Sashe 19
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar yanda ta saba tashi ƙarfe 6 daidai akowacce rana, to yau ɗinma hakan ne ya kasance, saidai tashin nata na yau ya banbanta dana ko yaushe, dan kuwa da wani irin tashin zuciya haɗi da amai ta tashi, hakanan duk takejin yanayin nata ba daɗi, kyawawan ƙafafunta tazuro ƙasa daga kan gadon, tare da miƙewa tsaye, duk da cewa tanajin jiri amma haka ta daure.
ƙarasawa toilet tayi inda ta ɗauro alwala, bayan ta idar da alwalan ne ta ɗan ɗago tare da lumshe idanunta, sakamakon wani abu me ɗumi da taji ya na ƙoƙarin bin jikinta, ɗan shagwaɓe fuska tayi, dan bataso ace abun da take zargine, sake komawa tayi ta wanke jikinta, ganin cewa da gaske period ɗinta ne yazo yasa ta sake kwaɓe fuska take idanunta suka cika da hawaye,, duk da cewa wannan shine karo na biyu da farawanta amma sam batason abun, saboda yanda yake sawa takejin kanta atakure, tuno da cewa awancan karon Teemah ta bata kyautan Sanitary pads ne yasa ta sakin ajiyar zuciya, dan idan da ace Teemah bata taimaka ta bata ba, da yanzu batasan ya zatayi ba wanka tayi tare da kimtsa kanta. Kasancewar garin ana ɗan yanayin sanyi yasa koda ta sanya uniform ɗinta, wani kakkauran safa ta saka akafafunta wanda tsawonsa ya kawo har kan guiwowinta.
Koda ta saka rigar makarantar ɗas ta mata, kasancewar idan tana period breast ɗinta na ƙara girma shiyasa rigar uniform ɗin nata ta zauna ajikinta sosai.
Wani haɗaɗɗen combat shoe tasaka aƙafanta, wanda kuma zasu taimaka ƙwarai wajen rage mata sanyin da takeji.
Kallon agogon dake saƙale ajikin bangon ɗakin tayi. 7:13 am daidai, school bag ɗinta ta goya, tare da zura ɗan ƙaramin hijab ɗin makarantar ajikinta, extra pad guda biyu ta ɗauka inda ta buɗe zip ɗin dake bayan school bag ɗinta ta saka pad ɗin aciki, ganin ta gama kimtsa kanta ne yasa kaitsaye ta nufi falo.
(Am sorry yau ba editing, naso page É—in yayi tsawo amma bani da time.)
*Comment nd Vote.*
*fatymasardauna*
1/19/21, 8:11 PM - Ummi Tandama: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
  *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
Phatymasardauna
        *Wattpad*
    @fatymasardauna
#Destiny
*(Alhamdulillah! Tabbas ina godiya agareku masoyana, musamman yanda kuke nunamin ƙauna kuma kuke nunawa labaraina, haƙiƙa inajin daɗin hakan, bani da abun ce muku sai godiya, sannan ayau inason sanar daku cewa littafin LAYLERH MALEEK ya tashi daga free book ya dawo na kuɗi, daga wannan pagen kuwa zan dakata da baku free pages, duk wacce takeson samun cigabansa tofa saita biya, inaso kusan banyi hakan dan na ɓata muku rai ko kuma kuga kaman nayi rashin adalci ba, no bahaka bane Laylerh Maleek mallakina ne kuma ina ƙaunar baku duk wani labarina amatsayin free, saidai tanadin danayiwa Laylerh Maleek yasa bazan iya ci gaba da sakinsa free ba, saboda haka am sorry to say, ga waƴanda suke buƙatar cigabansa 300 ne kacal, sannan zaku iya turamin kuɗin ta hanyar account number, ko kuma katin MTN na 300. Ga wacce ta turamin kuɗin ta account number saita min screenshot dan nagani na tabbatar zaku iya tuntuɓana ta Whatsapp Number na 07017879464. Ga kuma Account Number na kamar haka. 0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Ja'iz Bank Kada ku manta na faɗa muku cewa salon Laylerh Maleek daban yake, duk yanda kuke tunanin chakwakiyar cikin littafin ya wuce nan, haka zalika labarin ya shallakewa tunaninku. Nagode sosai duk wacce tabiya 300 ina tabbatar muku da cewa zata samu cigaban labarin Laylerh Maleek. Gare ku mutanen dake zaune a Niger zaku iya tura katinku ga wannan number'n. +227 90899076)*
         *CHAPTER 10*
Sako da Æ™afarta cikin falon yayi dae dae da buÉ—e Æ™ofar part É—insa da akayi. Â
Ganin haka ne yasa tayi saurin komawa baya, cikin hanzari ta lafe ajikin É—an bangon da tasan wanda ke cikin falon bazae ganta ba.
Cikin isa da kuma izza yake takunsa, sanye yake cikin full shigar uniform ɗinsa na soldiers, wanda sukayi matuƙar yi masa kyau, kana suka bayyana zallan kwarjini da cikar halittarsa, yanayin yanda kayan sukayi matuƙar yi masa kyau ne yasa Laylerh da ta ɗan ɗago kanta tana leƙensa ne ta kafeshi da idanunta, ganin shigar dake jikinsa ne yasata sakin baki da hanci tana kallonsa, tundaga kan ƙafarsa dake sanye cikin wasu haɗaɗɗun baƙaƙen takalma, sosai uniform ɗin suka zauna ajikinsa, yayinda ya ɗaura facing cap wanda yake shima na soldiers ɗinne akansa, sanadin hakanne kuwa yasa rumfar facing cap ɗin ya ɗan rufe idanunsa, ƙawataccen sajen dake kwance akan fuskarsa ne ke wani irin shining, gefe guda kuwa red shining lips ɗinsa ne keta walwalali, wanda hakan shike ƙara ƙawata kyawun fuskarsa, tabbas Maleek kyakkyawane, kuma tsayayyen Namiji me ɗauke da tarin kwarjini da kuma abubuwan burgewa.
Tabbas Batajin zata iya ɗauke kanta daga kallon kyakkyawan Namiji na musamman irinsa, wanda zata iya rantsuwa cewa babu wani namijin da uniform ɗin soldiers ya taɓa karɓansa kamar sa.
Ɗan lumshe idanunta tayi tare da lasan siraran laɓɓanta, duk da cewar basa kusa da juna amma gaba ɗaya ƙamshin daddaɗan turarensa ya cika falon, har takai ga ya ziyarci hancinta, numfashin dake ɗauke da daddaɗan ƙamshin turarensa ta shaƙa, tare da lumshe idanunta, acikin jiki da zuciyarta takejin wani abu nayi mata yawo, kamar yanda jini ke gudana ajikinta haka takejin wani abu na musamman adangane dashi, ganin ya nufi dining area ne yasa ta ɗauke idanunta akansa, har zuwa lokacin kuwa bata rufe bakinta dake a wangale ba, kwarjini da tsantsar haɗuwarsa ne suka mamaye zuciya da gangar jikinta, wanda hakan ya haifar mata da wani irin zazzafan shauƙi me ratsa gangar jiki.
Sake sakin ajiyar zuciya tayi akaro na barkatai, yayinda tayi imani cewa ganinsa da tayi ne sanadiyar rugurgujewan nutsuwarta.Â
Ɗan ƙara leƙa dinning area'n ɗin tayi, wanda tuni har ya ƙarasa ya zauna, yayinda ya bawa cikin falon baya, gefe guda kuwa su Abbu ne zaune,ciki kuwa harda Alhaji Ahmad Rufa'e wanda saboda wani babban dalili ya kashe zuwansa Kaduna da zaiyi yau ɗin.
Hannu tasa ta gyara hijab ɗin jikinta, tare da ƙoƙarin samawa kanta nutsuwa.
Cikin yanayin sanyi ta fito daga inda ta ɓoye, tare da ƙarasowa cikin falon, kaitsaye dinning area ɗin ta nufa.
Abbu na ganinta ya saki murmushi cikin kulawa yace.
"Good Morning Laylatu."Â Â
(Laylatu shine sunan da Abbu ke Æ™iranta idan yana cikin yanayin nishaÉ—i.)  Ɗan murmushin daya bayyana kyawawan haÆ™oranta tayi, cikin yanayin ta na sanyi tace. Â
"Am sorry Abbu Good Morning!."Â Â Â
Murmushi Abbu yayi tare da cewa. "Morning my daughter, ya jikin naki?."
"Da sauƙi sosai." Tafaɗa tana me gyara zaman school bag ɗin dake goye abayanta.
Kallonta ta mayar ga Alhaji Ahmad Rufa'e, cikin girmamawa tace.Â
"Abba Ina kwana."
Murmushi Alhaji Ahmad É—in yayi, kasancewar tana kusa dashi yasashi É—an dafa kanta, cike da kulawa yace.
"Lafiya ƙalau Laylerh, ya jikin naki?."
Murmushi tayi tare da cewa.Â
"Da sauƙi."
Kai Alhaji Ahmad É—in ya jinjina tare da cewa. Â
"Allah Yaƙara sauƙi!."
Da "Ameen." Ta amsa tare da É—ago kanta, É—an satan kallon inda Najeeb yake tayi, kasancewar kallonta yake yasa idanunsu faÉ—awa cikin na juna, da sauri tayi Æ™asa da idanunta, hannayenta ta haÉ—e waje É—aya tare da soma wasa da Æ´an yatsunta, samun kanta tayi cikin wani irin yanayi, bakinta taÉ—an turo gaba ashagwaÉ“e tace.  "Ina Kwana." Â
Bai amsa mata ba saima cigaba da kallonta da yayi, baƙaramin kyau ƙananan laɓɓanta sukayi masa ba, musamman ma da tana maganan, wani irin hot feeling ɗinta yaji na ratsa duk jikinsa, lumshe idanunsa yayi tare da ɗan lashe lips ɗinsa, shikaɗai yasan me yakeji agame da Laylerh'n, lallai Laylerh macece wanda da kalma ɗaya kawai zata iya haukata nutsuwa da hankalin lafiyayyen ɗa Namiji.
Jin bai amsata bane yasa taÉ—an murgaÉ—a baki, cikin ranta tace.Â
"Dan kasamu ma angaisheka, bazan sake gaisheka ba to."
"Me yasa bazaki sake gaisheni ba to?."Â Â
Ya faÉ—a yana me yawo da idanunsa akanta.
Kyawawan idanunta taÉ—an zaro waje, domin a iya saninta ita da zuciyarta ne kaÉ—ai suke maganan, saboda haka bata tunanin cewa wani zaiji ta.
Kansa ya jinjina tare da É—age mata giransa É—aya alaman "Kina mamaki ne?."
Ƙasa tayi da kanta dan batasan me zata ce masa ba, sauƙe idanunta tayi akan ƙafafun M.JAY wanda suke sanye cikin baƙaƙen takalma, tabbas tana kwaɗayi da kuma son sake ɗaura idanunta akansa, ɗan ɗago kanta tayi tare da kai dubanta inda yake zaune, yayinda ya duƙar da kansa ƙasa yana me latsa wayarsa dake riƙe ahannunsa, saboda facing cap ɗin dake kansa ne yasa bata iya ganin full face ɗinsa.
Yatsun hannunta ta cigaba da cakuɗawa waje ɗaya, ahankali ta soma mamul mamul da bakinta, abun dake cikin zuciyarta shi take ƙoƙarin furtawa amma gaba ɗaya laɓɓanta sunyi mata nauyi, ƙirji da kuma zuciyarta ne ke bugawa, hakanan ta samu kanta da rasa duk wani ƙwarin guiwarta.
Ɗan rumtse idanunta tayi, tare da soma ƙoƙarin bawa zuciyarta confidence, kamar yanda bakinta ke rawa haka ma abun da takeson faɗi ɗin ke neman ƙwace mata.
Cikin sassanyar muryarta dake cracking tace. Â
"Gud Morning Ya... M....JAY....!" TafaÉ—a cikin dauriya tare da fisgo maganan nata.  Â
Sauƙan muryar ta acikin kunnuwansa ne yasa shi lumshe idanunsa dake abuɗe tare da tsaida dukkan abun da yakeyi, fararen teeth ɗinsa yasa tare da ɗan cizon laɓɓansa.
Wani irin abune yaji ya tsaya a ƙirjinsa, wanda hakan yasashi kasa ɗago kansa, hakanan yaji komai na ƙoƙarin ƙwace masa.
Jin shiru bai amsa ta bane, yasa taji gaba ɗaya jikinta yayi wani iri, lokaci ɗaya taji rauni na ƙoƙarin maye duk kan sassan jikinta, idanunta dake alumshe ne suka ciko da ƙwalla.
Batare da ta yarda ta sake kai idanunta garesa ba, ta ja É—aya daga cikin kujerun falon ta zauna.