Sashe 103
Naanah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Yau kuma me nayi?” .
Tashi ta yi ta rufe system ɗin dan ba son jin muryarsa take ba, ta sauka daga kan gadon tana shirin barin wajen taji ya jawota. Ƙoƙarin kwance kanta ta dinga yi amma ta kasa, Ya matseta sosai a jikinsa ya ce
“Ke me yasa baki son hutawa da rigima?”
Rufe idanunta ta yi ba ta ce komai ba, Ya sanya hannunsa ya janye nata yana Murmushi ya ce“Ko kallo ban ishe ki ba kenan?”
“Ni ka rabu dani...”
Ta ce kamr zata yi kuka, harararta ya yi yana jan kumatunta ya ce“naƙi ɗin, ba zan rabu dake ɗin ba.” Nana ta buɗe idanunta tana kallon sa, murmushi kawai yake, Kasa ɗauke idanunta ta yi ganin yanda murmushin ke ƙara masa kyau. Ganin tana kallon sa ko kiftawa babu ya sanya shi ɗago fuskarta ya yi chopping face ɗinsu suna jin saukar numfashin juna ya ce
“Me yasa ki ka faɗawa Hajiya Babba jiya? Bana ce miki ban da surutu ba.”
Saurin janye fuskarta ta yi ta sauka daga jikinsa ta koma gefen gadon tana kallonta. Tasowa ya yi ya dawo kusa da ita ya jawota yana fadin
“Ina magana kina share ni ko? Kin raina ni”
Turo baki ta yi tana kallon sa ta ce“Ni wallahi ba zan yarda ba. Sai ta biyani motata, kuma sai na rama marin da ta yi min” waro idanunsa yayi yana kallon ta jin abin da take cewa. Lokaci ɗaya kuma ya yi kwanciyarsa kan gadon yana murmushi, Kallon sa ta dinga yi sai kuma ta kwanta ta ɗora kanta a ƙirjinsa ta ce
”Kaji uncle. Ka rama min”
Murmushi kawai ya yi ya janye hular dake kanta yana shafa sumar kanta ya ce
“To naji zan rama miki.”
Ɗago kanta ta yi ta kalle shi, ganin yana dariya ya sanya ta tashi zaune tana kallon sa ta ce
“wallahi ba rama min zaka yi ba. Ni bari naje na rama da kaina” Ta fara ƙoƙarin sauka daga kan gadon, Ji ta yi ya jawota ya kwantar da ita gefensa ya ɗago yana kallon ta ya ce
“Bana son rigimar banza. Ki bar ni na huta”
Turo ɗan ƙaramin bakinta ta yi ta ce“To ba kace kana sona ba? Ai sai ka rama min duka. Kuma kana gani fa ta dakeni” Murmushi kawai ya yi, ta sake buɗe bakinta zata yi magana taji ya kame bakin, Zaro idanunta ta yi tana kallon sa. Ya lumshe idanunsa yana kissing ɗinta a nutse, Shiru Nana ta yi tana karɓar saƙon nasa. Ganin yana yawo da hannunsa a jikinsa ya sanyata zabura zata tashi, Ya sake maidata ya kwantar ya sakar mata nauyinsa....
Tun daga wannan ranar bata sake samun sukuni ba a wajen uncle ɗin nata, Baya taɓa barinta ta huta, kullum yana maƙale da ita. Idan ba ranar kwananta bane da rana sai ya kirata apartment ɗinsa, Sai dai idan baya gidan. Tun tana kin zuwa tana masa kuka har Itama ta saki jikinta ta saba dashi, A ɓangaren Zahra kuwa bata wani shiga sabgar su. Idan ba Noor ce ta dawo daga school ba bata sakkowa ƙasa, Ta zama so silent abin ta. A haka har kusan sati huɗu suka shuɗe, Ranar wata Alhamis da daddare Nana na zaune ɗakinta suna video call da Maimoon take faɗa mata Haule ma ciki ne da ita, Nana ta dinga dariyar keta. Maimoon kuwa murmushi ta yi ta ce
“Banza mara hankali, To kema kwana nawa ne? Gara mu duk kusan tare zamu haihu mun huta. Ke kuwa ki yi ta fama” Taɓe baki Nana ta yi ta ce“an faɗa miki nima irin ku ce? Ke yaushe zaki haihu na ƙagu mu zo Yola”
Maimoon ta yi dariya tana sha cikinta wanda ya ɗan fito babu laifi ta ce“Ke banza wata biyar fa, ban kusa ba.” Tsaki Nana ta yi ta ce“sai ki yi ta fama ai, Bari ki ga na tashi uncle ya kusa dawowa.” Riƙe haɓa Maimoon ta yi ta ce“tooo kaji matar uncle. Je ki to, abinci zaki girka masa?” girgiza kai Nana ta yi ta ce“ke A'a kwalliya zan yi”
“Yau ke ce da kwana?” Maimoon ta tambaya tana murmushi. Gyaɗa mata kai Nana ta yi ta ce“Eh mana. Kuma kin ga mu dare ne” Jinjina kai Maimoon ta yi ta ce“to tashi ki je sai an jima ki gaida shi.” To kawai Nana ta ce sannan ta katse kiran, Ta rufe system ɗin ta tashi ta shige toilet. Wanka ta sake yi ta fito ta ɗauki wata rigar bacci mara nauyi fara ta saka, Ta shafa mai a jikinta sannan ta saka turare, bayan ta gama ta ɗauki lip gloss ta shafa a bakinta ta tsaya jikin madubi tana kallon kanta. Murmushi ta yi sannan ta koma ta zauna tana game. Sai wajen karfe 10 na dare sannan ta tashi dan ta daɗe da jin shigowar su, Ta nufa dakin kai tsaye tana tafe tana yan waƙoƙinta. Murɗa handle ɗin ƙofar ta yi bakinta ɗauke da sallama, Amsawa ya yi yana jikin mirror yana gyara kansa dan fitowarsa kenan daga wanka, Ta ƙarasa ciki tana zuwa ta rungumeshi ta baya tana murmushi. Hannunsa ya sanya ya jawota gabansa yana ƙare mata kallo, Ta yi kyau sosai, tayi ƙiba ta zama wata ƙatuwa kamar ba ƴar rigimar Nana ba. Hannunsa ya sanya ya fara ƙoƙarin goge lip gloss ɗin dake bakinta ya ce
“Baki son uncle ya samu salama ko?”
Turo baki ta yi tana janye nasa hannun a shagwaɓe ta ce“uncle ni kada ka gogen abuna.” Bai ce komai ba ya riƙo fuskarta ya zura bakinsa cikin nata ya fara kissing ɗinta. Ji ta yi ƙafafunta sun fara rawa, ta riƙe shi sosai tana sakin numfashi, Sun daɗe a haka kafin ya ɗauketa gaba ɗaya ya karasa gaban royal bed ɗinsa ya kwantar da ita. Tun tana biye masa sai da fara kuka dakyar ta samu ya rabu da ita ya koma gefe yana sauke numfashi. Ita ma juyawa ta yi tana shessheƙar kukanta, ta yi dana sanin biyo shi da ta yi, Dan da tasan abin da zai yi kenan da ba zata zo ba, After some minutes ya tashi ya nufi toilet abin sa. Wanka ya sake yi ya tsaftace jikinsa sannan ya dawo, Kallon ta ya dinga yi ganin har sannan bata daina kukan ba, Ya janyota jikinsa muryarsa a sanyaye ya ce
“C'mon mene ne kuma?”
Kamar jira take ta fara kukan da ƙarfi, Ya yi murmushi bai ce komai ya tashi da ita a jikinsa ya nufi bayi. Bayan ta fito ta gyara jikinta sai dai babu rigarta ko daya a ɗakin, Ya buɗe press ɗinsa ya zaro mata wata rigarsa armless yana kallonta ya ce
“Zo ki saka wannan.”
Kallon rigar ta yi sai kuma ta tura baki. Ya ƙaraso wajen ya bata, karba ta yi ta koma toilet ɗin, Bayan mintuna ta fito tana jan rigar dan ko cinyarta bata gama rufewa. Kallon ta ya dinga yi sai kuma ya yi murmushi ya ce“kuma ta yi miki kyau, ko na bar miki?” Ita dai bata ce komai ba ta karasa kan gadon ta yi kwanciyarta. Sai da ya gama duk abin da yake sannan shima ya kwanta, tana jin ya kwanta ta matso ta shige jikinsa, murmushi kawai ya yi yana shafa kanta ba'a ɗauki wasu mintuna ba bacci ya ɗauketa.
Ringing ɗin wayar da yaji ne ya sanya shi juyawa, Ya janyo wayar dake kan bedside drawer. Numbern Safwan ya gani, Ya ɗaga yana murmushi. Kafin ya yi magana Safwan ya ce
“Yayaaa...”
Girgiza kai Abdusammad ya yi jin yanda ya yi maganar kamar wani ƙaramin yaro ya ce“Kai! Kai! Ba zaka daina wannan banzar ɗabi'ar ba ko?”
Safwan dake kwance kan gado ya lumshe idanunsa ya buɗe kafin ya ce“To me nayi?”
“Dan iskanci da girmanka ka dinga wata shagwaɓa? Kai ba mace ba ba komai ba? Ko baka ga matarka nada ciki bane? Kuma haihuwa zata yi”
Murmushi Safwan ya yi ya ce“Allah ko Yaya? Ai nima na ƙagu Haule ta haihu, Allah ya sa ta haifi namiji na saka masa sunanka.” Murmushi shima Abdusammad ɗin ya yi kafin ya ce
“To Allah yasa. Amma ya kamata ka mayar da yarinyar nan daƙinta before ta haihu”
Shiru Safwan ya yi lokaci ɗaya jikinsa ya yi sanyi, Jin bai ce komai ba yasa Abdusammad ya ce
“Heyy are you there?”
Gyaɗa kansa ya yi sannan ya ce“Yaya ina son na maida ita, amma na san ba zasu bari ba. Babu wanda zai yarda, kuma nima bana son na cutar da rayuwarta. Wallahi Yaya ina son Haule, ina son zama da ita. To amma babu yanda na iya da ƙaddara!”
Girgiza kai Abdusammad ya yi a sanyaye ya ce
“Babu abin da zai faru. Ai kana shan magani, kuma idan har yarinyar ta amince zata iya dawowarta. Zai fi daɗi a ce a gidanka ta haihu, shi kansa abin da za'a haifa sai yafi samun nutsuwa”
Jinjina kai Safwan ya yi ya ce“Ban sani ba ko Haule zata yarda. Amma ni babu wadda nake tsoro sama da Hajiya Babba, ba zata amince ba.”
Numfasawa Abdusammad ya yi ya ce“Kada ka damu gobe idan Allah ya kai mu xan yi magana da Abba, za'a ga abin da za'a yi. Just keep pray kaji”
Gyaɗa masa kai Safwan ya yi ya ce“to Yaya na gode. Ina Nana?”
Kallon ta Abdusammad ya yi ya shafa kanta ya ce“bacci take.”
“A gaisheta, Da Noor.”
To kawai ya ce sannan ya ci gaba da jan shi da hira, Gajiya Abdusammad ya yi ya ce“kai mu dare ne. Sai da safe” Safwan ya yi dariya ya ce“To Allah ya tashe mu lafiya Yaya” Da Amin ya amsa sannan ya kashe wayar. Ya ja duvet ya rufe su sannan ya kashe bedside lamp ɗin duhu ya mamaye dakin, Addu'ar bacci ya yi mata sannan shima ya yi ya rufe idanunsa nan da nan bacci ya ɗauke shi.
Washegari da safe wajejen 10:00 Nana na kwance kan cinyar Abdusammad tana yi masa hira aka fara buga ƙofar ɗakin. Janyeta ya yi daga jikinsa ya tashi ya sauka daga kan gadon, Tsaye ya ga Zahra tana kallon sa. Ganin duk a ruɗe take yasa ya ce