Sashe 137
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tabbas ba’a tabbata acikin k’unci, Lallai watarana kowani mai damuwa damuwarsa zata yaye, farinciki zaizo koda kuwa acikin farincikin akwai nak’asu, hakan bazai tab’a hana zuciyar da ta wahala samun nutsuwa ba.
Maleek
Ahankali yake driving d’in motar tasa, Yayinda daga gidan nasu, kaitsaye juya akalar motar tasa yayi zuwa shoprite.
Kasancewar kuma daga inda yake zuwa shoprite din babu wani tafiya sosai ne, yasa cikin mintuna kadan ya iso.
Bayan ya gama daidaita Parking din motar tasa ne kuma, ya fito kaitsaye ya nufi cikin shoprite d’in.
Saidai kuma koda ya shiga baiwani jima ba ya fito, saboda mafiyawancin abunda ya saya chocolates ne, shiyasa bai wani b’ata lokaci ba.
Alokacin daya iso gaban tsararren gidannasa kuwa, horn d’aya kawai yayi maigadi ya bud’e masa gate.
Bayan kuma ya gama daidaita parking d’in motar nasa ne, ya bud’e ya fito, tare da d’aukan babban ledan da yayi sayayya aciki, da kuma basket d’in abincin da Oum Ayush ta bashi.
Ahankali ya tura k’ofar falon ya shiga, still kuma falon k’asan Yana nan kamar yanda ya barshi.
Sama ya haura direct, a zuciyarsa yana mai fata da kuma addu’ar Allah Yasa Laylerh’n bata tashi daga bacci ba.
Basket da kuma ledan dake hannunsa ya ajiye acikin falon, tare kuma da nufan bedroom d’innasu kai tsaye.
Ahankali ya murd’a handle d’in k’ofar ya shiga.
Sauk’e idanunsa da yayi akan gadonne kuma, yasa k’irjinsa wani irin bugawa...
*(I’m sorry nayi azumi shiyasa na makara wajen typing, insha Allah amma gobe zan baku update)*
*9:26 pm*
4/10/21, 7:32 AM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Note editing*
*Chapter 80*
Sauk’e idanunsa da yayi kuma akan gadonne yasa k’irjinsa wani irin bugawa.
Saboda baiga Laylerh’n kwance akan gadon ba.
Da sauri ya maida k’ofar d’akin ya rufe, tare da k’arasa shigowa cikin d’akin, fuskarsa d’auke da mamaki yake yawo da idanunsa akan gadon, kenan ina Laylerh’n tatafi, yaushe ma tatashi daga baccin?
Zuciyarsa tayi masa tambayar da bashi da amsarta, hannayensa ya sanya ya kama waist d’insa, tare kuma da d’an juyowa ya zubawa k’ofar bathroom d’in dake cikin d’akin idanu.
Ganin k’ofar da yayi ad’an bud’e ne kuma yasashi, d’an matsawa ahankali tare da k’arasawa jikin k’ofar ya tsaya.
Daidai lokacinne kuma ta zuro k’afafunta k’asa ahankali, tare da fitowa daga cikin bathtub d’in wanka, taku biyu kawai tayi ta tsaya, tare da kuma da rumtse idanunta, kana ahankali ta d’an ciji labb’an bakinta, saboda wani irin zafi da kuma zogin da taji acikin jikinta.
Ahankali cikin daurewa zafin da takeji d’in, ta mik’a hannu ta ciro wata light purpule bathrobe dake cikin wani cover na glass.
Anutse ta saka bathrobe d’in ajikinta, tare da soma taka k’afafunta ahankali, cikin kuma sabon yanayin tafiyan da tasamu kanta aciki, ta nufi k’ofar fita daga cikin toilet d’in.
Saurin janye jikinsa daga jikin kofar yayi, tare da sanya tafukan hannunsa ya dafe saman mararsa, da lokaci d’aya ya soma wani irin harbawa, lips d’insa ya cije dad’an k’arfi tare da soma sakin ajiyar zuciya akai akai.
Tabbas ganin da yayiwa Laylerh’n naked ayanzu bak’aramin d’aga masa hankali yayi ba, lokaci d’aya yaji duk tsikar jikinsa na mimmik’ewa, Yayinda wani irin feeling d’inta ke game duk kan sassan jikinsa.
Ahankali ta k’arasa bud’e k’ofar bathroom d’in, tare da sako kai zata fito, kasancewar kuma baiyi nisa da k’ofar bathroom d’in bane, yasa tana fitowa Idanunta suka sauk’a akansa.
Saurin ja da baya tayi tare da sakin wata yar siririyar k’ara, dake bayyana tsoronta, saboda sam bata san cewar ya shigo cikin d’akin ba, ganinsa kuma da tayi yanzu abakin k’ofar bathroom d’inne yasa tayin tunanin cewar ko ya jima yana kallonta.
Jin ihunnata ne kuma yasashi bud’e tsumammun idanunsa, ahankali ya sauk’e ganinsa akanta.
Da sauri tayi k’asa da kanta, tare dasa hannayenta duka biyu akan k’irjinta, Cikin yanayin da yafi kama da shagwab’a tace.
“I’m sorry naji tsoro, saboda bansan kana nan ba shiyasa.�
Hot breath ya fesar, tare da takowa Ahankali ya k’araso gab da ita, hannunsa dake kan mararsa ya zare tare da kamo nata hannun ya rik’e acikin nasa.
Rikitattun idanunsa da suke bayyana zallan feeling d’inta da yakeji ya sauk’e akan baby innocent face d’inta, dake d’auke da danshin ruwa, har kuma zuwa kan jajayen lips d’inta.
Wani hawalallen yawu daya tsaya masa amak’oshi ya had’iya, tare da bud’e bakinsa, cikin sanyi yace.
“Yaushe kika tashi?�
Sanyi da kuma sautin amon muryartasa da suka ratsa cikin kunnuwanta ne, yasa ta d’an lumshe Idanunta, saboda wani irin abu da taji na musamman, ga kuma kusan cin dake tsakaninsu yasa duk taji Maleek d’in yayi mata kwarjini.
Ahankali ta d’an d’ago kanta ta kalleshi, saidai kuma ganin wani irin kallo da yakeyi mata ne, yasa tayi saurin janye idanunta daga fuskarsa, ta dawo dasu kan faffad’an chest d’insa, cikin muryar dake fitar da zallan yarintarta tace.
“Please ka ganni ahaka ne?.�
“Eh.� Ya fad’a asanyaye still kuma yana me yawo da idanunsa akan bakinta.
Jin yace “Eh.� ne kuma yasa ta rumtse Idanunta da k’arfi tare da juya masa baya, saboda wani irin nauyinsa da taji ya sauk’ar mata, duk da tasan cewar jiya yaga komai da komai nata, amma ba kamar yanzu ba, saboda jiyan kallon dare yayi mata, amma yanzu tasan kallon daya mata na sosai da sosai ne.
Murmushi’n daya k’arawa fuskarsa kyau yayi, tare dasa hannunsa ahankali ya jawota zuwa cikin jikinsa, kansa ya d’aura akan shoulder d’inta, sassanyan k’amshin shower jel d’in da tayi wanka dashi, daya ratsa cikin hancinsa ne kuma yasa shi d’an lumshe idanunsa, tare da sauk’e ajiyar zuciya, saboda wani irin kasala da yaji na musamman na sauk’a ajikinsa.
Itama jinta acikin jikin nasa ne yasata lumshe Idanunta, had’e da sake manne jikinta da nasa, saboda sosai duk wani abu daya shafesa keyi mata dad’i, musamman ma k’amshi da kuma laushin fatar jikinsa.
Hannayensa dake kan waist d’inta ya d’an matsar gefe, tare da jan igiyan bathrobe d’in nata, wanda hakan yasa gaba d’aya rigar ta bud’e.
Ahankali ya tura hannayensa cikin jikinta, tare da soma shafa saman shafaffen cikinta, slowly har zuwa kan mararta.
Sake rumtse Idanunta tayi, tare dajan wani dogon numfashi saboda yanda taji sauk’an tafukan hannayensa akan soft skin d’inta ya masifar rikita ta, musamman da ayanzu taji yana cycling marar ta.
Wani silent breath da yake fitarwa ahankali yana sauk’a acikin kunnenta ne, kuma yasa tsikar jikinta suka mimmik’e.
“Uhummmm Yah M...Jay!!�
Ta k’ira sunansa ahankali, cikin kuma yanayin shagwab’an dake nuna cewar tana enjoying duk wani abu da yake mata.
Maleek kuwa da tab’a skin d’innata keyi masa dad’i sosai, jin tak’ira sunansa ne yasashi d’an bud’e idanunsa da suka k’ank’ance, kana kuma sukayi ja.
Cikin muryarsa da tayi sanyi sosai yace.
“Ummmmm Ayshnoor what happened?�
Ya k’are maganar yana me juyo da ita,ya zamana suna fuskantar juna.
Wanda hakanne kuma yasa idanunsu dake d’auke da matsanancin sha’awa had’ewa dana juna, wani irin kallo mai gigita tunani da Maleek d’in yayi matane kuma yasa ta d’an bud’e lips d’inta ahankali, tare da narkewa lokaci d’aya taji k’afafunta na rawa, ga kuma wani sanyi da takejin na ratsa cikin tafin k’afanta.
Shikansa Maleek ayanzu feeling d’innasa k’aruwa yake, Domin har wani nauyi yakejin eyes d’insa sunyi masa, saidai yasani duk feeling d’insa ayanzu bai dace ya sakeyin sex da Laylerh’n ba, duk da cewar yana matuk’ar buk’atar ta, da kuma son sake jinsa acikin duniyarta ta musamman, amma yasan yin hakan tamkar sake hurting d’inta ne, alk’awari yayi kuma cewar bazae dake hurting nata ba, lallai dole zai daure zuwa dare, kafunnan yasan zata d’an daina jin zafi, musamman idan tasha pain relievers d’in daya kawo mata.
Ahankali ya kamo hannunta tare da jawota, ya zaunar da ita agaban dressing mirror d’in dake gefensu, bathrobe d’in dake jikinnata ya d’an zare kad’an, tare da d’aukan wani body lotion ya soma shafa mata ajikinta.
Ajiyar zuciya ta sauk’e ahankali tare da zubawa yatsun hannunsa ido, Domin duk da kasancewar mai yake shafa mata, amma ji take tamkar wani salon yake mata na daban, sam tarasa meyasa ko meye Boo d’in nata zaiyi mata, sai tajisa har cikin jikinta.
Shikuwa Maleek atsanake ya gama shafa mata mai d’in, ga mamakinta kuma sai gani tayi ya d’auki powder tare da bud’e murfin powder’n, soson fowder’n ya d’auka tare da soma shafa mata akan fuskarta.
Har ya gama kuwa bata bud’e idanunta ba, saboda wani irin dariyarsa ne ma ya kamata, because bata tab’a tunanin ya iya irin way’annan abubuwan ba.
Ganin da yayi kuma cewar fowder’n ta gama shafuwa ne, yasa shi ajiye soson tare da zubawa fuskarta idanu, lokaci d’aya kuma Brain d’insa ta soma dawo masa da wasu moments d’in da suka jima da wucewa shekaru masu tsawo.
Lallai har abada bazae tab’a iya manta rayuwar da yayi da Laylerh’n ashekarun baya ba, shine komai nata, idan tayi wanka shi yake shafa mata mai, sannan yayi mata kwalliya kamar yanda yaga sauran mata nayi, akanta ne ya fara sanin duk wani abu daya shafi Mace, akanta yake b’ata tsawon lokuta, akullum bashi da wani Uzuri sai nata, koda yaushe itace first acikin mine d’insa, tamkar kuma yanda jini ke gudana acikin jikin kowani d’an Adam mai rai, haka yakejinta acikin jikinsa, Yayinda akowani bugun zuciyarsa ita muradinta ne ke yawo, koda sau d’aya kuma numfashinsa bai tab’a fita da shiga ba, saida tunani da kuma burin kasancewa da ita akullum a kuma har abada.
Hakika zuciyarsa ta jima tana yiwa Laylerh’n tsananin So, So kuma irin wanda har abada bazae tab’a misaltuwa ba.
Hannayensa dake kan fuskarta ya d’an janye ahankali, tare da saurin kawar da kansa gefe, Cikin yanayin son kawar da damuwar dake shirin danne masa zuciya kuma ya nufi gaban babban wardrobe d’in da kayansa ke ciki.
Bud’e murfin wardrobe d’in yayi tare dasa hannunsa ya zaro wata white t shirt d’insa, wanda agaban ta akayi rubutu da red paint, kasancewar kuma rigar tana da d’an fad’i ne yasa shi nufo Laylerh’n da ita.
Mik’ar da ita tsaye yayi, batare da tayi tsammani ba kuwa taji ya zare bathrobe d’in dake jikinta, saidai ayanzun sam bai bari idanunsa sun sauk’a awajen da ganinsu yafi komai azabtar dashi ba.