Sashe 40
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kwance take akan É—an madaidaicin gadon daya kasance mallakinta, yayinda kyawawan idanunta wanda sukayi ja kana suka disashe saboda kukan da tayi suke alumshe, hakan yasa yanayinta yayi kamar na me bacci.
Ajiyar zucia take sauƙewa akai kai, yayinda kuma har yanzu numfashi da kuma bugun zuciarta suka kasa daidaita, ita kanta batasan dame zata fassara yanayin da takejin kanta aciki ba, saboda kwata kwata bata cikin mood me daɗi.
Duk kuwa da irin yanayin da takejin kanta aciki, hakan bai hanata wasa haÉ—i da murza zoben dake sanye a yatsar hannunta ba, saboda hakan ya zame mata kamar É—abi'a, matuÆ™ar ta samu kanta acikin yanayi na damuwa ko farinciki, sometimes takan samun kanta tana wasa da zoben nata, sanadin hakan kuwa yana sawa taji sanyi aranta.Â
Kasancewar batayi nisa acikin tunanin nata bane yasa ta jiyo knocking ƙofar ɗakin nata da akeyi.
Idanunta wanda sukayi luhu luhu ta bude tare da zubawa ƙofar shigowa ɗakin idanu, saboda bata tsammanin ƙiran kowa adaidai wannan lokacin..
"Laylerh!."Â
Larae dake tsaye abakin ƙofar, tana knocking ta ƙira sunan Laylerh'n tana me sake ƙonƙwasa ƙofar.
Jin muryar Larae ne yasata sauÆ™e ajiyar zuciya, ahankali cikin amon sautin Muryarta da baya fita sosai tace.Â
"Yes come in."
Larae dake waje kuwa kwata kwata batama ji abun da Laylerhn ta faɗa ba, azatonta ma bacci Laylerhn take, tunanin hakanne kuwa yasa ta cigaba da ƙonƙwasa ƙofar.
Ganin Larae'n bata daina knocking ƙofar bane yasa ta ɗan lumshe idanunta, ahankali ta tatashi zaune, tare da zuro da kyawawan ƙafafunta ƙasa daga kan gadon.
Miƙewa tsaye tayi tare da nufar jikin ƙofar ɗakin, dan tasan idan bata buɗe ƙofar ba larae ba zata taɓa daina knocking door ɗin ba.
Ahankali ta murda handle ɗin ƙofar, wanda yasa take ƙofar ta buɗe.
Ƙoƙarin daidaita nutsuwarta tayi, kana cikin yanayin sanyi tace.
"Inna Larae ashe kece kike bugun ƙofa."
Murmushi Larae tayi tare da cewa. "Eh wallahi nice, dama baƙo kikayi afalo shine yace na ƙiraki."
Jin ance wae tayi baƙone yasa ta ɗan zaro idanunta waje, cikin yanayin mamaki tace. "Ni! Baƙo kuma?"
"Eh" Larae tabata amsa ataƙaice tare da juyawa tabar wajen.
Ganin larai'n tatafi ne yasata ɗan lumshe idanunta, tare da juyawa ta koma cikin ɗakin, direct gaban dressing mirror ta ƙarasa tare da ɗan tsayawa ta shiga duba kanta.
Riga da sket ɗin atamfa ne ajikinta, wanda akayi masa ɗinkin 8 pieces, yanayin yanda akayi tsarin ɗinkin ne kuma yasa hips ɗinta wanda akullum suke ƙara fasowa suka bayyana, rigar atamfar kuwa da ta kasance fitted sosai ta kama jikinta, yanayin yanda rigartata ta kamata ne yasa shape ɗin lafeffen cikinta bayyana, baƙaramin kyau kuwa kayan yayi mata ba, kasancewar tana da body structure me kyau.
Rashin sanin baƙon dake ƙiran nata ne yasata ƙarasawa gaban drawer'nta, ta ciro wani ɗan madaidaicin chiffon vail wanda aka ƙawata jikinsa da adon manyan duwatsun stones.
Yafa gyalen tayi akanta, wanda hakan yasa tsawon gyalen ya sauÆ™o zuwa iyaka guiwar hannunta.Â
batare da ta tsaya sa takalmi ba, kaitsaye ta nufi falon, zuciyarta ɗauke da mamakin saƙon ƙiran daya sameta, dan kwata kwata batakawo cewar adae dae wannan lokacin wani zaezo nemanta ba.
Takun farko na shigarta cikin falon idanunta suka sauƙa akansa.
Zaune yake akan kujeran dake facing part ɗinta, yayinda wayarsa ke riƙe ahannunsa yana dannawa, gefe guda kuwa cup ɗin juice ne ke riƙe ahannunsa yana sipping kaɗan kaɗan.
Ganin Najeeb ɗinne yasata tsayawa cak daga tafiyan da take, tare dayin ƙasa sa kanta, lokaci ɗaya ta soma wasa sa yatsun hannunta.
Najeeb kuwa jin alamun shigowar mutum cikin falonne ya sashi ɗago da kansa, take ya sauƙe idanunsa akan kyakkyawar fuskarta.
Lokaci ɗaya yaji wani iska me sanyi ya shigesa, wanda ya sashi lumshe idanunsa tare kuma da buɗesu alokaci guda, sake dubanta yayi haɗe da soma yawo da idanunsa akanta, yana me kallonta tun daga ƙasa har zuwa kan fuskarta.
Sosai yaga shigar atamfar jikin nata ya mata kyau, wanda hakan yasashi kasa É—auke idanunsa akanta.
"You look so beautyful!."
YafaÉ—a in a slowly voice batare da ya bayyana sautin muryarsa ba.
Laylerh kuwa da kanta ke ƙasa, ahankali ta ɗan buɗe idanunta, yayinda ta samu kanta da kasa ɗago kae ta kalleshi, dan hakanan taji wani irin nauyin sa ya cika idanunta, sau dayawa takanyi mamakin yanda take samun kanta dajin nauyinsa, bayan haka kuwa batajin komae adangane dashi, domin gabaki ɗaya feelings ɗinta akan mutum ɗaya ne, wato *M.Jay* domin tasa aranta cewa shiɗin na musamman ne, saboda ako da yaushe brain ɗinta jigila take wajen kai da kawowan tunaninsa.
Sakeyin ƙasa da kanta tayi, dan taji ajikinta cewar Najeeb din kallonta yake, duk da kuwa cewar bata ganinsa, amma taji ajikinta cewa idanunsa na yawo akanta.
Sanin halinsa na kallon ƙurulla ne yasa cikin yanayin sanyi ta ƙaraso cikin falon.
Kusa da kujeran da yake kai ta ƙarasa, ahankali taɗan durƙusa akan guiwowinta, batare da ta yarda ta ɗago kanta ba tace.
"In kwana.!"
Jin amon sautin muryarta ne yasa shi lumshe idanunsa, lokaci ɗaya yaji wani irin nutsuwa ya sauƙar masa, haɗe da zazzafan shauƙinta.
Cikin son daidaita nutsuwa da kuma muryarsa yace.
"Kafun gaisuwa kyakkyar fuskarki nakeson gani, saboda nayi kewarta sosai, please ki É—ago ki kalleni!."
Yanayin yanda ya kai ƙarshen maganan nasa da wata irin tone ne yasa Laylerh ta sake ƙasa da kanta, domin har acikin zuciyarta batason irin kashe murya da kuma kallon da Najeeb ɗin keyi mata.
Ganin taƙi ɗago da kan nata ne yasa shi tashi tsaye, tare da ƙarasowa inda take, ahankali ya durƙusa akan guiwowinsa kamar yanda tayi, hakanne da yayine kuwa yasa suka ƙara samun kusanci da juna.
Ganinsa da tayi haka agabanta batare dayin zato ko tsammani ba ne yasata É—an waro manya manyan idanunta waje, cikin yanayin mamaki, da kuma muryarta dake É—auke da shagwaÉ“a tace. Â
"Meye haka, ae bance bazan É—ago da kaena É—in ba." tafaÉ—i maganar asangarce.
Murmushin daya bayyana fararen haƙwaransa yayi, cikin son kwaikwayon salo irin nata yace.
"Basai kin É—ago ba ma ae tunda dai gani nazo kusa dake."Â
Jin amon muryartasa, da kuma yanda yayi maganar ne yasata ɗagowa ta kalleshi, hakan kuwa shiya bawa idanunta daman faɗawa cikin nasa, ganin irin kallon da yake mata yasa, cikin sauri tayi ƙasa da kanta, tare kuma da sake turo ɗan ƙaramin bakinta gaba.
"Why bazaki iya jurewa kallona ba? ko kunyana kike ji?."
Ya faÉ—i maganar yana me kallon yanda take wasa da Æ´an yatsun hannunta.
Shiru tayi ta kasa amsa masa, domin ahaƙiƙanin gaskia bata da amsar da zata bashi.
Rashin ganin ring ɗin da ya bata da yayi ne, ya sashi zubawa ƴan yatsun hannunta ido. ahankali ya sauƙe idanunsa akan ring ɗin da ya zame mata tamkar rai da rayuwa.
*"L.M"* ya maimaita sunna haruffan dake jikin zoben, wanda har yau kalmomi biyun sun tsaya masa arai, aduk sanda ko yaso yin tunani dangane da kalmomi biyun sai yaji kansa ya kulle.
Rumtse idanunsa yayi, sakamakon yansa yaji wani zafi zuciyarsa.
Baisan meyasa zuciyarsa ta kasa yarda da zoben dake hannunta'n ba, saboda aduk sanda ya kalli zoben ahannunta sai yaji wani abu na daban azuciyarsa, domin yayi imani cewar zoben bawae nahaka kawai ko kuma na ado bane, tabbas zoben alƙawari ne, alƙawari me matuƙar girma, wanda kuma iya asalin mamallakin zoben ne yasan asalin alƙawarin, wanda aka ɓoye ba ason bayyanarwa.
Jin zuciyarsa na ƙoƙarin gaya masa wani abu na dabanne yasa, ahankali yakai hannunsa kan fuskarta tare da ɗan ɗago haɓarta.
Take kuwa full face dinta ya bayyana.
Ƴan ƙananan laɓɓan bakinta masu launin ja ya zubawa ido, lokaci ɗaya ya haɗiyi wani yawu mai ɗauke da matsanancin sha'awa.
Hucin numfashinta daya daki kan fuskarsa ne yasashi lumshe idanunsa, take kuma yaji wani irin feeling ɗinta na shiga jikinsa, yanayin yanda suka samu kusanci sosai ne, ya sashi ji ajikinsa ba abun dayake kwaɗayi kamar kissing kyawawan laɓɓanta, sauƙe mata idanunsa yayi yana me ƙarewa beauty face ɗinta kallo, yayinda yakejin wani irin hot feeling ajikinsa.
Laylerh kuwa da gaba ɗaya yanayin ya zame mata baƙo, ganin ya zubawa lips ɗinta ido ne yasa tayi ƙasa da idanunta.
Lokaci ɗaya taji zuciyarta ta karye, sanyi haɗi da zazzafar shauƙin Maleek dake kwance acikin zuciyarta ne suka motsa.
Tabbas zata so ace ayanzu shine agabanta haka ba Najeeb ba, zataso ace shine akusa da ita, tana shaƙan daddaɗan ƙamshin turarensa dake matuƙar narkar mata da zuciya, zataso ace ta acikin fitinannun kyawawan idanunsa ta jefa nata idanun, yayinda idanunta zasuyi yawo acikin beautyful eye balls dinsa, wanda ganinsu ke haifar mata da matsanancin kasala.
Lokaci ɗaya taji gaba ɗaya jikinta ya sake, sanadin hakan kuwa yasa ta lumshe idanunta, wandake cike da masifaffen shauƙin Maleek.
Najeeb kuwa har yanzu ya kasa É—auke idanunsa akanta.
feelings dinta yakeji sosai, wanda hakan yasa yake jin kamar yayi hugging dinta, ayanayin yanda yakejin kansa yasan cewa idan suka ci gaba da kasancewa ahaka, lallai zai iya hugging ɗinta kowani lokaci, hakanne ko ya sashi miƙewa tsaye, anutse ya zauna akan kujeran dake gefenta.
Ahankali ya É—aura hannayensa akan kafaÉ—unta tare da É—agota ya zaunar da ita akusa da shi, sanadin hakan har arms É—insu na gogan juna.Â
"Laylerh.!"
Yaƙira sunanta da muryarsa wanda ta koma can ƙasan maƙoshi.