Sashe 51
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Tariga da ta farfaɗo tuntuni, kuma kamar yanda na faɗa muku matuƙar za'a kiyaye, akuma bata kyakkyawan kulawa, to hakan bazai zama wani abun damuwa ba, saboda yanzu nayi mata allurai, sannan kuma akwae magunguna da za'a sayo idan ta farka sai abata tasha, kada kuma ayi nesa da ita dan zata iya farkawa kowani lokaci, duk dama alluran dana mata suna da ƙarfi sosai, sannan idan ta farka ya kamata abata abinci taci kafun magani."
Cike da gamsuwa da bayanansa Abbou Kareem ya jinjina kae haÉ—e da cewa. "Insha Allah.!"
Dr.Ishaq kuwa É—aukar jakarsa yayi, saboda dama ya gama mata duk wani abu daya kamata, ganin zai fita daga É—akinne kuma yasa Abbou Kareem ya rufa masa baya.
Æangaren Maleek kuwa sama da 30 minute Dr.Hafeez ya É—auka yana checking É—insa.
Gano matsalar Maleek É—inne yasa take zufa ya ketowa Dr.Hafeez.
Hannu yasa ya share zufan haɗe da ɗago kansa, kana ya sauƙe wata ƙatuwar ajiyar zuciya, lallai akwai aiki ja agabansa, kallon agogon dake ɗaure atsintsiyar hannunsa yayi. "10:40 am" Yafaɗa abayyane yana me ɗan zaro idanunsa.
Cikin sauri da kuma hanzari ya juya yafice daga cikin É—akin.
Fou'ad dake zaune afalo yayi jigum, ganin Dr.Hafeez ɗin yafito afujajan ne yasashi saurin miƙewa tsaye, cikin bayyana tashin hankalinsa yace. "Dr. Lafiya?."
Kai Dr.Hafeez ya girgiza, cikin yanayin tashin hankalin da yake ciki yace. "Ba lafiya ba, saboda akwai babban matsala mintuna 20 kawai muke dashi wanda ya rage mana da zamu iya ceto rayuwar Maleek, maza maza yanzu ka ƙira emergency, mu wuce dashi hospital."
Amatuƙar razane Fou'ad yace. "20 minute fa kacal kace Doctor, bangane me kake nufi ba, please kafaɗamin meke damun Maleek.?!!!" yanayin yanda yayi maganar cikin matsanancin tashin hankali ne yasa. Dr.Hafeez soma girgiza kansa, ƙwarai shima ya tsorata da al'amarin.
cikin muryarsa da tayi sanyi sosai yace.
"Zuciyarsa ce take gab da bugawa!."
Tamkar shock haka Fou'ad yaji sauƙan kalaman Dr.Hafeez cikin matsanancin tashin hankali yace. "Bugawar zuciya?."
"Eh, irin bugawan da bazata sake amfani ba, wanda kuma za tasa ya rasa gaba É—aya Rayuwarsa.!!!"
*(No charge woo🥴. team Maleek how market? najiku shiru, kuyi haƙuri kowa da irin tasa ƙaddaran, then ƙaddara ba agogon hannu bace bare mu juyasa yanda mukeso, ahaka Labarin Laylerh Maleek yazo, amma idan zaku taushi zuciyarku asannu zakuji dadin karatu.)*
1/19/21, 8:15 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna.
*(This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please don't read it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz bank. Whatsapp number 07017879464. )*
       Â
    *Chapter twenty sixth*
Ahankali Fou'ad ya rumtse idanunsa wanda suka cika da ƙwalla, saboda sosai yaji wani irin matsanancin tausayin abokin nasa ya sake lulluɓe sa, yayinda kuma yaji take zuciarsa ta karye.
Tabbas ya yarda cewa kowani bawa da irin tasa ƙaddaransa arayuwa, yayinda shi kuma Maleek wannan itace ƙaddaransa, Ƙaddarar So me tsananin zafi, raɗaɗi, haɗi da kuma cutarwa, haƙiƙa sae ayau ya sake tabbatarwa da kansa cewar, ba ako da yaushe bane zurfin ciki ke haifar da riba, hasalima sometimes baya kowo komai sai danasani, da kuma ƙunan zuciya, dan asanadin hakanne kanaji kana gani zaka rasa dama da kuma zaɓin zuciyarka.
Hannu yasa yaÉ—an dafe kansa, tuna cewar basu da wadataccen lokacine yasa shi buÉ—e idanunsa cikin sauri yace. "Yanzu Dr.Hafeez meye abunyi? Dan Allah kayi duk yanda zakayi wajen ganin ka ceto rayuwar Maleek, kada Mu rasashi please....!"
Dr.Hafeez dake Æ™oÆ™arin cire handglobe É—in dake hannunsa ne, cikin sauri sauri yace.Â
"Babu wani wadataccen lokaci Fou'ad, domin ni kaina na tsorata da lamarin, amma yanzu na tura saƙo wa asibitin mu, nanda mintuna 5 za'azo da ambulance aɗaukeshi, rashin lokaci yasa tafiya amotar gida bazai yiwu ba."
Jin hakane yasa Fou'ad sauƙe wata wahalalliyar ajiyar zuciya, hakanan gaba ɗaya komai ya daina masa dadi, zuciyarsa cike da fargaba haɗi da zallan tashin hankali ya laluɓo wayarsa dake cikin aljihu, tare da dannawa number'n Abbou Jaheed ƙira.
Abbou Jaheed dake zaune abakin gadon da Laylerh ke kwance, wanda tuni ya riga daya faɗa duniyar tunani, jin ƙaran wayarsa ne yasa shi dawowa hayyacinsa, tare da zaro wayar daga aljihunsa, ganin sunan Fou'ad na yawo akan screen ɗin wayar ne yasashi saurin picking call ɗin.
Saidai kuma jin abun da Fou'ad ɗin ke faɗa ne, yasa matsanancin tashin hankali ya bayyana ƙarara akan fuskarsa, hakanne ko ya sashi miƙewa tsaye cikin sauri yana faɗin kalmar. "Innalillahi Wa'inna Ilaihirraju'un!."
Jin Abbou Jaheed ɗin na salati ne yasa su Oum Ayush da kuma Abbou Kareem zuba masa ido, ganin ya cire wayar akan kunnensa ne kuma, yasa Abbou Kareem cikin tashin hankali, da faɗuwar gaba yace. "Wani abune kuma ya sake samun Maleek ɗin?."
Jin Abbou Kareem ya ambaci sunan Maleek ne yasa Oum Ayush dafe ƙirjinta, tare kuma da rumtse idanunta, domin tasan ƙwarai dama hakan zai iya faruwa.
Abbou Jaheed ko ganin yanda suka kafesa da ido ne, yasa ya É—an soma girgiza kansa, cikin muryarsa da tayi matuÆ™ar rauni yace.Â
"Maleek yana cikin wani hali, domin Dr.Hafeez yace mintuna 20 ne kacal suka rage na iya ceto rayuwar sa, domin zuciyarsa tana gab da bugawa."
Idanu suka zazzaro su dukansu domin baÆ™aramin kiÉ—ima su maganganun Abbou Jaheed É—in sukayi ba, cikin matsanancin tashin hankali Oum Ayush da ga ba É—aya jikinta yayi sanyi tace.Â
"Inna lillahi wa'inna ilaihirraju'oun, meya samu Maleek? dama bashi da lafiya ne?."
Duk acikinsu babu wanda zai iya amsa mata tambayoyin nata, saboda gaba É—aya basa hayyacinsu, damuwa ne zalla kwance akan fuskokinsu.
Cikin hanzari ba tare da waninsu yace ƙala ba, suka juya suka fice daga cikin ɗakin, Abbou Jaheed har yana jin tuntuɓe.
Oum Ayush da hankalinta yakai ƙololuwa wajen tashi, ganin babu wanda ya amsa ta acikinsu ne yasa ta rufa musu baya da sauri.
Ahargitse suka fito compound É—in gidan, wanda hakan yayi daidai da shigowar ambulance farfajiar gidan.
Cikin gaggawa ma'aikatan ambulance É—in suka firfito.
Ahargitse kuwa su Abbou Jaheed sukayi wa ma'aikatan ambulance É—in jagora har zuwa sashin Maleek.
Koda suka shiga cikin sashin nasa kuwa, kaitsaye bedroom ɗinsa suka wuce, inda suka ɗaurasa akan wani bed me ƙafafun taya, irin dai gadon nan da ake ɗaukan marassa lafiya akai.
Koda suka gama daidaita masa kwanciarsa akan gadon, cikin yanayin sassarfa suka shiga tura gadon zuwa inda motarsu take, cikin sauri su Abbou Jaheed da duk sun ruÉ—e, suka rufa musu baya.
Ƙaran ambulance ɗin da ya cika gidan ne, yasa gaba ɗaya jama'ar dake cikin gidan suka san cewa ba lafiya, hakanne ko wasu daga cikinsu suka firfito dan ganewa idanunsu abun dake faruwa.
Zuwa lokacin kuwa, har an saka Maleek din acikin motar ambulance É—in, yayinda driver'n motar ya jata da wani irin speed ya fice daga cikin gidan.
Hakan yasa take su Abbou Jaheed suka shiga moto tare da rufa musu baya.
Yanayin yanda motar Ambulance É—in ke gudu sosai akan titi batare da wani shamaki ya tsaida ta bane yasa cikin mintuna kaÉ—an suka iso babban katafaren asibitin da Dr.Hafeez É—in ke aiki.
Ambulance ɗin na tsayawa kuwa aka soma ƙoƙarin fito dashi daga cikin motar, koda suka fito dashi direct Emergency aka wuce dashi, nan take batare da jiran wani abu ba kuwa ƙwararrun likitotin dake cikin asibitin suka duƙufa akansa dan ganin sun ceto rayuwarsa.
Acan gida kuwa hankalin su Oum Ayush amatuƙar tashe yake, saboda bata samu daman binsu asibitin ba kasancewar idan tatafi Laylerh zata iya farkawa kowani lokaci.
Wanda take kuma labarin ciwon Maleek É—in ya cika gidan.
Har ya isa kunnen Momy da kuma ƙanwarta Aunty Aina'u.
Wata irin dariya me É—auke da farinciki Momy tayi, cikin bayyana jin daÉ—inta tace.Â
"Nasamu hanya mafi sauƙi na tarwatsa akwalan zuciyar ka Maleek, domin yanzu ne baƙin cikin rayuwarka zai soma, sannan kuma ta sanadiyar Laylerh wata rana sai ka rasa zuciya aƙirjinka."
Dariya Aunty Aina'u ta fashe dashi, dan itama kanta taji daÉ—in hakan, cikin son zuga Æ´ar uwartata tace.
"Ya kamata ace daga yanzu wasan ya soma, tunda dai aure ne an riga da an ɗaura, so ina tunanin ba amfanin tsaya wani ɓata lokaci."
Murmushi Momy tayi haÉ—e da jinjina kanta cikin son cimma manufarta tace.
"Tabbas sai abun da nakeso ya faru, sai kuma na cimma burina."
Dariya sukayi su dukansu ita da Aunty Aina'un, tare da cigaba da kitsa yanda munafurcin nasu zai kasance.
Æangaren Oum Ayush kuwa jikinta amatuÆ™ar sanyaye ta baro compound É—in gidan, kaitsaye É—akinta ta koma wajen Laylerh'n da ke kwance. Teemah ce zaune agefenta, wanda gaba É—aya yanayin damuwa ya bayyana akan fuskarta, saboda jin ance Mr.Soldier É—inta babu lafiya, yasa duk taji jikinta ya mutu.
Shigowar Oum Ayush cikin ɗakinne yasa ta ɗago kanta cikin sauri tace. "Ya jikin Yah M.Jay ɗin?."
Oum Ayush da gaba É—aya yanayin idanunta sun sauya, sun kuma cika da Æ™walla, ajiar zucia ta sauÆ™e tare da Æ™arasowa cikin É—akin, cikin sanyin murya tace.Â
"Da sauƙi, saidai an wuce dashi asibiti."
"Asibiti!." Teemah tafaɗa tana ɗan zaro idanunta wanda suka cika da tsananin tausayin Ya M.Jay ɗin da kuma ƙawarta Laylerh.
Kai Oum Ayush ta jinjina mata, tare da ƙarasowa jikin gadon ta zauna, ahankali ta ɗago kan Laylerh ta ɗaura acinyarta, baƙaramin tausayin Laylerh da Maleek ɗin takeji ba, wanda hakan yasa gaba ɗaya rauninta ya bayyana, har ta kai ga idanunta na neman zubar musu da ƙwalla.
Hospital.
Gaba ɗaya likitotin da suka duƙufa akansa gumine ke feso musu, saboda sosai suka tsorata da ciwon Maleek ɗin, don wani irin kamu ciwon yayi masa, wanda shi kansa baisan da hakan ba, duk da cewar ciwon baici jikinsa sosai ba, amma wani abun mamakin shine zuciyarsa dake neman bugawa lokaci ɗaya.