Sashe 56
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Ahankali ta sake gyara zama, tare da É—an matse jikinta waje É—aya, domin haka takejin wani irin sanyi na ratsa duk ilahirin jikinta.
Kasancewar tana zaune ne atsakiyan gadon hakan yasa ta ɗan jingina bayanta, tare da lumshe gajiyayyun idanunta, hakanan takejin wani irin faɗuwar gaba tare kuma da tsinkewar zuciya na ziyartar ta, wanda kuma hakanne yasa ta ƙara takure kanta waje ɗaya, duk da cewar yanzu an kwashe sama da 20 minute da fitan Oum Ayush daga cikin ɗakin amma har yanzu bata fidda rai da zuwan Teemah ba, kamar yanda Oum Ayush ɗin ta faɗa mata cewar. "Teemah zata zo ta tayata kwana."
Idanunta wanda takejin sunyi mata nauyi ta lumshe, ahankali kuwa zanen hoton fuksarsa ya soma yi mata gizo, sanadin hakanne ko yasa take moment ɗinsu ya shiga dawowa cikin ƙwaƙwalwar ta, wanda yasa lokaci ɗaya tasamu kanta acikin wani irin yanayi me wahalar fassaruwa, yanayin da bata taɓa jin irinsa ba, yanayin da yasa taji wani abu na musamman na yawo acikin jikinta, ba tare da ta ankara ba wani irin sahirtaccen murmushi ya bayyana akan fuskarta, hakan kuma ya faru ne saboda tuna yanda ya ɗaura bakinsa akan nata da tayi, domin kuwa sai ayanzu ne abubuwan ke dawo mata, cike da wani zazzafan shauƙi, tuna yanda sweat lips ɗinsa ke tsotsan tongue ɗinta ne, yasa komai ya sake ƙwace mata, akaron farko taji wani irin fitinannen shauƙinsa na fusgarta, haƙiƙa moment ɗin ya kasance me matuƙar daɗi agareta, wanda za taso maimaituwarsa ako yaushe, saboda arayuwarta bata taɓajin wani abu da yakai mata saliva ɗinsa dadi da kuma garɗi ba, yanayin yanda yake goga harshensa akan nata da ta tuno ne yasa take taji gaba ɗaya tsikar jikinta ya tashi, wanda hakan yasa taja wani irin numfashi me kama da sexual erection sound, ahankali tajawo pillown dake gefen gadon ta rungumesa ƙam.
Lokaci ɗaya yanayin fuskarta ya sanja daga yanayin tausayi zuwa na zallan shagwaɓa.
"Still I'am waiting for you.!" ta faɗa cikin wata irin kasalalliar muryar dake bayyana zallan shagwaɓa, da kuma gaskiar abun dake zuciarta, duk da cewar kuwa batasan maganan nata ya fito fili ba.
Sake duƙunƙune jikinta waje ɗaya tayi tare da lumshe kasalallun idanunta, wanda suka soma ɗanyi mata nauyi saboda ta ɗan fara jin bacci.
Kasancewar kuma kafun yanzun taci kuka sosae ta ƙoshi ne yasa ko 10 minute bata ƙara ba bacci ɓarawo ya ɗauketa.
9:00 pm daidai haɗaɗɗiyar mota ƙiran Range Rover Maroon colour ta shigo cikin gidan, adaidai ƙaron parking space ɗin gidan motar ta faka.
Almost 6 minute kafun matuƙin motar ya ya buɗe murfin motar ya fito, Sanye yake cikin wani haɗaɗɗen shadda me kyau da tsada, wanda akayi masa ɗinkin riga da wando da kuma babbar riga, kasancewar kuma kayan nada kalan shuɗi wato blue ne yasa kayan ya amshi jikinsa sosae, musamman ma haɗaɗɗiyar hulan daya kafa akansa, wanda ta ƙara ƙawata kyaun fuskarsa, yayinda kallo ɗaya zakayiwa fuskarsa, ka fahimci cewa yau ɗin yana cikin farinciki, maida murfin motar yayi ya rufe, ahankali kana kuma cikin nutsuwa ya nufi hanyar part ɗin da yasan an ajiye masa amaryarsa aciki.
Koda ya ƙarasa ahankali ya tura ƙofar falon tare da tura kansa ciki, wani irin daddaɗan ƙamshin da ya daki hancinsa ne ya sashi lumshe idanunsa tare da sakin ƙaƙƙarfan ajiar zuciya, domin kuwa sosai ƙamshin turaren ya masa daɗi, buɗe idanunsa yayi tare da ƙarasowa cikin falon, ahankali ya shiga ƙarewa falon kallo, domin ba kaɗan ba yanayin yanda aka tsara falon, da kuma tsadaddun kayan da aka zuba acikinsa suka matuƙar burgesa.
Bayan ya gama ƙarewa falon kallone kuma, kaitsaye ya nufi ɗaya daga cikin ƙofofin dake falon.
Ahankali ya ɗaura hannunsa akan handle ɗin ƙofar tare da murɗawa ya tura ƙofar ciki.
Kaman yanda daddaɗan ƙamshi ya daki hancinsa alokacin da ya shigo falon haka yanzun ma, sanyin A/C da kuma sassanyan ƙamshin turaren dake tashi acikin ɗakin ne suka shiga ratsa shi, ahankali ya maida ƙofar bedroom ɗin ya rufe, tare da juyowa ya sauƙe idanunsa akan Laylerh wanda take kwance ta duƙunƙune jikinta waje ɗaya, kallo ɗaya kuma zaka mata kafahimci cewa bawani jin daɗin kwanciyan nata take ba, kuma daga yanayin yanda ta lulluɓe kanta da mayafin dake jikinta, zaka gane cewar sosai sanyin A/C'n ke ratsa ta.
Wata iriyar ajiyar zuciya me ƙarfi ya sauƙe tare da ɗan jingina bayansa ajikin ƙofa, idanunsa ya zuba mata, yayinda aransa yakejin wani irin matsanancin SO da kuma shauƙinta na ɗibansa, tabbas yasan cewa samun Laylerh amatsayin mata ga kowani ɗa Namiji babban nasara ce, wannan yasa shi yake ƙara jin wani irin sanyi na ratsa zuciyarsa, yayinda kuma agefe guda yake ƙara godewa Allah Da ya mallaka masa Laylerh alokacin da yake tsananin buƙatar ta.
Ɗan nunfasawa yayi ahankali ya ƙaraso cikin ɗakin, ƙatuwar ledan dake hannunsa ya ajiye akan wani ɗan ƙaramin stool na glass wanda akayi masa surki da ado me yanayin zinare.
Remote ya ɗauka ya rage gudun A/C'n ɗakin, ahankali ya ƙaraso jikin gadon, rashin sanin cewa Laylerh'n bacci takeyi ne yasa ya ƙira sunanta cikin wata sassanyar murya.
Ganin shiru bata motsa bane yasa shi zama abakin gadon, ahankali ya ɗan ranƙwafa tare dasa hannunsa yaɗan buɗe mayafin da ta rufe fuskarta dashi.
Tozalin da yayi da kyakkyawar innocent face ɗinta wanda ke ɗauke da bushashshen hawaye ne ya sashi sauƙe ajiyar zuciya, tare da sakin wani murmushi me ɗauke da ma'anoni daban daban, ahankali ya kai hannunsa ya shafi gefen fuskarta, cikin muryarsa da tayi sanyi sosai yace. "Laylerh rigima, ko yaushe cikin kuka."
Ahankali yaɗan soma warware mayafin dake jikinta, har ya cire mata shi gaba ɗaya, idanu ya zubawa haɗaɗɗen zanen jan lallen daya ƙara ƙawata farar fatar hannunta, kana kuma ahankali ya shiga ƙarewa gaba ɗaya shigar jikinta kallo, duk da kuwa cewar akwance take amma hakan bai hanashi ganin kyawun da doguwar rigar jikin nata tayi mata ba, gajerar ajiyar zuciya ya sauƙe tare da ɗaga kansa ya kalli agogon dake manne ajikin bangon ɗakin, 9:20 pm daidai daya gani ne yasa shi ɗan matsawa kusa da Laylerh'n, ahankali yasa hannunsa ya shiga ɗan jijjigata.
Laylerh kuwa tuni baccinta yayi nisa, hakanne ma yasa ko kaÉ—an bataji tashinta da yakeyi ba, domin tuni tayi nisa acikin mafarkin da takeyi, kasancewar kuma mafarkin Maleek takeyi ne yasa gaba É—aya ta saki jiki, dan ba kaÉ—an ba mafarkin yayi mata daÉ—i, musamman da ta samu kanta acikin mafarkin kwance ajikin Maleek.
Najeeb kuwa ganin baccin nata yayi nesa ne yasa ahankali ya kama kafaÉ—unta tare da É—an juyo da ita ya zamana suna fuskantar juna.
Idanunsa ne suka sauƙa akan ƙirjinta, wanda kusan rabin breast ɗinta suka bayyana ta saman rigar dake jikinta, take kuwa yaji tsikar jikinsa ya zuba, yayinda tashin farko yaji wani irin abu na yawo acikin jikinsa, domin wannan shine karo na farko daya fara ganinta ahaka, saurin ɗauke idanunsa daga kan ƙirjin nata yayi inda ya maida kallonsa ga fuskarta, idanu ya tsurawa ƴan ƙananan jajayen laɓɓanta da yaga suna ɗan matsawa ahankali, wanda kuma da alama magana take, saidai kuma sautin maganan nata baya fitowa fili.
Ahankali ya matso jikinta tare da sa kunnensa adaidai saitin bakinta tayanda zaiji abun da take cewa, sa kunnensa da yayi kuwa yayi daidai da ambatan sunan M.JAY da tayi, wanda sanadin hakan kuwa yasa take yaji ƙirjinsa ya yi wani irin bugawa, da sauri ya janye jikinsa tare da komawa ya zauna.
"M.JAY." ya maimaita abun da kunnuwansa suka jiye masa, cikin wata irin murya me ɗauke da matsanancin kishi, take kuwa yaji wani abu me kama da maɗaci ya mamaye maƙoshinsa, yayinda wani yanki na zuciyarsa ke tambayarsa, kan cewar meyasa Laylerh'n ke ambatam sunan Maleek acikin baccinta?
"Kenan hakan na nufin akwae wani abu azuciyarta dangane da Maleek?." Aflili yayiwa kansa tambayar da bashi da amsarta, jin zuciyarsa na neman azalzalansa da wani tunani na dabanne yasa shi rumtse idanunsa, tare da soma ambaton sunan Allah, Domin wannan ranan ta dabance awajensa, saboda haka bayaso wani abu na rashin jin daÉ—i ya wanzu acikin zuciyarsa.
Miƙewa tsaye yayi tare da cire babbar rigar dake jikinsa, kana ahankali ya ƙarasa gaban fridge ɗin dake cikin ɗakin, goran ruwa me sanyi ya ɗauka tare da ɓalle murfin ya kafa goran abakinsa, saida yasha ruwan sosai kafun ya soma sauƙe ajiyar zuciya akai akai.
Jin ya samu nutsuwa azuciyarsa ne yasa shi tuna cewar duk wunin yau ɗin Laylerh'n bataci abinci ba, kuma koda ya taɓa fuskarta yaji jikinta da zafi.
Sake komawa yayi ya zauna akan gadon.
Ɗan jijjigata ya somayi tare da ƙiran sunanta yanda yasan za taji sa.
Kamar amafarki haka takejin tashin muryarsa acikin kunnenta, hakanne ko yasa ahankali tasoma ɗan buɗe idanunta, sauƙe idanunta akansa da tayi ne yasa azabure ta tashi zaune tare dasa hannayenta ta kare ƙirjinta.
Murmushin daya bayyana haƙwaransa yayi, cikin salon tsokana yace. "Meye kike wani kakkare jiki bayan kuma tuntuni na riga da naga komai."
Jin abun daya faɗa ne yasata ɗan zaro idanunta waje, cikin yanayin kasala da kuma shagwaɓan daya sauƙar mata lokaci guda ta turo ɗan ƙaramin bakinta gaba, sake matse jikinta waje ɗaya tayi, take kuwa saiga hawaye sun cika mata ido.
Ganin ruwan hawaye a idanunta ne yasashi sake matsowa kusa da ita, har ya zamana jikinsu na gogan juna, ahankali yasa hannu ya dafa kafaÉ—anta, cikin yanayin kulawa yace. "Am sorry nabarki ke kaÉ—ai ko ya jikin naki?."
Idanunta wanda ke cike da ƙwalla ta ɗago ta kalleshi, ganin kuma shi ɗinma kallonta yake ne yasa da sauri tayi ƙasa da kanta.
Sam bai damu da rashin amsawar nata ba, domin dama yasan ba lallaine ta amsa masa ba.
Hannayenta wanda ta kare ƙirjinta dasu ya kalla.
Hannunsa yasa daniyan kamo hannayen nata, hakan yasa da sauri ta rumtse idanunta, murmushin daya fitar da kyawun fuskarsa yayi cikin yin ƙasa da murya yace.
"Kinci abinci?."
Kai ta jinjina masa alaman "Eh." Saidai kuma tunowa da nasihar da Oum Ayush tayi mata ne yasa ahankali cikin muryarta da tayi sanyi sosai tace. "Naƙoshi."
"Okay to tashi ki sanja kaya." Yafaɗa yana me ƙoƙarin miƙar da ita tsaye.
Jin yace ta sanja kaya ne yasata ta É—an zazzaro idanunta waje, cikin yanayin mamaki tace. "Kaya kuma?."
"Eh, bakisan kwanciya da irin wannan kayan yanasa ciwon jiki ba?." YafaÉ—a yana me nuna kayan jikinta, wanda ya kamata kana kuma ya bayyana shape É—in jikinta.
Baki ta buɗe daniyar cewa wani abu, amma kuma saidai tunawa da maganan Oum Ayush yasa tayi shiru, domin tace mata koda wasa kada yasata abu taƙiyi, sannan kuma kar tanayi masa musu, saboda yin hakan zai rage mata ƙima da mutumci a idanunsa.
Ganin kuma bata ce masa komai bane yasashi kama hannunta, suka ƙarasa gaban makeken drawer'n dake cikin ɗakin.
Buɗe murfin drawer'n yayi, take kuwa jerin sababbin kayan da Oum Ayush ta ɗinka mata suka bayyana, kayane masu yawan gaske, wanda aka jere su tsab acikin drawer'n, ɓangaren atamfofi da laces daban, haka ma ɓangaren english wears, dama dogin riguna dangin su abayas daban.
Wanda wasu su Abbou Jaheed ne suka saya mata wasu kuwa daga cikin kayan aurenta suke.
Kan wani sleeping dress maroon colour me adon net hannunsa ya sauƙa, hakan yasa batare da tunanin komae ba ya ciro rigar, kallon Laylerh'n yayi tare da miƙa mata rigar, da idanunsa yayi mata alama akan tasa.
Gane abun da yake nufine yasa ta turo ɗan ƙaramin bakinta gaba, batare da ta sani ba abun da take faɗa azucitarta ya fito fili, inda tace. "To agabanka ne zansa!"
Jin abun da ta faɗa ne ya sashi sakin murmushi, tare da kura mata idanunsa, domin ba kaɗan ba salon shagawaɓan ta ke tafiya da imaninsa, wanda idan tanayi har bayaso ta daina, saboda yanda yakejin wani irin feelings ɗinta.
Laylerh kuwa ganin yana kallonta ne yasa tayi saurin juya masa baya, saboda har acikin ranta ba tason irin kallon da Najeeb É—in keyi mata, duba da irin yanda gaba É—aya mood É—insa ke sanjawa lokaci É—aya idan yana kallon nata.
1/19/21, 8:25 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*