Sashe 66
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ahankali ta d’aura hannunta akan handle d’in k’ofar d’akin tare da murd’a handle d’in ahankali ta tura k’ofar ciki, sassanyan k’amshin turaren daya ratsa hancinta ne yasa ta d’an lumshe idanunta tare da sauk’e wata siririyar ajiyar zuciya, ahankali ta shiga k’arewa komai na had’add’en falon nasa kallo, kamar kullum kuma kamar koda yaushe komai nasa need yake, dan kuwa ko kad’an baya jurewa k’azanta.
Wani irin k’awataccen murmushi ne ya bayyana akan fuskarta alokacin da ta sauk’e idanunta akan d’an madaidaicin hotonsa dake cikin falon, duk dama yanayin yanda aka d’aukesa ya d’an juya baya, hakan baisa hotonnasa k’inyin kyau ba, yayinda faffad’an surar bayansa ta bayyana kasancewar yana sanye ne da shirt na uniform d’in soldier irin mai kama jikinnan.
“My beautiful bro� ta fad’a a daidai lokacin da take k’arasowa tsakiyar falon, tare kuma da d’auke idanunta dake kan hoton ta maidashi ga k’ofar bedroom d’insa wanda ke d’an bud’e da dukkan alama ba’arufe k’ofar da kyau bane.
Ahankali tasoma takawa har zuwa bakin k’ofar tasa sannan ta tsaya, tana me sauraran yanda heart d’inta ke beating, kafun yanzu k’warai idanunta cike suke da so had’i da kwad’ayin ganinsa, ayanzu kuwa da yarage tsakaninsu baifi wasu y’an taku ba, saitaji k’irjinta na bugawa da sauri, bata kuma san dalilin hakan ba.
Hannunta d’aya dayake empty tasa ta d’an tura k’ofar d’akin nasa kad’an, ba tare kuma da tasaka kanta acikin d’akinba da siririyar muryarta tayi masa sallama, tare da d’an matsawa gefe saboda tana tunanin zai amsa mata.
Saidai kuma jin shiru ba’a amsa sallaman nata bane yasa take tayi tunanin cewar watak’ila yana wanka shiyasa baijita ba, ahankali ta sake tura k’ofar d’akin tare da d’ansa kanta ta lek’o kad’an, take kuwa idanunta suka sauk’a akansa.
Ganinsa kwance ak’asa ne yasata saurin bud’e k’ofar d’akin da kyau ta shigo gaba d’aya.
Kwance yake akan wata k’atuwar darduma, yayinda yayi matashin kai da hannunsa na dama, yanayin yanda yayi kwanciyartasa ta hanyar takure jikinsa waje d’ayane yasa kallo d’aya zakayi masa kafahimci cewa baishiryawa baccin da yakeyi d’inba, dan da’alama daga idar da sallan asubane baccin ya d’aukesa.
Wani irin matsanancin tausayinsa ne ya dira azuciyarta,take kuwa taji idanunta sun ciko da hawaye, akan kyakkyawar fuskarta kuwa wani d’an murmushi ne ya bayyana, wanda kuma azahirance yake fitar da asalin abundake cikin zuciyarta.
Maida k’ofar d’akin tayi ta rufe, ahankali tashiga takowa harzuwa inda yake kwance.
Flask d’in dake hannunta ta ajiye tare da d’an rank’wafowa anutse ta zube guiwowinta k’asa daidai inda yake kwance, idanunta da suke d’auke da danshin hawaye ta sauk’e akansa, tare da tsaida ganinta akan kyakkyawar fuskarsa, dake yalwace da had’adden sajen dake k’ara masa kyau akoda yaushe.
Y’an saffa saffan labb’ansa masu yanayi da nata had’e da zara zaran eyelashes d’insa ta kalla, murmushi ne ya sub’uce mata saboda yanda taga ya k’arayi mata kyau, da kwarjini.
Idanunta ta d’an lumshe tare da shak’an wani irin sassanyan numfashi, wanda ya taho da daddad’an k’amshinsa me nutsar da zuciya.
Ahankali taji wani irin feeling d’insa na ratsa duk ilahirin jikinta, wanda hakan yasa tasamu kanta acikin matsanancin shauk’insa, ware idanunta dake alumshe tayi tare da zuba masa narkakkun idanunta akaro na biyu bata ko k’yaftawa, hak’ik’a wani irin abu takeji na musamman adangane dashi, ahankali ta zauna dab’as akan k’afafunta tare da sa tafin hannunta adaidai saitin hancinsa, huci da kuma d’umin numfashinsa da ya bugi hannun natane yasata lumshe idanunta tare dajan wani dogon numfashi me kama da nishi, bakomae yaja hakan ba kuwa face dad’in da taji ya ratsata, wanda har yasa takasa d’auke hannunta daga kan fuskarsa, cikin wata irin sassanyar muryar da itakanta batasan tana dashi ba ta k’ira sunansa, duk da kuwa tasan cewar ba amsawa zaiyi ba, dan baccin nasa yayi nisa sosae.
Sardae Kuma azuciyarta cike take da mamakin abun da zai rabasa da gado, da har sae dawo k’asa ya kwanta, kwanciyar ma kuma irin na takura kai.
“Kodai yana da wata damuwa ne?.� Wani yanki na zuciyarta yayi mata tambayar dayasa taji take jikinta yayi sanyi, lokaci d’aya Kuma ta marairace fuska, cikin salon maganarta tace. “No namasan baya cikin wata damuwa, Ya M.Jay dagaske baka cikin damuwa ko?� Yanayin yanda tayi maganar tana me sake matsowa kusa dashi ne, ya bayyana cewar lallai amsarsa takeso, saidai kuma tayaya shi da yake bacci zai bata amsa?.
Shirun nasa kuwa baisa tawani damuba, ita kad’ai kuwa tabawa kanta amsa ta hanyar cewa. “Dama nasan baka cikin damuwa, amma Katashi ak’asa kaji, kaga wajen akwae sanyi sosai, please kahau gado kaji Ya M.Jay, kadaina kwanciya ak’asa saboda jikinka zaiyi ciwo, kuma zakaji ba dad’i, dan Allah Nidae Yah M.Jay kadaina bacci ak’asa pleaseeeee!!!� Ta k’are maganar amatuk’ar shagwab’e, tare da sa hannunta ta shafa gefen fuskarsa.
Gaba d’aya ta shagala, yayinda tamanta asalin abun daya kawota d’akin nasa.
Acan falo kuwa yanzu sama da 15 minute kenan da Najeeb ke zaune akan dining table d’in yana tunanin dawowan Laylerh daga sashin Maleek, zuwansu Abbou Jaheed dining table d’inne yasashi d’an sakin fuskarsa, saidai kuma har suka fara cin abinci zuciyarsa bata samu nutsuwa ba, tunaninsa d’aya shine me Laylerh keyi awajen Maleek da haryanzu bata dawo ba?
Agogon dake d’aure a tsintsiyar hannunsa ya duba, almost 20min kenan yanzu da tafiyanta, idanunsa ya rumtse da k’arfi domin duk yanda yaso tsaida zuciyarsa waje d’aya ya kasa, wasu irin tunani na dabanne ke yawo acikin k’wak’walwarsa, wanda kuma ko kad’an bayaso suyi tasiri.
Momy kuwa tun d’azu tana ankare da komai,domin komai da ta tsara yazo mata ayanda takeso.
D’ago kanta tayi ta kalli dukansu, Inda Abbou Jaheed da kuma Abbou Kareem ke zaune akujerar dake facing na juna, gefen Abbou Kareem kuwa Oum Ayush ce zaune, cikin nutsuwa da kwanciyar hankali dukansu sukecin abincinsu, idan kacire Najeeb dake tsakuran abincin da kad’an kad’an.
Murmushi tayi again kana cikin daidaita nutsuwarta tace.
“Inamamakin abunda zai zaunar da Laylerh ad’akin Maleek harzuwa wannan lokacin basu fito sunyi breakfast ba.�
Jin abunda Momyn ta fad’ane yasa Abbou Jaheed d’ago kai ya kalleta, cikin yanayin mamaki yace. “What Laylerh da Maleek kuma suna tare ne.�
Murmushin samun nasara Momy tayi cikin nuna halin ko inkula tace. “Eh, tunkafun shigowarku suke tare.�
Spoon d’in dake hannunsa ya ajiye, lokaci d’aya fuskarsa ta sanja, cike dason nuna rashin dacewar hakan yace. “For how reason zasu kasance atare har tsawon wannan lokacin?.� Cewar Abbou Jaheed da fushin da yakeyi da Maleek d’in ya dawo sabo, har acikin ransa bawae yana k’in kusancin Laylerh da Maleek bane, aa yana gudun faruwar wani abune, duk da cewar akodayaushe zatawa kai alkhairi yafi komai, amma kuma duniya tariga da ta sanja, shaid’an yana yawo ajikin mutane kamar jini, wanda kuma akoda yaushe zai iya zugasu su aikata b’arnan da zaijawo b’acin zuciya, sam kuma agaba d’aya rayuwarsa baya fatan hakan takasance, domin Laylerh amanace awajensa, duk abu na rashin dad’i da zai tab’a rayuwarta zai zamana akwae sakacinsa aciki, bawae yana zargin wani abu na daban bane adangane dasu, kawae dai yasan zuciya bata da k’ashi, wannan yasa tun tana k’arama yake guje mata mu’amala da maza any how, badan komae ba kuwa saidan son tsare mata mutumcinta.
Tunawa kuma da hukuncin da yayanke akan Maleek d’inne yasashi sauk’e ajiyar zuciya, tare da kawar da duk wani tunani dake ransa, ahankali ya d’auki spoon d’insa ya cigaba da cin abinci.
Ganin kuma yaci gaba dacin abincinne yasa Momy yin k’wafa dan sam bahaka taso ba, koba komae taso ace Abbou Jaheed din yayi fad’a sosae, saidai kuma duk da haka bata fad’iba domin akwae dama masu yawa da zasu zo mata, dan abubuwan da ta shirya musu sunada yawa.
Najeeb kam gaba d’aya yakasa cewa komae dan zuwa yanzu zuciyarsa tafara yi masa zafi.
Laylerh kuwa da kasancewarta da Maleek d’in ya shagaltar da’ita, Ahankali ta d’aga kansa cikin nutsuwa tasaka masa pillown dake rik’e ahannunta, d’an rank’wafowa kansa tayi, anutse cikin muryarta da tayi sanyi sosae tace. “Kayi mafarki me dad’i kaji Yah M.Jay.� Tana gama fadin haka ta D’ago daga durk’uson da tayi flask din data shigo dashi ta d’auka tare da matsar dashi can gefe.
Juyowa tayi ta kalleshi wani murmushi ta sakarmasa, batare kuma da tasakeyin komae ba tafice daga cikin dakin, yayinda takejin zuciyarta wasai babu wani damuwa.
Sam tama manta cewar tazo part dinne danyin breakfast.
Bata kuma ankare dasu Abbou Jaheed ba har saida ta karaso dining area’n.
Najeeb kuwa K’amshin turaren dayaji na Maleek ahancinsane yasashi d’ago kansa.
Ganin Laylerh da yayi da kuma gane cewar k’amshin turaren Maleek d’in daga jikinta yake fitane yasashi rumtse idanunsa da k’arfi.
*5:56 pm*
1/19/21, 8:29 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*(ðŸ™ðŸ»ðŸ™ðŸ»ðŸ™ðŸ»ðŸ™ðŸ» Kuyi hak’uri dan Allah Wllhy sim d’ina danake chat dashine yasamu matsala yau 3days kenan da kyar aka gyaraminshi, shiyasa kukajini shiru saboda ya riga yasamu matsalan da bazan hau whatsapp dashi ba, amma yanzu naje angyaraminshi Kuyi hak’uri please nasan kunsha zaman jira)*
*Chapter 38*
Ganin Laylerhn da kuma gane cewar k'amshin Maleek d'in dake tashi daga jikinta yake fita ne yasa shi rumtse idanunsa k'am, yayinda take yaji wani irin abu me suka ya caki k'irjinsa, lokaci daya wani irin kishinta ya Kama sa.
Wanda har yakaisa ga cije labb'ansa, hakika shi kansa baisan cewar yana kishin Laylerh'n sosai har haka ba sae yau, saboda jin k'amshin Maleek ajikinta bak'aramin k'untata masa zuciya yayi ba.
Itakuwa Laylerh k'arasowanta dinning table d'in ganin su Abbou Jaheed da tayi ne yasa ta tsayawa tare da dan daidaita nutsuwarta, cikin yanayin sanyi ta k'araso dab dasu, hakan kuma ya farune saboda lura da tayi da irin Kallon da Abbou Jaheed ke mata.
"Good morning Abbou Jaheed."Â Ta fad'a cikin yanayin nutsuwarta.