NAI'EB GWANI da matarsa Rauda.
Alhamdulillahi ko da akayi biki
Alhaji Uthsman Nai'eb zaman lafiya sukeyi sosai da matarsa Rauda, dan ta kasance mace me tsananin biyayya agareshi, haka suke gudanar da rayuwarsu cikin jin daɗi da soyayya, saidai har zuwa yanzu Allah baibasu haihuwa ba, ahaka har suka shekara ɗaya, suna cika shekaransu da ɗan watanni kuwa Allah Yabawa Rauda ciki, farin ciki da jin dadi ba'a magana awajen family'n, haka suka dinga tarairayan cikin har Allah Ya sauƙeta lafiya, inda ta haifo ɗanta Namiji me kama da babansa sak, sunyi murna sosai, ranan suna yaro yaci sunan Muhammad Jaheed, haka rayuwa ta miƙa musu inda Jaheed nada shekara 2 Rauda tasake haihuwan Ɗa namiji, wanda aka sawa sunan AbdoulKareem.
ShaÆ™uwane sosai atsakanin iyaye da Æ´aÆ´an nasu, AbdoulKareem nada shekara uku Rauda ta sake haihuwan É—a Namiji wanda aka sawa suna Mahmoud Rai'eb. Â
Tun daga kan Mahmoud Rai'eb kuwa Rauda bata sake haihuwa ba, haka ƴaƴan nata suka taso cikin so da ƙaunar juna da kuma haɗin kai.
Haka Rayuwa taci gaba musu cikin jin daɗi, sam basusan wani abu waishi talauci ko ƙuncin rayuwa ba, saboda yanda mahaifinsu ke tashen kuɗi.  Lokacin da girma yazo musu ne kowa aka turasa karatu ƙasar daya fi so, Inda aka tura Muhammad Jaheed karatu ƙasar America, shi kuma AbdoulKareem Anan Nigeria yace yakeson yin karatunsa, yayinda Mahmoud Nai'eb ya tafi ƙasar Egypt, inda yake zaune da ƴan uwansa kana kuma yana tafiyar da karatunsa yanda ya kamata.
Akwana atashi rayuwa nata miƙawa haka ma shekaru, acikin kwanakin da suka shuɗe kuwa abubuwa da yawa sun faru, ciki kuwa harda rasuwan Oum Khaltoum, ƙwarai sunyi jimamin mutuwarta sosai. Kasancewar Muhammad Jaheed shine babba acikin Ƴaƴan Rauda hakan yasa shiya fara kammala karatunsa, wanda zuwa yanzu kuma mahaifinsu girma ya kamashi, dole ya sakarwa ɗansa Muhammad Jaheed ragaman komai na kasuwancinsa, ya kuwa yi sa'a Muhammae Jaheed ɗin nada sha'awan kasuwanci, Alhamdulillahi kuwa dan komai natafiyawa Muhammad Jaheed yanda ya kamata, kasancewarsa ba mutum me sha'awar zaman Nigeria ba hakan yasa shi komawa ƙasar Dubai da kasuwancinsa, domin yana da costomers masu yawa acan,  ashe kuwa acan arzikinsa mafi yawa yake, dan dazuwansa Dubai bajimawa yatara wasu irin maƙudan dukiya me tarin yawa.
Daga ɓangaren AbdoulKareem kuwa shima yagama karatunsa, dama ɓangaren Accounting yakaranta, yana gama karatunsa kuwa ya kama aikin banki.
Mahmoud Nai'eb kuwa gaba ɗaya rayuwarsa a Egypt yakeyinta, inda yamaida hankali akan karatunsa.
Acan Dubai kuwa dukiya ta zaunawa Muhammad Jaheed sosai, sannan ya maida Æ™asar tamkar nanne mahaifansa, dan har companies yake dasu aÆ™asar, kasancewarsa jinin larabawa hakan yasa ya É“ata acikinsu, dan dukansu al'ada da É—abi'arsu iri É—aya ne. Â
Ahaka ne kuma watarana ya haɗu da wata mace ɗaya da ta sace zuciyarsa, wacce take itama Balarabiya ce ƴar asalin ƙasar Oman, bakomai ya ja hankalin Muhammad Jaheed zuwa gareta ba kuwa face baiwar kyau da Allah Ya mata, tabbas Abdiyya kyakkyawace sosai dan ko acikin larabawa kyawunta dabanne, ahaka dai ya isar da kansa gareta, dafari taso ƙin amincewa amma daya kai kansa wajen iyayenta sun amince dashi, take kuwa ya sanar da iyayensa, sunyi murna kwarai saidai Oum Rauda bahaka taso ba, taso ace ƴar Nigeria ya aura, amma babu yanda ta iya ganin yanason Abdiyya yasa ta bari ya aureta.
Anan cikin Dubai suka zauna shida matar tasa, inda suke gudanar da tsabtatacciyar soyayyarsu, gaba É—aya duk wani son duniya Muhammad Jaheed ya É—aura shine akan Abdiyya.
Auren Jaheed nada wata 8 AbdoulKareem ma yayi aure, inda ya auri wata cikakkiyar bafullatanan Yola me suna AISHA, sosai kuwa Oum Rauda taji daɗin hakan, dan dama burinta ne ɗaya daga cikin ƴaƴanta su auri ƴar Nigeria.
Rayuwa me dadi ahalin suke gudanarwa, Muhammad Jaheed da Abdiyya soyayyarsu sukeyi sosai, tun da sukayi aure kuwa sau ɗaya tak Abdiyya tazo Nigeria, yanzu shekaransu 3 kenan da aure amma Allah baibasu haihuwa ba, aɓangaren AbdoulKareem ma hakane har zuwa yanzu matarsa Aisha bata da ciki.
Cikin ikon Allah Kuwa shekarun Muhammad Jaheed huÉ—u da aure, Allah ya azurtasu da samun ciki, sosai sukayi murna da farinciki, haka Muhammad Jaheed ya dinga kashewa Abdiyya kuÉ—i masu tarin yawa dan kulawa da cikin nasu.
Cikin ikon Allah Cikin nata nada wata 10 cib cib ta haifo zankaɗeɗen yaronta namiji, kyakkyawan gaske, wanda zuwansa duniya yazo musu da alkhairai masu tarin yawa, yayinda duk wanda yazo kallon yaro sai ya tafi yana faɗin "Masha Allah." saboda yanda Allah yayiwa yaron baiwar kyau, ranan suna yaro yaci sunan ABOUL MALEEK, tabbas kuwa anyi shagali sosai awannan rana.
Wani irin tsantsar so Muhammad Jaheed da kuma Abdiyya ke nunawa É—ansu MALEEK duk wata soyayyar duniya sun É—aurasa ne akansa, saidai yanayin tasowan Maleek da kuma hali da É—abi'unsa yasauya musu tunani, dan tun yana da shekara 4 suka fuskanci cewa yana da halin miskilanci sosai, gashi babu ruwansa da kowa, ko irin wasan da yara keyi shi bayayi, lokacin daya fara magana ne kuma yasoma kiran mahaifiyarsa da Oum Abdiyya, mahaifinsa kuwa yake Æ™iransa da Abbu Jaheed, haka zalika kama daga kan Abdoul Kareem har Mahmoud Nai'eb Abbu yake ce musu.Â
Ahaka dai rayuwa ta miƙa Maleek nada shakara 8 Abbu Mahmoud Nai'eb yayi aure anan ƙasar ta Egypt, inda ya auri Sofiyya kyakkyawar mace me tashen kyau da wayewa, wacce take kuma matsayin ƴar uwa agaresa, bayan anyi bikin nasu, anan Egypt ɗin sukaci gaba da zama, dan anan yake aikinsa, kasancewar ya jima da zama babban doctor aƙasar Egypt ɗin.