Sashe 104
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
“Bazan tab’a gajiyawa da baka hak’uri ba Maleek, nasan cewa kanajin ciwo da kuna acikin zuciyarka, amatsayina na mahaifinka kuwa ba zanso duk wani abu dazai cutar dakai ba, amma kasani bani da wani zab’i ayanzu wanda ya wuce fad’a maka gaskiya, domin kuwa Tabbas abune da yake abayyane, cewar ba kowacce mace ko iyaye bane ke barin y’ay’ansu su auri wani Namji ko Mace wanda bazasu tab’a haihuwa ba, hak’ik’a kowa yana da irin k’addararsa amma kasani wannan k’addarar k’addarace mai ciwo, domin kuwa asanadin ta jiya da dare Alhaji Farouk ya k’ira ya sanar dani cewa, Matarsa ta shaida cewar maganar aure tsakaninka da y’arsu Munnira babu ita, Tabbas Nikam na fahimcesa domin da ace asonshine zai iya baka auren y’arsa, saidai kuma amma ita kanta uwar yarinyar tana da nata hakk’in, shin ayanzu a kuma irin zamaninnan wace y’a mace ko kuma iyayene kake ganin zasu baka y’arsu ka aura bayan kana tare da wannan lalurar? k’addarama ace zaka samu hakan to bai zama lallai ya zamana son gaskiya ake maka ba, watak’ila zata aurekane Dan dukiyarka, wata k’ila kuma zata aurekane Dan kyau da matsayinka, wata k’ila kuma zata aurekane Dan kawai tayi suna, wanda ni kuma Ina matuk’ar jin tsoron hakan Maleek inajin tsoron wani abu dazai sake samun rayuwarka, duk da cewar inaji ajikina cewar wannan k’addarar zata sama maka farinciki watarana!!!�
*(Team Maleek inakuke🗣🗣🗣🗣🗣🗣 gobe zanyi Chapter 60, kuma kusani ga duk wani masoyin Maleek gobe ranarsace)*
*28/February/2021*
*1:45 pm*
3/1/21, 8:56 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*Not editing*
#divorce💔
*CHAPTER 60*.
Tsagaitawa da maganan Abbou Jaheed yayi tare da d’ago kansa ya kalli Maleek d’in wanda har yanzu bai d’ago kai ya kalli mahaifinansa ba, duk da kuwa cewar yaji batun fasa auren nasa.
Yayinda awajen su Abbou Khareem da kuma Oum Ayush abunda sukaji d’in ya kasance sab’anin tunaninsu, domin kuwa sam koda wasa basu tab’a kawowa aransu cewar wannan k’addarar takai matsayin da har za’ana hana Maleek d’in aure ba, wani irin sabon tausayinsa ne sukaji ya lullub’e musu zuciya, saboda sunsan dolene zaiji ba dad’i, hatta Oum Ayush da dama tuncan bawae zuciyarta ta aminta da auren Maleek da Munniran bane, taji zuciyarta tayi mata babu dad’i domin hakan alamace dake nuna ko anan gaba Maleek zai fuskanci k’alubale sosae kafun ya samu wacce zata aureshi, kuma kamar yanda Abbou Jaheed d’in ya fad’ane ba lallaine duk wata macen da zata auresa ya zama da zuciya d’aya zata zauna dashi ba.
“Kayi hak’uri Maleek akan duk wata k’addarar da ta sameka arayuwa, Insha Allah Watarana komae zae wuce kamar bai faru ba!�
Abbou Khareem ya fad’i hakan asanyaye tare dasa hannunsa ya kamo hannun Maleek d’in wanda har yanzu bai furta komae ba.
Shirun da Maleek d’in yayine kuma yasa gaba d’aya dining area d’in ma ya d’auki shiru, babu wani mai motsi acikinsu, saboda ba kad’an ba maganan fasuwar auren Maleek d’in ya wujijjiga tunaninsu, kasancewar abune da sam basu tsammacesa ba.
Ahankali ta lumshe Idanunta wanda suka cika tab da k’walla, akaro na biyu kenan da ta sakejin wata mummunar magana akansa ta doshi kunnuwanta, still kuma akaro na biyu kenan da taji zuciyarta ta tsananta rauni akansa, yayinda kuma wani irin matsanancin tausayinsa ya lullub’e duk ilahirin jikinta, har hakan yayi sanadiyar zubowan wasu siraran hawaye daga cikin lumsassun idanunta.
Sosae hawayen nate ke d’auke da yanayin damuwa, wanda da ace wani daga cikinsu zai kali fuskarta ayanzun to fa lallai daya fuskanci hali da kuma irin ciwon da takeji acikin zuciyarta, wanda kuma ahak’ik’anin gaskiya Bawae tana kukane saboda fasa aurensa da Munniran da akayi ba, no tana kukane saboda matsanancin tausayinsa da takeji, da kuma irin k’alubalen da ta fahimci cewa yana dab da fuskanta arayuwa.
Lallai tasan dolene zaiji babu dad’i, ga kuma alama abayyane domin har yanzu baice komae ba.
Ahankali ya zame hannunsa dake cikin na Abbou Kareem, kujerar da yake kai yad’anja baya tare da mik’ewa tsaye, still ko k’ala baicewa kowannensu ba ya juya cikin takunsa dake amsa amo ya nufi hanyar barin falon ma baki d’aya.
Ganin hakanne kuwa yasa duk suka zuba masa idanu, ciki kuwa harda Laylerh wanda tabi bayansa da idanu, yayinda acikin zuciyarta takejin kaman taje da gudu ta fad’a jikinsa, ko hakan zaisa zuciyoyinsu dake matuk’ar azabtuwa kowanni seconds da minutes su samu rangwame da salama.
Ganin ya fice daga cikin falonne kuma yasa ahankali duk suka janye kansu daga kallonsa, zuciyar kowannensu cike da tunani da kuma abubuwan da suke sak’awa acikinta kala kala.
Abbou Jaheed da gaba d’aya jikinsa yake asanyaye mik’ewa tsaye yayi shima, kai tsaye ya nufi sama wanda ananne kuma asalin bedroom d’insa yake.
Ganin Abbou Jaheed yayi tafiyarsane kuma yasa Oum Ayush da Abbou Khareem ma mik’ewa zuciyoyinsu duk babu dad’i haka suka fice daga falon.
Hakan yasa dining table d’in ya rage daga Najeeb sai kuma Laylerh’n wanda ta kasa iya controlling nutsuwarta.
Sanadiyar hakanne kuma yasa duk hankalin Najeeb ya dawo kanta, ganin ta sunkuyar da kanta ne kuma yasasahi sa hannunsa ahankali ya d’ago hab’arta, bisa dole ya zama sun fuskanci juna.
Kyakkyawar fuskarta ya zubawa idanu, tare kuma da tsaida ganinsa akan zararan eye lashes d’inta wanda suke d’auke da danshin hawaye.
“Kuka?.�
Ya fad’a cikin yin k’asa da murya.
Ahankali ta d’an girgiza kanta, Alaman “A’a.�
Murmushin daya bayyana kyawun fuskarsa yayi, duk da cewa kuwa yasan silar yin kukan nata, amma saiya share, cikin yanayin bada umarni yace.
“Ya isa haka kici abinci!�
“Nak’oshi.�
Ta fad’i hakan asanyaye batare kuma da ta jira wani abu da zaice ba ta mik’e tsaye, cikin yanayin rashin kuzarin da takejin kanta aciki ta nufi hanyar barin falon, yayinda shikuwa yarakata da idanunsa harta fice.
Sauk’ak’akk’iyar ajiyar zuciya yayi, kana shima ahankali ya mik’e tsaye tare dabin bayanta.
Laylerh kuwa koda ta fito daga cikin babban falon gidan, kaitsaye sashinsu ta wuce, bata kuma tsaya a falo ba direct bedroom d’insu ta wuce.
Yanayin yanda takejin rauni sosai azuciyarta ne kuma yasa tana shiga cikin bedroom d’in, asanyaye ta k’arasa wajen wani had’add’en sofa dake cikin d’akin ta zauna.
Tafukan Hannayenta duka biyu tasa ta rufe fuskarta, tare kuma da sauk’e wani irin k’akk’arfar ajiyar zuciya, kwata kwata duniyar batayi mata dad’i, k’unci da damuwa kawai takeji acikin zuciyarta wanda ita kanta batasan sai yaushene zata samu sassauci da kuma salama akan abunda takeji acikin zuciyarta ba.
Hawayen da suka gangaro kan fuskarta ta share tare da d’an cije labb’anta kana abayyane cikin kuma muryar dake bayyana damuwarta k’arara tace.
“Bansan sai yaushe ne zamu samu farinciki ba, a kullum damuwa da ciwo suke tasiri acikin rayuwarmu, kana kuma su sukecin k’arfinmu, bayan wannan k’addarar sai kuma wannan jarrabawar, kullum dae abu d’ayane babu canji, shin tayaya zuciyoyinmu masu rauni zasu jure irin way’annan abubuwan? Tayaya zamu iya fuskantar k’alubalen da zasu zo rayuwarmu anan gaba? Mezai faru? Meyakeji? Wani irin ciwo yakeji duk babu wanda zai fahimta, shi ne kawae shikad’aine yasan meyakeji azuciyarsa, nayi imani cewa zafi da ciwo bazasu tab’a barinsa ya huta ba!!�
Ta k’arishe maganan alokacin da take zamowa daga kan sofan ta zubar da guiwowinta ak’asa.
“Tabbas zai huta Laylerh, sannan kuma zafi da ciwo zasu bar cikin rayuwarsa bari kuma nahar abada!!.�
Muryar Najeeb ta karad’e gaba d’aya d’akin wanda hakan yasa da sauri ta dawo da kallonta ga Inda taji amo da kuma sautin muryartasa.
Ganinsa tsaye abayanta ne kuma yasa tayi saurin sunkuyar da kanta k’asa.
Shikuwa Najeeb asanyaye ya k’arasa shigowa cikin d’akin tare da zama akan sofan dake kusa da ita.
Hannayensa duka biyu yasanya ya rufe fuskarsa kamar yanda tayi d’azun, cikin wata irin murya da ko kad’an batasan cewar yana da ita ba, ya jefo mata tambaya tahanyar cewa.
“Me kikeji azuciyarki dangane da Maleek? Meyasa akoda yaushe kike kuka akansa? Meyasa duk wani ciwo nasa kikejinsa har acikin jiki da zuciyarki?.... kada kimin k’arya Laylerh domin ayau bana buk’atar k’arya saboda gaskiyar abunda ke zuciyarki na bayyane acikin idanunki, meyasa Laylerh meyasa???�
Ya k’are maganar tasa cikin wata irin raunanniyar muryar da tasa bisa dole Laylerh ta d’ago idanunta ta kalleshi.
Lallai ne kuma Tabbas koda ace bai yi mata wannan tambayar ba dole ne yau ta fad’a masa yanda takejin fargaba, tsoro, da kuma tsananin tausayawa akan d’an uwannata.
Zafafan hawayen da suka gangaro daga cikin idanunta ta sharce kana asanyaye cikin wata murya mai d’auke da matsanancin damuwa tace.
“Tausayinsa nakeji Yah Najeeb, tausayin yah Maleek nakeyi, baisan farinciki ba, haka kuma baisan jin dad’i ba, gaba d’aya mummunar k’addara ta kewaye rayuwarmu, ko yaushe k’unci da kuma muradine marar cika, nasan cewa bayajin dad’i , kuma nasan da cewar akoda yaushe yanajin k’unci acikin rayuwarsa!.�