Sashe 28
Naanah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“ka yi haƙuri sir, ka yi haƙuri, ban gaza ba wallahi, amma babu yanda zan yi ne, ba zan bijirewa iyayena ba, i can't ruined my father's image, ba zan iya ba!” ta ƙare maganar tana kecewa da wani sabon kukan, numfasawa ya yi sannan ya ce“Na sani Nana, na san ba laifinki bane, nima kuma ban riƙe ki ba, dan haka ki daina wannan kukan dan Allah kin ji” sake goge hawayen ta yi sannan ta ce“to me ya sa baka da lafiya? Mene ya sameka?” murmushi ya yi ya ce“bafa wani abun bane, zazzaɓi ne kawai nake, kin ji kar ki damu kan ki” kallonsa ta dinga yi kafin ta ce“ni nasan ba zazzaɓi bane, zazzaɓi ba zai saka ka dinga kiran sunana ba! Wani abun ne dai yake damunka ka ke son ka ɓoye min” girgiza kansa ya yi still smiling ya ce“kin san ai bana ɓoye miki abu, so ki yarda dani kin ji, na samu sauƙi Alhamdulillah” Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta ce“shikenan, Allah ya ƙara sauki” sosai ya ji daɗi ganin ta haƙura ya ce“Amin Nanata, yanzu bari na akawo miki abu mai sanyi ki sha ya sauƙaƙa zuciyar” ya ƙare maganar yana kashe mata idanu, murmushi ta yi ta ce“babu abin da zai sauƙaka zuciyata face na ganka cikin farin ciki” waro idanunsa ya yi ya ce“da gaske?” gyaɗa kanta ta yi a hankali ya ce“tom shikenan, nima ina son naga kina farin ciki Nana Khadijatou” kafin ta yi magana ya buɗe kofar ya shigo bakinsa ɗauke da sallama, amsawa suka yi sannan ya ƙaraso hannunsa riƙe da drinks da ruwa ya ce“kun gama kukan masoya?” sunkuyar da kanta ta yi tana murmushi, Junaid ya ce“kai zan maka rashin mutunci” harararsa ya yi ya ce“malam kaji da kanka kaji” ya ƙare maganar yana dariya, robar coke ya miƙawa Nana ya ce“Amarya ga drink ki sha ko kya samu sauƙi” Amsa ta yi tana murmushi ta ce“okay thanks alot” jinjina kansa yayi sannan ya miƙawa Junaid ɗin ya ce“bawan Allah kai ma gashi” karɓa shima ya yi ya ce“to Allah ya maka albarka yaron arziki” buɗe baki ya yi yana kallonsa sai kuma ya yi kwafa ya ce“zaka gane ne wallahi” daga haka ya juya ya fice daga ɗakin. Da idanu Nana ta bishi sai kuma ta mai da Idanunta kan Junaid ta ce“abokin ka ne?” gyaɗa mata kai ya yi yana bude robar hannunsa ya ce“childhood friend ɗina kenan, tare muka yi karatu a Paris” gyaɗa kanta ta yi ta ce“Allah sarki, yana da kirki”
“eh sosai kuma yana da barkwanci, let me help you” ya kare maganar yana miƙo mata hannu, robar ta miƙa masa ya buɗe mata sannan ya bata ta ɗan yi murmushi ta ce“thank you” taɓe baki ya yi ya ce“sannu to” she just smile sai kuma ta kai robar bakinta ta kurɓa, kallonta ya dinga yi sai kuma shima ya sha nasa sannan ya ce“ina Amma”
“tana nan kalau, ban ma faɗa mata ba fa na fito” ta yi maganar da iya gaskiyarta, zaro idanu ya yi sai kuma ya ce“but why Nana?” kwaɓe fuska ta yi ta ce“zan fito sai naga bata parlon maybe ma bacci take, that's why yasa kawai nayi fitowa ta”
“yanzu idan ki ka koma sai ki ce mata kin je ina?” ya yi maganar da sigar tuhuma, shiru ta yi can kuma ta ce“kawai zan ce ina Apartment ɗin Hajiya Babba, ba zata ce komai ba” girgiza kansa ya yi sai kuma ya ce“kar ki sake irin haka Nana, babu kyau” toh ta ce a sanyaye, sai kuma shiru ya biyo baya, ta dinga sipping lemon hannunta a hankali har ta kusa shanyewa.
****
Da ɗan mamaki Abba ya ce“to ina taje?” Girgiza kai Amma ta yi ta ce“wallahi ban sani ba, amma maybe tana Apartment ɗin su Maimoon dan nan ne wajen zuwanta, ko kuma wajen Zahra” wayarsa ya zaro a aljihu ya ce“but it's getting late fa, kusan ƙarfe 2pm bata dawo ba” zama ta yi kan sofa tana faɗin “haka take, sai ta yini a can fa, ko jiya bata dawo ba sai dare” Abba bai sake cewa komai ba ya juya ya fita, ta bi shi da kallo sai kuma ta ɗauki wayarta, lambar Ramlah ta yi dialing ringing ɗaya ta ɗauka daga ɗaya ɓangaren Aunty Ramlah ta ce“Yaya ina yini?” Amma ta ce”lafiya kalau Ramlah ya ku ka je gida?”
“Alhamdulilah"
Ta yi maganar tana ajiye plates ɗin data ɗebo, jinjina kai Amma ta yi bata ce komai ba, Aunty Ramlah ta ce“au Yaya naji Nana shiru bata zo ba” ɗan siririn tsaki ta yi sannan ta ce“yo bana manta ba, ita kuma ta tafi yawon magana tun safe har yanzu ban ganta ba” murmushi Aunty Ramlah ta yi ta ce“oh Nana sabga, to ko gobe sai ki turo ta” to kawai Amma ta ce sannan suka ci gaba da wata hirar.
****
Al-ameen ya dinga kallonta ganin yanda take bacci sai kuma ya kalli Junaid ya ce“yanzu mene ne abu na gaba?” murmushi kawai Junaid ya yi sannan ya ƙarasa kan gadon ya ɗan janye mayafin data rufe fuskarta dashi, kallon kyakkyawar fuskarta ya dinga yi yana murmushi kafin a fili ya ce“sai abin da na shirya” ya kare maganar yana dariya, dariyar shima Al-ameen ya yi ya ce“kaya ya zo hannu” ɗan haɗe rai Junaid ya yi kafin ya ce“kai wannan ba kaya ba ce, kadara ce malam!” tuntsirewa da dariya ya yi ya ce“to naji” janye mayafin kanta ya yi nan take lallausan gashinta ya bayyana akan gadon, ya ɗan suɗe down lip ɗinsa ya ce“ke tawa ce Nana, kuma babu wanda ya isa ya rabani da ke, ke ɗin mallakina ce, ni kaɗai, ni kaɗai NAANAH!”.
Idan ba next chapter sai kun biya dan wannan harkar ba za'a yi ta kyauta ba🤭😂❤️
08106608363
Nanameera.*🌹 NAANAH 🌹*
Follow my account,
Arewabooks@Nanameera08
Wattpad@Nanameera08.
Page 18...
Amma ce tsaye tsakiyar parlon tana kallon Ummi ta mamaki ta ce“what? Bata zo nan ba? Nana bata zo nan ba tun safe?” girgiza kai Ummi ta yi tana kallonta cike da damuwa ta ce“bata zo ba, ni rabonda na ganta tun jiya da daddare” dafe ƙirji Amma ta yi, lokaci ɗaya wata matsananciyar faduwar gaba ta risketa, to ina Nana ta tafi?.
“ko dai taje wajen Zahra?”
Girgiza kai ta yi kafin ta ce“a'a bata je ba, dan ɗazu ma Zahra ta shigo take tambayar ina Nana take, shiyasa ma na fito” Ummi taja numfashi kafin ta ce“to ina yarinyar nan ta shiga dan Allah? Ko wani wajen ta tafi da taga yamma ta yi ba sai ta dawo ba?” Kwafa kawai Amma ta yi sannan ta juya ta bar parlon da sauri, da idanu Ummi ta bita sai kuma ta ce“kai Allah ya shirya mana yaran nan”
Koda ta koma gida zaune ta sami Abba kan sofa hannunsa riƙe da jarida yana dubawa a hankali, ganin yanda ta ɗan birkice yasa ya ce“lafiya da Rabi'a?” girgiza kanta ta yi jiki a sanyaye ta ce“babu komai” daga haka ta nufi daƙinta ba tare da ta sake kallonsa ba, shima bai damu ba ya ci gaba da abin da yake. Tana shiga ɗaki ta zauna gefen gado muryarta na rawa ta ce“Allah ka dawon da yarinyar nan lafiya koma ina ta tafi, Allah kada ka ɗora mana abin da ba zamu iya ba, Allah ka bata ikon dawowa gida cikin ƙoshin lafiya”
“Ina Nanan ta tafi? Bata wajensu Yaya?”
Abba ya yi maganar yana daga tsaye a gefen ƙofa, kallonsa ta yi da fuskarta wadda hawaye ya fara zubowa ta ce“bata can, sun ce bama taje ba kwata-kwata”
Da matuƙar mamaki yake kallonta sai kuma ya ce“and shi ne baki faɗa min ba? Kina cikin hankalinki kuwa? What idan wani abun ya samar min ƴa?” buɗe baki ta yi zata yi magana ya ɗaga mata hannu da sauri, ta dinga kallonsa ganin yanda ya haɗe rai, lokaci ɗaya kuma ya juya ya bar dakin a fusace.
****
A hankali ta shiga buɗe idanunta wanda take jin sun yi mata nauyi, ta dinga kallon cealing ɗin ɗakin ba tare da ta gane inda take ba, da sauri kuma ta miƙe zaune tana ƙarewa ɗakin kallo, bacci ta yi anan? how and why? Ta tambayi kanta, kwayayen data gani a kunne shi ne ya tabbatar mata da cewa dare ya riga da yayi, lokaci ɗaya ta tuna da abin da ta zo yi dan haka ta ɗora hannunta aka cikin tashin hankali ta ce
“na shiga ukuna!”
Ta sauka daga kan gadon da sauri tana ɗaukan mayafinta dai dai nan ya buɗe ƙofar ya shigo, kallonsa ta dinga yi ganin kamar bashi ba, yana sanye da wata polo t-shirt red colour sai trouser black, murmushi ya yi ya ce“kin tashi?”
“ƙarfe nawa yanzu? Na shiga uku me zan ce a gida?” ta ƙare maganar hawaye na zirarowa kan kuncinta, numfasawa Junaid ya yi ya ce“yanzu kusan 7:20pm, naso na tashe ki sai kuma naga kamar bai dace ba, that's why yasa na bar ki”
Wani irin kallo ta dinga yi masa sai kuma ta ce“daka tasheni ai, yanzu me zance a gida?”
Girgiza kai Junaid ya yi ya ce“ki bar wannan maganar ki tawo na mai da ki, kar daren ya sake yi”
Wayarta ta ɗauka sannan ta yi waje kamar zata tashi sama, wani kyakkyawan murmushi ya yi kafin ya bi bayanta. Tun da suka fara tafiya take kuka kamar ƙaramar yarinya, shi dai bai ce mata komai ba, kuma bai yi yunƙurin hanata kukan ba, ya dinga driving ɗinsa a hankali time to time yana ɗan murmushi.