← Book details Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 130 OF 144

Sashe 130

Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wanda hakan yasa lokaci d’aya numfashinta ya soma seizing, domin wannan ne karon farko agaba d’aya rayuwarta da wani Namiji ya fara tab’a breast d’inta, hakan yasa taji abun na ratsa cikin jikinta sosai, kasancewar kuma anan duk wani logon feelings d’in ta yake ne, yasa gaba d’aya duk ta fice ahayyacinta.

Har batasan lokacin daya rabasu da gaba d’aya kayan jikinsu ba.

Hannayensa duka biyu yasa ya juyar da ita tare da saka kansa abayanta ya soma yawo da harshensa, atsakiyar gadon bayanta.

Sannu ahankali kuma yake sauk’owa zuwa sauran gangar jikinta.
Yanayin yanda yake lashe skin d’in ta ne kuma yasa ta lumshe Idanunta tare da soma sakar masa growling na shagwab’a.

Alokacin da taji sauk’an kansa akan mararta kuwa wani irin zabura tayi tare da soma yun k’urin mik’ewa, saidai wani irin rik’on fitar hayyaci da yayi mata yasa ta kasa motsawa.

Tunaninta da kuma Brain d’inta ne suka tsaya da aiki adaidai lokacin da taji M.Jay d’in nayi mata wani abu na daban, wanda yasa gaba d’aya sassan jikinta suka amsa da karkarwa, numfashinta kuwa wani irin fusga ya somayi alokacin da taji yanda yake k’ok’arin tura tongue d’insa acikin jikinta, kuka maik’arfi da kuma Gaza jurewa ta sakar masa tare da soma kokarin janye jikinta baya, domin abunda taji bata isa misalta shi ba, kwakwalwarta tayi kadan da d’aukan feeling d’in abun.

Shikuwa Maleek sam bayajin akwai wani abu daya fi komae, zautar dashi kaman d’umin cikin jikinta da tongue d’in nasa ya jiyo masa, wanda ya je fasa acikin wani irin feeling d’in ta na musamman, saboda haka tuni ma duk wata jijiya dake jikinsa ta mik’e.

Sake matsowa jikin Laylerh’n yayi, wanda har hakan yasa komai nasu ya zamana yana manne da juna.

Fitinannun idanunsa masu d’auke da tsananin soyayya da kuma sha’awarta ya lumshe.

A iya gaba d’aya tsawon rayuwarsa baisan haka Laylerh’n nasa take ba, baisan haka komai najikinta ke da dad’i ba, Tabbas adaidai irin wannan lokacin bai kamata ace komae yazo mind d’insa ba, saidai kuma amma ya zaiyi da tabon da K’addarar su tabar musu? Tayaya zai fara goge abunda ke neman shigowa cikin tunani da k’wak’walwarsa ayanzun? Tayaya zai nesanta kansa da tunanin da ke neman ruguza masa zuciya?

Meyasa wannan tunanin zaizo cikin k’wak’walwarsa ayanzu? Meyasa zuciyarsa zata tono masa mikin da yake ta kokarin bunnewa?

Bayason tunawa koda kad’anne kuwa, bayason tuna cewar kafun shi K’addara ta had’a masa Ayshnoor d’insa da wani, a d’aki d’aya kuma a gado d’aya, the same kuma matsayin mata da miji.

Kafunshi wani daban yaga jikin Ayshnoor d’insa, kafunshi wani ya tab’a taushi da kuma fatar jikinta, sannan ya shiga cikin jikinta ya d’an d’ana abunda shi kad’aine ya kamata ace yau ya d’an d’ana.

Labb’ansa ya cije da k’arfi tare da soma girgiza kansa, cikin wani irin azababben kishi da kuma tsanar Najeeb da yakeji acikin ransa ya matsa gefe daga jikin Laylerh’n.

Hannayensa duka biyu yasa ya kama kansa, Yayinda yakejin duniyar na juya masa.

Haka yakejin komae na dawo masa sabo.

Akaron farko kuma daya ji ya tsani k’addarar da ta kawowa Laylerh’n wani daban acikin rayuwarta.

Dafe zuciyarsa dake k’una yayi, tare da sake rumtse idanunsa da k’arfi, acikin zuciyarsa yake ambaton sunan ALLAH Don samun sauk’i.

Laylerh dake kwance hawaye nabin gefen Idanunta kuwa bayansa dake d’auke da zanen tattoo ta tsurawa idanu, domin ta fahimci cewar rubutu ne akayi da paint na tattoo din.

“AYSHNOOR!!!� Ta maimaita sunan da aka rubuta d’in acikin zuciyarta.

Maida idanunta tayi ta lumshe, domin sam bazata iya jurewa ganin cikakkiyar halittar Yah M.Jay d’in ba, saboda kwarjininsa ya wuce duk yanda take tunani.

Ahankali yakejin zuciyarsa na ci gaba dayin rauni, Yayinda wasu ruwa masu kama da ruwan hawaye suka cika idanunsa.

Yasani cewar k’addara babu yanda bata zuwarwa bawa, su kuma ahaka tasu k’addarar tazo.
Dole kuma ya jurewa hakan, koba Don komai ba, kodan saboda Kaunar da yakeyiwa Ayshnoor d’insa.

Lallai Tabbas zai jure, akoyaya Ayshnoor d’in tazo masa, zai kuma yi mu’amala da ita koda ace maza sama da Goma ne suka Santa amatsayinta na y’a mace, asalin Soyayya bawai yana nufin kaso mutum saboda wani abu na jikinsa bane kawae, asalin soyayya tana farawa ne daga cikin jini da zuciya, son mutum dan wani abu nasa ba tabbataccen soyayya bane, domin ba komae ne Idan kana dashi yake tabbata ba, wani abun na gushewa ta har abada, Idan karasa shi kuma rashine na har abada.

K’addarar sa dana Ayshnoor tafi k’arfin ya juya mata baya saboda wannan.

Tabbas sud’in abu d’aya ne, Fata da kuma muradi d’aya, saboda haka zasu rayu tare akowani irin hali.

Juyowa yayi Ahankali ya fuskanceta, tare da k’urawa kyakkyawar fuskarta idanu.

Wani irin sabon soyayya da shauk’inta ne yaji na k’ara ratsa cikin jikinsa.

Ahankali ya sanya hannayensa duka biyu ya jawota jikinsa.

Idanunta dake cike da mayen feelings d’insa ta bud’e ahankali.
Tare da sauk’e ganinta akansa.

Kallon da ta masa d’inne kuma yasa mararsa amsawa, tafukan hannayensa ya d’aura akan waist d’inta, azafafe ya shiga bata wani sabon kiss d’in daya fi wanda ya bata abaya.

Lokaci d’aya yasake zautar dasu, saboda kuma yanda chests d’insu ke had’e awaje d’aya ne, yasa feelings d’in su ke sake k’aruwa.

Still akaro na biyu yasake bin duk jikinta da hot kisses,

awannan karon ma kasa jurewa sucking d’inta da yakeyi tayi, musamman ayanzu da yake sake nutsar da tongue d’insa cikin jikinta, ji takeyi kamar zai zuge mata gaba d’aya ruwan jiki.

Saurin rik’e kansa tayi cikin shaking voice d’inta da kwata kwata ma baya fita sosai tace.

“Please......... Yah .... M.Jay don’t ... kill me please.....!�

Dago kansa da kuma idanunsa wanda sukayi jajur yayi, sam ayanzu baya banbance komai, shiyasa ma bai iya banbance abunda Laylerh’n ta fad’a ba.

Daidaita jikinsa dana Laylerh’n yayi, cikin kuma yanayin dake nuna ya kasa iya controlling kansa ya daura bakinsa akan nipples d’inta, tare da tura mata yatsarsa d’aya acikin bakinta, adaidai lokacin daya ke kokarin ratsa cikin jikinta..

*1/4/2021*

*5:00 pm*
4/4/21, 6:46 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*note editing*

*Chapter 77*

Idanunta dake alumshe ne suka firfito waje, lokaci d’aya kuma ta saki wani irin razanannen k’ara, tare da soma kokarin janye jikinta baya.

Cikin yanayin dake bayyana mahaukacin feeling d’inta da yakeji ya d’ago da kansa ya kalleta, da jajayen idanunsa, wanda lokaci d’aya suka k’ank’ance.

Kansa da yakejin ya masa nauyi ya d’an soma girgizawa, tare dasa hannunsa d’aya ya rik’o waist d’inta, ahankali ya soma motsa labb’an bakinsa, da alama kuma magana yakeson yi amma ya kasa.
Saidai jikinsa dake ta b’ari, Yayinda kwantattun gashin jikinsa duk suka mimmk’e.
Musamman saboda ayanzu ya kawo wani stage da bazae tab’a iya jurewa ba, domin har wani jin kansa yake akumbure.

“Please Ayshnoor please.....�
Ya fad’a amatuk’ar raunace, da kuma muryarsa wacce bata fita sosai.

Kanta tad’an soma girgizawa ahankali, tare da sake janye jikinta baya, tsoro da fargaba takeji sosai, wanda hakan yasa duk jikinta ya d’auki b’ari.
Yayinda kirjinta ke dukan uku uku, Tabbas tasan komai dake jikinta ayanzu mallakinsa ne, tana kuma matuk’ar son jinsa ajikinta, domin hakan muradine da ya jima yana rayuwa acikin zuciya da gangar jikinta, saidai tayaya zata iya jurewa abunda bata san ya yake ba? batasan ya zafi da kuma dad’insa yake ba, Tabbas akwai fargaba mai tsanani, duk da tana da confidence d’in cewar Yah M.Jay d’in nata bazae tab’a yin abunda zai cutar da ita ba.

Idanunta dake zubar da hawaye ta lumshe ahankali tare da komawa k’asanshi ta kwanta.

Ganin hakan da yayi d’inne kuma yasa shi, yi mata rumfa da faffad’an chest d’insa, ahankali kuma ya lumshe idanunsa da yakejin sun ciko da k’walla, bakinsa ya d’aura akan nata cikin yanayin sanyi da kuma mayen sha’awarta dake fusgarsa, ahankali ya tura harshensa acikin bakinta.
Wani irin sassanyan nishi ta sauke adaidai lokacin da taji d’umi da kuma dad’in tongue d’insa acikin bakinta.

Ahankali tad’an sakar masa jikinta tare da tura hannayenta acikin gashin kansa.

Kusan atare suka saki wani irin nishi maik’arfi adaidai lokacin daya sake yunk’urin shiga cikin jikinta.
Hannayenta dake cikin tarin sumar kansa ta zare, tare da d’aurasu akan damatsan hannunsa, cikin kuma sabon feeling d’in daya sake jefata aciki, ta k’ara bud’e bakinta, wanda hakan ya bashi daman sake tura mata harshensa acikin bakinta, tare kuma da soma yi mata wani irin salon sucking tongue, d’in da yasa ta kara ficewa acikin hayyacinta.

Hannayensa dake kan saman breast d’inta ya janye zuwa kan waist d’inta, tare dayi mata wani irin rik’o irin wanda ke bayyana fitar hayyacinsa, idanunsa ya rumtse da k’arfi alokacin da gaba d’aya jikinsa ya d’auki rawa ne kuma ya soma karanta addu’ar da shikansa yasan ba daidai yakeyi ba, saboda yanda yakejin yana k’ara kusanta kansa da wani irin d’umi mai gigita tunani.

Dad’i da kuma sha’awar da tafi k’arfinsa dayaji alokaci guda ne kuma yasashi, sake shigewa cikin jikinta da k’arfi.
Daidai lokacin kuwa atare suka saki wani irin k’aran da gaba d’aya cikin d’akin nasu saida ya amsa.
Saboda wani irin gigicewa da sukayi, take kuma numfashinsa ya soma wani irin fusga, wanda hakan yasashi yin wani abu kamar maiyin shak’uwa.

Itakuwa Laylerh da tasaki karan azaba, sake rik’o hannayensa tayi k’am, tare da rumtse Idanunta da tsananin k’arfi, saboda yanda taji wani irin zafi, radad’i dama ciwo na bin kowani sassa na jikinta har izuwa cikin k’wak’walwarta.
Take kuma numfashinta ya soma wani irin seizing, saboda yanda tajisa d’in acikin jikinta yazo mata amatuk’ar bazata.
Hakanne kuma yasa taji tsinkewar wasu abu masu kaman jijiyoyi daga cikin jikinta, wanda kuma asanadin zafin da tajine ya sata sakin k’ara.

Azauce ya dafe kansa dake wani irin juyawa, tare da sake nutsa jikinsa acikin nata, yana mejin kansa tamkar zai shid’e, domin kowani gaba dake jikinsa rawa yakeyi, Yayinda kuma kowacce jijiya dake jikinsa ke harbawa, k’wak’walwarsa kuwa na d’aukan wasu sak’onnin da bata tab’a sanin akwae su ba aduniya, sak’onnin da suka sashi manta suna da kuma shi kansa gaba d’aya.
Chapter 130 · 0% Book details