← Book details Naanah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 125

Sashe 99

Naanah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ɗagota ya yi daga jikinsa ya tura mata plate ɗin ya ce“cinye yanzun nan.” ta kalli plate ɗin sai kawai ta sake fashewa da kuka, Da ɗan mamaki yake kallonta. Kafin ya yi kwafa ya janye plate ɗin ya fizgota ta faɗo jikinsa, Kafin ta yi wani yunkuri taji ƙarar farkewar rigarta, Ya keta rigar tun daga sama har ƙasa. Kasancewar babu komai a ciki ya sanya shi haɗiyar yawu yana ƙarewa surar jikinta kallo, Ta runtse idanunta tana ƙoƙarin rungume shi ya mai da ita ya kwantar akan gadon. Ban da kuka babu abinda take yi, ta sanya hannayenta duk biyun ta rufe ƙirjinta tana ci gaba da kukanta. Tsaki ya yi lokaci ɗaya ya fizge hannunta, Ya kai bakinsa kan nipples ɗinta. Tun yana abu da wasa sai taga ya fara komawa na gaske, Ta ware iya muryar da ubangiji ya yi mata tana yi masa kuka, Tana yi tana cizonsa amma duk a banza. Wannan karon ma sai da ya samu abin da yake so sannan ya mirgina gefe yana sauke numfashi. Ko motsi Nana bata yi, numfashin ma da kyar yake fita, idanunta a rufe sai hawaye dake zubowa a gefensu. Sai da ya daɗe kwance a wajen kafin ya tashi ya nufi toilet, Bayan ya gyara jikinsa ya dawo ya tsaya a gaban gadon yana kallon ta. Jiki a sanyaye ya sunkuya ya ɗauketa ya koma toilet ɗin, Cikin ruwan da ya haɗa mata ya zurata,Ta zabura tana ƙoƙarin fitowa daga ciki. Riƙeta ya yi sosai yana shafa kanta, Ta langwaɓar da kanta tana ci gaba da hawayenta. Da kansa ya gyara mata jikinta sannan ya sako mata bathrobe ya fito da ita, Sai da ya sauya bedsheet sannan ya kwantar da ita. Sanin ba zata karbi abincin ba ya sanya bai wahalar da kansa ba, Ya haɗa injection ya yi mata sannan ya rufeta da duvet. Ba'a jima ba ya ji saukar numfashinta, ya yaye duvet ɗin yana kallon kyakkyawar fuskarta wadda ta kumbura, Ya saki wani yalwattacen murmushi yana jin so da ƙaunar yarinyar a cikin ransa, Kissing kumatunta ya yi a fili ya ce

“Allah ya yi miki albarka.”

Ya saki duvet ɗin yana murmushi sannan ya tashi daga wajen, Ƙaro gudun ac ɗakin ya yi sannan ya rage mata hasken ya juya ya fice daga ɗakin. A parlournsa ya zauna aka kawo masa abinci, Ya ci sosai saboda ji ya yi cikinsa ya rarake, bayan ya gama ci ya tashi ya koma ɗakin. Sai da ya kalleta sannan ya nufi toilet ya wanko bakinsa sannan ya fito, Har sannan baccinta take, duk da kana jin yanayin sautin numfashin zaka san ba baccin me daɗi take ba. Ya fice daga ɗakin kai tsaye kuma apartment ɗin Zahra ya nufa.

Zaune ya sameta tsakiyar gado ta kifa kanta akan cinyarta tana kuka a hankali, Ya tsaya a tsakiyar ɗakin yana ƙare mata kallo. Ɗago kanta ta yi ta kalleshi da idanunta wanda suka yi luhu-luhu saboda kuka, Ya ɗan yi jim kafin ya fara cewa

“And this should be the last time da zaki sake shiga harkar yarinyar nan idan har kin san ba zaman lafiya zaku yi ba. Duk abin da ki ke nayi miki shiru ne kawai na ɗauke kaina ba dan ban san gaskiya ba, ina sane koda yaushe nake bata rashin gaskiya just to see zaki gyara. Amma na fuskanci ba zaki sauya ba, saboda kin canja halaye, da ba haka ki ke ba. Idan har ki ka sake shiga inda take ki ka nemeta da faɗa wallahi sai na saɓa miki Zahra! I'll show you the other side of me. Bana son tashin hankali, idan zaku iya ku zauna lafiya. Idan kuma kun ba zaku zauna lafiya ba ni zan saita ku, dan na san maganinku!”

Ya ƙare maganar yana yi mata wani kallo, Lokaci ɗaya kuma ya juya ya fice daga ɗakin. Kwafa Zahra ta yi hawaye na zubawa kan fuskarta. Ta yi kwanciyarta tana jin wani irin baƙin ciki da takaici kamar zata mutu, ji ta yi ina ma bata aure shi ba. Ina ma bata san shi ba, da babu abin da zai haɗata da wannan ɓacin ran. Ta kifa kanta jikin pillow tana kuka kamar ranta zai fita.

Daren ranar bai yi wani baccin kirki ba, dan Nana bata bar shi ya huta ba. Daga wannan sai ta ce wancan, daga wannan kukan sai ta komawa wani, daga ƙarshe ma tashi zaune ta yi ta ce sai ya kira mata Abbanta ta faɗa masa. Abdusammad ya dinga kallon ta can kuma ya ce

“To zan kira shi amma fara zuwa ki kwanta!”

Maƙale kafaɗa ta yi tana kuka ta ce“Ni ba zan bacci ba sai ka kira min Abbana! Ni ka kira min shi.”

Dafe kansa ya yi ya ce“idan baki zo kin kwanta kin daina min rigima ba wallahi zan bata miki”

Ko saurarensa bata yi ba ta ci gaba da kukanta. Ya tashi ya fice daga ɗakin, After some minutes ya dawo hannunsa riƙe da wani ɗan ƙaramin remote. Ya koma ya kwanta ya juya mata baya, sannan ya danna remote ɗin. Lokaci ɗaya wasu irin ƙwaruka masu kama da kyankyaso suka fara tashi a cikin ɗakin, kasancewar da haske sosai ya sanya idanunta ya sauka akan su. Ganin suna ƙaruwa ya sanya ta tsaya da kukan, Ta kalle shi taga ya juya baya, Tashinsa ta fara yi muryarta na rawa ta ce

“uncle! Uncle ka ga.”

Janyeta ya yi daga bayansa sannan ya ce“Dan Allah Nana ki bar ni na huta.”

“Uncle kalli, kalle su kaga!”

Kallon ƙwarukan ya yi ya sake matsa remote ɗin hannunsa nan take suka cika ɗakin sai tashi suke, Ya ɗan ware idanunsa kafin ya kalleta ya ce

“Nana kamar kyankyaso?”

Kafin ta yi magana wani ya tawo ta inda take, Ta saki wata razananniyar ƙara ta faɗa jikinsa tana kuka. Murmushi ya yi sannan ya fara ƙoƙarin ɗagota amma sam taƙi yarda, Ya kwanta ta shige jikinsa ta rufe su da duvet tana kuka, hannayensa ya sanya a bayanta ya sake jawota jikinsa fuskarsa babu alamar wasa ya ce

“Kwanta kar su kama ki”

Gyaɗa masa kai ta yi tana sake ƙanƙameshi. Ya dinga shafa bayanta yana murmushi shi kaɗai, Shiru ta yi tana sauke numfashi, after 5mins ta ɗago kanta tana kallon gemunsa ta ce

“uncle sun tafi?”

Girgiza mata kai ya yi ya ce“kina so su hau miki jiki?” saurin girgiza kanta ta yi tana hawaye, Ya dafa kanta ya ce“To ki yi baccin ki, ba zan bari su zo nan ba.” Toh kawai ta ce sannan ta koma ta yi lamo a jikinsa, Da gaske duk wanda ya rigaka kwana dole ya rigaka tashi, cikin ƴan mintuna ya yi maganin rigimar tata. Dan daman ya san babu abin da take tsoro sama da kyankyaso, after some minutes yaji saukar numfashinta, Ya kalli fuskarta dake kan ƙirjinsa sai kuma ya yi murmushi ya rufe idanunsa nan da nan bacci ya ɗauke shi shima.

08106608363
Nanameera.

*🌹 NAANAH 🌹*

Arewabooks@Nanameera08
Wattpad@Nanameera08.

Page 59.

Washegari yini ta yi a kwance ko parlour bata fito ba, iyakar maganar da ya yi da ita akan ta zo suje ƙasa ƙin yarda ta yi. Har ya gaji ya fita ya bar ta, Ta na nan zaune around 5:00 na yamma wayarta ta fara ringing. Hannunta ta saka ta janyo wayar ta kai kunne bayan ta ɗaga. Daga can ɓangaren Amma ta ce

“Nana”

Ji ta yi kamar ta yi tsuntsuwa taje Nigeria ta rungume Ammarta. Sanin babu hali ya sanya ta sauke numfashi murya a sanyaye ta ce

“Na'am Ammata.”

Amma ta yi shiru jin muryarta a sanyaye ta ce“lafiya dai Nana? Ko wani abun na damun ki?”

Girgiza kai Nana ta yi dan ba iya faɗa mata zata yi ba ta ce“ba komai kawai a kwance nake.” Amma ta ce“To shikenan, Daman kiran ki nayi naga kwana biyu baki kirani ba” Murmushi Nana ta yi ta ce“Makaranta ce take hanani sakewa, shiyasa.” Amma ta jinjina kanta ta ce“haka ne Allah ya taimaka, ki dinga dagewa.” A sanyaye ta ce“Amma yaushe zaki zo?” ware idanu Amma ta yi kafin ta ce“Ni ce zan zo ɗin Nana?” turo baki Nana ta yi kamar zata yi kuka ta ce“dan Allah Amma ki zo. Kin ga babu wanda yake zuwa inda nake tun da na zo, kuma...”

“Kuma me?”

Amma ta ce tana gyara zaman wayar a kunnenta. Girgiza kai Nana ta yi ta ce“Kuma ai ban san kowa ba, uncle kawai na sani fa. Ko hira bana yi da kowa”

“Ina ita Zahran?”

Tura baki Nana ta yi ta ce“Uncle ya hanani kulata, Ya ce idan na sake kulata zai zaneni.” Da ɗan mamaki Amma ta ce“duka kuma? Akan me? Me ki ke mata?” ta jera mata tambayoyin tana jiran amsar da zata bata. Cikin shassheƙar kuka Nana ta ce“to ba ita ce take fara zagina ba, dan Allah Amma ai kin ga sai na rama ko?” Girgiza kai Amma ta yi dan daman ta san za'a rina ta ce

“Nana! Nana! Nana ban son kina neman magana. Na san halin ki da rashin kunya, baki son a zauna lafiya, so ki ke a dinga kawo ƙarar ki? Kina son Abbanki ya dinga fushi a kan ki ne?” Girgiza kanta ta yi hawaye na zubowa kan fuskarta ta ce

“wallahi Amma babu abin da nake mata. Ita ce take zagina, kuma ta ce sai uncle ya sakeni. To shi ne na rama”

Ta ƙare maganar tana goge hawayenta. Amma ta ce

“Ko me zata ce ki daina tankata, kada ki bata amsa. Ki yi shiru da bakin ki”

“To ai daman na daina kulatan fa Amma.”

Jinjina kai Amma ta yi ta ce“Yauwa haka yafi, Ki nutsu kuma, kada ki dinga son jikin ki. Idan baki da lafiya ki dinga faɗawa Abban Noor ɗin” Gyaɗa mata kai ta yi kafin ta ce“Tom Amma."

“Ya isa daina kukan ɓaure.”

Murmushi ta yi tana sake goge hawayenta ta ce“na daina Amma.” Jinjina kai Amma ta yi ta ce ta ce“Allah ya miki albarka.” da Amin Nana ta amsa sannan suka ci gaba da hirarsu.
Chapter 99 · 0% Book details