← Book details Naanah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 125

Sashe 97

Naanah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

“Yanzu sai naje ƙasa..”

Ta mai da murfin tukunyar ta rufe sannan ta rage gas ɗin ta fice daga kitchen ɗin.

****
Abdusammad na zaune gefen gadonsa, tun bayan daya tashi daga bacci yaji mararsa ta ɗaure, Rabonsa da jin irin wannan yanayin tun kafin ya yi aurensa na farko. Gajiya ya yi da zama ganin ciwo na neman illata rayuwarsa ya sanya shi miƙewa, kajeran wando ne kawai a jikinsa, dan tuni ya cire rigar saboda zafin da ya yi masa yawa. Faffaɗan ƙirjinsa ya bayyana wanda gargasa ta kwanta akan farar fatarsa ta yi lub gwanin sha'awa, Ya zura slippers ɗin dake wajen sannan ya nufi waje da sauri. Kai tsaye kitchen ɗin dake main parlon ya nufa dan ya san nan ne zai samu abin da yake so, Koda ya shiga bai sameta a ciki ba, ya ƙarasa ya ɗauki mug sannan ya duba inda ake ajiye kayan vegetables ya dauki lemon tsami guda biyu sannan ya zuba tea a cikin mug ɗin, Ya yanka lemon tsamin guda biyu ya zuba a ciki sannan ya fice daga kitchen ɗin, A parlourn ya zauna ya shanye tas sannan ya ajiye mug ɗin yana sauke numfashi. Amma madadin ya samu sauƙin abin da yake ji, sai yaji kamar sake tunzura wutar abin da yake ji din ya yi. Abdusammad ya runtse idanunsa, tun yana iya dauriya har ya fara kasawa. Ya zamo daga kan kujerar ya durƙushe a wajen. Nana ta shigo kitchen ɗin ta kofar baya hannunta riƙe da fresh mangoes da alama a waje ta ciro, Ta ɗauki kwan da ta ajiye a cikin bowl sannan ta fito daga kitchen ɗin. Da idanu ta dinga kallon sa, ganin yanda ya durƙushe a wajen yana nishi da kyar, Kamar ta ƙarasa taji me ya same shi, sai kuma ta nufi sama abin ta da sauri. Kitchen ɗinta ta tashi ta samu ruwan har ya tafasa, ta wanke kwan guda biyu ta zura a ciki sannan ta fara yanka albasa, after some minutes ta ɓare indomien ta zuba akai ta saka seasoning da spices, ta ja kujera ta zauna ta yi shiru tana jiranta ta dahu. Tunaninsa ta dinga yi bata taɓa ganin sa a haka ba, to ko bashi da lafiya? Taji zuciyarta ta tambayeta. Ta girgiza kanta tana kawar da zancen, bayan ta sauke indomienta ta zuba acikin wani plate mai kyau, ta ɓare kwan ta ɗora akai ta saka pork sannan ta fito parlon. Ajiyewa ta yi akan table ta koma kitchen ɗin ta dauko drinks ta dawo, Ta zauna ta fara juya cokalin cikin taliyar, sai dai ko loma ɗaya ta kasa kai wa bakinta, Gaba ɗaya taji hankalinta bai kwanta ba. Ta tabbata idan da ita ce bata da lafiya ba zai taɓa barinta ya shige ba, ta ajiye pork ɗin ta tashi bayan ta yanke shawarar zuwa taji me ya same shi. A parlourn ta same shi har sannan, Ta ƙarasa da sauri ta durƙusa a gabansa ta dafa shi cikin sanyin murya ta ce

“Uncle! Uncle!”

Rabon da ta kira sunansa har ta manta, Ya ɗan saki ajiyar zuciya dalilin riƙe shin da ta yi, Bai iya ɗago kansa ba, Jikinsa sai wani irin kyarma yake. Tashi hankalin Nana ya yi, Ta fara girgiza kanta ta riƙe hannunsa ta ce

“uncle ka tashi, dan Allah ka tashi. Ba zan sake ba kaji uncle, ai ina kula ka yanzu ka tashi”

Ta dinga kuka tana ƙoƙarin ɗago shi, Hannunta ta ji ya riƙe cikin nasa wanda ke rawa, Ya ɗan girgiza kansa murya can ƙasa mai nuni da zallar azabar da yake sha ya ce

“Nana tafi daga nan!”

Girgiza kanta ta yi tana kuka ta ce

“Uncle ba zan sake ba, ba zan ƙara ba. Ka tashi kaji... Ka tashi muje asibiti...”

Kasa cewa komai ya yi, saboda tsananin azabar da yake ciki, ko sanda yake saurayi bai taɓa shiga irin wannan yanayin ba sai sau ɗaya. Wanda har sai da ya kwanta a asibiti, Ya matse hannunta dake cikin nasa cikin ya ce

“Nana ki bar nan na ce!”

Madadin ta fuskanci abin da yake nufi, sai kawai ta shige jikinsa tana sakin wani marayan kuka, Ta riƙe shi ƙam tana girgiza kanta ta ce

“Uncle ka yafe min, ba zan sake ba. Wallahi ba zan ƙara bata maka rai ba, dan Allah kada ka mutu ka barni. Kada ka bar ni Uncle, tsoro nake ji...”

Ta fashe da kuka tana sake ɓoye kanta a ƙirjinsa, Wani irin nunfashi Abdusammad ke saukewa, Ƙoƙarin janyeta yake daga jikinsa amma taƙi bari, shi kuma bashi da wani kwari da zai gwada mata ƙarfi. Ya ɗora kansa a bayanta wasu irin hawaye na zubowa daga cikin idanunsa, Ɗumin ruwan da taji a bayanta ya sanyata ɗago kanta, Ganin hawaye a cikin idanun uncle ɗinta ya ƙara tada mata da hankali, ta dinga girgiza kanta tana kuka ta ce

“Wallahi ba zan kuma ba uncle! Ba zan sake ba. Ka faɗa min me ka ke so? Ko na dafa maka abinci uncle? Zaka sha ruwa?”

Shiru Abdusammad ya yi mata yana jan numfashi, Nana ta rasa yanda zata yi ta ganar dashi cewa ta daina abin da take masa. Ta daina share shi, ta daina yi masa rashin kunya. Ta saki sabon kuka tana kallon jajayen lips ɗinsa wanda suke a jiƙe da hawaye. A hankali ta sake matsawa kusa da shi, Ta kai bakinta kan nasa ta sauke masa wani light kiss, wani irin jan numfashi Abdusammad ya yi, Tana ƙoƙarin ɗauke bakinta taji ya riƙe gam, Nana ta ɗan kalleshi tana hawaye, Lokaci ɗaya taji ya fizgota ya sake maƙaleta a jikinsa, Ya riƙe fuskarta cikin tafukan hannunsa, Cikin wani irin yanayi dake fizgarsa ya zura bakinsa cikin nata ya fara sauke mata wasu azababbun kisses ta ko ina. Shiɗewa Nana ta kusa yi, ganin yana ƙoƙarin tsinke mata baki ya sanyata yunƙurawa zata bar wajen, Sai dai ga mamakinta sai taga ya sake mata ƙarfinsa ya kwantar da ita a kan lallausan rug dake malale a wajen, sannan ya bita ya danne yana ci gaba da kissing ɗinta as if his life depends on it.

08106608363
Nanameera.

*🌹 NAANAH 🌹*

Arewabooks@Nanameera08
Wattpad@Nanameera08.

Page 58.

Ƙoƙarin janyewa numfashinta ya fara yi dalilin abin da yake mata, Ya yunƙura dakyar ya ɗagata yana sauke numfashi. Ɗaukanta ya yi kamar yar baby ya nufi apartment ɗinsa da ita, Ban da kuka babu abin da Nana ke yi. Akan royal bed ɗin dake ɗakin ya kwantar da ita, Sannan ya hau gadon yana ƙoƙarin ci gaba da abin da ya fara, Ta yi saurin ja da baya tana kuka kamar ranta zai fita. Hannunsa ya sanyata ya jawota jikinsa ta saki ƙara tana ƙoƙarin kwace hannun nata, Ko saurarenta Abdusammad bai yi ba ya sake haɗe bakinsu waje ɗaya yana wani irin tsotsa kamar zai tsinke bakin, Tun tana ƙoƙarin ture shi har sai da jikinta ya fara saki. Ta kasa koda motsi sai hawaye dake zubowa daga idanunta, gaba ɗaya kamar ba uncle ɗinta ba. Sam baya lura da abin da yake, yama mance wacece a gabansa, Hannunsa da taji yana ƙoƙarin farka rigar jikinta ya sanyata zabura tana sake sakin wani kukan. So take ta roƙeshi akan ya bar abin da yake, amma sam bata da kuzarin yin haka, Ya farke rigar ƙasa, har sannan bakinsa na cikin nata, Hannayenta biyu ta saka ta riƙe shi gam gudun kada ya ganar mata jiki. Ya ɗago fuskarta yana ci gaba da kissing dinta. Ɗaya hannunsa ya sanya ya ɓalle bra dake jikinta, ta saki wani irin numfashi tana sake ƙanƙameshi. A hankali ya zare bakinsa daga nasa yana sauke numfashi, Ya gyara mata kwanciyar ta koma ƙasa shi kuma a sama, Hannunsa ya kai kan tsayayyun breast ɗinta farare sol dasu, Hannunsa na rawa ya ɗora akansu. Wata irin ajiyar zuciya ya sauke saboda laushin da yaji, ya kai bakinsa kai ya fara tsotsa a hankali. Nana ta saki wani irin marayan kuka tana ƙoƙarin janye jikinta, Ya sake janyota jikinsa yana ci gaba da abin da yake. Tun tana fahimtar abubuwan da yake yi har ta fara daina gane komai, Gaba ɗaya ƙwaƙwalwarta ta yi hijira daga kanta. Ta gagara koda motsa hannunta, Yanda yake so haka ya dinga sarrafata. Daga ƙarshe ya fara karanto addu'ar saduwa da iyali, A sannan Nana ta gane da ba komai yake ba, A sannan ta gane ana shan wata wahala wadda babu kamarta, a sannan ta gane duk abin da ake faɗa mata labari ne kawai ake ba. Iyaka azaba babu irin wadda bata sha ba a wajen Abdusammad, Musamman daya kasance yin komai yake ba tare da lura ba. Tun idanunta na rufewa yana buɗewa har sai da suka rufe gaba ɗaya ta sume a wajen...
Chapter 97 · 0% Book details