Sashe 78
Naanah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jiki a sanyaye Junaid ya ce“dan Allah Yallaɓai ka barni na nemi yafiyarta, ka barni na nemi afuwarta, ko na samu sauƙin abin da nake ji a zuciyata. Dan Allah...”
Abdusammad ya ɗan yi shiru can kuma ya sake ɗago kanta da kyar ya ce“Nana nace ki tsaya ko, ki bar kukan”
Girgiza kanta ta yi ta ce“bana son na ganshi uncle. Ya cuceni, shi ne fa ya cuceni, kace masa ya tafi uncle. Wallahi ba zan sauraresa ba, ba zan amsa maganarsa ba!”
Junaid ya yi shiru, can kuma ya sakko daga kan kujerar da yake, ya durƙusa akan ƙafafunsa, ya haɗe hannayensa waje guda alamar roƙo. Bai damu da juya masa bayan da ta yi ba, Cikin wata irin murya mai fito da asalin raunin mutum ya fara cewa
“Na sani Nana, ban cancanci ki yafe min ba. Ban cancanci ki kalleni ba, ban kuma dace daki tausaya min ba. Na aikata kuskure wanda na san ba zan taɓa iya gyarasa ba, amma ki sani Nana wallahi duk abin da nayi soyyarki ce ta janyo min, duk abin da ki ka ga na yi ƙaunar da nake miki ce sanadi. Nana ina son ki, ina son ki, ina son ki fiye da yanda ki ke tunani, wallahi ban yi tunanin cutar dake ba, na yi haka ne saboda tunanin zaki hana ayi aurenku da ɗan uwanki ni kuma na samu na aureki. Ban taɓa tunanin turawa wani hotunan ba, kuma ban da wadanda na bada aka sake kawo miki wallahi tallahi bani da su Nana! Gurguwar shawarar abokina ce tayi tasiri akaina, na ɗauka hakan zai yi aiki ashe ba haka bane, madadin na sameki sai ki ka min nisan da har abada ba zan iya kamo ki ba.”
Junaid ya yi shiru yana jan numfashi saboda kukan daya tawo masa, Ya dinga shessheƙar kuka a hankali. Nana dake jikin Abdusammad ta sake riƙe shi ƙam tana kuka itama, Junaid ya ci gaba da faɗin
“Zan tafi Nana, ba zan nemi afuwarki ba, na san koda nayi hakan haƙƙin cutarwa da nayi miki ba zai barni ba. Amma ina son ki sani, ina sonki Nana. Kuma har abada ba zan daina sonki ba!.”
Janyeta Abdusammad ya yi daga jikinsa, ya miƙe tsaye ya ƙarasa inda Junaid yake, Hannunsa ya sanya ya ɗago shi, Junaid dake kuka ya girgiza kansa ya ce“nagode sosai daka bani damar magana da ita. Dan Allah yallaɓai ka fahimtar da Nana ban da niyyar cutar da ita, idan har zan ga wani ya cutar da ita to wallahi sai inda ƙarfina ya ƙare. Ƙaddara ita ta kaini ga aikata hakan, ƙaddarar data ka aureta.”
Murmushi Abdusammad ya yi kafin ya ce“ba komai ta yafe maka. Allah ya kiyaye gaba.”
Junaid ya jinjina kansa sai kuma ya ce“Ina yi muku fatan Alkhairi a cikin aurenku, Allah ya baku zaman lafiya, da zuri'a ta gari.” Jiki a sanyaye Abdusammad ya amsa, sannan Junaid ya yi gaba yana biye dashi. Duk wani taku da suke yi tafiya yake da bugun zuciyarta, Ƙirjinta har ɗagawa yake, Ban da kuka babu abin da take. Ji tayi kamar suna tafiya da duk wani kwarin gwuiwarta, nutsuwarta, farin cikinta. Ita kanta ta san tana son Junaid, so mai tsanani, son da bata yi tunanin zata iya yiwa wani ɗa namiji shi ba. Amma me yasa ta ji zuciyarta ta kasa yafe masa? Me yasa ta ji bata son ganinsa, Bata son jin muryarsa. Tana nan zaune tana kuka har Abdusammad ya dawo, Ya dinga kallonta kafin ya ƙaraso wajen, Bai ce komai ba ya kamo hannunta ya niƙar da ita tsaye. Har sannan bata yi shiru ba, Ya goge hawayen duk da sabbin dake sake zubowa. Waje ya nufa yana riƙe da hannunta cikin nasa, Ya buɗe passenger seat ya sakata sannan ya rufe ya koma driver seat ya shiga. Kifa kanta ta yi akan cinyarta ta ci gaba da kukanta, Bai yi yunƙurin hanata ba ya yi shiru yana sauraren sautin kukan nata, kafin daga bisani ya yiwa motar key su bar gidan.
Sun kusa zuwa gida ya ɗan saci kallon ta, ganin har sannan bata daina kukan ba yasa ya yi gyaran murya kafin ya ce“Ko na siya miki ice-cream?” girgiza masa kai ta yi a hankali. Ya gangara gefen titi ya yi parking, Bai kalleta ba ya sauka daga motar, ta bi shi da idanu tana goge hawayenta. Jingina ta yi da kujerar motar ta lumshe idanunta, gaba ɗaya ji tayi jikinta ya yi wani sanyi, ga ƙirjinta dake mata wani irin zafi she wish bata bishi ba, da bata haɗu da Junaid ba. Taja numfashi ta sauke hawaye na zubowa kan kuncinta, Bai wani jima ba ya dawo ya buɗe motar ya shigo, ajiye mata ledar ya yi akan cinyarta sannan ya yiwa motar key suka bar wajen. Har suka ƙarasa gida bata yi magana ba, shima kuma bai yi mata ba. A tsakiyar compound ɗin gidan ya yi parking sannan ya juyo yana kallonta ya ce“Ki ke gida I'll be back.”
Bata ce komai ba ta sauke ledar daga cinyarta sannan ta buɗe motar ta sauka, Ya bita da kallo har ta shige gidan sannan ya yi reverse ya bar compound ɗin. Bakinta ɗauke da sallama ta shiga parlourn, Zahra na zaune kan sofa tana gyarawa Noor kanta. Ta amsa ba tare da ta ɗago kanta ba, itama Nanar bata bi ta kanta ba ta haye sama da sauri. Daƙinta ta buɗe ta shiga, ta ajiye ledar ice-cream ɗin a ƙasan carpet sannan ta haye kan gado, ta ƙanƙame pillow tana fashewa da wani sabon kukan.
****
Anty Khadijah ta dinga kallon Kaddu da rashin fahimta. Can kuma ta ce“kin ga ni wlh ban gane abin da ki ke nufi ba. Kamar ya Zahra?” wani murmushi Kaddu ta yi tana gyara zamanta ta ce“bari na fahimtar dake. Idan har kina son ki samu kuɗaɗen daga hannunsa to ai dole sai dai ki yi amfani da Zahra, saboda ita kaɗai ce wadda zata iya wannan aikin.” Shiru Anty Khadijah ta yi tana tunanin maganar Kaddun, Kaddu ta miƙe tana ɗaukan wayarta ta ce“Kin ga idan baki yarda dani ba, muje wajen Malam ya faɗa miki.” Tashi Anty Khadijah ta yi ta ce“bari na fara sallah sai muje.”
****
Murɗa handle ɗin ƙofar ɗakin ya yi ya shigo, Ya ƙaraso ciki ya tsaya gaban gadon yana ƙare mata kallo. Agogon hannunsa ya kalla yaga kusan 1 na rana, ya kalli ledar ice-cream ɗin dake ajiye a ƙasan wanda ke nuna bata sha ba. Durƙusa ya yi ya taɓa ta ya ce“Nana!”
Ɗago kanta ta yi a hankali, ta goge hawayenta sannan ta gyara zamanta, zama ya yi gefen gadon idanunsa akan ta ya ce
“Har yanzu baki daina kukan ba?”
Sunkuyar da kanta ta yi bata bashi amsa ba, Ya ɗan matso kusa da ita sannan ya ce“zo nan.” kamar jira take ta shige jikinsa tana sakin wani sabon kukan, Ya shafa kanta a hankali ya ce“Ya isa haka. Ki yi shiru kin ji, ai ya tafi”
“Uncle ƙirjina ciwo yake min, zafi nake ji.”
Ba ƙaramin tausayi ta bashi ba, Ya sake rungumeta ya ce“sannu kin ji, ki daina kukan zai daina.”
Cikin kuka ta ce
“uncle shikenan kowa ya ga hotuna na? Shi kenan kowa yana ganin ina bin maza? Ba zan iya ba, mutuwa zan yi uncle...” ta ƙare maganar tana sake rushewa da wani kukan, Girgiza kansa ya yi cikin son kwantar mata da hankali ya ce“wane ya ce miki haka? Kowa ya san ba ki da laifi, baki ga babu wanda yake jin haushin ki ba?” Ɗago fuskarta ta yi tana kallon sa ta ce“to uncle shikenan ai kowa ya ganni amma. Kuma da baka aureni ba ai babu wanda zai aureni a haka..”
Shiru ya yi yana kallon fuskarta wadda ta gama kwaɓewa saboda kuka da kuma shagwaɓar da suka haɗe mata. Abdusammad ya ɗan yi murmushi kamar ba zai magana ba sai kuma ya ce
“To bana aurekin ba?”
Gyaɗa masa kai ta yi hawaye na sakkowa kan fuskarta. Ya jinjina kansa sannan ya ce“oyaa stop crying” ganin tana shirin sake fashewa da wani sabon kukan ya sanya ya shiga jijjigata kamar ƙaramar yarinya kafin ya ɗora kanta akan hannunsa ya ɗan durƙusa kansa kusa da fuskarta ya ce“Haa.”
Kallon idanunsa ta yi sai kuma ta buɗe bakin nata a hankali, Bata yi aune ba kawai sai jin warm lips ɗinsa ta yi cikin nata. Nana ta ja wani irin dogon numfashi tana jin wani abu na mata yawo a jiki, Kokawar kwace bakinta ta fara yi, sai dai sam bai bata wannan damar ba, ya sake zura bakin nasa cikin nata yana sauke mata wasu hot kisses yana kuma tsotsar harsheta, Tuni ta nemi ficewa daga hayyacinta, Ta rufe idanunta ruf jikinta na wani irin rawa. Abdusammad daya fara kasa gane inda yake ya fara ƙoƙarin kai hannunsa kan ƙirjinta, Sai dai sulɓin hijabin da yaji ya sanya shi dakatawa. Ya zare bakin nasa daga nata a hankali yana sauke wani zazzafan numfashi, Hannunsa ya sanya ya yaye hijabin jikinta. Nan take ƴar ƙaramar t-shirt ɗin dake jikinta ta bayyana, Gaba ɗaya ana ganin shatin breast ɗinta sakamakon kamanta da rigar ta yi. Ya ja idanunsa ya lumshe sannan yake buɗe su a kan ƙirjin nata. Sam ya manta da wadda take hannunsa, Ita kuwa Nana ban da kuka babu abin da take, Hannunsa na rawa ya fara ƙoƙarin ya ye rigar jikinta, tuni numfashinta ya fara ƙoƙarin barin jikinta, Ganin rigar na neman ɓata masa lokaci ya sanya ya jata da wani irin ƙarfi nan take ta yage, Idanunsa ya sauka kan ƙirjinta wanda yake fari ƙaƙal dashi, sai numfashi take saukewa. Kamar wanda ake tura shi haka ya kai hannunsa kan ƙirjin, Nana ta saki wani irin ihu lokaci ɗaya fitsari ya fara zubowa daga jikinta, hannunsa ya kai bayanta yana ƙoƙarin ɓalle bra dake jikinta, Ta sanya hannayenta duk biyun ta rike rigarsa gam tana wani irin kuka mai haɗe da numfashinta. Cikin wani irin yanayi ta buɗe bakinta wanda ke rawa ta ce
“uncleee..!”