Sashe 118
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Acan gidan Aunty Zee kuwa, tunda suka dawo daga makaranta.
Laylerh ta shiga d’aki ta kwanta, wani irin yanayi takejin kanta aciki na musamman, tun kuma k’iran wayarta da akayi takejin hakan, Yayinda kuma takejin wani sashi na zuciyarta yayi mata nauyi.
Lumsassun idanunta dake bayyana gaskiyar abunda ke cikin zuciyarta ta bud’e ahankali, tare dasa hannunta ta d’auko wayarta dake ajiye asaman bedside drawer, touching screen d’in wayar nata tayi, Kamar kuma yanda ta saba, always shine a mind d’inta, kome takeyi tunaninsa baya iya barin cikin zuciyarta, hotonsa guda d’aya rak dake cikin wayar ta zubawa ido bata ko k’yaftawa.
Hak’ik’a zata iya rantsuwa cewar bata tab’a ganin wani me kya’un Yah Maleek d’innata ba, komai nasa dabanne, more expecially beautiful eyes d’insa da basu cika girma ba, har sai idan shi d’inne ya waresu, ba komae ke d’aukan hankali atattare dasu ba kuwa face yanayin tsarin cikinsu, dake d’auke da black brown eye balls, sai kuma zara zaran lashes masu matuk’ar kyau da burgewa.
Ahankali ta shiga yawo da idanunta akan hoton nasa, har dai ta kuma sauk’e ganinta akan lallausan sajen dake kwance akan fuskarsa, wanda ya zauna sosai, ya kuma k’arawa fuskartasa kyau, Tabbas ko bashi da kyau, tayi imani cewa da wannan beard d’innasa kad’ai zai iya narkar da zuciya.
Asanyaye wani irin tattausan murmushi ya Bayyana akan fuskarta, murmushin da ita kanta batasan tayi sa ba, saidai kuma abu d’aya kawai ta yarda dashi, wanda akansa ko tantama baza tayi ba, shine shape d’in jajayen lips d’insa da nata iri d’aya ne, domin kuwa kamar yanda labb’an bakinta suke jajaye, haka shima nasa suke.
Still wani murmushin ta sakeyi, saidai kuma awannan karon harta hak’waranta saida suka bayyana.
Daidai lokacin kuwa Aleeya da tun d’azu ke tsaye abakin k’ofar shigowa d’akin tace.
“Har abada Laylerh, banajin akwai watarana da zata zo da zaisa, ki gaji da kallon hoton wannan balaraben yayan naki.�
Sauk’ar muryar Aleeya acikin kunnuwanta kuwa, shiya saka tayi saurin kifa wayar ta ta, tare da tashi zaune, anutse cikin kuma son kawae da maganan Aleeya’n ta soma gyara wuyar rigar dake jikinta.
Aleeya kuwa murmushi tayi, batare kuma da ta k’arasa shigowa cikin d’akin ba tace.
“Oum Ayush tazo.�
Da sauri ta d’ago kai ta kalli Aleeya’n, cikin yanayin mamaki da kuma jin dad’i tace.
“Dagaske kike? Please Aleeya banason wasa.�
Ayanzu kam Aleeya dariya tayi, saidai kuma kafun ma ta bawa Laylerh’n amsa, tuni harta Sauk’o daga kan gadon, cikin hanzari ta rab’a ta bayan Aleeya’n ta wuce.
Agarin sauri kuwa har k’afarta na hard’ewa, haka ta k’araso cikin falon, ganin kuma Oum Ayush d’ince da gaske, yasa fari’ar fuskarta fad’ad’a ashagwab’e taje ta fad’a jikinta.
Oum Ayush kuwa murmushin jin dad’i tayi tare da sake rungume Laylerh’n, cike da kulawa tace.
“Nayi kewarki sosai Laylerh, ya exam d’in fatan kun gama lafiya.�
Kai Laylerh’n ta jinjina mata, cikin kuma yanayinta na shagwab’a tace.
“Alhamdulillah exam yayi dad’i, nima nayi kewarku sosai Ina Abbou Khareem dina!�
Again murmushi Oum Ayush tayi, tare da cewa.
“Duk suna lafiya, sune ma suka aikoni natafi dake, sunce hutunnaki ya isa haka, zaki bini mutafi ko?�
Kanta ta jinjina alaman “Eh.� Domin Allah Yasani tayi matuk’ar kewar gidannasu, musamman Yah M.Jay d’inta, saboda har yanzu batasan cewar yayi tafiya zuwa USA ba.
K’arasowar Aunty Zee cikin falonne kuma yasa, hirar Laylerh da Oum Ayush d’in katsewa.
Bayan kuma Oum Ayush din Tasha drinks din dake gabanta ne ta shiga korawa Aunty Zee duk abunda ke faruwa, da kuma maganar tafiya da Laylerh da tazo yi.
Hakika Aunty Zee din taji babu dadi, domin abune da tasani cewar zatayi kewar Laylerh’n, amma kuma to ya ta iya.
Aleeya takira tare da bata umarnin taya Laylerh’n kimtsa kayanta, koda Aleeya taji cewa Laylerh’n tafiya zatayi, bataji dadi ba sam, musamman ayanzu da take matuk’ar jin dad’in zama da Laylerh’n, akwai sabo me kyau sosae atsakaninsu.
Haka dai ta taya Laylerh’n duk suka had’e kayanta waje d’aya.
Koda suka tashi tafiya kuwa har bakin mota Aunty Zee da Aleeya suka rakasu, Yayinda Aunty Zee d’in tabawa Laylerh kyautuka masu yawa. Aleeya kuwa cewa tayi � Insha Allah Zatana kawowa Laylerh’n ziyara.�
Da haka dai suka rabu cike da kewar juna.
Ko acikin Mota kuwa gaba d’aya Laylerh farincikinta ya kasa b’oyuwa, burinta ayanzu kuwa bai wuce taga Yah M.Jay d’innata ba, saboda wani irin kewarsa takeji.
Oum Ayush dake driving ita kanta ta lura da hakan saidai batace komai ba.
Ahaka har suka iso bakin makeken estate d’innasu.
Horn d’aya kawae maigadi ya wangale musu makeken gate d’in, Oum Ayush kuwa cike da k’warewa ta tura hancin motar nata ciki.
Kamar dai yanda ta saba ababban parking space d’in dake cikin gidan ta faka motar nata, bayan kuma ta gama daidaita parking d’in, Kusan atare suka fito daga cikin motar.
D’aya daga cikin ma’aikatan da suke bawa flowers ruwa ne yazo ya d’auki jakar Laylerh’n, tare da nufar cikin gidan da shi.
Itakuwa Laylerh bayan Oum Ayush tabi, saidai kuma bai wuce taku hud’u tayi ba, ahankali ta juyar da kanta, tare da sauk’e idanunta akan part d’in da ada yakasance nasu ita da Najeeb.
Wani irin abu mai kama da fad’uwar gaba da taji ya daki zuciyarta ne, yasa tayi saurin janye idanunta had’e da sunkuyar da kanta k’asa.
Daidai lokacin kuwa suka iso sashin Oum Ayush d’in.
Suna shiga ciki kuwa Oum Ayush tace mata.
“taje tayi wanka, sannan kuma idan ta fito daga wankan taje Abbou Jaheed na k’iranta.�
Da “to.� Kawae ta amsa, tare dajan trolleybag dinta kaitsaye ta wuce d’aya daga cikin 3bedrooms d’in dake cikin falon Oum Ayush d’in.
Tana shiga cikin d’akin kuwa ta soma rage kayan dake jikinta, tare da d’aukan wani towel marar nauyi ta d’aura ajikinta.
Cikin yanayin da takeyin komanta na nutsuwa, ta wuce toilet.
Wanka tayi sannan ta d’auro alwalan sallan la’asar.
Koda ta fito awankan, zip d’in trolleybag d’inta ta zuge, tare da zaro wata doguwar riga mai yanayin Kimono ta sanya ajikinta.
Zama tayi akan gado tare da d’auko wayarta, saidai kuma tunawa da tayi cewar Abbou Jaheed na k’iranta ne yasa tayi saurin mik’ewa tsaye.
Rubber hijab da kuma slipper mai kalan rigarta tasa, ahanzarce ta nufi sashin Abbou Jaheed d’in.
Saidai kuma tun fitowarta compound d’in gidan, ta ajiye idanunta akan sashin Maleek d’in, wanda aduk cikin gidan shine tsarinsa ya fita daban, had’uwarsa na musamman ne.
Bata kuma d’auke idanunta akan part d’in nasa ba kuwa, har saida taga ta iso, sashin Abbou Jaheed.
Ahankali
Ta tura k’ofar falon ta shiga bakinta d’auke da sallama.
Abbou Jaheed dake zaune akan lallausan Turkish sofa, yana me shan fruit salad ne ya amsa mata, fuskarsa d’auke da murmushi’n Jin dad’in ganinta.
Ita d’inma murmushine kwance akan fuskarta, cikin kuma yanayi na d’an hanzari ta k’arasa shigowa cikin falon, anan gefen Abbou Jaheed d’in ta zauna, tare da gaishe sa.
Fuska asake ya amsa mata, tare da tambayarta Exam.
Da “Alhamdulillah!!� Kawae ta amsa masa.
Shikuwa Abbou Jaheed ganin murmushi kwance akan fuskartane yasashi sake Jin wani irin dad’i acikin ransa, saboda yana matuk’ar son ganinta acikin farinciki.
Glass bowl na fruit salad d’in dake gabansa ya turo mata, tare dayi mata alama akan tasha.
Sam musu ba al’adarta bane, shiyasa bata iya ce masa a’a ba, duk da kuwa cewar bata jin yunwa amma haka ta daure tayi 3spoons na fruitsalad d’in.
Abbou Jaheed kuwa gyara zamansa yayi, tare da tank’washe k’afafunsa, saboda maganar da yakeso suyi yau d’in ta banbanta dana kullum.
“Laylerh!!�
Ya k’ira sunanta cikin sanyi da kuma tausasa murya.
Amon muryarsa da taji ne kuma yasa ta d’ago kanta ahankali ta kalleshi.
Lokaci d’aya kuma taji zuciyarta tayi rauni sosai, wanda kuma har saida hakan ya kasa b’uya.
Abbou Jaheed kuwa ayau so yakeyi yayiwa Laylerh’n magana, bawai amatsayin y’ar k’aninsa ba kawai, so yake yayi mata magana amatsayin y’ar daya haifa ta cikinsa.
Saboda hakane ma ya d’anyi gyaran murya, cikin kuma yanayin da yasan cewa zata fahimce sa yace.
“Ayau zan miki magana amatsayina na Uba mahaifi, bawai mai rik’onki kawai ba, Ina kuma fatan zaki fahimce ni, Kamar dai yanda yake a addinance idan aka saki mace yin Iddah ya hau kanta, har saidai idan yakasance Mijin daya aureta bai tab’a kusantarta ba, To fa wannannne Iddah bai hau kanta ba, Kamar dai ke, duk da cewar ada munyi tunanin cewa akwai Iddah akanki, saida Oum Ayush ta fayyace mana komai kafun muka fahimci cewar Iddah bai hau kanki ba, Tabbas ako da yaushe Allah Yakan jarrabtar bawa da k’addarori kala kala, wasu masu wuyar d’auka da kuma jurewa, saidai kuma hakan bawai yana nufin cewa Allah Ba yason bawannasa bane, bansan me yasa k’addara ke wasa da rayuwarku ba Laylerh, amma inaji ajikina cewar Insha Allah Watarana zaku samu farinciki....�
D’an tsagaitawa da maganan nasa yayi, tare da sakin wata irin nannuayar ajiyar zuciya, wanda hakan ya faru ne kuma saboda tuna d’ansa Maleek da yayi.
K’warae yana matuk’ar jin tausayin Maleek d’in wanda tun tasowarsa ba abunda ya sani sai dai neman cimma muradin rayuwa.
Shiru gaba d’aya falon ya d’auka, almost 5mn kafun ya iya tattaro kwarin guiwarsa.
Cikin kuma hikima irin tasu ta manya yace.
“Ada ina wani tunani akanki na daban, wanda batare dana tambayi shawarki ba har na yanke hukunci, inda na yanke cewar zan turaki syprus kije kiyi karatunki acan, saidai kuma kamar yanda Oum Ayush ta fad’a lallai ne ya kamata aji daga gareki, ya kamata kuma abaki zab’i, wannan rayuwarki ce Laylerh, ayau akuma karon farko na baki zab’i, domin y’ancin kine, duk da bansaniba ko akwai wanda zuciyarki keso, saboda haka zab’i biyu kike dashi ayanzu, ko tafiyarki k’asar Syprus ko kuma baki daman sake kawo wani Mijin da zuciyarki keso, matuk’ar kina ga auren shine abu mafi sauki agareki, ba kuma zan tsauwala miki ba agame da hakan!!!�
Hannunta tasa ahankali ta share gumin daya keto mata, lokaci d’aya kuma taji zuciyarta na wani irin bugawa tamkar zata faso k’irjinta ta fito.
Tabbas ita kanta batasan cewar tana da wannan raunin ba sai ayau.
Idanununta da suka ciko da k’walla ta rumtse, tare da soma murza y’an y’atsun hannunta.