Sashe 114
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Tunanin me kike? Kodae baki da lafiyane na fad’awa Aunty Zee takaiki hospital?.�
Murmushin daya bayyana kyawawan teeth d’inta tayi, hak’ik’a yau ne zuwanta gidan, amma acikin abunda bai wuce 1hour ba ta fahimci cewar Aleeya na sonta.
“Babu komae kawai dai sanyi nakeji, kuma shid’inma bawani sosae ba.�
Tafad’i hakan cike dason kawarwa da Aleeya kokwanton dake cikin ranta.
Jin hakanne kuma yasa Aleeya, kamo hannunta suka mik’e tsaye atare, batare kuma da tajira komai ba tace.
“To Muje falo muci abinci idan muka gama saikiyi sallan Isha ki kwanta, naji ma Aunty Zee tace wae jibi zaku fara WAEC (West African Examination Council), dole kina buk’atar time d’in da zakiyi karatu.�
Kai kawae Laylerh’n ta iya jinjina mata, daga haka suka fice daga cikin d’akin.
Koda suka fito falo kuwa direct dining table suka nufa, wanda tuni house girl d’in Aunty Zee d’in ta rigada ta shirya komae.
Coconut rice and fruit salad Aleeya ta zuba musu, tare da matsowa kusa da Laylerh’n tace suci.
Sam bata wani jin yunwa sosae, amma kuma saidai ganin yanda Aleeya’n keta d’awainiya da itane yasa ta d’aukan spoon ta soma cin abincin.
Yayinda Aleeya ke ta bata labarai kala kala, wanda yawancinsu duk labaran Films ne, saboda Aleeyan bayan zuwa school bata da wani aiki sai kallon films.
Tunkuwa Laylerh’n bata enjoying labaran films d’in da Aleeya’n ke bata, har ta fara enjoying, ahaka har suka kammala cin abincin daidai lokacinne kuma aka fara k’iraye k’irayen sallan Isha.
Hakan yasa dukansu atare suka mik’e dan zuwa gabatar da salla’n Isha.
*Washington DC🇺🇸*
Kusan kota Ina dake cikin babban airport d’in d’auke yake da jama’a wanda kuma kusan gaba d’aya mutanen dake wajen suka kasance fararen fata, Yayinda kuma kowannensu da abunda yakeyi.
Saidai kuma isowar babban jirgin da Kusan dukkaninsu shi suke jirane yasa gaba d’ayansu kowa ya nutsu.
Sannu ahankali kuma jirgin daya sauk’a ya gama daidaita tsayuwarsa.
Bayan kuma sauk’arsa da mintuna kad’an aka bud’e babban k’ofar fita daga cikinsa.
Wanda hakanne ya bawa mutanen dake cikinsa daman soma firfitowa anutse.
Ahankali ya bud’e idanunsa wanda suka b’ata tsawon some minutes arufe, wani irin sassanyar ajiyar zuciya ya sauk’e, had’e da zare sit belt d’in dake jikinsa ya mik’e tsaye.
Ganin hakanne kuma yasa Fou’ad dake zaune shima ya mik’e tsaye, tare dabin bayan Captain Maleek d’in wanda tuni ya riga daya fara tafiya, kasancewar tuni sauran abokan aikinsu da suka taho tare sun riga dasun sauk’a.
Cikin takunsa mai d’auke da izza yake sauk’owa daga kan matattakalan jirgin, Yayinda hannunsa na dama ke d’auke da jakarsa.
Jin yanda Fou’ad dake bayansa ke d’an magana k’asa k’asane yasashi d’an juyawa ya kalleshi, saidai kuma bai tankawa Fou’ad d’inba ya k’arasa sauk’owa daga kan steps d’in jirgin, duk da kuwa yasan cewar dashi Fou’ad d’in yake.
Yana gama sauk’owa daga kan steps d’in kuwa, sauran soldiers d’in da yake wakilta, da kuma way’anda suka zo tarbansa suka soma sara masa, wasu daga cikinsu kuwa murfin had’add’iyar motar da suka zo d’aukansa aciki suka bud’e masa, batare daya jira komae ba kuwa ya Sakai ya shige cikin motar.
Ganin hakanne kuma yasa duk sauran soldiers d’in suma suka shishshiga motocinsu, kaitsaye suka nufi waje na musamman daya kasance masauk’insu.
Koda suka k’arasa wajen dayake kaman camp d’insu, cike area’n wajen yake da soldiers hakan yasa hayaniyan dake wajen ya d’anso yin yawa.
Kasancewarsa kuma ba maison yawan hayaniya ba shiyasa yana fitowa daga cikin mota kaitsaye yanufi can cikin gurin, inda anan room d’insa mai number 15 yake.
Yana shiga cikin d’aki me kaman aljannar duniyar kuwa, ya turo k’ofar d’akin ya rufe, tare dasa key domin kwata kwata bayason damuwa, ya kuma san yana barin d’akin abud’e to fa Fou’ad zaizo ya takura rayuwarsa.
Bud’e wani glass drawer’n dake cikin d’akin yayi tare da jefa jakar dake hannunsa aciki.
Anutse ya soma rage kayan dake jikinsa, bayan kuma ya kammalane ya d’aura wani white towel akan waist d’insa, cikin zak’uwa da kuma son hutawa gajiyar dake jikinsa ya wuce toilet d’in dake cikin d’akin wanda ya kasance shima na zallan Glass ne, saidai kuma amma na waje sam Bazai tab’a iya ganin na ciki ba, saidai kuma wanda ke cikin toilet d’in zaiga wanda ke waje.
Sassanyan ruwan dake cikin shower ya sakarwa kansa, batare kuma daya damu da irin sanyin da akeyi a garin ba.
Bawae kuma dan bayajin sanyin bane, kawai k’arfin hali da kuma taurin zuciyane irin nasa.
Batare kuma daya b’ata lokacinsa sosae ba ya kammala wankan nasa tare da d’auro alwala, dan gabatar da sallan Isha.
Ahankali ya bud’e k’ofar toilet d’in ya fito, hannunsa rik’e da d’an madaidaicin towel yana goge ruwan dake jiki da kuma kansa.
Bayan ya kammala goge jikinnasa ne kuma yayi amfani da wani new edition handryer ya busar da tarin suman kansa.
Gaban wani makeken dressing mirror ya kalla, wanda aka ci kasa da kayan shafa irin wanda ya ke amfani dasu, wanda hakan kuma yasan ba aikin kowa bane, sai na mutanen dake k’asa dashi, domin kowa yasansa to yasan halinsa, idan har zayyi tafiya to baya d’aukan wasu shirme, yafison atanadar masa da komae a inda zaije d’in.
Body lotion da kuma turaren D&G kawae ya shafa ajikinsa, yana tsaye agaban mirror d’in kuwa aka soma yi masa knocking k’ofa.
Sanin wanda ke knocking d’inne kuma yasashi k’arasawa ya bud’e k’ofar, tare kuma da d’an matsawa, ya bawa
D’aya daga cikin ma’aikatan soldiers d’in nasu daman shigowa cikin d’akin, anan kan gado ya ajiye masa manya manyan ledodin da cikinsu ke d’auke da new clothes, cikin harshen turanci kuma ya tambayesa ko akwae wani abunda yake buk’ata.
Kansa kawai ya girgiza alaman “Babu.�
Ganin hakanne kuma yasa soldier d’in juyawa ya fita, shi kuwa atake yasake locking door d’in.
Tare da bud’e d’aya daga cikin manya manyan ledodin clothes d’in.
Wani dogon wandon combat had’e da white shirt wanda agabanta aka rubuta “To be a strong� da blue painting ya ciro tare da sanyawa ajikinsa.
Sosae kuwa kayan sukayi masa kyau, again wani babban sallaya ya ciro daga cikin ledan, had’e da shumfud’asa ak’asa ya tada sallah.
Almost 13minutes ya d’auka kafun ya idar da sallan.
Saboda kuma gajiya da ciwon da yakejin mararsa nayi masane yasashi tak’aita addu’oinsa.
Mik’ewa tsaye yayi tare da cire rigan dake jikinsa, wanda kuma yayi hakanne don ba al’adarsa bace kwana da riga, sannan kuma akwae raunuka ajikinsa wanda basa buk’atar arufesu.
K’arasawa inda ya ajiye jakarsa yayi tare da zuge zip d’inta, ya ciro pain relievers d’insa da kuma wayoyinsa da tuntuni suke akashe.
Kunna wayoyinnasa yayi, had’e kuma da d’aukan goran ruwa, yasha magungunansa, domin zuwa yanzu har wani irin zogi yakejin cikin marar nasa nayi masa.
Bayan ya kwanta akan makeken gadon dake cikin d’akinne kuma, akasalance ya mik’a hannunsa ya kashe gaba d’aya hasken wutan dake cikin d’akin, saidai kuma sanin da yayi cewar babu kyau kwana acikin duhu ne, yasa ya d’an kunna electric kindle d’in dake gefen gadon, hakan kuwa shiyasa haske ya d’an bayyana acikin d’akin.
Wata irin numfashi mai sauti yaja adaidai lokacin daya ajiye kansa akan tattausan pillow’n dake kan gadon.
Asanyaye kuma yasa hannunsa na dama ya dafe saman mararsa.
Tabbas shi kad’ai yasan me yakeji ayanzun, duk da cewar yanayin nasa Bawae bak’o bane agaresa, amma ya d’an kwana biyu baiji hakan ba.
Ahankali ya lumshe sassanyun idanunsa masu d’auke da yanayin bacci, wani irin abu ne yakeji na yawo acikin jikinsa, wanda hakan yasa gaba d’aya gargasan dake jikinsa suka mimmik’e.
Tabbas akowacce duniya yake ita kad’ai ce acikin tunaninsa, koda da second d’aya ne kuwa zuciyarsa bata tab’a bugawa batare da ita acikinta ba.
Wannan dalilin yasa har yakan kasa tantance matsayin yanda yakejinta acikin zuciyarsa, domin dayawan lokuta tunaninta kan rikid’e ya dawo matsanancin kewa.
Kamar dai ayanzu da yakejin sonta na game duk ilahirin jikinsa, wanda kuma sanadin k’arfin hakan, ya haifar masa da wani irin feeling mai k’arfi.
Jajayen red lips d’insa ya d’an ciza, tare dasa hannunsa ya sake dafe saman maransa.
Tayaya zai misalta irin hot feeling d’inta da yakeji yau d’in? sannan kuma tayaya zai iya jurewa imagine d’inta da eye balls d’insa keyi?
Sake matse jikinsa waje d’aya yayi, had’e da d’aukan pillow ya d’aura akan fuskarsa.
Cikin dakiya da k’arfin hali kuwa yasoma k’ok’arin k’ak’alowa kansa baccin dole.
Akuma daidai wannan lokacin itama ta lumshe Idanunta wanda suke cike da ruwan hawaye.
Ahankali ta juyar da kanta daga kallon Aleeya dake ta faman bacci, zuwa kan had’add’en agogon dake cikin d’akin.
12:45 am. Kenan amma har zuwa yanzu bacci ya kasa d’aukarta, duk da cewar tanajinsa cike a idanunta, amma sam zuciyarta bata da nutsuwar yinsa.
Domin kuwa yau d’in ganin kanta takeyi acikin wata irin sabuwar rayuwa.
Pillown dake gefenta ta rungume, tare kuma da cusa kanta acikinsa.
Lallai ayau ta yarda cewa k’addara kan iya sauyawa in a few second, ba kuma lallaine sauyinta ya zamo mai sauk’i ba.
Haka zalika ba Lallai abunda kake hange da tunani ya zamanto shine akwae ba.
Tabbas ayau ta fahimci cewa akwae abubuwa da yawa da basu zoba, sannan akwae kuma way’anda suka zo suka wuce, da har abada bazasu tab’a dawowa ba.
Sannan akullum akuma koda yaushe sanyawa kai k’warin guiwa, shi ke taimakawa izuwa Nasara.
Still sassanyar ajiyar zuciya ta sake sauk’ewa, akaro na biyu kuma ta lumshe idanunta, Yayinda acikin ranta take fatan bacci ya d’auketa.
Ae kuwa Allah Ya duba zuciyarta, cikin mintuna k’alilan wani bacci mai nauyi ya d’auketa, saidai kuma acikin baccin nata akwai mafarkai da yawa mabanbanta.
*Washegari*
Alhamdulillah Yau tun tashinta takejin zuciyarta asanyaye, hakanne ma yasa ta taimakawa Aleeya suka shirya breakfast.
Ganin kuma yanda Laylerh’n ta d’an sakene yasa Aleeya jin dadi sosae haka ta dinga Jan Laylerh’n da hira.
Bayan anyi sallan azahar ne kuma Oum Ayush tazo, ita da Teemah inda ta kawowa Laylerh’n sabon uniform da kuma kayan fiye ciye ciye.
Sosae Laylerh’n taji dad’in ganin Oum Ayush da kuma Teemah’n, musamman ma Teemah wanda tayi missing dinta sosae.
Anan cikin babban falon Aunty Zee suka zauna inda Teemah ta shiga koyawa Laylerh’n abubuwan da akayi a school d’in bayan bata nan.