Sashe 11
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Æangaren Abbu Kareem kuwa har zuwa yanzu Allah Baibashi haihuwa ba, wanda kuma matsalan daga É“angaren matarsa Aisha yake, sam kuma baidamu da hakan ba, dan yayi imani cewa haihuwa da rashinta duk na Allah Ne, dan kuma bata haihuba hakan bazai sashi Æ™ara aure ba.
Abbu Jaheed kuwa tundaga kan Maleek basu sake haihuwa ba, wani zuwa Dubai dasu Abbu Mahmoud da Sofiyya sukayi ne, shaƙuwa me ƙarfi ta shiga tsakanin Sofiyya da Maleek lokacin ma Sofiyya na ɗauke da ɗan ƙaramin ciki, koda suka zo tafiya maƙalewa Sofiyya Maleek yayi acewarsa zai bita harsai ta haifa masa ƙanwa kafun ya dawo.
Kasancewar yana zuwa school shiyasa su Oum Abdiyya basu amince ba, dan alokacin ma exam sukeyi kuma suma basason yayi nesa dasu.
Haka su Sofiyya suka dawo suka ci gaba da rainon cikinsu cikin ƙaunar juna.
Lokacin da cikin Sofiyya yakai haihuwa, Abbu Mahmoud ɗaukan ta yayi suka wuce Saudiya, cikin ikon Allah kuwa aƙarshen watan Ramadan ta haihu, daren wani jumma'a inda ta haifo kyakkyawar ƴarta mace me tsananin kama da ita, duk da kasancewar Sofiyya kyakkyawar macece ta gaske, amma kuma duk kyawunta sai babyn nata da ta haifa tazo ta zarta ta kyau, ranan suna yarinya taci sunan AYSHA inda aka yanke za'ana ƙiranta da (Laylerh).
Lokacin da aka haifi Laylerh kuwa Maleek nada 14 years dan har anturasa karatu U.S.A wato (United State Of America).
Haka dai rayuwar tasu ta cigaba, Laylerh nada shekara 1, Oum Rauda wato mahaifiyarsu Abbu Jaheed, da kuma Abbu Uthman Nai'eb wato mahaifinsu sukayi accident wanda shine sanadi Allah Ya ɗauki rayuwarsu, al'amarin daya girgiza Abbu Jaheed da kuma Abbu Kareem da Mahmoud kenan, take suka tattara kan iyalinsu suka taho Nigeria, sunyi kuka sosai na rasuwar mahaifan nasu. Bayan kuma anyi sadakan bakwai ne suka tattara kowa ya koma ƙasar da yake.
Haka suke ta gudanar da rayuwarsu, gaba ɗaya duk farincikinsu ya ragu, rashin iyayen nasu ya sanyaya musu jiki ƙwarai.
Æangaren Maleek kuwa gaba É—aya rayuwarsa ta koma America, karatu yakeyi sosai, game da halin miskilancinsa kuwa sai abun daya Æ™aru.
Laylerh kuwa yanzu shekarunta 7, daga kanta kuma Sofiyya bata sake haihuwa ba.
Wata ranan jumma'a ranan da ahalin bazasu taɓa mantawa dashi ba, shine Sofiyya ta tashi da ciwon kai, kafun safiya zuwa yamma kuwa Allah ya ɗauki rayuwarta.
Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un, tabbas Abbu Mahmoud ya shiga tashin hankali, dan yaji rasuwar Sofiyya fiye da duk tunanin me tunani, dan har saida yayi kaman ya zauce.
Babu wanda yakejin tausayi kuwa aduniya face ƴarsa Laylerh, duk kuwa da ƙanƙantan shekaru irin na Laylerh saida tayi kukan rashin mahaifiyarta.
Ranan da akayi kwana 7 da rasuwan Sofiyya ne Oum Abdiyya tazo ta ɗauki Laylerh ta maida ita gabanta,  akuma lokacin ne Maleek yazo hutu Dubai.
Haka rayuwar Laylerh ta ci gaba da tafiya agaban Oum Abdiyya. Hutun 2 weeks kawai Maleek yayi ya koma, inda Laylerh kuma taci gaba da rayuwarta anan Dubai.
Shekarun Laylerh 9 Abbu Mahmoud ya shirya musu tafiya Umra dukansu, har zuwa lokacin kuwa baisake wani aure ba, dan acewarsa bazai sake samun mace irin Sofiyya ba.
Koda lokacin tafiyan nasu Umra yayi, Laylerh bata samu zuwa ba, saboda alokacinne suka fara exam na first time amakarantarsu, haka ɓangaren Abbu Jaheed ma baisamu zuwa ba, saboda wani uzuri daya tafi yi America, hakanne yasa Abbu Mahmoud da Oum Abdiyya ne kaɗai suka samu zuwa, Abbu Kareem kuwa dama yanacan Nigeria, danshi sam baya ganewa zaman ƙasashen waje.
Koda sukaje sunyi Umra'n su lafiya, kuma suna saran dacewa, ranan da suka ɗauko hanyan dawowa Dubai ne jirgin da suke ciki yayi hatsari, inda gaba ɗayansu suka rasa ransu sandiyan haɗarin.
Mutuwarsu baƙaramin girgiza su Abbu Jaheed yayi ba, musamman Maleek, dan sosai yake son mahaifiyar sa fiye da komai, sunyi kuka sosai babu ma kaman Abbu Jaheed wanda rashin Sofiyya ya ɗaiɗaita tunaninsa, haka ma Laylerh duk da kasancewar tana da ƙarancin shekaru amma rasuwar Mahaifinta da kuma na Oum Abdiyya ya girgizata matuƙa, dan ayanzu tazamanto bata da kowa, dan gaba ɗaya dangin mahaifiyarta nacan ƙasar Egypt, kuma dama mahaifiyar tata bawasu dangi take dasu masu yawa ba, kasancewar mahaifiyar tata ita kaɗaice awajen iyayenta, kuma ko a ɓangaren dangin uba ma family dinsu basu da yawa, dan basu wani cika yawan haihuwa ba shiyasa zuri'ar tasu basu da yawa.
Bayan rasuwan Oum Abdiyya da Abbu Mahmoud, Abbu Jaheed yaji gaba ɗaya zaman ƙasashen waje ya ishesa, haka nan hankalinsa ya dawo Nigeria, haka ya ɗauko Laylerh suka dawo Nigeria, bayan yasa angina masa katafaren gida acikin garin Abuja, Maleek kan dama yana can America.
Dawowansu Nigeria ne kusan da shekara biyu Abbu Jaheed ya sakeyin aure, domin ya lura zaman Laylerh agabansa haka babu wata mace me riƙonta bazaiyi wuba.
Hajiya Suwaiba, wato (Momy) itace matar da Abbu Jaheed ya aura, Hajiya Suwaiba irin wayayyun matan nan ne kuma ƴar boko, sannan babanta wani hamshaƙin me kuɗine anan Nigeria, sannan tana da kyau daidai gwargwado, aɓangaren zamantakewa kuwa kwata kwata batason Laylerh, badon komai ba kuwa saidan kulawan da taga Abbu Jaheed na bawa Laylerh'n, atunaninta tunda Laylerh'n ba ƴarsa bace, bai dace ace yana bata kulawa har haka ba, wannan dalilin yasa kwata kwata bata sakewa Laylerh, shiyasa gaba ɗaya rayuwar Laylerh tataso cikin kaɗaici, domin har acikin zuciyarta tsoron Momyn takeyi.
Maleek kuwa tunda suka dawo Nigeria baizo ba, har saida sukayi shekara 3 sannan yazo. Duk yanda Momy taso yasake da ita yaƙi, dan babu abun dake shiga tsakaninta dashi idan ba gaisuwa ba, baya magana kwata kwata, miskiline na ƙarshe, wannan dalilin yasa Momy take jin shakkansa, saidai wani abu da ta lura dashi agame da Maleek ɗin shine, ko da wasa baya ƙaunar koda ƙuda me cutarwa ne ya sauƙa akan Laylerh, wannan dalili yasa tadaina tsawatarwa Laylerh idan yana nan.
Gashi kuma tunda sukayi aure da Abbu Jaheed Allah baibasu haihuwa ba.
Abbu Kareem kuwa ya koma England da zama acan yake gudanar da komai nasa har yanzu kuwa Allah bai bashi haihuwa ba.
Tun dawowansu Nigeria kwata kwata sau biyu Maleek yazo, yamaida gaba ɗaya rayuwarsa America, acan yayi degree da kuma Masters nd PHD ɗinsa, bayan ya kammala ne ya dawo Nigeria, zama soldier shine babban burinsa, hakanne yasa koda ya kammala karatunsa America suka nemi da yayi aiki dasu inda suka nuna zasu basa babban matsayi saboda yanda yake da ƙwazo, saidai kasancewarsa me ra'ayi yasa shi ƙin amincewa, yana dawowa Nigeria kuwa dakansa ya nemi aiki'n soldier kuma ya samu, inda ayanzu yake matsayin Captain, saboda shiɗin ƙwararre ne sosai, dan ko lokacin dayake America shiyake horar da ɗalibai.
Shekara 2 yayi a Nigeria yasake komawa U.S.A, haka ya share shekaru acan, still kuma yana gudanar da aikinsa na Nigeria duk da baya ƙasar, saidai yana da wakilan da sukeyi masa komai koda baya nan.
Zuwa yanzu kuwa Laylerh nada shekara 17 inda take S.S 1, ɓangaren rayuwarta da Momy kuwa ba abun daya sauya, dan har yanzu Momy bata nuna mata ƙauna, saidai idan Abbu Jaheed nanan tana ɗan sakewa da ita.
Wannan shine Asalin tarihin LAYLERH MALEEK.
Cigaban Labari.
2:00 am
Duk sanyin A/C'n dake tashi acikin ɗakin, bai hana murɗaɗɗiyar surar jikinsa fidda gumi ba, ahankali yake ɗan jujjuya kansa, dagani kasan baccin da yake bayayi masa dadi, acikin baccin nasa ne kuwa ya samu kansa cikin wata duniya ta daban, wanda ke neman juya masa tunani, duk da cewa hakan ba baƙon yanayi bane awajensa amma bayajin zai iya jurewa.
Ahankali ya buɗe kyawawan idanunsa wanda suka sauya kala daga farare zuwa ja.
Hannunsa yakai daidai kan mararsa tare da É—an lumshe idanunsa, wani irin fitinannen feeling yakeji na taso masa.
Idan da sabo ya kamata ace ya saba da yanayinsa, shi kansa baisan wani irin mutum bane shi, saidai yayi imani cewa yawan jin feeling acikin jininsa yake.
Â
*(Kuyi haƙuri kwana da yawa kunjini shiru, banajin daɗi ne shiyasa kuma phone ɗina ma batajin daɗi 😓, amma yanzu insha Allah Zakuna jina akai akai.)*
*Vote nd Comment*
  *fatymasardauna*Â
1/19/21, 8:10 PM - Ummi Tandama: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
  *LAYLERH MALEEK*
  *Writting By*
Phatymasardauna
        *Wattpad*
    @fatymasardauna
#fanfiction
          *Chapter 6*
Ahankali ya zuro da ƙafafunsa ƙasa daga kan gadon, ɗan cije red lips ɗinsa yayi, saboda yanda yakeji ajikinsa duk ba daɗi, bayajin idan baisha magani ba zai ji relief daga abun da yakeji, musamman ma ayanzu da yake jin mararsa nayi masa ciwo.
Miƙewa tsaye yayi, cikin nutsuwa ya ƙarasa gaban wata ƴar ƙaramar drawer dake cikin ɗakin, murfin drawer'n ya buɗe tare da ciro wasu tablets, hannunsa na rawa ya ɓalli maganin tare da watsa su abakinsa, ahankali ya ƙarasa gaban fridge ɗin dake cikin ɗakin, tare da buɗewa ya ɗauko bootle water marar sanyi, ɓalle murfin gorar yayi tare da kafa bakin goran akan soft lips ɗinsa, sai alokacin ya haɗiye maganin dake bakinsa, asanyaye ya lumshe idanunsa tare da sakin ajiyar zuciya, shi kansa baisan wani irin mutum bane shi, always yana cikin feeling, abun tun baya damunsa har zuwa yanzu ya fara damunsa.
Komawa saman bed yayi ya kwanta, ahankali yake ta faman sauÆ™e ajiyar zuciya, sannu ahankali yakejin feeling É—in na sauÆ™a, yayinda gaba É—aya jikinsa ke samun relief, shiru yayi tare da Æ™urawa zanen dake saman É—akin nasa ido, abubuwa da yawa yake saÆ™awa acikin zuciyarsa, ahaka in 15 minute bacci ya É—aukesa.Â